Sashe 22
Mummunan Zato Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ta ce lafiya lau,nan ya shigar da kayan bayan mota suka
auki hanya, lokacin da suka kusa isa garin na Jigawa tuni ta tsure ta shiga tunanin me zata ce da mahaifan nata anya kuwa zasu yarda da ita?
Lallai maza ba su da tabbas dubi abinda ya dinga yi mata can baya ta daure ta ha
ura ta yi ta bashi uzuri amma shi gashi ya kasa bata, cikin wannan halin suka isa Jigawa duk da gudun da Jabir ya yi sai da suka yi dare a hanya suna isowa
ofar gidan A'isha hankalinta ya
ara tashi,layin nasu shiru saboda dare ya soma yi amma yaya Abdulrahman yana zaune a
ofar gidan saboda garin da zafi,don tun yamma suke saran za'ayi ruwa amma har lokacin shiru sai dai zafin da garin ya yi.
Ya tsura ma motar idanu lokacin da ta tsaya ganin A'isha ta fito ya taso yana jiran yaga fitowar maigidan,ganin Jabiru ya fito sai Abdulrahman ya isa gurinshi, Jabiru lafiya kuwa da darennan?
Jabiru ya mi
a mishi hannu tare da cewa lafiya lau, suka gaisa A'isha kuwa tuni ta yi cikin gidan cikin sanyin jiki Abdulrahman ya biyo ta ya sani ba lafiya bane domin tunda aka yi mata aure wannan ne karo na farko da ta zo batare da maigidan nata ba,tuni mahaifan nata sun rufe
ofa, Abdulrahman ne ya
wasa,Abban su ne da ke zaune yana nazarin wasu takardu ya ce wanene?
Abdul ya ce ni ne,Abban ya bu
e yana cewa ba ka
wanta ba?
Ganin A'isha ya sa shi tsayawa yana kallonta, jikinta ya kuma mutuwa, Abbanta ya ce ke da maigidan ne?
Ta ce a'a Abdulrahman ya ce ita da Jabiru ne bari inje in kai shi masauki,Abban ya juya ya koma in da ya taso ya zauna A'isha ta shiga ta tsugunna daga gefe ya dubeta, ina yaron?
Hawayen da ta ma
e ya soma sintiri akan kumatunta, ya tattara hankalinshi gare ta me yake faruwa na ce?
Cikin kuka ta ce Uncle ne ya ce in dawo gida, ya maimaita kalmar ki dawo gida?
Ta ce eh, ya ce lallai kin aikata mishi laifi mai girma, ita dai ta ci gaba da kuka, ya ce shiga ciki Ummanta tana shafa'i da wuturi, tana jin su amma bata san dawa yake magana ba,ganin A'isha ta ka
u sosai, ta aje hijabi tana cewa dama ke ce?
A'isha ta zauna bakin gado tana kuka,umma ta ce me ya faru?
Cikin kuka ta ke sanar da Mahaifiyarta duk yanda abubuwan suka faru, Umma ta ce har da sakaki?
Umma ta jinjina kai amma kin tabbata baki aikata ba?
Ta ce wallahi Umma ba ni na kawo maganin ba ma, ta ce to shi kenan bari mu saurari sarautar Ubangiji."
Shi kuwa Abbanta take ya kira layin abokin nashi duka suna rufe hakan ya yi matu
aga hankalinshi, amma ya ha
ura sai zuwa da safe.
Yana yin sallar Asubahi abinda ya fara yi shi ne neman layin aminin nashi,daidai lokacin shima yana zaune kan sallayarshi,kiran na sirikinshi, kuma amininshi ya shigo.
Alhaji Saddi
,yasa hannu ya
aga wayar,sai da suka gaisa tare da tambayar lafiyar iyalai sannan Abban ya ce Friend sai kuma naga A'isha jiya ita da Jabiru, ta shigo tana min kuka tana sanar da ni wai ka ce ta dawo gida,da shiga ciki kuma mahaifiyarta ta ke sanar da ni har da saki, Alhaji Saddi
ya ce ta tsorata ne zan yi magana sai ta yi zaton ko kalmar saki zan furta amma a zahiri ni ne na turo ta gida amma ban sake ta ba, Abba ya ce tayi maka halinsu na mata kenan wato shirme?
Alhaji Saddi
ya jingina bayanshi da bango sannan ya ce wato Friend tun daga abinda Jummai ta shammace ni ta aikata min cikin gidana sai na shiga tsoron mata da kaidin su.
Na samu kaina cikin
in amince musu sai A'isha a ganina ita ce kurum tasha banban da sauran mata,
watsam wata rana sai take shawarta ta damu yi tsarin iyali saboda yaro da kuma karatunta,na nuna mata ban amince ba donni yanzun na soma samunta ta ce shi kenan zance ya wuce, ashe yarinyar nan ta hau shan maganin hana
aukar ciki ban an kara ba sai lokacin da zamu yi tafiya zuwa aikin Hajji,na ganshi cikin kaya hankalina ya tashi amma ta bani ha
uri tare da
aukar min al
awarin ta daina,na ha
ura kawai sai gasu jiya cikin durowarta da yawa ta
oye, wato abinda na lura tafi son karatunta bisa haihuwar shi ne yasa na ce ta zo gida don kusan me yake faruwa,in tafi son karatun babu damuwa sai in sawwa
e mata Allah ya raya wanda muka samu, kuma ba shi ne zaya shiga tsakanin hul
armu ba, haka nan zana ci gaba da
aukar nauyin karatunta.
Abbanta wanda ya yi shiru yana sauraron shi kasa magana ya yi har sai da abokin ya kai aya, sannan ya ce ka jira ni muna tahowa yau insha Allah, batun ya sha
arfin ayi shi cikin waya, lokacin da Abba ya baiwa Ummanta labari ta dubi
ar tasu ta ce,dama kin ta
a shawartar shi da batun tsarin iyalin?
Ta ce eh, Umma ta ce ai ke ce ki ka aikata shi ne zaki ce baki ma san wanda ya kawo miki maganin ba,don kin raina mana hankali, A'isha ta yi shiru ta sani Allah shi ne kurum shaidanta, kuma shi ne zai fidda ta daga cikin wannan halin,don ta zama dole gareta ta kuma amsa wannan laifin a karo na biyu, Abbanta don tsabar takaici ya kasa ce mata
ala, ya dai ce da Ummanta zai maida ta Katsinan.
Lokacin da zasu tafi Umman ta yi mata fa
a tare da nasiha ta kuma kafa mata dokar cewa in har ta kuma aikatawa mijinta laifin da ya koro ta, to ta nemi wata uwar ba ita ba,ko cikin mota Abba yana gaba ne suna hirarsu da Jabiru, amma ita tana
wance bayan mota abin duniya ya ishe ta, sai dai tana kaiwa Allah kukanta, Allah ya toni asirin wanda ya aikata mata wannan sherrin don kawai ya raba ta da mijinta.
Hadiza da Tabawa duniya sabuwa, domin duk abinda ke faruwa suna la
e kuma akan idanunsu A'isha ta tafi gida, tamkar su ha
a fati don da
i, ta rungume Tabawa tana yi mata godiya.
Tabawa ta hau yiwa kanta kirari,sai ni
ar Audu naga ta kowa tawa ta yi wuyar gani, sai ni Laraba Tabawa ranar samu, ta dubi Hadiza ban ta
ulla makirci ya
i shiga ba, kuma asirina bai ta
a tonuwa ba,ba kuma zai ta
a ba,ya ya batu na
arin albashi?
Tare da
yauta ta musamman?
Hadiza ta ce duk kin samu bugu da
ari zan shiga in fita gurin kanainaye maigidan da kissa shekara mai zuwa ni da ke muje aikin Hajji mu ma kamar yanda A'isha ta je da mai aikinta Uwani, Tabawa ta ce da kin
yauta,ni kuma da na dinga shirya miki kissoshin da mijinki shi da
ara aure har abada, ita kuma wannan A'isha ta tafi kenan,ki yi yanda ki ke so ke ka
ai cikin gidanki, kuma gurin
kyawan mijinki, ta kalli hoton shi da ke manne jikin bangon falon ta ce wannan maigidan naki da
yau yake,ba don ban yi boko ba da nima sai na gwada sa'ata, Hadiza ta
aure fuska, Tabawa kina hauka ne?
Hurumina fa kike so ki shiga kenan?
Ta ce Allah ya baki ha
uri kin san bama zai yiwu ba.
Sun iso gidan lokacin babu kowa Hadiza da Tabawa sun je kasuwa sai ko maigidan wanda ya dawo don jiran aminin nashi,tuni yasa Uche ya shirya musu abinci sai dai ban da Jabiru da ya amshi nashi ya fita babu wanda ya saurari abincin domin Abban ya ce yau zaya juya suyi abin da ya kawo su,a gaban A'isha Uncle din nata ya karanto ma Abban nata dukkan abubuwan da suka faru ciki har da marin da ya yi mata,Abban ya dubi A'isha ya ce kin tabbata hakan ya faru?
Ta ce eh,ya faru Abba sai dai wallahi ba ni ce na kawo maganin ba, Abbanta saboda tsabagen haushi bai san sanda ya mi
e ya
auke ta da mari ba yasa hannu cikin aljihun shi ya ciro dorina wadda ya yo guzurin ta tun
aga gida ya shiga zabga mata, abinda bai ta
a mata ba ko lokacin da take yarinya.
Cikin sauri Uncle din nata ya isa gurin Aminin nashi ya kuma samu sa'ar ri
e bulalar ya ce haba Friend wannan bai dace ba,ai Beby ta wuce duka.
Abban yana haki ya ce bata wuce ba, kuma daga yau bata babu boko na hana, ta zauna ta nemi aljannarta,bokon banza da iyakar shi duniya zata kashe aurenta saboda shi?
Abu na gaba kuma ban yafe miki ba in har kika kuma shan wannan maganin sannan ki nemi wani uban ba ni ba,ke hanyar Jigawa ma kada ki yarda ki biyo ta, ya maida bulalar shi cikin aljihu ya nufi fita, Uncle
in ya bi shi don Allah ka tsaya ka jini, ya ce ba zan tsaya ba na kula kai ne ka shagwa
a ta in ta
ata maka tafi
arfin duka ne?
Kasan sa mata tukunna ta san kai ba abokin wasanta ba ne da zata aikata laifin sannan ta raina ma mutane hankali wai ba ita ce ta kawo maganin ba, to ba sai ta fa
i uban da ya kawo ba?
Uncle
in ya bishi suka fita ya yi yayi dashi ya bari sai gobe ya tafi ya ce shi sam bai shigo Katsina da nufin
wana ba, Kano zai
wana, dole ya kira wani direban domin Jabiru yana bu
atar hutu, ya shiga ya kaishi Kano.