← Book details Mummunan Zato Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 1 OF 24

Sashe 1

Mummunan Zato Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Root Entry
WordDocument
0Table
Data
MUMMUNAN ZATO BOOK 3
*
Page 1*
Da gudu ya fito yana kiran "Jabir!

Jabir!!" Dai dai lokacin da Jabir ke fitowa daga garejin motoci, inda ya ajiye motar da suka shigo yanzun nan,ya ji muryar Ogan nashi cikin wani firgici, da gudu ya nufo
ofar falon inda suka yi kici
is da maigidan nashi
auke da A'isha ga jini na zuba.

A guje ya koma ya fito da mota ya shiga suka fizgi motar a guje, duk da haka Uncle gani yake tamkar Jabir ba gudu ya ke ba, ya ce "Jabiru mu yi sauri fa,
ila ma ta cika."
Suna isa da gudu ya
auke ta bai damu da jinin da yake zuba jikinshi ba, ya shiga asibitin yana kiran "Doctor!

Doctor!?" Nurses
in da suka ganshi tuni suka nufi gurin da ake aje gadon da ake tura marasa lafiya, kafin su iso ai shi tuni ya kai Office
in Doctor.

Bakin
ofa suka ci karo da Likitan, shima ya firgita da ganin jinin.

Nurse's suka iso tuni ya zube ta kan gadon, suka tura da gudu sai Emergency,shima ya bi su amma kafin ya shiga tuni an turo
ofa, sauran Nurse's
in suka ce "Yalla
ai kayi ha
uri ka jira Doctor za ya yi aikinshi, lokacinne ya kalli jikinshi tun daga rigarshi har wandonshi jini ne.

Nan take zuciyarshi ya yanke cewa cikinshi ya zube, ya dun
ule hannunshi ya kai ma bango duka ya kifa kai jikin bangon yana mai jin wani irin ra
i a zuciyarshi.

"Oh Allah!

Dama ba zan ga
an kaina ba?" Wata zuciyar ta ce "kada ka yi sa
o." Nan take ya ce, "Allahumma ajirni fi musibati." Sai ya saka dangana cikin zuciyarshi,ya yarda Allah da ya bashi wannan shi ne zai bashi wani,ya saka hannu cikin aljihun wandonshi ya ciro wayarshi,layin Alhajinmu ya kira, lokacin da yaji muryarshi yana cewa, "Abubakar ya ya?" Zuciyarshi ta karye ko yaushe in yana gaban mahaifanshi ko yana waya da su ya kan ji shi tamkar yaro
arami.

Cikin rawar murya tamkar Zai fashe da kuka, ya ce "Alhaji A'isha tayi
ari muna nan asibiti." Tamkar ya soka mishi
aho a cikin zuciyarshi, ya ce,me ka ce Abubakar?

Kana nufin me
akin ka ce ta yi
ari?" Ya amsa da cewa "Eh muna asibiti." Jabiru yana ta kallon maigidan nashi cikin tausayawa.

Bayan ya gama wayar da Alhajinmu ya kira Nafisa ya sanar da ita, Jabiru ya ce maigida ko zamu je ka canza kayan nan?

Cikin ko in kula ya ce kada ka damu Jabir, bari mu ga yanda jikin A'ishan yake."
Sai ga Hajiya Jummai da Hadiza sun shigo da sauri, Jummai ta soma kuka tana kallon kayan jikinshi.

"Alhaji me zan gani haka?

Alhaji ba dai
ari tayi ba?" Hadiza ma cikin matsananciyar damuwa ta ce "Mun shiga uku ni Dija, yanzun ina A'ishan ta ke?" Yanda suka nuna damuwarsu sai shi ne ya koma yana lallashinsu.

A haka Alhajinmu ya same su can sai ga Nafisa, duk da kukan da Jummai ke yi da tagumin da Hadiza ta yi bai sa zuciyar Nafisa yarda da su ba, shiru-shiru Likita sai dai Nurse ta fito da gudu ta
auko wancan ta zo da gudu ta koma ciki, don haka sai ya soma fitar da rai da rayuwar A'isha.

Nafisa ta zo ta dafashi, "Kayi ha
uri Bros, Allah yana tare damu, insha Allahu Allah zai isar mana komai." Ya saka hannun shi a kafa
arta, amma bai iya cewa komai ba, sai dai girgiza kai ka
an yake yi,jim ka
an Likitan ya fito, Nurse's na biye dashi sun turo ta a kan gado Uncle ya nufo shi yana cewa, "Ya ya Doctor?" Likitan ya ce "jira ni" cikin Office ya shiga,
akin da za'a
wantar da ita, Nurse's suka turo ta ciki,sai da suka sa ta a gado tare da ruwa sannan Likitan ya ce, "Nurse
in su gyara ta da
yau, sannan kada su bari kowa ya shigo in da take.

Ya fito ya nufi office
in shi inda ya samu su Uncle cirko-cirko a tsaye, ya shiga ya zauna yana cewa "Ranka ya da
e bismilla,ku zauna." Ya
auki wani handkachief ya share zufar da ta zubo mishi a fuska, ya ajiye ya dube su.

"Ranka ya da
e yanzun dai muna bu
atar jini ne
" Alhajinmu ya yi ajiyar zuciya sannan ya ce, "To sai a gwada mu,in bai yi ba sai a nemo." Likitan ya ce "Ranka ya da
e ai kai ko ya yi ba zamu
ibi naka ba saboda girma, sai dai na "Yalla
ai." Uncle wanda tunani da damuwa ta hana shi magana,ya sauke wata nannauyar ajiyar zuciya, ya ce dama kai ba za'a ta
a jininka ba, sai dai nawa" ya ci gaba" Likita cikin ya fita ko?" Cikin
arfin hali Likitan ya ce, "Ba zan tantance ba yanzun,da so ma muke musha kan jinin da ke zuba." Uncle ya mi
e "muje gurin
iban jinin." Likita ma ya mi
e yana cewa, "Sai mun je an gwada." Ya ce jinina zan iya ba kowa, Likita ya ce "to shikenan,sai mu
iba mu gwada lafiyar shi, sannan mu tace."
Cikin
anin lokaci suka
aurawa A'isha jini, duk mai imani in ya ga A'isha sai ya tausaya mata, don haka suka hana kowa zuwa gurinta.
wance take tamkar gawa, sannan jini ana sa wani, wani na fita.

Alhajinmu da ya je ma da Hajiyarmu da labarin halin da ake ciki, bayan sallar isha'i ta ce da Alhajinmu su je ta duba ta.

Ta tsura mata idanu tana kallonta lokacin da Likitan suka shigo da Uncle, Alhajinmu ya dubi Likitan ya ce "Doctor wane ci gaba aka samu zuwa yanzu?" Likitan cikin karaya ya ce, "Sai dai godiyar Allah, amma lamarin ya ru
ani, don muna toshe nanne can na
allewa." Hajiyarmu ta matsa kusa da ita, ta kama hannunta ta dubi Likitan ta ce "Kai
annan gaya min gaskiya,ko dai yarinyar nan bata ne?" Likita ya ce tana da rai Hajiya bata rasu ba." Ta ce Innalillahi wa'inna ilaihir'raji'un, wannan kuma wanne irin ciwo ne haka?" Alhajinmu ya ce "Likita yanzun menene shawarar ka?" Likita ya ce "Addu'a kawai ce mafita,don ni ban ta
a karo da irin wannan matsalar ba."
Uncle ya jingina da bango don ya kula zaya iya fa
uwa.

Duk da (AC)
in dake
akin bai hana shi zufa ta yi mishi wanka ba, Alhajinmu ya ce, "wannan sai dai mu
ara,don kullum cikinta muke." Ya dubi Hajiyarmu "Ina ganin ko zan samu su Malam Yakubu ne?" Ta ce, "Za'a iya samun su
in, tunda suma wa
annan mutanan babu abinda ba sa saka
an Adam a ciki." Su Alhaji Bello sune suka yi ta ba Uncle magana, lokacin da yake cewa, shi dama tuni yasan A'isha ba zata tashi ba, saboda shi duk matar da ya aura mutuwa take.

Yanzun me zai ce da Mustapha?

Alhaji Bello da Alhaji Salisu suka ce, "ka daina wannan maganar, kada ka manta cewa, kai Musulmi ne."
Nafisa da Uncle suka
wanta gurinta,don anyi-anyi ya je gida ya
i, Hajiya Jummai ma da
yar su Hajiyarmu suka iya lallashinta, irin kukan da take yi ta so ta
wana aka lalla
ata suka tafi (kun ji makirci).

Tun shida na safe Alhajinmu suka iso da su Malam Yakubu, lokacin sun samu Nurse's suna gyarata, suna cire kayan shinfi
ar da na jikinta don haka dole suka jira, Nafisa ta fito ta sanar da su an gama, suka shiga addu'a suka soma yi suna tofa mata, cikin ikon Allah sai ta soma motsi,tana motsa
afa, ganin haka sai suka soma karatu,nan ta soma mutsu-mutsu, suka umarci Uncle ya ri
e ta kada ta fa
o.

Suna ta karatu can ta soma gunji,suka yi, suka yi ko wanene ya yi magana, amma shiru.

Sai dai can suka ga ta mi
e tana hamma, suka yi addu'o'i suka tofa mata, sannan suka ce ya fita ya dai
i yin magana ne.

Sannan suka tafi da
udurin cewa zasu aiko mata magani, suka kuma sake bada shawara game da yawan karatu, sannan ta daina
wanciyar la'asar,in zata
wanta.

To ta
wanta kamar da azahar zuwa la'asar, zatayi baccinta hankali
wance ga kuma lada.

Bayan tafiyarsu, Likitan ya iso,nan ya duba ta,ya cika da mamakin ganin ta tana numfashi, kuma numfashin ma irin na masu lafiya, Nan suka sanar da shi komai, ya ce "To mun gode ma Allah da yasa aka gano bakin zaren, yanzun in ta
an huta sai mu duba lafiyarta." Uncle ya yi hanzarin cewa, "Likita kana ganin za'a samu cikin nan?" Doctor ya dubeta cikin karaya, sannan ya kalleshi "Yalla
ai ba zan iya tabbatar wa ba, saboda ta zubar da jini har da guda-guda,ban sani ba ko har da
an tunda yanzun bai wuce
an guda
in ba."
Uncle ya yi ajiyar zuciya,dama shi tuni ya cire rai sai dai yana ro
o Allah ya bashi wani mai amfani.

Su Hajiya Jummai kowacce tana cike da murna, saboda murna kowace tana ma
ale da waya tana sanar da duk wanda ta san zai taya ta murna.

Jummai dai suna waya da Aminiyarta ta ce, "Ai ciki tuni ya jima da bin
wararon asibiti,kin ga yanda jini ke malala kuwa?" Kari ta ce, "Dama ba na gaya miki ba?

Wani sa'in in kana son biyan bu
ata sai ka bi ta irin wa
annan hanyoyin." Hajiya Jummai ta ce "Don wannan me sau
i ne,ni da na kashe rayuka ma wannan har ya dame ni?

Kedai Allah ya shige mana gaba." Karima ta ce, "Sai na zo jaje,
ar iska ki ka
e kina kuka,kai!

Su Jummai makiran duniya." Jummai ta she
e da dariya ta ce, "Kin san Allah,kukan da nake yi a zuciyata ina yin sa ne saboda shegiyar ta
i mutuwa, amma ba don tausayi ba." Karima ta ce,"aini na sani,ke ce fa!" Ita ko Hadiza ko da ta sanar da Hajiya Lanti, sai ta ce "Dama ai boka ya gayamin hakan ce zata kasance, yanzu sai ki dage kafin ta dawo ta kuma
auka, kema ki dage ki
auka.
Chapter 1 · 0% Book details