Sashe 8
Kumallon Mata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Dan haka akiyaye aguji sakata cikin damuwa domin lalurar dake tare da ita ta tsananta"
Shiyasa tunda suka dawo gida abdurrahman yarasa abinda keyi masa dadi, indai hakane kuwa to yazama dole ya hakura da wannan auren da ya daura aniyar yi ko dan lafiyar matarsa, zama yayi ya fuskanceta tana tsaka da cin ayaba,
"Shamsiyya ki kwantar da hankalinki, maganar auren da nake shirin yi nafasa....."
Wata irin ajiyar zuciya ta ajiye tana jin sanyi acikin ranta tamkar an tsomata a kankara......
*Yar uwa littafin kumallon mata labarine da ba ataba yin makamancinsa ba a duniyar rubutun hausa dan haka kidaure ki mallakeshi ki karanta domin sharbar romon sakonnin dake cikinsa,littafine da yadace ace kowacce mace ta karanta shi matar aure,budurwa ko bazawara, naira 300 ne idan kina bukatar siyanshi sai ki tuntubi wannan number +447894142004 ko kuma wannan 08169334980.*
*_Ummi Aisha_*
[1/21, 5:06 AM] Nawarty
: 6***Yamutsa fuska taci gaba dayi tana cin kayan marmarinta tamkar bata farin ciki da abinda yafada amma acan kasan ranta jinta take yi tamkar ta tashi tayi tsalle akan kaya kokuma ta zuba ruwa akasa tasha dan tsabar farin ciki da murnar da take ciki,
"Shamsiyya dan Allah kiyi kokari kicire damuwa daga ranki, idan har auren da zanyi shine ke yunkurin sakawa ki rasa ranki to ki sanyawa zuciyarki salama domin nahakura kuma nafasa....
Sauran bayani kuma ni nasan yanda zanyi dan shawo kan matsalar... yanzu ga magungunanki nan da Dr bala yace kar kiyi sakaci dashi kina gama cin abincin nan ki dauka kisha....
Ni inasone zanje office saboda akwai muhimman aikin da nabari inaso naje naduba sannan dan Allah da zarar kinji wata matsala ki sanar dani, kuma kamar yadda kika bukata na kar na fadawa gidanku saboda gudun tashin hankalinsu to ban sanar dasu dinba....
Bari naje, ko akwai abinda kike bukata?"
Girgiza kai tayi alamun a'a ganin haka yasashi tashi yafita yabarta tana mai cigaba da ciye ciyenta tana yamutsa fuska, tana nan zaune yasake shigowa bayan wasu mintuna yana sanye da manyan kaya yasha farar shadda da hula,
"To ranki yadade ni zan fita..."
"Adawo lafiya"
Juyawa yayi yafita tana ganin haka tamike tsaye ta fashe da wata gigitacciyar dariya sannan ta hau taka rawa tana juyawa saida tagama sannan ta babbali magungunan dake cikin leda da sunan nata tawuce toilet taje ta watsasu cikin toilet tayi flushing dinsa sannan ta sheka wanka tasha kwalliya ta dauki wayarta tafita falo ta zauna tahau network, duk wadanda ada suka san mijinta zaiyi aure ayau tana mai farin cikin sanar dasu ai anfasa,
"Aikin banza....
Hauka nakeyi da zan bari ayi min kishiya?
Ai wallahi nida kishiya sai dai inji anayi badai ni ayi min ba,haka kawai matan nan nayanzu masu budadden ido akawo maka su ko akawo maka kajaga....
Ko kuma kwarkwasa" Tafada cikin fada tamkar ba ita kadaice acikin gidanba, group din yan class mate dinsu na secondary tashiga tana bin chat dinsu daya bayan daya tana dubawa tamkar a mafarki ta ga bilkisu ta tura invitation card din bikin mijinta fahad da husnah,
"Kan ubancan....
Gaskiya labour bazata taba canjawa daga sakaliya ba... yanzu dan kawai mijinta zaiyi aure shine zatabi ta kanainaye tarinka farin ciki tana nunawa duniya tana murna da auren?
Wai ita ga matar mamman ko, to ai ko matar mamman din agaske bazata yi abinda tayi ba....
Mtswwww wallahi dai Allah wadaran halin wasu matan..."
Khulsum tabi private chat tana sake balbala masifa akan abinda bilkisu tayi domin taga ita bilkisun bata online.
Tun daga wannan rana da ta tabbatar da cewa abdurrahman yafasa auren da yake da niyyar yi ada kamar yadda yafada tasaki ranta komai yakoma normal kamar da domin hatta danginshi da sauran yan uwansa sun san da maganar fasa auren duk da har gobe babu wani kwakkwaran dalili wanda yasanar musu cewa shine musabbabin faruwar hakan, amma komai wanda yakai gidansu yarinyar yace yayafe yabar mata kar akarba, da tambaya kawu musa mai kwano yatisashi agaba kan yafadi dalilinsa nafasa wannan auren saboda yana nema ya mayar dasu kananan mutane amma yace babu dalilin komai kawai dai shi ya canja ra'ayine, babu yadda suka iya haka sukaje gidansu yarinyar da yake neman aurenta ada suka sanarwa da iyayenta wannan bakin labarin,nan suka karbo kayan lefensu duk da shi abdurrahman din yace ya yafe kayan,
Shi kansa abdurrahman din yana cikin damuwa amma babu yadda ya iya dole yahakura bawai dan yanaso ba saboda idan bai bi wannan matakin ba wurin samarwa kansa mafita yana iya rasa matarsa to kuma wacce amsa zai bawa yaransu da iyayenta a lokacin da sukaji cewar shine yayi sanadiyyar mutuwarta dan kawai son kai irin nashi?
Wannan dalilinne yasashi yin watsi da komai ya rungumi matarsa suka cigaba da zamansu cikin kaunar juna kamar da domin yanzu babu bakar magana bare harara sai zaman lafiya.
Zaune take kan wata kujera wacce aka yi da siminti acikin wani jeji mai cikeda bishiyoyi da sauran shuke shuke tana sanye da dogon hijabi har kasa fuskarta sharkaf da hawaye sai faman kuka takeyi tana shessheka,
Ahankali ta zauna kusa da ita ta dafa kafadarta,
"Bahijja wai meyasa kike son ki mayar da bacin rai da bakin ciki abokin rayuwarki ne?
Duniyar nan fa dole sai kana mantawa da wasu abuwan idan bahaka ba bakin ciki ya jaza maka hawan jini yazama ajalinka.....
Nafada miki inada hanyar taimakonki amma kin ki sanar dani damuwarki..
Ki fada min dan Allah"
Idanuwanta jajur fal da hawaye ta kalleta,
"Azima bazaki taba fahimta ba amma abinda nasani kawai shine zan cigaba da rayuwa cikin bakin ciki domin narasa farin cikina na har abada..."
"A'a bahijja daina fadar haka...
Akwai solution mutukar kin sanar dani damuwarki...
Zan taimaka miki da maganin bakin ciki da damuwa"
"Azima ina mutuwar sonshi kamar raina sai dai kash.....
Ya rabu dani adaidai lokacin da nake bukatar kasancewa tare dashi...
Ya barni batare da nasan laifin da nayi masa ba..."
"Bahijja waye?
Waye shi?"
"Abu Arqaam...." Tafada idanuwanta nasake tsiyayar da hawaye,
"Karki damu bahijja akan namiji bai kamata ki rayu batare da farin cikinki ba...
Ungo kisha...
Karbi tun ranar nan da na fahimci kina cikin damuwa nabaki kika ki karba..."
Wata robar lemo ta dauko mai dauke da bakin abu aciki ta mika mata, runtse ido bahijja tayi takarba tabude amma har takai robar bakinta sai kuma ta tsaya cak nan azima tashiga karfafa mata gwiwa,
"Kisha kawai bahijja idan fa baki shaba wallahi wannan damuwar bazata taba sakinki ba...
Bana son ki rayu cikin bakin ciki"
Jin irin maganganun da azima ke fada yasata kai robar bakinta ta daga ta shanye tas duk azima na kallonta tana sakin murmushi mintuna kadan wadanda basu gaza biyuba zuwa uku tafara layi tana surutai,
"Wallahi ina sonshi.....daukeni ki kaini wurinsa..."
"To shikenan muje na kaiki.." Azima tafada tana murmushi tareda tarairayar bahijja akafadarta ta daukar mata handbag dinta, tsakanin inda suke da hostel akwai yar tazara amma haka ta daure suka shiga cikin hostel.
Direct daki mai number 29 tawuce da ita tana ta murmushin jin dadi, wasu yan matane guda biyu kowacce akusan rabin tsirara domin dagasu sai pant da bra, bisa gadon kasa ta kwantarta sharaff sannan tajuya ta kalli daya daga cikin yanmatan wacce ta kasance fara katuwa tace,
"Lady nagama aikina....
Yau ga bahijja kuma sai yanda mukayi da ita"
"Weldon azima....
Zeetah gafa haja da duminta...."
Wacce aka kira da suna zeetah itace ta taso tazo tafara zare hijabin dake jikin bahijja.....

*_Ummi Shatu_*
[1/21, 5:08 AM] Nawarty
: 8***Tamkar tajuya takoma da gudu haka takeji amma kuma tasan bata da mafita saboda yaya sagir yarigada ya ganta, jikinta na rawa ta nufi wurinsa sai jan mayafin dake kanta takeyi ko zata samu ya rufe mata jiki amma ina girmansa bai taka kara ya karya ba,
"Yaya sagir yaushe ka....."
Wani mugun kallon da ya jefeta dashine yasata kasa fadin abinda tayi niyya nan take tasake tsurewa cikinta yashiga kiran kululuu, takowa yayi zuwa kusa da ita,
"Wuce mu tafi gida..."
"Yaya sagir kabari na canja kaya dan...."
"Zaki wuce ko sai na farfashe miki baki?
Wuce mutafi"
Tun daga nesa basira tahangosu lokacin da take tahowa amma kafin ta karaso har yasaka bahijja amota shima yashiga ya finciki motar da karfi yabar wurin shiyasa basira bata tarar da komai ba face kura,
Tunda suka dauki hanyar kano take faman rusa kuka gashi karar wayarta na ta sake kular dashi Wanda Karo na uku kenan ana kiranta amma bata dauka ba domin faruk ne idan tayi garajen dauka zata kara cikawa kwabarta ruwa,
"Kiyi min shiru ki hadiye kukan nan sannan ki kashe wannan mahaukaciyar wayar taki tun kafin na fasa shegiya....."
Hadiye kukanta tayi sai aikin hawaye da taketa malalarwa kamar anbude famfo, yau kam tasan kashinta yabushe domin yaya sagir akwai dacin rai sam baya wasa da yara bare har su samu sukunin kawo masa raini, tunda suka fara tafiya bata juya ta kalleshi ba dan tasan bazata ga da kyau ba akan fuskar tashi, baice mata uffan ba kuma bai tsaya ako inaba har saida sukaje cikin kano lokacin misalin karfe 1 da wurin rabi na rana, kai tsaye gidansu yawuce dasu tun kafin yakarasa parking ta balle murfin kofar ta fice da gudu shikam anutsensa yafito ya daka tsalle ya janyo rishe daga jikin bishiyar maina ya karyoshi sannan yabi bayanta zuwa cikin gidan.
Yau takama ranar daurin auren fahad da husnah tun bayan da bilkisu tayi sallar asubah bata samu ta koma bacci ba tanata kaiwa da kawowa shikuwa ango yana dakinshi kwance yanata shan bacci sakamakon jiya sun raba dare suna hira da bilkisu basu yi bacci da wuri ba, saida tagama hada masa breakfast da komai sannan ta nufi dakin nasa lokacin karfe 8 saura nasafe,
A bararraje ta ganshi ya makale pillow, sunkuyawa tayi ta dan bugi kafadarshi kadan,
"Ango atashi haka mana....