Sashe 6
Kumallon Mata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tayi aure ko?"
"Tun wanne zamani, yaranta biyar nabata number dinki zata kiraki, nima nace mata insha Allah idan nashigo kano zan nemeta"
"Ohh Allah sarki, to shikenan kawata insha Allah cikin week dinnan zanje mata kuwa ko a ina take, Allah sarki shams makaho..."
Dariya khulsum tayi tana cewa, "ai yanzu andaina fada mata wannan sunan, kigaida oga sai munyi waya"
Daga haka takatse wayar tana dariya saboda jiyo hayaniyarsu hanfa alamun sun dawo, bata kai ga tashiba taji wani kiran yasake shigowa ganin ammah ce yasata sake komawa ta zauna,
"Nace ni yau ko anbar min wannan cakwaikwaiwar ne inrike?"
Dariya tayi tana jiyo gwarancin Mimi ta cikin wayar,
"Ai karfi da yaji yarinyar nan so take sai ta koyi magana ammah, surutu ne da ita, yanzu dama nake shirin kiranki ince ko zaki sa akawota, abban nasune baida lafiya shiyasa banzo na dauketa ba...."
"Allah sawwake, ayi masa sannu, ita kuma wannan nariketa"
"To shikenan ammah mun baki"
Sallama sukayi ta katse wayar ta tashi tafita, adakin fahad ta iske su hanfa duk suna kwance ajikinshi su ukun saboda ganin bashida lafiya suma duk yaran sai suka zama kamar marassa lafiya domin idan lafiyarsa kalau yarinka wasa dasu kenan suna kokaye kokaye, zama tayi tana dago Muhammad da hanfa daga jikin fahad,
"Ku daga Daddy ai kunga bashida lafiya...."
"Ki kyalesu..." Yafada yana sake rungume yaran, barinsu tayi dama har Muhammad yabude baki zai saka mata kuka,
"Ammah tace tarike Mimi...."
Murmushi yayi baice komai ba, wayarshi ce tafara vibrating amma bai daga ba tasan duk yadda akayi husnah ce shiyasa ta mike ta kwashi yaran suka fita domin lokacin salla ma yayi.
Bayan sallar ishah saiga ammah takawo mimi sannan tazo duba fahad, tafiyarta babu jimawa suma su ayiyah suka zo kowa sai tsokanar mimi yake saboda gwaracinta ita adole saita fadi sunan kowa na gidan ko kuma duk abinda aka fada saita maimaita,tun adaren ranar ta fahimci sauki yasamu saboda irin yadda ya dameta ya hanata bacci.
Cikin kwanaki biyu fahad yawarke ras sannan kuma suka koma normal shida bilkisu wannan fishin da ta fara tuni tayi fatali dashi musamman ma da ammah ta zaunarta tayi mata Nasiha sosai akan ta kwantar da hankalinta haka suma su khulsum kowa shawarar da yake bata kenan, tsakaninta da fahad kuwa yanzu yar tsokanace sai tayita cemasa ango da yagaji ranar bata rai yayi yace yaga ita kamarma murna takeyi saboda zai kara aure kenan tadaina sonshi?
Dariya ita abinma yabata wato dai su maza ba afita awurinsu, aranar tace masa tanaso zata biya ta gidan kawarsu wato shamsiyya Abbas dan tun washe garin ranar da khulsum tafada mata takirata bai hanata ba yace adawo lafiya bayan canma idan akwai wurinda zata je duk yayafe taje.
Daga ita sai mimi suka tafi zuwa gidan shamsiyya sosai itama gidanta ya shiryu kuma ya kawatu daga gani kasan suna cikin daula amma kallo daya zaka yiwa gidan kagane akwai matsala shiyasa bayan sun gama gaishe gaishe da hirar yaushe gamo bilkisu tafara tambayarta meke faruwa?
"Labour aure mijina wai zaiyi kuma wallahi tallahi bai isaba...
Akan wanne dalili zaije yakwaso min yanmatan nan nazamani marassa mutunci masu aurar maka miji su nuna sun fika sonshi..."
"Haba Shamsiyya ai wannan ba wani abu bane, kishiya bafa abokiyar gaba bace, to nima da kika ganni yanzu ahaka mijina aure zaiyi...
Har an saka date anyi komai, ni dama nataba zama da ita tun ban haihuba kuma gida daya falo daya, kitchen daya bare ke kowa da part dinsa, nima yanzun kowa da part dinsa to kinga banda case da ita..."
"Tabdijam lallai labour anyi sakarya anan, ke yanzu yarda zakiyi yayi auren?"
"Shamsiyya to zan hanashi ne?
Wallahi babu abinda yasha min kai yaje yayi abinshi bafa akaina zata zauna ba, ada shaidan yafara zugani nafara hawa dokin zuciya amma yanzu tuni nayi watsi da wannan shirmen na rungumi mijina tunda yana sona badan yagaji dani zai kara aureba"
"Lallai kam, to ni bazan iyaba wallahi, kishi gareni na tashin hankali bazan iya shearing mijina da wata ba wallahi..."
"Karki ce haka shamsiyya, ki daure kimaida komai ba komai ba insha Allah zakiga alfanun hakan dan ni wallahi gani nake kishinki baifi nawaba kawai ni na danneshi ne...."
"Ai labour bazaki ganeba, kishiya fa masifa ce...
Kai ina...
Bada niba wallahi"
"Shikenan to Allah ya kyauta, mun gaisheki bari mu wuce sai gani na biyu..."
Mikewa sukayi gaba daya shamsiyya tabi bayanta domin rakata lokacin da suka fito bilkisu ta kula da irin hadadden gyaran da gidan yasha gaba daya nan ta dan girgiza kai tasan kishi yafi wuta zafi awurin wasu matan shiyasa ta zabi da tayi shiru dan ko ta fadawa shamsiyya abinda ke ranta nagaskiya ba lalle ta fahimceta ba,
A bakin gate suka tsaya suna sallama daidai lokacin abdurrahman yadawo wato mijin shamsiyya, da bilkisu kadai suka gaisa har yana tambayar sunan mimi yana cewa wannan wacece?
Daga haka yawuce ciki ita kuma bilkisu tayiwa shamsiyya sallama ta tafi, bilkisu na tafiya shamsiyya takoma ciki direct dakin abdurrahman tawuce domin dama yau ko sanda yafita bata saniba tunda yanzu babu abinda ke hadasu, cikin sa'a taga baya cikin dakin amma ga wayoyinshi nan da key din mota da na office yazube su bisa gado, cikin sanda kamar wata barauniya takarasa ta dauki daya daga cikin wayoyin, cikin sauri tafara binciken calls dinshi na wannan rana wadanda yakira da wanda suka kirashi kai harma da miss calls din dake cikin wayar, cikin azama ta kwafe number din yarinyar da zai auro dama wannan shine shirinta, bata ajiye wayar tashi ba tafice da ita tana dialing din number din yarinyar wacce yayi saving da Bhj.......
*_Ummi Shatu_*
[1/21, 5:06 AM] Nawarty
: 5***Har tayi ta katse ba adaga ba bata hakura ba tasake dialing akaro na biyu tana daf da katsewa taji andaga cikin siririyar muryarta tayi sallama da,
"Assalamu alaikum abin kaunat....."
Tun kafin ta karasa shamsiyya tayi azamar katseta,
"To karamar karuwa.....
Marar aji marar tarbiyya nafada miki kifita daga harkar mijina kinki yarda ko?
To wallahi tallahi....."
Kit taji ankatse wayar kafin ta karasa fadar abinda tayi niyya nan tasake kira amma aka ki dagawa tana huci zuciyarta sai tafarfasa takeyi abdurrahman yashigo dakin yana rikeda wayarshi guda daya,
"Meya hadaki da wayata?"
Harara ta watsa masa sannan ta kalleshi awulakance,
"Ga wayarka ba wani abun nayi da itaba..."
"Kin dai yi halin naki da kika saba...
Baki da aiki sai binciken wayata kiyita kiran abokan arzikina kina kare musu zagi sai kace ke kadaice macen da aka halitta da kishi....
Yanzu dan Allah ina girma anan koda yaushe kina kiran yarinya kina zaginta da sunan kishi?
Wannan abun da kikeyi haukane da jahilci yake damunki"
"Ehh dole dama ka kirani da jahila mahaukaciya tunda ka shirya auro mai degree, degree din banza degree din wofi...
Da can baka san ni jahilar bace ka aureni?,ai ni baka burgeni ba wallahi sai kaje ka dauko mai PHD...."
Bai kulataba yasaka kai yafice domin office zai koma haka yatafi yabarta tanata bambami kamar zata saka duka, zama tayi ta tsara text massage na wulakanci ta turawa budurwar tasa wacce yake shirin aurowa sai lokacin taji tasamu dan sassauci domin tasan aduk inda take yanzu tana can hankalinta atashe ranta abace saboda irin cin zarafin da ta tura mata.
Abdurrahman yana office yarinyar ta kirashi tana kuka tana fada masa abinda matarsa ta turo mata shi yarasa ya zaiyi da halin shamsiyya gaba daya ta shiga rayuwarsa tahanashi farin ciki gashi ko yakai kararta gidansu anyi mata magana baji zatayi ba tunda yasha zuwa gidansu yasamu mahaifinta yafada masa amma ko ya kirata yayi mata nasiha ko fada bata gyara halinta akanta saida ya sakewa budurwarsa layin waya fiyeda sau uku saboda agujewa fitunar shamsiyya amma dan jarabar kishi kullum ita kenan cikin binciken wayarshi ahaka take lalubo number din yarinyar ta kirata taci mata mutunci,
Da bacin rai yakoma gida kuma yakoma da niyyar ya ciwa shamsiyya mutunci akan abinda tayi masa saboda yagaji da lallabatan nan da yake tayi amma bata gani, ya nuna mata karshen kawaici saboda baya so ya biye mata suyita bakanta ran juna sai ta dauka saboda auran da zai karane yasa yake wulakantata, da fushinsa yashiga gidan amma koda yashiga dakinta sai ya isketa ita da yara kewaye da ita tanata numfarfashi tana tartsatsin jini yara sai kuka sukeyi cikin tashin hankali ya kinkimeta yayi mota da ita, agigice hankali atashe ya tura yaran makota yanufi asibitin da suke zuwa da ita danma babu wata yar tazara sosai.
Sosai hankalinsa yatashi lokacin da yaga annufi ICU da ita dakyar ya iya zuwa yayi salla yadawo, yana zuwa Dr bala yakirashi zuwa office dinshi,
"Manager meya faru haka?
Garin yaya kayi sakaci wife dinka takamu da wannan cutar har tayi worst haka?
How comes?"
"Dr meke faruwa?
Meke damunta?" Ya tambaya hankali atashe,
"Maganar gaskiya har yanzu bamu gama gano damuwarta ba amma dai abinda mukayi nasarar fahimta shine tanada ciwon zuciya wanda yajima yana addabarta amma ba agane hakanba sai yanzu....
And abinda kuma muka kasa fahimta shine shin menene musabbabin wannan tsartuwar jinin da take yi...
Gaskiya sai anyi dagaske idan bahaka ba komai na iya faruwa...
Yanzu gashi kaje pharmacy ka samo wadanda magungunan kuma cikin hukuncin Allah mun samu nasarar tsayar da jinin da take tsartarwa...."
Hankalinsa atashe yakarbi takardar da Dr bala ke bashi yafita da sauri zuwa pharmacy.
A asibitin ya kwana yanzu abubuwa biyune sukafi damunsa tunanin yaransu da suka baro a makota sai kuma tunanin halin da shamsiyya take ciki na halin rai kwakwai mutu kwakwai.
Bilkisu daga gidan shamsiyya gidansu tanufa, Ammah na ganinsu tasoma yiwa Mimi waka,
"Ga samodara mai cinye tuwo ga samodara mai shanye kunu...
Kishiya ta biyoni har gida...
Akoma bana maraba lale da ita"
Dariya bilkisu tayi ta sauke mimi tana cewa,
"Kinji abinda ammah ke cewa ko?,wai bata maraba dake kinzo cinye mata tuwo da kunu..."
"Kunu ansha...