Sashe 12
Kumallon Mata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yauma kamar jiya gidanta cike yake da yan uwa hajiya iyallo sai drama suke tayi da yan jikokinta suna bawa mutane dariya, bayan sallar magrib yan kawo amarya suka iso part din bilkisu aka fara kawota akace ga amana nan sannan suka mika ta part dinta Wanda shine na farko domin part din fahad na tsakiyane babban falonshi yana center kowacce akwai kofar da zata kaika part dinta ta ciki,
Har bayan ishah su maama na nan sai wurin 8 sannan suka baje suna sake bawa bilkisu hakuri wacce sai yanzune take dan jin damuwa sama sama amma ada harkar gabanta takeyi,
Tajima zaune gefen gado bata ma san me zatayi ba dan gaba daya zuciyarta babu dadi daga karshe dai tatashi tashiga wanka tafito ta zauna kan stol domin shiryawa gaba daya komai tana yinshine asanyaye kuma sukuku,
"Ko inzo intayaki shafa mai dinne?"
Taji maganarshi daga bayanta wanda ita razana ma taso yi dan kwata kwata bata san yana cikin dakinba batama San lokacin da yashigo ba,
"Har ka tsoratani wallahi...
Yaushe ka shigo?"
"Tun kina wanka ranki yadade...
Agama nima azo ayi min"
Murmushi tayi tana cewa,
"Ai yau wankan na musamman ne tunda wurin amarya za aje..."
"Nifa harma namanta da ita badan kin fada ba....
Nidai azo ashiryani dan gaskiya a gajiye nake"
"Zama ka wartsake ne....
Ko sai na dafa maka tsumine?"
Dariya yayi yasake kwanciya kan gadonta,
"Me kikeson cewane?, banda karfi ko?"
"A'a ni ai kaga tsohuwa ce ita kuma amarya yarinyace kamarka gara kaje da karfinka"
"Nine yaron ko?
Mark my word sai kinyi kuka duk ranar da muka hadu.."
"Bayan wanda kasani lokacin amarci?"
Dariya yayi ya lumshe idanuwansa yana tuno lokacin,
"Ai kin zuba raki yarinyar nan.."
"Kai kuma ka zuba mugunta ko?"
Dariya yayi yatashi ya riketa tana kokarin saka rigar baccinta,
"Yaya Abba yana gaisuwa fa....
Nusaiba kuwa tazo gidan nan?"
"Ina amsawa, ehh tazo ranar walima amma bayan nan bata sake dawowa ba"
"Nusaiba kenan karfi da yaji dai tazama yayata bayan kanwarmu ce"
"Kanwarku a ina?
Yayarku dai Malam"
"Haka akayi....
Lokacin da aka haifeta to da wayona aka tafi barkarta da yaya Abba a lokacin maman su salim take tsokanarshi tana cewa tabashi ita ga mata ta haifa masa kinga kuwa ashe tafada da bakin mala'iku"
"Thank God da bakai kayi rakiyarba bare abaka ita"
Dariya yayi zai sake magana taja hannunsa tana cewa,
"Ya isa muje kayi wanka kabar amarya nata jiranka gashi dare yafara yi"
Tana nan yayi wanka yashirya yasaka kayan bacci ita kuma tana faman tattare kayanta dake cikin dakin, rike hannunta yayi,
"Meye haka?"
Kallonsa tayi,
"To ai yanzu bani kadai bace ko?
Turakar mai gida ai takowa ce kaga gara na kwashe abubuwane ma suka yimin yawa amma da tun tuni ya kamata na kwashe...."
"Kai baby wallahi kema dai"
"Baby ko gaskiya"
Komai nata saida ta dauke sannan ta yaye bedsheet din dake kai ta shimfida wani sabo kar daga nan tayi masa sallama tafita yanata shagwabe fuska wai bazata rakashiba dakin amaryar?
Uhmm tace sannan ta tafi saboda wasu amaren basa son wannan rakiyar da uwar gida keyi kallon hakan suke yi a matsayin tozarci da nuna isa gamida makirci shiyasa gara ta kama kanta......
*Yar uwa littafin kumallon mata labarine da ba ataba yin makamancinsa ba a duniyar rubutun hausa dan haka kidaure ki mallakeshi ki karanta domin sharbar romon sakonnin dake cikinsa,littafine da yadace ace kowacce mace ta karanta shi matar aure,budurwa ko bazawara, naira 300 ne idan kina bukatar siyanshi sai ki tuntubi wannan number +447894142004 ko kuma wannan 08169334980.*
*_Ummi Shatu_*
[1/21, 5:08 AM] Nawarty
: 9***Bilkisu hidimar gabanta kawai takeyi jama'a sunsha kanta domin sosai gidan nata yacika wasuma bata sansu ba kawai ance dai anayin wa'azine shine sukazo saboda malama Hajara tayi suna sosai wurin wayarwa da mata kai,
Har bayan sallar magrib gidanta dam yake da mutane dangin su fahad da danginta,anty juwairiyya kuwa takasa zaune takasa tsaye sai faman bin kowanne lungu da sako takeyi da kallon kurulla domin ba kadanba gidan ya tafi da ita bata taba sanin cewa haka fahad ya gatale bilkisu ba amma kuma kamar ma part din nata yafi na husnah girma da yawan bedrooms, bilkisu bata samu kanta ba sai bayan sallar ishah lokacin su maama suma sukayi mata sallama suka tafi suna cemata sai gobe zasuzo tarbar amarya, har lokacin fahad bai shigo gidanba sai misalin karfe 9 saura na dare,
Zama yayi kan gadonshi yana kiran layin bilkisu domin bai ci komai ba tun abincin safen da suka ci tare, gashi kuma yagaji mutuka, lokacin ita kuma tana daki fitowarta daga wanka kenan, ganin kiransa yasata hanzartawa ta saka rigarta ta bacci ta fita domin Mimi ma na wurinsu maryama,
Ahankali tatura kofar dakin ta shiga kwance taganshi yayi rigingine yana kallon sama kafafuwanshi kuma akasa,
"Ango barka da dawowa...
Sannu fa...
You seriously look tired"
Zama tayi kusa dashi ta dago kanshi tadora kan cinyarta,
"Baby wallahi yunwa nakeji...."
"Tashi muci abinci to,Nima yunwar nake ji...."
Tashi tsaye tayi ya mika mata hannu ta kama yamike suka koma kasa, fried rice ce da pepe chicken tazuba musu suka fara ciyar da juna,
"Tunda nabar gida inbanda cingum da ruwa babu abinda naci..."
Kallonsa tayi, "nima babu abinda fa na iya ci..."
"Kinsha fama da jama'a fa...
Bani labarin walimar taku how was it?"
"Ta kayatar gaskiya....
Ya amarya?"
Murmushi yayi yai shiru bai amsa ba,
"Idan ka koshi sai muje kayi wanka kazo mu kwanta dan nima agajiye nake sosai...."
"Kinyi kokari ai....
Allah yabiyaki da gidan aljannah...
Gaskiya na koshi haka...muje nayi wankan"
Tsaya mata yayi tsegege yaki komai dole sai itace ta cire masa kayan jikinsa sannan suka nufi toilet ta taimaka masa yayi wanka da ruwa mai dumi sannan yazo yasa gajeren wando kawai yahaye gado yana riko kugunta,
"Ki bani labarin kuruciyarki...
Ni jiya nabaki nawa"
Dariya tayi tagyara kwanciyarta ajikinsa tana jan hancinsa,
"Ni banida wani labari da zan baka na kuruciyata...."
"Seriously?......
Shikenan.....
Kinada shekara nawa kika fara period?"
Kunnenshi guda daya ta dan ja,
"Lokacin da nafara baka fara ko alamun balaga ba...."
Dariya taji yayi ya matseta gamm akirjinsa,
"Kin jiki....
Kila ma na rugaki girma wallahi...
Dan Allah lokacin da kika fara ya kikayi?
Kin tsorata da kika ganshi?"
Girgiza kai tayi sannan tace,
"Ina ss1 fa nafara kuma a boarding school ne kaga lokacin ai nasan menene...
Kai kuma lokacin kana primary nawa?"
Dariya yasake yi harda kyakyacewa,
"Auren babbar mace is something beautiful....kowa da yana tunanin kamar bazan more rayuwata ba saboda na auri babba basu san girman a iya shekarun ya tsayaba..."
"Kai dama ai tun baka tafasa ba kaso ka kone..."
"Bazaki gane bane baby....nafara sonki fa tun kafin naganki lokacin iya muryarki kadai nasani amma ahakan nasha yin mafarkinki...
Da muryarki nake gane cewar kece..."
"Ka dade kana fitina..."
"Gaskiya kam....
Amma"
"Amma me?
Malam yi bacci kaga gobe iyanzu amaryarka ta tare kar kaje yau kaki bacci gobe asamu matsala ita kaje kana yimata bacci..."
"Kedai muyi hirarmu...
Idamma baki gaji daniba goben sai ince tayi zamanta basai ta tareba sai adaga tariyar sai zuwa next month idan kin gaji dani lokacin..."
"Wacce ni?
Haba baby kar ka kaini gaba..."
"To naji, yanzu dai fada min da kika fara period da kwana nawa kika fara?"
"Kafi kowa sani ai..."
"Toh...
Yaushe kika fara kirgen dangi?
Yaushe kika fara saka bra?"
"Tabdijam...
Wallahi baka da kunya...
Wai meyasa baka da ta ido ne?"
"Au wai dama sai yau kika san banida kunya?
Ai nazaci kin sani ai...
Malama nidai kawai bani amsata"
"Sai da nayi candy nafara sakawa"
"Ahh kawai kice kwaila ma na aura...
Gaskiya kwaila na aura ashe"
"Sai kayi kuma nidai bacci nakeji"
Yanata janta da tsokana ta rabu dashi har bacci ya dauketa saida ya tabbatar da tayi baccin sannan shima yayi suna makale da juna.
Tana shiga gida aguje bayan Umma tayi wacce ke zaune tana salla ta tafi ta boye,umma nayin sallama Yaya sagir na shigowa rikeda bulalar maina tafkekiya yana zuwa yafara dukanta umma na tareshi tana faman rirrikeshi,
"Kai sagiru menene hakane wai?
Ba wai na hanaka irin wannan tabargazar ba?
Waye yafada maka ana yiwa budurwa irin wannan dukan?"
Cikin huci da bacin rai yace,
"Umma Kin san abinda yarinyar nan keyi kuwa?
Kin san yanzu irin rayuwar da ta jefa kanta?"
Wani dukan yakai mata yana cewa,
"Uban waye wannan wanda naga yakawoki a mota?
Iyehhh?
Nace waye shi?"
Duk da umma na rikeshi saida ya yimata dukan tsiya nan ta kwanta tanata burgima daga karshe umma ta turata dakinta taja sagir tsakar gida duk da yasan umma nada ciwon hawan jini amma bai iya boye mata komaiba duk abinda yafaru ya zayyane mata kama tun daga kan abinda basira ta sanar dashi har wanda yagani da idonsa yau sannan yakare maganar da cewa,
"Umma kiduba kiga irin shigar da ke jikinki yarinyar nan kamar ba musulma ba duk tabi ta bata wayonta da munanan dabi'u to tunda hakane ita da bauchi har abada.....
Bazata sake komawa ba.."
"Innalillahi wa inna ilaihir raji'un......amma kuwa bahijja ta bata wayonta"
"Wallahi ta bata...
Yanzu bari na dauki wayar nan tata na tafi da ita domin barin wayar ma awurinta hatsarine"
Falo yashiga ya dauko wayarta dake cikin handbag dinta yayiwa umma sallama yafita domin tafiya gidansa.
Umma tagumi kawai ta rafka ashe maganar da mutane keyi na cewa kawaye na da mutukar tasiri wurin gurbata tarbiyar yara gaskiyane tunda gashi taga misali akan bahijja tsawon shekaru 25 tana bata tarbiya amma yau gashi rana atsaka kawaye sun rusa wannan tarbiyar tata ta tsawon shekara da tsekaru,tashi tayi ta nufi cikin daki har lokacin bahijja bata tashiba tana kwance sai gursheken kuka take.
Zama umma tayi agefen gadonta tana kallon bahijja ita saima yanzune fa takarewa sutturar dake jikinta kallo nan taji wani kululun bakin ciki yazo ya tokare mata kirji batare da tace komai ba tatashi tasake fita tsakar gida ta zauna hannunta rikeda casbaha tana ja, wannan wanne irin zamanine Allah yakawo mu?