Sashe 7
Kumallon Mata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Momy"
Daga ammah har bilkisu dariya sukayi sakamakon jin abinda Mimi tafada cikin gwarancinta, zama bilkisu tayi suka gaisa da ammah sannan ta tashi ta hadowa Mimi kunu irin wanda ammah tasaba hada mata kullum shiyasa gata nan bul bul da ita,
"Mai gado dan Allah ki sake kwantar da hankalinki kinji...
Komai mai wucewane wata rana sai labari, shi kara aure zuwa yakeyi kuma dan mutum yace zai kara aure bawai yana nufin cewa kai da yake tare dakai baka da amfani awurinshi yanzu ba, ko ni dinnan ban wuce akaro min kishiya yanzuba saboda wani karin auren sai agirma ake yinsa sai ku shafe shekara 30 ko fiyeda haka da mutum daga karshe yakaro maka wata....
Duk wannan tana cikin jarrabawar rayuwa...."
Wadannan sune ire iren nasihar da ammah ke ta yimata kullum shiyasa taji tasamu nutsuwa sannan hankalinta ya kwanta, wurin karfe 2:30 tabar gidansu takoma gida, sai da tayi wanka tasha kwalliya sannan tashiga kitchen domin dora girki,
Bayan ta gama tana shirya table fahad yashigo yasha kananan kaya, kallonsa ta danyi tasaki murmushi dan sai yanzune a wadannan shekarun yafito tsaf a prince dinshi, ko wanne irin kaya yasaka karbarsa yakeyi yayi masa kyau sannan babu mai ganinsa ya yarda akan yanada iyali,
Hancinta taji yaja hakan yasata saurin dawowa cikin nutsuwarta,
"Wannan kallon hajjaju kamar yau kika fara ganina...
Dan Allah karki cinyeni mana" yafada cikin tsokana fuskarshi dauke da murmushi,
"Dan saurayi daga ina haka?" Tafada bayan ta rike kugunta tana kallonsa, shima kugun nata ya riko yahadata da jikinsa,
"Yanmata kin manta inda nafada miki zanje?
Wurin aikin ginin nan mana yaufa aka fara..."
"Ohh haka...
Mantawa nayine, kai dinne kayi kyau shiyasa duk na rude..."
Dariya yayi yasake matseta,
"Karki zugani mana infara daukar kaina wani handsome guy..."
"Da menene?
Shine ai, dagaske kanada kyau fa...
Muje kayi wanka kazo kaci abinci, idan kuma abincin zaka fara ci to"
"No, dake zan dai fara sannan wanka sai kuma inci abinci"
Harararshi tayi ta fara kokarin kwacewa daga hannunshi,
"Kai wai wanne irin mutunne....
Baka gajiyane wai"
"Yaro fa kika aura, ni wallahi ban gajiba..."
Da kyar tasamu ta lallabeshi ya zauna suka fara cin abinci,
"Yawwa baby....
Dama inaso in tambayeki, wai yanayin kayan lefe da zan hadawa husnah ya yakamata ayi?"
Sake gyara zamanta tayi akan cinyarshi ta dan kalleshi,
"Ka tambayeta ne?"
Girgiza mata kai yayi,
"No, dama inasone mufara maganar dake first kafin in tambayeta..."
"To ai gara ka tambayeta, kaga me yuyuwa ita ba kayan take bukata ba sai kabata kudi,kasan wasu matan akwai stage din da basu bukatar akawo musu kaya saboda sunada komai sunfi son abasu kudin may be sunada wani abu da zasuyi, wasu kuma basu bukatar kudi kayan suke so, kawai gara ka shawarceta kaji ita me take bukata?
Inyaso sai asan abunyi..."
"Angama ranki yadade....
Ubangiji Allah yayi miki albarka"
"Amin, kayi kokari dai kagama komai kaga lokaci na karatowa..."
"Ai ko yazo babu damuwa tunda inada ke nasan zaki taimaka min tunda ke hajiya ce..."
Dariya tayi taja hancinsa,
"Baka da matsala, da kudina zan hada maka lefe amma sai zaka kara wani auren..."
Waro ido yayi ya kalleta tareda buda baki,
"Mekike nufi?
Mata uku fa...
Sai kace wani namamajo...."
Dariya tayi ta hade fuskarsu wuri daya,
"Maida idon guy....
Ba namamajo bane but...."
Dan ja baya tayi ta tashi tayi ready din guduwa sannan ta kalleshi,
"Ba na mamajo bane amma ai naga kai din harijine...."
Kafin yamike ta gudu tayi hanyar bedroom dinshi, tana shiga kafin tarufe ya cimmata,matseta yayi yana haki sakamakon gudun da sukayi,
"Wa kika cewa hariji?"
Cikin numfarfashi ta lumshe idonta,
"Ba kaiba....
Da kaina nake"
Daga shi har ita dariya sukayi ya lakuce mata hanci,
"Matsoraciya....
Ashe dai ana tsorona..."
"Sosai ma kuwa....
Dan sassauta min rikon kar na balle"
Dariya yayi yakarasa dasu saman gadonshi suka zauna suna ajiye numfashi.
Sun samu kyakkyawar fahimta atsakaninsu ita gaba dayama wani lokacin mantawa takeyi da wai zai kara aure domin tacire abin aranta ta rungumi mijinta da yaranta, kowa yaji dadin ganin bata tashi hankalinta ba musamman ma shi uban gayyar shiyasa yadda yabawa husnah zunzurutun kudade amadadin kayan lefe da sauran kayan al'ada haka ya lale yabaiwa Bilkisu baiyi ko ragin ficika ba kuma bikin yarage saura sati hudu yabiya musu umarah gaba dayansu har yaransu sosai kuwa Bilkisu taji dadin wannan tafiyar domin lokacin da taje dakin Allah addu'a tayita kwararawa mijinta da yaranta da kuma ita kanta satinsu biyu suka dawo gida bayan ta lodo kayan bacci na garari da sauran kayan shan iska, suna dawowa kuma suka fada shirye shiryen biki domin saura sati biyu ba wasu yan kwanaki yanda ake yiwa amare gyaran jiki haka itama su maama suka matsa mata akazo ana yimata sai lokacin ta fahimci ashe gyara na kowacce mace ne bawai sai iya amarya ba kema amatsayinki na uwar gida idan kikayi hakan na kara daga darajarki a idon mai gida, gyara kam itama tasha shi sosai sannan tayi kunshinta da gyaran kai, wannan karonma yan uwan husnah yarage saura kwana biyu daurin aure sukazo sukayi jere, yanzu kusan kullum gidan baya rasa jama'a dama su hindu kam kullum sai sunzo tunda yanzu dukansu sunyi kafa dan lokaci guda Abba yasiya musu motoci su hudun gaba daya iri daya sai banbancin kala shiyasa fita bata yimusu wahala shikuwa fahad kullum cewa Bilkisu yake ya yarda idan mace tayi mota tafi yawo saboda itama yanzu kullum fita bata yimata wahala dan wani lokacin ma sai dai takirashi ko tayi masa text taje wuri kaza.
Kai idan kaga Bilkisu tabbas sai ta burgeka domin babu damuwa da tashin hankali atattare da ita tayi kyau abinta kuma abinka da mai shayarwa acike take dam babu batun rama bare komadewa, daga ita har yaranta tsaf suke suma matan anyi musu kunshinsu da kitso, ango kuwa ba zama saboda wani aiki da ya tago na gina babban boutique kamar yadda Bilkisu tabashi shawara abaya, har ana igobe daurin aure bai samu zamaba dan sai dare yadawo lokacin kowa yatafi sai hajiya iyallo da tazo daga garko su maama suka roki ta zauna ta kwana dan ta debewa Bilkisu kewa, Bilkisu najinsu sunata jan juna da fada itada fahad daga bisani tatashi tashiga dakin yara tana cewa,
"Ni kaga tafiyata wannan kallon abun nasarar taku mesaka hawaye ya isheni"
"Bazaki jira muyi hiraba....
Koda yake jekima da kayan tsufanki ni ga matata saita tayani hirar..."
"Ku kwana anan karewar so..."
Daga bilkisu har fahad dariya suka yi bata sake saurararsu ba tashige daki, tashi bilkisu tayi takoma kusa da fahad ta bigeshi da kafadarta sannan tasaka hannunta ta sakalo kafadarshi,
"Baby albishirinki....."
"Goro...." Tafada tana lumshe masa idanuwa,hannunta yakama tiryan tiryan tana biye dashi har zuwa yal
wataccen compound din gidansu wanda yake tarwal da hasken wutar lantarki tamkar rana, wata arniyar mota tagani hamshakiya sai uban sheki takeyi ash colour kirar kamfanin Toyota amma wannan latest one ce,key din taji yasaka mata aciki sannan ya rungumeta ta baya,
"Ohh my God....
Woww....
Bae me zan gani?" Tafada cikin rudewa saboda tsabar murna,
"Baby takice...
Ke na siyawa"
Rufe bakinta tayi da dukkanin hannayenta tana murna cikeda farin ciki tace,
"Baby I don't know what to say....
Ohh my God"
"But u have to say baby..."
Hannayenshi tarike wadanda ke zagaye da cikinta,
"Yes...
I have to say but don't know what to say.....
Thank u bae..... thank u for being part of my life......"
Har gaban motar suka karasa takare mata kallo suna rungume da juna, sai wurin 11 saura suka shiga ciki,wanka sukayi cikeda farin ciki sukayi shirin bacci.
Tana kwance jikinsa shikuma yana dan yin chaten wanda tasan kila da amaryar ne yadan kai kamar mintuna biyar sannan yakashe wayar ya kalleta,
"Bani labari...."
"Wanne labari kuma?
Dan Allah kawai yi barci gobe ne fa..."
Dariya yayi yariko hannunta yana gani,
"Lokacin da kina karama me kikayi wanda har gobe idan kika tuna kina jin kunya....?"
"Tabdijam naki wayon, infada kayi min dariya?"
"Allah bazan yiba, nimafa zan fada miki nawa"
"Ok kai kafara fada to...."
Dariya taga yayi sannan ya shafo gemunsa,
"Wata tambaya na taba yiwa su mamuh lokacin fa harda su ya auwal awurin wallahi kawai nayi subutar baki....
Ni kullum idan ayiyah ta kunna radio ko mamuh sai inji ana cewa saduwa to kawai ranar sai cewa mamuh nayi wai mamuh menene saduwar nanne....?"
Bude baki bilkisu tayi alamun mamaki sannan tafashe da dariya,
"Wacce amsa suka baka?"
"Wata harara mai kada yan hanji ayiyah tayi min ita kuma mamuh tace inbari zata fada min idan nagirma lokacin i was in jss 3,amma kin san bayan nan saida nasake wata tambayar bayan wannan....
Nacewa mamuh menene wankan janaba shima tace inbari idan nagirma zata fada min....."
Dariya bilkisu keyi sosai harda neman kwarewa,
"Gaskiya ka iya tambaya..."
"Shiyasa ai lokacin da zan kai maganar aurenki gida nayita jin kunya saboda nasan ina cemusu zanyi aure zasu tuno da tambayar da nataba yimusu kinga kenan nasan amsar yanzu shiyasa zanyi aure...."
"Kai gaskiya kanada fitina tun baka tafasa ba kafara konewa"
Dariya yayi ya rungumeta tsam ajikinsa yana sinsinarta.
Asubah tagari.
Kwanan shamsiyya daya a asibiti aka sallameta bayan Dr bala ya korawa abdurrahman jawabi kamar haka,
"Matarka tana bukatar kulawa da bata farin ciki, aguji bata mata rai domin hakan na iya sakawa zuciyarta ta buga har takaita ga rasa ranta....