Sashe 2
Kumallon Mata Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Mikewa tsaye yayi ya rike kugunshi yana kallonta,
"Me kuma nayi na rashin kunya?"
Ajiye farantin tayi ta zauna tana zuzzuba musu saida tagama sannan ta dago ta kalleshi,
"To Kai idan banda rashin kunya karara tayaya zaka dubi kwayar idona ka ce wai kana so na"
Kusa da ita yaje ya zauna yana murmushi,
"Har gobe dai bazaki daina wannan maganar ba da alama kamar baki gama yarda cewar nine babban ba akanki ko?
Bari cikina yadauka..."
Dariya itama tayi tana mika masa cup wanda ta hada masa tea aciki, hadawa yayi da hannunta yarike yana harararta,
"To anfada maka yanzu ina jin tsoronka ne?
Wlhi yanzu ba da bane"
"Ko?
Gaskiya kin fara rainani baby yazama dole akoma gidan jiya"
Hannunta ta kwace tana dan yarfeshi sakamakon dan zafin da cup din yadauka,
"Ayya sorry wallahi na shagala ne"
Harararshi tayi batace komai ba tafara shan tea dinta, sai hira yake yimata wani tayi dariya wani ta harareshi saboda haushi, suna gamawa ta mike ta dauki mimi taje tayi mata wanka ta shiryata sannan suka dawo wurinshi inda yake kwance yana kallo tana zama yadauki kanshi yamayar kan cinyarta shikuma yadora mimi kan ruwan cikinshi yana yimata wasa,bilkisu nayi mishi magana amma ba duka yake amsawa ba saboda hankalinshi na kan mimi hakan yabaiwa bilkisu haushi ta turo baki tana ture kanshi daga cinyarta,
"Ku dagani kuje ka karata da 'yarka dama lokacin girki yayi...."
"Kibari mana sai mufita muje muci awaje....
Kinji"
"Meyasa kake sone kullum ka rinka tauye min ladana ne?" Tafada tana turo masa baki hannunta cikin sumarshi,
"Ina sonki dayawa ne sannan kuma hanyar samun lada ai tana da yawa ciki kuwa harda kulawa dani...."
Harararshi tayi takai bakinta kan goshinsa tana sumbata.
Wata uwar harara take binsa dashi tun lokacin da yashigo har yanemi wuri ya zauna, tana hikimce kan kujera ta dora kafa daya akan daya tana latsa wayarta,tafarfasa kawai zuciyarta keyi kamar ana hura mata wuta,sanye yake cikin suit yana riketa wayarshi ahannu har yanemi wuri ya zauna bata amsa sallamar da yayi mata ba,
"Wai shamsiyya sai yaushe ne zaki gyara wannan halin naki?
Yakamata fa kiyiwa kanki karatun ta nutsu,kigane bake kadaice matar da za afara yiwa kishiya ba kuma bakece ta karshe ba.....yakamata ki san da wannan"
Wani mugun kallo tayi masa sannan tafara girgiza kafafuwa,ji take kamar taje ta shakeshi yamutu kowa ma yahuta,
"Abdurrahman kai yanzu yadace kafada min haka?
Kai baka ganin laifin mugun abinda kake shirin aikatawa?
Dame na rageka da zakace zaka kara aure?
Ko dan kaga na kwana biyu shine zakace bari kaje ka auro yarinya?
To wallahi tallahi bazata taba sabuwa ba, sai dai acikin biyu ka zabi daya, kodai kafasa wannan auren naka ka zauna dani ni kadai ko kuma ka sakeni ka auro ita amaryar da kake burin kawowa cikin gidan nan...."
"Shamsiyya har yanzu kin kasa gane abinda nake nuna miki...., bafa dan kin gaza ko kuma dan nagaji dake ne zaisa nakara aureba, kawai inada bukatar aurenne....
Da kike cewa insakeki to ya zamuyi da yaranmu har guda biyar?"
"Oho maka, kai kasan yanda za ayi dasu kuma ma ai takwana gidan sauki tunda aure zakayi ai kaga kenan kanada wadda zata rike maka yaran...."
"Shimsiyya kinada matsala kin kasa fahimtata kwata kwata...
"
"Ai bazan taba fahimtarka ba, kuma wallahi badai agidan nan ba sai dai katafi can wani wuri"
"Yanzu nidai mubar maganar nan,bani abinci inci....."
"Wa?
Banyiba katafi can wurin ita karamar karuwar da zaka auro tabaka kaci..."
"Karuwa kuma?
Haba shamsiyya ya zaki rinka muzunta yarinyar mutane kawai saboda son ranki....."
"To nima ka kirani da karuwar mana ka rama mata, da mecece idan ba karuwa ba?
Menene marabarta da karuwan?"
Mikewa yayi afusace yana kallonta,
"Yakamata ki iya bakinki kisan irin maganar da zaki rinka fada...."
"Ban san kana tare mata ba ai har sai kazo ka dakeni"
Bai sake kulata ba yanufi upstairs inda bedroom dinshi yake yana shiga yanemi bakin gado yazauna yadafe kanshi da dukkanin hannuwanshi guda biyu yana mai runtse idanuwanshi, bai san sai yaushe shamsiyya zata farka daga wannan dogon barcin da takeyi ba, bai san sai yaushe zata fuskanci matsalarshi har ta bashi taimakonta ba wai meyasa mata suke da son kaine?
Meyasa afannin kishi idanuwansu ke rufewa?
Wannan wacce irin rayuwace?
Sulalewa yayi ya kwanta yana sakin ajiyar zuciya.
*ANFARA ANFARA....Tagwayen littattafai guda biyu tamkar da dubu sune aka fara sharbar romonsu wato mulki ko sarauta Kashi na biyu na marubuciya phertymah xarah da kuma takwaransa kumallon Mata wanda ke dauke da cigaban labarin kamar da wasa wanda marubuciya ummi Aisha ta rubuta...
Wanda ke bukatar wadannan dadadan littattafan guda biyu zai biya 500 mai son guda daya kuma zai biya 300 ta wadannan lambobi kamar haka.*
2083371244
Aisha M.Salis.
Zenith Bank
Sai atura shaidar biya ta wannan no
+447894142004
Ko kuma recharge card ta wannan no
08169334980
*_Ummi Shatu_*
[1/21, 5:06 AM] Nawarty
*HASKE WRITERS ASSO.*
*KUMALLON MATA....*
_*Na*_
_*UMMI A'ISHA*_
*D'andano daga labarin kumallon Mata*
*2*
***Yafi mintuna talatin kwance yana sakawa da warwarewa gaba daya yakasa gane kan shamsiyya ada suna zaune lafiya da ita amma tunda yakawo mata maganar zaiyi aure shikenan tabi ta sauya ta canja ta daina zaman lafiya dashi yanzu kusan kullum acikin fada suke kwata kwata tadaina bashi wata kulawa amatsayinsa na mijinta,karar wayarshi ce ta katse masa tunanin da yakeyi sam baya jin zai iya daukar wayar sakamakon ranshi abace yake gashi wata irin yunwa yakeji saboda rabonshi da abinci tun safe da yakarya a office har yanzu bai sake saka komai acikin cikinsa ba, shi yarasa gane ta ina yaragi shamsiyya da har bata kaunar auren da zai karo, mikewa yayi jikinsa asabule yashiga bathroom ya dan watsa ruwa sannan yafito daure da towel, shirya kansa yayi cikin wasu kananan kaya jeans da t shirt sannan yasha turare, harga Allah shi mutum ne mai son kwalisa da son kwalliya shiyasa ma ya auri shamsiyya domin yar gayuce ta karshe, lokacin da ya sauko daga dakinshi falon kasa babu kowa bai leka dakinta ba yawuce yafita domin restaurant yake son zuwa yaje yasamu wani abu yaci domin yunwa yakeji.
Tunda yabar gidan bai dawoba sai misalin karfe 9 nadare, kamar yadda yayi tunani zaune yaganta afalo tana sanye cikin kayan bacci fuskarta babu annuri tana ganinsa ta mike tsaye tana girgiza,
"Adalcin kenan?
Wannan dama shine adalcin da zakayi tun kafin kayi auren baka dawowa gida sai bayan karfe tara na dare...."
Kallonta kawai yatsaya yana yi saboda yarasa a inda ta koyo wannan rashin arzikin, yau tsawon sati uku kenan suna cikin wannan rashin kwanciyar hankalin tun bayan da aka saka masa ranar aure da yarinyar da yakeso.
"Shamsiyya wannan itace tarbar da yadace kiyi min amatsayina na mijinki?"
"Ai wallahi baka ga komai ba ma tukunna.....
Mu zuba nidaku acikin gidan nan wallahi..."
Gegeta yayi yawuce yanufi dakinshi shi dai wannan abu na damunshi kawai dan babu yadda zaiyi ne.
Washe gari tun kafin yafita ma'aikata masu gyaran gida sukazo domin gyara masa dayan part din da aka fara ginawa amma ba akarasa ba, shamsiyya kamar zata yi me dan bakin ciki, ji take kamar ta sakawa gidan wuta su kone gaba daya kowa ya huta.
Kwance take tana bacci amma tana jiyo hayaniyar yara sama sama daga karshe dole haka ta hakura da baccin ta taso tafito tana sanye da riga da wando wadanda suka dan kamata, tsayawa tayi tana kallon yanda fahad yadage yana yin game shida hanfa sukuma sauran sai ihu sukeyi,
"Kun cika hayaniya...." Tafada tana karasawa kan kujera ta zauna, kawai fahad take kallo kamar wani tv wato gaba daya kuruciyace kwance kan fuskarshi dan wallahi masu shekaru irin nashi sai yanzu suke yin aure amma shi dan jaraba har ya ajiye yara hudu, hada ido sukayi ya daga mata gira bayan yasakar mata murmushi, kawar da kanta tayi sannan ta dan zame ta kwanta tana mai cigaba da kallonsu amma tana lura dashi sai kiran wayarshi akeyi amma yaki ya dauka sai dai ya kashe idan takara ringing yasake kashewa.
Da ido tayi masa alama da anafa kiranshi girgiza mata kai yayi yaci gaba da abinda yake,
Tashi zaune tayi ta dauki mimi ta rungume sannan ta kallesu gaba daya,
"Malam lokacin salla yagabato ku kashe game dinnan haka..."
"To ranki yadade....
Hanfa, Muhammad, awwab maza atashi aje ayi alwala kufito mu tafi masallaci...."
Saida yaga shigewar yaran cikin dakinsu sannan ya matsa kusa da kafarta ya na dan matsa mata, kallonshi tayi tasaki murmushi,
"Yaushe wai zamuje inda kace ne?
Nifa wallahi zaman gidan nan ya isheni sabon gida nake so"
Mikewa tsaye yayi yana nannade hannun rigarshi yana murmushi idonshi fes akan fuskarta,
"Karki damu ai saura kiris akammala, nafiso sai angama komai sannan sai inkaiku kugani daga nan kuma sai muyi packing mu koma..."
"Masha Allah, Allah ya nuna mana..."
"Amin, bari nayi alwala"
Daga haka yajuya yayi ciki nan tabi bayanshi da kallo gaskiya sai yanzu tasan ta tafka kuskure babba abaya domin tana mutukar son Fahad wanda ada bata fahimci hakanba sai yanzu da zama yayi zama.