Sashe 3
Amani Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Mutum dan siriri da shi sai kafirin girman kai da bakin hali kamar na mutanen farko
Daddy yayi kasa da murya duk da yana son yin dariya amma ya hadiye, saboda yadda ta fitittike tana furzar da maganar zaka san an tabo fushin Tafisu, cikin lallashin
yar tasa yake cewa.
Uwa ta.
Kullum ina gaya miki ki daina damuwa da yanayin fuskar Mukhtar cikin sha
anin kasuwancin mu ko mu
amalar mu ta yau da kullum da shi, kowa da kika gani a rayuwa, yana da damuwa, mai yuwuwa damuwa ce a kasan ran sa take bayyana a kan fuskar sa, yanayin walwalar sa ko rashin ta ni ba zai shafi alaqa ta da shi ba, o neman kobo na because it
s obvious I can
t do without him (a fili yake ban iya rayuwa sai tare da shi).
Duk yadda yanayin halittar sa yake zan iya going da shi a haka, haka kema nake so ki fara, saboda babu mai iya yi min hidimar da yake yi min da jiki da kwakwalwa da lafiyar sa da zuciyar sa gabadaya hidimtawa dukiyata yake, haka Allah ya yi shi da rashin walwala, ba ke kadai yake yi mawa ba Tafisu.
Kowa ma!
Ki je office din mu ki gani, zan iya rantse miki ba wanda ya taba ganin dariyar sa.
Kuma banda abin ki Tafisu, ina ruwan ki da fara
ar sa ko rashin ta?
Amfanin da yake yi min, da rikon amanar sa a kan dukiya ta zaki duba, kafin a samu mai amanar sa da gudun duniyar sa da rashin zalama akan KUDI, za
a jima Amani.
Na sha gwada Mukhtar ta hanyoyi masu tarin yawa da tawa hikimar da Allah ya bani ta testing mutane, amma ban taba kama shi da wani hali na son cuta min, ko yi min almundahana, ko munafurci ba.
Hasalima amanar sa ce ta hada ni da shi ta hada wannan bond din mai karfi tsakani na da shi.
Wanda ya wucde na ubangida da yaron sa nake masa kallon dan ciki na.
A baya in kin tuna ma
aikata nawa nayi kafun shi, cikin su babu wanda bai cuce ni ba in one way or the other.
Ban taba samun matashi nagartacce kamar sa ba, kuma kafin a samu yaro nagari irin wannan a zamanin nan abu ne mai wuya Tafisu.
Inada dalilai na a kan son yaron nan, da bazaki fahimta ba.
Ai ba komai yasa kika ga na jure masa yana bata miki rai da halayen sa ba, sai don in muka sallame shi kamar yadda kike so ba zamu taba maida asarar rashin sa ba, akwai ma
aikatan da kai kake amfana da su, ba su suke amfana da kai ba, ko me zaka biya sub aka iya biyan su.
Ki saka
Moukhtar Diffa
a cikin jerin irin su.
Saidai in ke zaki dinga yimin ayyukan da yake yi min din idan kika takura na sallame shi, which is impossible.
A matsayin ki na mace ba zaki iya abinda Mukhtar yake yi min ba, irin su yawon kasashen ketare shigo da kaya da handling kamfani bakidaya, banda sauran wahalhalun da yake yi min (personally) a cikin gida, a kan dan albashin da bai taka kara ya karya ba, kuma cikin amana, girmamawa da tsantseni.
Ga ilmin kasuwancin Allah ya bashi, ga kwakwalwa kamar kwamfuta, duk wata hanya da kika sani da zata maida min kobo ya koma dari cikin shekarun nan da suka gabata ina tabbatar miki daga Mukhtar ne nake samun
Theory
, tun zuwan sa gare ni ban san faduwa ba sai dai riba.
Ya numfasa sannan ya dubi Amani wadda ke sauraron sa da kunne daya don kuwa hankalin ta na kan wayar hannun ta, bai damu ba don ya san tana jin sa, ya cigaba da fada mata cewa.
Duk wata hanyar samun riba mai tsafta da kike gani yanzu a kamfanin nan shi ke kawo min ita.
One impressive thing about Mukhy, baya taba waiwaye da cewa ina kwarar sa da dan albashin dana ke bashi kowanne wata, amma wallahi bai taba korafi ba, dan kuwa albashin dana ke biyan sa ko kusa bai kai kimar yawan ayyukan da yake min ba, da abinda yake nemo min, in aka yi la
akari da cewa, ya mallakawa dukiya ta lokutan rayuwar sa baki daya, da kuma tarin fasahar ilmin kasuwanci dake cikin kan sa.
Ko iyayen sa bai taba ziyarta ba tun zuwan sa hannu na.
Kullum na yi masa maganar zuwa gida cewa yake
Alhaji in na tafi wahala zaka sha, don ba lallai a bar ni in dawo ba
Kin san akwai wasu jinsin mutane da sam-sam basu san wani abu wai shi jin dadin duniya da da shagaltuwa da kyale-kyalen ta ba, irin wadannan mutanen su sai dai su taimakawa wani ya ji dadin shi kadai, ko ya samu duniyar shi kadai ya ji dadin, ba tare da sun raina dan abinda zai basu ba, to ina tabbatar miki Moukhtar na cikin su
Amani ta mike don zancen Mukhtar dinnan wanda ta laqabawa suna
bare ka fi dan gida
ya fara isar ta, ya gundure ta.
Ta kuma san in ba ta bar wajen ba Daddy ba gajiya zai yi da bata labarin kirkin Mukhtar ba.
Daddy ba zai sa comma ba bazai saka full stop ba kuma bazai gaji ba.
Sai idan baka yi zancen Muktar Diffa a gaban Hon.
Usman Faskari ba.
Yanzun nan zaka soma jin nassi-nassi, maudhu
I maudhu
i na kabakin alheri iri-iri daga bakin Alhajin a kan sa.
Ta ce,
Daddy, zancen ka ya shiga ta hagu, ya fita ta dama, ko me zaka ce a kan wannan yaron ni kam bai yi min ba, na tsani mutum mai iko, mai fadin rai da jiji da kai, alhalin shi din ba kowan kowa ba
Ta soma taka stairs don komawa dakin ta kada Daddy ya cigaba da gaya mata abinda ba shiga kan ta yake yi ba.
Alhaji Usman ya yi murmushi, ko yaushe Amani zata fahimci banbancin
human personality?
kowa yadda Allah ya halicce shi ta fuskar personality, gashi har digiri ta yi a kan International Relation amma har yau ta kasa gane personality na halittar dan adam baya taba zuwa daya, wanda bai da alaqa da facial expression nasu, yace
zo nan Tafisu, ya zaki tafi baki duba takardun Boutique din ba?
Amani ta ce ba tare da ta tsaya ba
Daddy in komai yayi maka, nima ya yi min, zan dauki ma
aikata da zasu kula da shagon mutum uku cikin
yan dan uwan ka na Faskari, da wanda ka ce tare aka shayar damu Kamilu yake ko Kamalu?
Ka bar su a kauye suna noma da kiwo cikin wahala ka kama
bare
ka rike da daraja.
Ni bani da lokacin zuwa wani boutique, ni dai in ji alert na shigowa kullum a ka yi ciniki, in sayi abubuwan da nake so shikenan
Cikin sauri Alhaji ya katse ta.
Babu wasu
yan dangi da zaki dauka aiki a shagon nan kin ji na gaya miki, su zo su yi min rubdugu a kan dukiya ta da basu taya ni tarawa ba, in da na biye musu da hidimdumun su, da basa karewa, da yau ban tara abinda na tara miki ba.
Ki dauki inyamurai da suka karanci kasuwaci suka kware da kula da shago su kula miki da shagon karkashin kulawar Mukhtar ba gayyar
yan kauye ba, ko ki bar shi ya kawo ma
aikatan da suka dace da kan sa, don na san ba zai kawo na banza ba, ko wadanda basu gogu da harkar ba, ko marasa amana da zasu yi miki almundahana
Haushi da takaici ya kara kama Amani, na yadda komai na mahaifin ta sai ya dangana shi da wannan Mukhtar din yake samun aminci a zuciyar sa, wannan wane irin abu ne?
Anya haka farin ba
abzinen nan ya bar mata Uban ta?
Shi kadai ne mai amana a duniya a wurin Daddy, kamar wani dan sa na cikin sa, ga samari nan fal jinin sa
yan wan sa baya taimaka musu da komai, suna kauye suna gararramba, wau sun yi karatu babu aikin yi, kai bata taba jin tana kishin wani dake tare da mahaifin ta irin Mukhtar dinnan ba, wai har yafi yarda da shi a kan
yan dan uwan sa?
Wadanda lomar abinci kullum sai sun fita sun nemo a kasuwannin kauye, wasu cikin su da yawa sun yi karatu mai zurfi musamman Kamilu, amma babu aikin yi, alhalin suna da kanin Uba mai wadata da gwamnati a hannu irin sa a kasar nan, amma gashi yana fadin a nemo inyamurai wadanda ba lallai su kasance musulmai bane a basu aikin yi a karkashin sa, su
yan uwan sa a bar su cikin wahala, karkashin kulawar wani bare, wanda yafi jinin sa matsayi a wurin sa da ko asalin sa bai sani ba.
Tana ganin tsayawa yi wa Daddy gyara a kan ire-iren kuskuren da yake tafkawa bata lokaci ne don ba dauka zai yi ba, ba kuma denawa zai yi ba tunda rowa, mammako, rashin yarda da wani ya amfana da shi, da rashin son nasa ya rabe shi halin sa ne zaunanne da ta dade da fahimta tunda ta soma hankali.
Ita kuma duk da halin ta na raina ajawalin kowa saboda iko da mukamin data rayu cikin sa, da ganin kowa bai isa ba, Allah ya yi ta mutum ce mai yawan kyauta, da matukar son
yan uwan mahaifin ta na kauye duk da talaucin su, tunda bata san na mahaifiyar ta ba.
Wani abu mai kyau da za
a iya cirewa a halayen Amani shi ne abin hannun ta baya rufe mata ido sam, ke dai bar ta da facaka da kudi wajen kwalliya mai tsada da gasar hawa motar yayi.
Ai kawai Daddy ka ce shi ka budewa
boutique
din ba ni ba, tunda shine mai ruwa da tsaki wajen gudanarwar sa gabadaya, bayan shi ya je Mexico ya shigo da komai, sai kawai a canzawa boutique din suna zuwa
Mukhtar Collection
Amani ta fada cikin bacin rai ko shagube za
a ce?
Kamar ba da mahaifin ta take magana ba.
Tana mai tattaka matattakala don komawa dakin ta.