Sashe 25
Amani Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Ya kare da ba su labarin zuwan Alhaji Sadi neman auren Amani, da sanadin samun lalurar sa da jinyar sa da Mukhtar ya yi a Paris, tare da Amani, halayen Amani da Mukhtar yake tolerating, har da ganewa da ya yi cewa Mukhtar zai iya da halaye da dabi
un Amani marasa kyau har ya samu ta gyaru ko ba ta so, a dalilin ganewa da ya yi Mukhtar kadai ta ke shakka, kuma shi ke iya lankwasa ta ta bi ra
ayin sa ko ba ta so.
Wannan ne dalilin da ya sa ya yanke shawarar hada su aure duk da Amani ba ta so, domin auren su ne kadai zai dorar da kyakkyawar dangantakar shi da Mukhtar din.
Yana so wannan ya zama wasiyya da ya bari ko da ta Allah za ta kasance a kan sa gabanin ya daura musu aure da hannun sa.
Yan uwan nasa sun fahimta, sun kuma gamsu da hujjojin sa.
Rashin kunyar Amani wa ta bari?
Tun tana karama yi ta ke har ya zame mata dabi
a a girman ta.
Mukhtar din kamar yadda Alhaji ya ce yana da dakakkiyar zuciya kuma ya san halin ta, sannan bai yi musu ba da Alhaji ya ce ya ba shi aurenta.
Suna da kyakkyawan hope na cewa zai rike Amani ko don kaunar da ke tsakanin sa da mahaifin ta.
Amma sai Baba Idi ya ce,
Ka binciki asalin sa?
Ka gana da iyayen sa?
Ka san daga inda ya fito, kuma ina dangin sa?
Alhaji yayi danjim!
Kafin ya ce,
Ai ni ko daga sama Mukhtar ya fado, wato bai da iyaye, ko tsintacce ne a kan bola na bashi auren Amani, shaidu ya rage su shaida.
Ni zan masa waliyyi, kai ka yi wa
yar ka Amani walicci, goben nan nake so in mun sauko sallahr juma
a lafiya a daura musu aure.
Jiki na na bani ko ma daga wane tsatso Mukhtar ya fito tsarkakken tsatso ne.
Tsatso kuma mai albarka.
Zaka taya ni fahimtar hakan idan ka zauna dashi na kwana uku
Baba Idrisu ya ce,
Duk da haka, bayan daurin auren dole ya dauki matar sa ya kai ta ga iyayen sa su sanya musu albarka, in basa raye to bazasu rasa dangi ba
Alhaji ya ce,
Na fahimta, amma a halin yanzu na fahimci Mukhtar yana da damuwar da ta fito da shi daga gida wadda ta saka ko a yi masa zancen ya je gida ba ya so.
Bana so na takura masa (for now), da cewa lallai sai ya koma gida zan aura masa Amani, zan ba shi lokaci har zuwa sanda shi da kan sa zai bukaci hakan a karan-kansa, ba abin da lokaci ba ya iya canzawa a rayuwar dan Adam, amma zan roke shi kamar yadda ka ce kan su je garin iyayen sa bayan auren ya gabatar musu da iyalin sa, don su san da auren sa, ba sai sun tara
ya ba sannan su je musu, wajibi ne mu san mun damka Amani a hannun dangin sa da kan mu, saboda gaba a ke hange da
yan da za a haifa.
Baba Idrisu ya gamsu da wannan shawarar ta Alhaji.
Sun tsayar cewa gobe Juma
ah bayan saukowa masallaci za su daura auren Amani da Mukhtar.
Alhaji zai ma Mukhtar walicci Baba Idi zai wa Amani.
Baba Idrisu ya dage Alhaji ya bar Mukhtar ya biya sadakin sa da kan sa.
Don da cewa ya yi sadakin ma shi zai biya masa.
Daga Amani har Mukhtar ba su san wainar da iyayen suke soyawa ba, don sun basu wuri ne don su gana da junan su.
Shi Mukhtar yana dakin Kamilu inda aka sauke shi, Alhaji dakin da Jibril ya tashi ya bari aka share masa.
Amani tana dakin budurwar gidan da ba a yi wa aure ba mai suna Laure.
Ta yi korafin cizon sauro, sai da Laure ta je ta sayo maganin sauro ta kunna mata.
Nan ma ta ce ba ta son warin sa, a nemo na fesawa.
Laure ta fara gajiya da iskancin Amani, ta ce sai ki koma dakin Baba Talatu, ni ba zan kara fita a daren nan ba
Amani ta ce,
ah, gara in yi maneji da nakin ya fi tsafta kada in je berayen ta da ke tsere a gaban mutane su gwagwiye min kafa
Washegari Baba Idi ya sa Baba Talatu ta yi karin kumallo mai kyau duk gidan, kunun tsamiya aka yi da lafiyayyen kosai, aka kuma hada da shayi da biredi, saboda Amani da ta ce ba za ta sha kunu ba.
Baba Idi ya ce,
Ki yi ta yi.
Nan din dai shi ne asalin ki, sarkin iyayi da kidifiri, kuma saboda ke tuwon gero za mu yi anjima miyar kuka da daddawa
Alhaji ya yi dariya ya ce,
Tafisu ce, don Allah a dafa mata mai maiko
Baba Idrisu ya ce,
farin balaraben mijin ta ya ba mu na cefane ne?
Tunda ya zo fuska ba walwala, sai tamke fuska yake yana muzurai kamar yaci babu, a yi mutum kamar mai fuskar shanu?
Amani ta tashi ta bar wurin, saboda bakin cikin Baba Idi ya alakanta aure tsakanin ta da Mukhtar.
A ran ta ta ce, Ah toh!
Ashe ba ni kadai na ki jinin yadda yake da rashin walwala ba, mai nuna zuciyar sa ba
humanity
ba
compassion
a cikin ta ko kadan.
Balle a kai ga zancen soyayya iri ta mata da miji.
Amani ta kyabe baki, a fili ta ce
Allah ya tsari gatari da saran shuka ba dai ni Amanin ba
. ta ce a ran ta muna komawa Katsina za su neme ni su rasa.
Wallahi ba zan zauna a aura min wanda zuciyata ba ta taba kauna ba, kuma har abada ba za ta taba so ba.
Na bi jar fata da gudu da bakin gashi na tattake ba takalmi a kafata.
Ana saukowa masallaci a babban masallacin juma
a na garin Faskari Baba Idrisu ya gaya wa Liman a dakatar da mutane, zai daura auren
yar sa Amina diyar kanin sa.
Tun wayewar gari ya karbi sadakin Amani daga hannun Mukhtar Diffa, wanda ke ji da ganin komai na faruwa kamar almara.
Ya kasa gasgata cewa shi Mukhtar ne zai yi aure yau.
Ya biya sadaki mafi albarka, wato mafi kankanta daga aljihun sa, wanda ya kasance gumin sa ne.
Bai gasgata duka abubuwan da ke faruwa ba, wadanda yake gani kamar a mafarki, sai da ya ji an shafa fatiha, mutanen garin Faskari da suka halarci sallar juma
a a yau duka suka shaida daurin auren Mukhtar da Amani.
*** *** ***
Mu karasa a littafi na 2.
Sumayyah Abdulkadir
07030137870 (whtsp only)
AMANI-1 TAKORI
SHAPE \* MERGEFORMAT
SHAPE \* MERGEFORMAT
PAGE \* MERGEFORMAT
Times New Roman
Times New Roman
Symbol
Symbol
Arial
Arial
Arial Black
Arial Black
Tahoma
Tahoma
Calibri
Calibri
SimSun
Cambria
Cambria
Segoe UI
Segoe UI
Courier New
Courier New
Wingdings
Wingdings
Cambria Math
Cambria Math
!%),.:;>?]}
$([{
Light horizontal
Light horizontal
Light horizontal
Light horizontal
_Hlk132634356
_Hlk132634504
SummaryInformation
DocumentSummaryInformation
WpsCustomData
user
Normal
TECNO LD7
WPS Office
638ff3ce84134273b426598d5a1ff60f