Sashe 8
A Gidan Haya Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Murmushi ne kwance a fuskar ta sannan tace."Eh mana, ai da dambun masara kawai aka sani, sai daga baya dambun shinkafa ya shigo, yanzun kuma naga harda dambun *KUS-KUS* duk ana yi."mamaki yake sosai, dan tunda yake bai ta
a ganin dambu masara ba, bai ma san anayi ba, ce mata yayi."Ikon Allah, amman nayi mamakin sosai fa."murmushi tayi tace."Ai ba abun mamaki bane, wannan zamanin ana yin kala kala, wani abincin ma yaya Fadil baka iya cin shi, amman mutanan da daga tuwo sai fura suka sani da dashishi, shiyasa suka fimu lafiya, domin yanzun ba kowa ke cin abincin gargajiya ba."kallonta yayi yanajin wani irin sonta na fisgar shi cewa yayi."Hakane, fatan kin da faman tea din ko."?cewa tayi." Eh na dafa, komai ma duk nayi, yanzun zan wuce gun Fadila muyi fira sannan na wuce gida."tashi yayi yana cewa."Ok shikenan kin gaida man da Mama inkin koma gida, nima yanzun wani file na manta ban fita da shi office ba kuma yau za muyi cases din shiyasa na dawo."itama tashi tayi tana cewa."Allah ya taimaka, Allah baku sa'a"cewa yayi.
"Amin ya Allah."
Bayan Rumaisa ta gama gaisawa da Fadil ta wuce wajen Fadila domin sunyi magana da itace zasuyi.
IYAR WASI
iyar wasika zuwa ga masoyana masoyan litafin *A GIDAN HAYA* fatan kuna cikin koshin lafiya?
Ya gida da kowa da kowa, Allah ya sa mu cika da imani Amin kuma muyi kyaukyawan karshe Amin ya Allah
*Dalilin
da yasa na rubuto maku wannan wasika shine, kuna ra tambayar
11&12,wasu na kirana waya wasun ko kuma suna yi man textmassege wasu kuma suna yi man magana ta whatsapp akan baku ga 11&12 ba, tom kuyi hakuri mistake nayi wajen rubuta number amman idan kuka fahimci labarin yana tafiya dai dai ba'a tsalake wani waje ba, abunda nike so na gaya maku shine babu page 11&12 sai dai 13&14 nayi mistake ne sai ayi mana hakuri duba da abubuwa da suka yi man yawa shiyasa aka samu wannan akasin, Ina godiya kamar yanda kuke cewa kuna tare dani Nima haka ina tare da duk wani masoyina a duk inda yake
Karku manta *Yar'mutan kankia taku ce
* ina godiya byeeeeee
*Yar'mutan kankia ce
Share
Comment
Vote
Like
A GIDAN HAYA
_STORY AND WRITING_ _BY_
_Jameelah jameey_
*Yar'mutan kankia ce
MANAZARTA*
*WRITERS ASSOCIATION
*M.
W.
A*
'''Kungiya d'aya tamkar da dubu.Masu Nazari da Aiki da Ilimi, Burin 'kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta kuma Nishad'antar da masoyan ta.
https://www.facebook.com/107980080946102?referrer=whatsa
____________________________________
*BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*
Page_19&20
Tunda Rumaisa ta tashi bacci ta shirya ta wuce gidan aiki, sai da ta gama komai sanann ta wuce room din Fadila kwance ta tadda Fadila tana danna waya cewa tayi yana zama."Kawata gaya man matsalarki, naga kamar kina cikin matsala."?
Murmushi Fadila tayi sannna ta tashi zaune tana cewa."Eh Rumaisa, amman ba wata matsala bace mai girma ba, amman abun yana damuna."kallon Rumaisa tayi yana mamakin wannan abun da yake damun
awarta cewa tayi tana mai dafa Fadila."Ayya maiye ke damunki har haka?
Inasan naji komai ne wannan abun Fadila."girgiza kai Rumaisa tayi sannan tace, cikin damuwa."Rumaisa, wani saurayi nayi kwannan, yana sona, amman nidai sai naga kamar bamu dace ba."kallonta Rumaisa tayi tana mamakin kalmar basu dace ba, ce mata tayi."Kamar ya baku dace ba?
Bai da hali mai kyau ne?
Ko kuma kawai bai yi maki ba Fadila."?
Murmushi mai ciwo Fadila tayi sannan tace."Ko daya Rumaisa, Abdullah yana da kirki, duk da wannan zamanin baka yaban halin mutun koda ko uwarku daya, amman ina yi ma Abdullah kyaun zato."numfashi Rumaisa ta sauke sannan tace."Maiye to matsalar, da har kika ce *BAKU DACE* *BA* ?
Abun da mamaki Fadila, tunda kince yana da hali mai kyau."kallonta Fadila tayi, sannna tace."Hmmm ba zan boye maki ba, inason Abdullah, abokin yaya Fadil ne, shima yana sona, saboda ya dade yana dakon sona, dan ni daga baya yake baiyana man sirin da ke cikin zuciyarshi,Abdullah yace yana sona, har nayi accepting din shi, mun fara soyayya, sai shekaran jiya wata yarinya ta turo man wani text marar dadin karanta wa, wai Abdullah yake yi mata kalar wannan maganganu banza, wanda basu da dadin ji,u
yace yana sonta,sun jima suna soyayya sai kawai taji labari gun abokanshi wai ni yake so yanzun ba ita ba, bayan ya gama yaudararta, ya gama bata mata rayuwa, shine yanzun zai juya mata baya ya dawo wajena, shine abun ke bani mamaki, wallahi abun yana damuna, bansan ya zanyi ba, shine nike neman shawarki Rumaisa na kyale Abdullah ko kuwa na cigaba da son shi."?
Numfasawa Rumaisa tayi sannan tace."Uhmm, gaskiya dole kiyi mamaki, sannan kuma dole kiji kishi, amman a tawa shawarar shine karki rabu da Abdullah, a hankali in dai halinshi ne watarana dole a sirin shi ya tonu nidai a nawa tunanin kenan, dan kuwa komai yake dole watarana ki gane Fadila."Shiru Fadila tayi tana tunanin maganar Rumaisa sannan tace."Shikenan, Rumaisa yanda kika ce haka zanyi, tabbas Rumaisa ke din yar'uwata ce kuma aminiya, ina ma hmmm...
MurmushibRumaisa tayi sannan tace."Ina ma mai kena? naji kin fara magana kinyi shiru."?
Dariya Fadila tayi sosai sannan tace."Bakomai watarana Insha Allah zani gaya maki."cewa Rumaisa tayi.ok shikenan ni na wuce gida kinga mangarib har tayi." "ok byeee."
Haka Rumaisa tayi Sallama da Hajiya maryam ta gama gabanta zuwa gida, gidan nasu na *HAYA* mai mutane kala-kala..
Wani kallo Lami tayi ma Rumaisa tana dariya
sannan tace."Bita zai-zai kenan, har mundawo kenan Hindatu daga aiki."?
Dariya Hindatu tayi sannan tace."Ai'haiye na naye, Lami kenan, mun dawo zamu shiga daki mu zauna kamar wasu mararsa gaskiya haha haha."dariya Lami tayi sanann tace."Yo daman gaskiyar ke gareki Hindatu?
anfita tun safe antafi wajen maza, sai yanzun aka dawo mana da nadasa a cikin gida ai dole ki shige daki."dariya sosai Lami tayi sannan tace."Ke dai bari Halimai, haka za'akare dai, ba'a gun wancen katon, ba'a gun wancen gardin ina ma amfani."cewa Halimai tayi."babu anfani Lami, Allah yasa mu gane dai."
Ita dai Rumaisa inda suke basu isheta kallo ba, ta shigewarta daki suka ci abinci tayi sallah ta kwanta suna labari da Mama suna cikin labari Baba ya dawo nan suka zauna sukayi fira sannan suka kwanta bacci..
Washe gari, yau Rumaisa ta tashi da wani zazzabi marar dadi, Wanda ya hana ta zuwa gun aiki..
Mama ce tace."Sannu Rumaisa, gaskiya kina jin jiki, kodai mu tafi asibiti."?
Girgiza kai Rumaisa tayi sannan tace."Aah Mama ba sai munje ba na fara jin sauki."cewa Mama tayi."Aa Rumaisa kidai tashi muje a duba lafiyarki, har yanzun ace mutun baya son ya asha magani."cewa Rumaisa tayi."naji sauki Mama, insha Allah ma zuwa anjima zani isilamiya."cewa Mama tayi."To shikenan Allah ya baki lafiya, bari na tashi na dama maki fura ki sha, sai ki sha magani."cewa tayi.
"to shikenan Mama."Mama tace."Kwanta bari na tashi."girgiza kai tayi sannan tace."sanyi nike ji sosai Mama."Mama tace."to bari na lulubaiki, Allah ya baki lafiya kinji yar albarka."
*********************
Fadil ne yace ma Umma."Umma."..
"Naam Fadil wannnan kiran fa."?
Cewa Fadil yayi."Wai ena Rumaisa ita nike jira tun dazun, amman har yanzun bata gama yi maku aikin ba."?
Kallon shi Hajiya maryam tayi tana mamaki yanda Fadil yake nuna damuwarsa a fili a kan Rumaisa cewa tayi."Au ai duk yau bata shigo ba, inajin wani abu mai mahinmanci ne ya tsada ta shiyasa bata shigo ba."shiru yayi yana mamakin abunda zai hana Ruma zuwa yau, amman adduarshi Allah yasa lafiya, cewa tayi."To shikenan Allah yasa dai lafiya,mai kuka yi mana breakfast."?cewa tayi." Soyayen Irish mana Fadila tayi mana, gashi can dinning in zaka ci."
Cewa yayi."Nidai bani son Irish, ina awarata?
ita zanci kawai, amman gaskiya na koshi da wannan Irish din."kallonshi Umma tayi sanann tace."Shin kai dai kasani Fadil, tashi Ka ban waje ni, ka kira Fadila ta soya maka warar, kai ka dauki ta duka ka maida ta gunka, ka ringa soya abunka da kanka."cewa yayi."Ummma yanzun ita Fadilar bata soya man."?
Cewa tayi."Eh gaskiya, dan yau Fadila ta gaji sosai ita daya tayi aikin gidan fa."tashi yayi yana cewa."to shikenan ni zan wuce na soya kayana, tunda ni na damu."cewa Hajiya maryam tayi."kai dai akeji Fadil."
*********************
Mama tace ta shigo tana cewa."Tashi kisha fura, ga magani nan sai ki sha."cikin jin ra
in ciwo Rumaisa tace."Mama ni....
"ke mai Rumaisa, wahala zaki bani ko?
Ke dai in baki lafiya shikenan baki kara cin abinci balle magani, haba ai yanzun kin girma, tashi ki ansa kafin raina ya baci."tashi tayi tace."to Mama."murmushi Mama tayi tace.
"yauwa ko kefa.."haka taci abinci sannan ta sha magani ta koma ta kwanta, koda dare yayi Babanta ya dawo cewa yayi."Sannu Rumaisa."cewa tayi."yauwa Baba, ka dawo lafiya."?