Sashe 24
A Gidan Haya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"to Auta, taso mu tafi, iya karmu dai cikin gidan nan ba wani guri ba." suna fitowa napen na shigowa cikin gida, Alhaji Khamis tsayawa yayi yaga waye ya shigomai da napen a cikin gida, kuma napen din baiga ansa KHAMIS DAKO ba a jiki, ai Fadil yana fitowa suka fara kallon-kallon shida Alhaji Khamis, suna cikin haka suka ji Malama Fadila suna ta salati ita da Malan Muhammad...
Da sauri Alhaji Khamis ya ida isowa wajen su Baban Rumaisa yana cewa."Fadil, kune idona ke nuna man."?
Shima Baban Rumaisa rungume Yayan nashi yayi yana cewa.
"Yaya Khamis, Ashe da man nan ne gidanka?
A gidan nike zaune ban sani ba." Shima kara rumgume kanin nashi yayi yana cewa."Eh nan ne gidana dan-uwana, Inna dan Allah ku ya fe man." Kallonshi Malama Fadila tayi sannan tace.
"da kata Khamis, kai Fadil da man gidan Khamis zaka kawo mu shiyasa ka shigo da mu motarka."!?
Rike Mamar tasu Baban Rumaisa yayi sannan yace.
"Aa Inna ban san shine mai gidan ba, ni dai nasan ance man mai gidan yayi tafiya, amman dan Allah kuyi hakuri, ku shigo, kunga inba nan ba, bansan ina zan kaimu ba." Wani Kallon banza Malama Fadila tayi ma Khamis sannan tace."ka ci darajar Fadil, ba dan Fadil ba, ba abunda zai shigo dani a gidan ka."
Nan su Malan Muhammad suka shiga cikin part din Umma, baki daya family din, da man shi
Fadil bai yi mamaki ba shida Rumaisa, dan sun dade suna tunanin Babanta shine wanda Baban Fadil yake nema shekara da shekaru...
Bayan kowa ya zauna, Khamis ya tashi ya bude taro da addu'a, sanann ya fara magana kamar haka...
"Ina neman afuwarku ya ku iyayena, hakika na san ni mai laifine babba a wajen ku, da na iya hada kaya na tsarlakeku na tafi na barku, nayi hakan ne dan naje na nemu kudi, na sani,indan nace maku ku barni na nemi kudi, cewa zaku yi Aa shiyasa na tafiya ta, da niyar indan na samu kudin zan dawo gare ku, bayan na samu kudin ba inda ban je neman ku ba, amman ban sa mai ku, yanzun haka kwana na daya da dawo wa daga WUDIL ne man ku, ance man anga Baba a kasuwar Wudil." kallonshi Malan Muhammad yayi sannan yace."Tabbas, kai mai laifine Khamis, dan kaine sillar faruwar komai, muma masu laifin ne, saboda dalilin tafiyarka,
a ranar dana wayi gari baka gida, ba inda banje neman ka ba, nine ban dawo gida ba sai bayan isha'i, nayi kuka da bakin cikin talauci, na san cewa da ina da kudi ba inda zaka tafi ka barmu, balle kai kake ciyar mu, ni na sama kai na mutuwar zuciya, domin babu maraya sai raugo, wanna bakin cikin yasa muma muka bi dare ni da Innarku, baka bar Fadil yana bacci, bai san abunda ake ba, haka muka tsarlake shi muka barshi, lokacin dan shekara 10,amman bamu
tausayinshi ko kadan ba muka tafiyarmu, muka je wudil, a wudil na samu aikin gadi,
a cikin gidan gadin muke kwana nida mahaifiyarku, munyi zaman lafiya da amana, sai yanzun da muka shigo Kano dan mu nemi Fadil, na sha ganinka a wudil kuma na san mu kake nema, saboda bamu da kowa a garin wudil balle kace gunsu kazo, ni ban san ka dawo ba ma, kuma ban gaya ma Innarku ba na ganka, dan karta tada hankalinta tace sai na kaita ta ganka."
Kallansu Baban Rumaisa yayi sannan shima ya basu labarin wahalar da ya she a rayuwa, bakin daya falon ba wanda bai yi kuka ba, ba kamar Khamis da yake ganin shine sila, bayan sun gama suka tambayi yanzun ina Ba'ba Rumaisa take, nan yake gaya masu ta rasu, bayan rasuwar Khamis, sun masu fatan rahama...
*Yar'mutan kankia ce
Share
A GIDAN HAYA
_STORY AND WRITING_ _BY_
_Jameelah jameey_
*Yar'mutan kankia ce
MANAZARTA*
*WRITERS ASSOCIATION
*M.
W.
A*
'''Kungiya d'aya tamkar da dubu.Masu Nazari da Aiki da Ilimi, Burin 'kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta kuma Nishad'antar da masoyan ta.
https://www.facebook.com/107980080946102?referrer=whatsa
____________________________________
*BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*
Page_55&56
Haka rayuwa ta cigaba da tafiya, suna rayuwa cikin mutunta juna, dan yanzun a part din Inna ake cin abincin, sai bayan sun gama cin abincin, Rumaisa da Fadila suke gyara ko ina a gida, dan Inna tace abarsu suyi aiki sosai tunda aure za'ayi masu, ba kamar Fadila da bata da jurumin aiki sosai, amman yanzun ta Saba.
Yau Abdullah zai zo zance, dan haka yau tun safe su Rumaisa basu zauna ba, dan yau harda kunshi da salon suka je, kallon Rumaisa Fadila
tayi sannan tace."Kawata dan ki fiddo man da kayan sawa kafin Dear ya ce na fito, kinga yana wajen Yaya Fadil tuni." tashi Rumaisa tayi tana cewa "to shikenan,, kema ki shiga wanka mana, matsala da ke wallahi saurin rudewa, yanzun da yace ki fito zaki rudeman ke baki shirya ba, bayan kinsan tun dazun yana cikin gidan nan." tashi tayi tana cewa."Yauwa Kawata, bari na shiga." kayan sawa Rumaisa ta fiddo mata, tana gama Fadila na fitowa cewa tayi.
Yauwa kawata bari na shirya kuma." tashi Rumaisa tayi tana cewa."ok nima bari na shiga wankan kafin ki gama shiryawa, kin san yau zamu fita da prince." "ok." Fadila tace ta cigaba da shiryawarta, fito daga wanka Rumaisa tayi, kallon Fadila tayi sanann tace."Wow Kawata, sai kace yau ne bikin?
Ina da ranar bikin sai kinsa Abdullah ya rude baki daya kenan." kallonta tayi ta mirror sanan tace.
"Uhmm ke dai ake ji Kawata, amman ai kin san duk kyau na ban kai ki ba, ni na wuce yana part din Inna, yana can yana jirana." dariya Rumaisa tayi sanann tace."ok ki gaida shi, sai na shigo."
Nan fa Rumaisa ta zauna ta fara tsara kwaliya taji da gani, dan harda jan baki ta sama dan karamin pink lips dinta, bayan ta gama wata arniyar atamfa ce ciganbi ta dauko tasa, dankin riga da sicket simple style ne, sai dai an fiddo shape a dikin sosai, dan breast dinta sun zauna sosai a cikin breastcup din rigar, sannan ga sicket din yayi mata dai-dai hips din su zauna sunyi das dasu, bayan ta gama sa kayan ta murza daurin dankalinta irin wanda ake yayi, ta dauko agogonta rolel ta daura ma hannuta, sannan ta dauko gyalenta ta yafa, ta dauko turarenta ta fashe jikinta da shi, sannan ta dauko glass dinta Gucci ta manna ma fuskar ta, masha Allah ba karamin kyau Rumaisa tayi ba, sai ta biya tayi ma su Umma sallama zasu fita ita da yaya Fadil, sanann ta fara biya wa part din Inna ta gaisa da Abdullah sannan ta wuce part din Fadil, tunda ta shigo Fadil yake kallon, cewa yayi."Princess, Woow masha Allah, gaskiya princess kinyi kyau ji nike kamar na maido bikin mu gobe,dan wallahi bakiji yanda nike ji ba."murmushi Rumaisa tayi, sannan tasa yatsan hannu a bakinta tace."shssss Prince mai kake ci na baka na zuba."!?
Matsowa yayi kusa da ita suna kallon juna, dafe sitin zuciyarshi yayi sanann yace."Son ki nike ci princess kaunarki ke zuba." kiss ta hura mashi tana dariya, ka she mashi ido daya tayi sannan tace."I love you prince, ina kaunarka ina kishinka, akan sonka ba abunda ba zani ba masoyina." wani irin dadi ya kama Fadil sannan yace." Ilov uh too Princess, insha Allah ba ba abunda zai rabu dake inba mutuwa ba, masoyiyata karki manta dani ko babu raina ina fatan ki ringa yawan tunawa dani kina yi man addu'a." murmushi kawai take sanann tace." tabbs Princess komai lokacine, muma namu ya kusa mu zama miji da mata, kamar yanda kace kar na manta dakai, nima ina fatan haka, masoyina dan Allah karka manta dani ko babu raina ka dunga yawan tunawa dani." lumshe idanu yayi yaa budesu a kanta, hula yaje dauka ta riga shi dauka, matsowa yayi kusa da ita sannan ya dan du
a dan yafi tsawo
ba laifi, sa mashi hular tayi sannan ta dauko turare ta fesa mashi, Murmushi suka sakarma juna a tare sannan yace." Princess ki sani sonki a jinin jikina yake yawo, ina kaunarki sosai Matata,
yanzun mu tafi sun wa'ance sun iske mu in sun gama soyayyar." murmushi tayi sanann tace."ina zamu wai princes nidai kawai kace na shirya."?
Lakutar hancinta yayi yana Murmushi, dan tayi mashi kyau sosai shigar da tayi maganar, cewa yayi."Crossing din Major Aliyu mana, wani friends din mu ne." langabar da kai tayi sanann tace."ok mu wuce, dan Allah prince ka bani nayi dreving naga zai yi man kyau." murmushi yayi yana kama hannunta suka fito, sannna yace."ai princess ba driving kadai ba, ke komai kika yi kyau yake maki, gaki chocolate colour."murmushi kawai tayi, bude mata mota yayi ta shiga sannan shima ya shiga, mika mata key yayi nan Rumaisa ta ja motar har inda za'ayi crosing,
Sunje crossing anyi crossing lafiya, anci ansha, sune basu dawo gida ba sai karfe 10pm, suna dawo wanka Rumaisa ta fara shiga, bayan ta fito taje garden inda suke haduwa da Fadil basu rabuwa sai 12am sannan suke sallama kowa ke wuce wa makwancinshi.
Washe gari, bayan sun tashi, sun gama aikin komai, Umma ke gaya masu za su tafi England su hado kayan furnitures, ita Rumaisa harda lefenta, tunda bikinsu yanzun saura sati biyu, dan gobe za'a kawo lefen
Fadila.
Washe gari, kowa ya tashi da aiki dan yau za'a kawo lefen Fadila, sun shirya komai yanda ya dace, dan part din Inna za'a anshi lefen, ita kuma Fadila ita dasu Rumaisa sun fita, sunje diner din Major Aliyu.