Sashe 30
A Gidan Haya Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read
Sarauniya Zulai
ha kenan wadda takasan ce ya'daya tilo a wajen Sarki Abduljabar wadda tagaji mulki mai girman gaske a cikin masarautar Daborah itace Sarauniya ta talatin dake gabatar da mulki a cikin masarautar Daborah, wannan shine kadan daga cikin nasabar Sarauniya Zulai
kowa ya nutsu kamar ba dan adam a wajen danko Binta ko magana takasa jitake kamar tayi fitsari tsabar firgita ga tana fama da raunin haihuwa, jin maganar Sarauniya Zukai
ha ya dawo da ita cikin hayyacin ta."Sarkin horo anshe waccen jinjirai kaje ka yanka ta sannan ka binne mani gawar ta, su kuma ka kaimin su gidan kaso aita dukan su sannan ajefe su har sai sun mutu." ba Abdulmajid ba duk wanda ke fa'dar nan saida gaban shi yai mummunar faduwa, haka Sarkin horo yazo ya kama jaririyar nan uwar ta rike daura mata mari yayi, hakan yasa ta saki sai kuka takeyi da sauri wannan dan Saurayin ya tashi yafara magana, jin maganar shi yasa Sarkin horo tsayawa."Allah yahuci zuciyar Sarauniyar Daborah, kiyimasu aikin gafara haka Allah yaso karki zartar da wannan hukuncin akan jinjirar da batasan me akeba na rokeki kiyimasu afuwa." ba karamin mamaki ya kama taba ace dan' data haifa shikejin tausayin bayi har haka kallonshi tayi sannan tace."lallai yau na yarda da kalar rashin sanin yakamatar ka kana jinina da'na ace kai zakaji tausayin wadannan kaskantattun mutanen wadan da basu da wani anfani ko daraja suna bayin wulakantattu abin yarwa, karka manta bayi fane."
Girgiza kai yayi sannan yace."Allah yabaki hakuri Umma, amman kiyi masu lamani ki yafe masu, kuma kuda suke bayi, *Ai BAYIMA YA'YANE* kiyafe masu, Yarima Abdulmalik kenan da'tilo ga Sarauniya Zulai
ha ta dauki son duniya ta daura mashi, batasan abinda zai same shi ko kadan hakan yasa tasa ake koya mashi dabi'un Sarauta duk da bai anfani da kalar abinda takeso yafiye tausayi shiyasa take cewa ubansa ya gada, mahaifin sa Saifullahil islam Sulaiman, shi kuma babban dan kasuwa ne mai fa'da a ji cikin kasar Gambia harma da kewaye matarsa daya sai dan'sa Abdulmalik wanda suke kiran shi da MalikusSaifil islam ko suce mashi Malik wasu kuma sunai mashi inkiya da sunan mahaifin sa MalikusSaif, duk da ya tashi cikin gata hakan baisa ya dauki duniya da zafi ba, ga gaji da haduwa kyakkyawa ne ajin farko ya gaji da haduwa saidai farine kuma dogo ne jayant, duk da kyawunsa bai gama fita kasancewar yanzun yake girma bazai wuce shekara goma sha biyar ba a duniya.
Kallonshi tayi sannan tace."Malik Kasan me kake cewa kuwa? dan bayi na ya'ya bashi zai nuna suki bin dokata ba."Kallonta Malik yayi sannan yace."Umma karki manta bantaba neman alfarma ba bakimin ba, dan Allah kiyi hakuri kibar wannan yarinyar kinga daman banda kanwa kibari su kula da ita inta girma sai ta dinga yimin hidima ki taimaka man."
*Hmmmm shin Gimbiya Zulai
ha zata amince da bukatar
Malik ko kuwa zata sa a kashe yarinyar da aka haifa a tsakar bayi?
Sai dai kun biyoni a cikin shirin nan wato bayima ya'yane.*
laifin dadi karewa kadan daga cikin wannan kayataccen labarin na BAYIMA YA'YANE wanda ya kunshi zalinci da bakin mulki ku biyoni a sannu danjin yanda wannan labarin zai kaya duk da free book ne
ne, ina bukatar comment dinku na Yar'mutan kankia ne, sai najiku masoya
Karku manta shi ba yazn zai zo maku ba
*Yar'mutan kankia ce
Share
Comment
Vote
Like
SummaryInformation
DocumentSummaryInformation
WpsCustomData
TECNO LD7
WPS Office
Normal
Times New Roman
Times New Roman
Calibri
Calibri
!%),.:;>?]}
$([{
ed6867af81ca48e2883e895cb180d827