Sashe 10
A Gidan Haya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cewa tayi."to Mama yanzun nike son na tashi ko na kara jin dadin jikina."cewa Mama tayi tana murmushi."yauwa tashi mu wuce, shiga kiyi sauri ki fito, nima
shiga zanyi kina fitowa."cewa tayi."to shikenan."
********************
"Umma mu fara zuwa shoprite muyi masu shopping ko."?cewa Umma tayi."Nima abunda zance kenan bai ka mata muje daga mu sai cooler abincin ba." nan su Umma suka biya shoprite suka yi ma Rumaisa shopping kanan suka kama hanya gidan su Wanda ake kira da *DAKI GOMA*.
***********************
Rumaisa na fitowa wanka ta tsare ma Mama ta shiga Mama na fitowa zasu tafi Mama ce tace ma Rumaisa."wuce ki shirya sai ki kwanta, tunda mun samu munyi wanka."cewa Rumaisa tayi."to Mama."Rumaisa taji an watsa mata fitsari a jiki, kallon Lami tayi sanna tace."kai Lami ni zaki watsa ma fitsari a jiki bayan kuma gaban idonki nayi wanka."harararta Lami tayi sannna tace."An watsa maki fitsarin sai kiyi abunda zakiyi in zaki iya, banza dake kazama."sosai Mama taji haushin abunda Lami tayi ma Rumaisa cewa Mama tayi." Yau da ni za kuyi cikin gidan nan, ni uwar Rumaisa ba Rumaisa ba, na fahimci gidan nan baku san zaman lafiya,kunfi san ayi yar rashin mutunci."cewa Lami tayi tana dariya."Abu mai sauki, sai muyi dake din ai ba tsoran ki nike ba, da zaki wani daure kirji kina yiman wani jan ido."Cewa Mama tayi."Ai daman nasan karnikanci abu mai sauki ne a wurinki."da sauri Maman A'i ta fito tana cewa."dan Allah Maman Rumaisa kiyi hakuri ki gyale ta,
laifi dai tayi amman dan Allah kiyi hakuri."
Parking din motarsu kenan a kofar gidan su Rumaisa Umma tace."Ji nike kamar hayaniya
a cikin gidan ko."?cewa Fadil yayi."Umma nima naji kamar hayaniya Allah yasa dai ba mutuwa akayi ba."cewa Fadila tayi cikin tashin hankali."Amin naji kamar ana kiran Maman Rumaisa, Allah yasa muji alkhari."cewa Fadil tayi."Amin Fadila ku shiga mana, dan Allah kunyi tsaye."daurewa Umma tayi tace ma Fadil."gidan ku Fadil, ba'a, ko baka ga niyar s shiga muke ba."cewa yayi."yi hakuri Umma."nan su Fadila suka tafi suka shiga sallama sukayi."Assalama Alaikum....
_*Ina masoyana suke
masoyan yar'mutan kankia, wanda suke fadin yar'mutan kankia itace tauraruwa a social media, nice dai yar'mutan kankia wanda ta kawo maku NANA JAWAHEER, karku manta irin soyayyar da aka sha da Sadiq da Nana, sannan kuma ta sake kawo maku shahararrin litafin nan nata wato GIMBIYA HAKIMA inda aka zuba soyayya Hakima da Hakim, sannan kuma ta kowo maku SANADIN LINK, inda Sofy ta canca
a soyayya da Aliyunta, ba tayi
asa a gwiwa ba tazo ta kawo kamu IZZAH KO MULKI, inda kukaga yanda ake mulkin zalinci, sannan kuma kuka ga yanda ake makirci iri iri, ga ban tausayi dai dau abubuwa a cikin Izzah ko mulki.*_
_*Yanzun kuma take kawo maku A GIDAN HAYA, wanda A GIDAN HAYA aka fara wasan dan ko ba'ayi komai a cikin shi ba
, uwa uba kuma ga SADAUKIN BURHAAN, wowowoho!!!!
SADAUKIN BURHAAN kenan karku manta cigaban Izzah ko mulki ne, inda zakuji ina Sadauki yaje?
Wata kallar fansa Sadauki zai dauka?
Abubuwa da dama fa
, To Masoyana anan zaku nuna man soyayyar da kuke cewa kuna yi man, domin ku masoyana, zan baku GARA
ASA!
GARA
ASA!!
GARA
ASA!!!
Daga yau 10/9/2020 zan sakar maku da Sadaukin Burhaan akan naira 200kacal, karku manta naira 300 nasa shi to duk domin ku masoyana mai doshi 200 daga yau tara ga wata zuwa ashirin da
aya ga wannan watan na satuba 31/9/2020 an single kenan, yan vips kuma nai maido maku shi akan naira 400,karku manta daga yau 9 ga zuwa 31 ga watan September din nan insha Allah.*_
_Wata GARA
ASAR kuma masu bukatar karanta Izzah ko Mulki yanda zasu ji dadin karanta Sadaukin burhaan su fahimci ida labarin ya dosa zaku bada naira 100 kacal ba baku document din sa, kunga kenan idan single ki saya Sadaukin burhaan zaku bada naira 300 duk da Izza ko mulki, idan kuma sadauki kawai kike bukata zaki bada dari 200 kawai, idan kuma vips ne zaku bada naira dari 450 duka biyun kenan sadauki da izzah ko mulki idan kuma sadauki kawai kike bukata zaki bada naira 400 kawai
Masoyana karku manta tana nan ne kawia zaku nuna man kaunar da kuk cewa kuna ma NOVELS dina, sannan kuma Hausawa sunce sayan na gari mai da kudi gida
, ina maraba daku MY GUYS
*Yar'mutan kankia ce
Share
Comments
Vote
Like
A GIDAN HAYA
_STORY AND WRITING_ _BY_
_Jameelah jameey_
*Yar'mutan kankia ce
MANAZARTA*
*WRITERS ASSOCIATION
*M.
W.
A*
'''Kungiya d'aya tamkar da dubu.Masu Nazari da Aiki da Ilimi, Burin 'kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta kuma Nishad'antar da masoyan ta.
https://www.facebook.com/107980080946102?referrer=whatsa
____________________________________
*BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*
Page_23&24
Da sauri Hajiya Maryam ta ida shigowa cikin gidan su Rumaisa, nan ta fara magana tana cewa."Subuhanalillah, lafiya mutanan gidan nan? nike jin hayaniya tun daga kofar gida."?
Murmushi Mama tayi sannan tace mata."Hajiya lafiya lau, sannu da zuwa, anzo lafiya."?Itama Murmushin tayi sannan tace."Lafiya lau, nace lafiya duk naga mutanan gidan nan kowa ranshi bace."?
Cewa Maman A'i
tayi tana murmushi."Lafiya lau Hajiya, an dan samu sabani ne tsakanin lami da Maman Rumaisa."kallon Lami Hajiya Maryam tayi sannan tace."ikon Allah mai ye ya hada su."?
Maman A'i tace mata."Eh to Lami ta watsa ma Rumaisa fitsari, bayan ta san Rumaisa bata dade da fitowa daga wanka ba, gashi kuma bata lafiya."wata irin uwar harara Hajiya Maryam tayi ma Lami sannan tace tana kallonta."Subuhanalillah, ashe Lami yar yanzun baki da mutunci, yarinya bata lafiya amman kika watsa mata fitsari."?
Murgu
a baki Lami tayi, tana girgiza tana huce tace ma Umma."Eh din Hajiya, an watsa mata fitsari, ai shine nace ayi abunda za'ayi, zaki wani zo kina gaya ma mutane magana son ranki."
Murmushi Umma tayi, dan batayi mamakin maganar da Lami tayi mata ba, dan tasan su farin sani ba mutunci suka cika ba, ammman sai Maman A'i tace ma Lami."Yanzun Lami Hajiya Maryam kike gaya ma wannan maganar."?
Tsaki Lami tayi sannan tace."Angaya mata, inji bugu ko kuma na gan ni a offishin yan sanda, sai kace wata gold da, naje na gaya maganin abun."murmushi Hajiya Maryam tayi sannan tace ma Lami."Shikenan bakomai Lami, banyi mamaki ba dan kinyi man haka, abunda yafi haka ma kin iya yin shi."cewa Lami tayi."Oho dai, nagode Allah ina da zuciya, duk kudin mutun sai na gaya mashi ta cikina, koda da kudi yake yin mafashin kai, bai damaini ba sai na kalli idon mutun nagaya mashi abunda nayi niya eheeeey."Maman Rumaisa ce tace ma Umma."Hajiya dan Allah kiyi hakuri, ku shigo daki mana, munbarku a tsakar gida tsaye."kallonta Umma tayi, taji ta kara kwanta mata rai, dan babu shaka duk halinta Rumaisa ta dauko, cewa Umma tayi."Bakomai Maman Rumaisa, kuta hakuri da halin su dai,
ke Fadila zo mu shiga ciki, kinyi tsaye a nan."cewa Fadila tayi."To Umma, amman bari na gaya ma yaya Fadil ba abunda ke faruwa, nasan yanzun hankalinki tashe yake."cewa Umma tayi."To yi maza kije ki gaya mashi, sai ki shigo da cooler din kinji."?
Cewa tayi na fita."To shikenan, insha Allah Umma."tana zuwa tace."yaya Fadil."kallonta yayi yace jiki duk a sanyaye."naam ina fatan lafiya dai, ba abunda ya faru da Ruma."!?
Kallon shi Fadila tayi tana murmushi, dan ta lura yayan nata yayi nisa cikin son
awar tata, cewa tayi."eh lafiya lau."sake ce mata yayi."kin tambata."cewa tayi."eh yaya Fadil."ajiyar zuciya ya sauke sanann yace."to shikenan."Fadila tace."Yanzun bani cooler nan na shiga da ita cikin gida."cewa yayi."To anshi, ki gaida man da Rumaisa sosai kinji yar kanwata."!?
Dariya tayi sosai, yanda taga Yaya Fadil yake labla
ata duk dan saboda da Rumaisa cewa tayi."to shikenan."murtukewa yayi sannan yace mata."uban me kike ma dariya."!?
Ha
iye dariyarta tayi sannan tace."yi hakuri Yayana, amman bakomai."da yake baisan maganar tayi nisa sai yace mata."ok."
Koda su Umma suka shiga room, Mama ce ta fara bata hakuri."Hajiya dan Allah kiyi hakuri da abunda ya faru."girgiza kai tayi sannan tace."Aah haba bakomai wallahi, ai nasan halin su Lami baki dayan su, su duka sai da suka yi mani aiki a gidana, ammman su duka sata suka yi man shiyasa na koresu."sosai Mama tayi mamaki sanann tace."Sata ikon Allah, to Allah yasa mudace duniya da lahira."cewa Umma tayi.
"Amin ya Allah,Daman, Maman Rumaisa munga Rumaisa kwana biyu bata zo aiki ba, shiyasa muka zo muga ko lafiya."?
Sosai Mama taji dadin yanda Umma ta damu da Rumaisa cewa tayi."Wallahi Hajiya zazzabi
ne da ciwon kai ke damunta, amman yanzun Alhmdulh jikin da sauki yau aka yi mata allura ma, insha Allah gobe zata shigo gidan aiki."cewa Umma tayi."Ayya Allah bata lafiya, daman naji kwana biyu shiyasa nace bari dai nazo naji kodai laifi mu kayi
bamu sani ba."dariya Mama tayi sannnan tace."Aah Hajiya ba laifin da kuka yi mana, muna godia Allah ya kara budi."cewa Mama tayi."amin ya Allah."cewa Umma tayi tana kallon Mama."To yanzun ina ita Rumaisa take ne."?....."Tana kewaye tana dauraye fitsarin da Lami ta watsa mata, amman nasan yanzun zata shigo."cewa Umma tayi."OK hakuri zaku tayi Maman Rumaisa, da man haka zaman GIDAN HAYA yake sai da hakuri, watarana kaci sa'ar da abokan zama na gari, watarana
kuma ka samu aka sin haka."cewa Mama tayi."Hakane Hajiya, Allah ya kara mana hakurin zama da mutane."..."Amin ya Allah Maman Rumaisa."shigowa Fadila tayi ta ajiye cooler, ta zauna, kallonta Mama tayi sannan tace."Fadila, yau dai Allah yayi naga Fadila, kullun sai an gayaman Fadila, yau dai gani ga Fadilar Rumaisa."murmushi Fadila tayi sannan tace."Mama ina wuni.".."lafiya lau Fadila."cewa Fadila tayi."ya mai jikin."?..."Mai jiki da sauki Alhmdulh, ya gida."...."lafiya lau mama, fatan mun samai ku lafiya."?...
"Lafiya lau Alhmdulh."shigowa Rumaisa tayi, ta du
a kusa da Umma tace."Aunty Sannunku da zuwa, kunzo Lafiya."?kallonta Umma tayi sannan tace."Lafiya Rumaisa, ya jikin naki."?cewa tayi."Da sauki Alhmdulh."...."to Masha Allah, Allah ya Kara lafiya Rumaisa."..."Amin ya Allah."
Fadila tace ma Rumaisa."kawata ya jikin."?