Sashe 21
A Gidan Haya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
I am so madly in love with you princess.._
Bayan Rumaisa ta karanta message din Fadil itama ta maida man da nata
_As I lay_
_As I lay on the bed this night,_
_I was thinking about you so strong,_
_I want to come and hug you tight,_
_I know to me you belong,_
_My love for you my_ _feelings are that strong,_
_I so love you my love,_
_Have a lovely night,_
_And yes do sleep tight_ _my princes.._
Haka suka kama tura ma junansu sakonnin soyayya sannan suka yi bacci cikin farin ciki da annashuwa.
Washe gari...
*Yar'mutan kankia ce
Share
Comment
Vote
Like
A GIDAN HAYA
_STORY AND WRITING_ _BY_
_Jameelah jameey_
*Yar'mutan kankia ce
MANAZARTA*
*WRITERS ASSOCIATION
*M.
W.
A*
'''Kungiya d'aya tamkar da dubu.Masu Nazari da Aiki da Ilimi, Burin 'kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta kuma Nishad'antar da masoyan ta.
https://www.facebook.com/107980080946102?referrer=whatsa
____________________________________
*BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*
Page_49&50
Washe gari tun da safe, Rumaisa ta tashi, ta shirya sannan ta wuce gidan aiki..
Bayan taje, ta gama yin komai part din Umma suka shiga kitchen suka yi white rice with kayan lambu...
'''shinkafa,
carrot,green beans (pies''' )
_Yanda ake hadawa__
'''Da farko zaki samu tukunyarki mai tsata, ki daura a saman gas, sai kisa ruwanka wada tace, indan ya tafasa sai ki wanke shinkafarki sosai ta wanku, ki zuba a cikin takuya, kafin ta dahu ki samu carrot dinki ki yanka shi kanana sai ki wanke shi sosai, ana sauran bai fi 30min ki sauke shinkafar ba, sai ki zuba carrot din da green beans dinki, sai ki juya su yanda zasu hade da junansu sosai, in sun yi kamar 20min sai ki yi per boiling din shinkafan,
Kinyi per boiling water din da kamar 5min sai sauke ki sa a cikin cooler...
'''
Sai tayi miya....
'''tittasai (pepper),tarigu,albasa,curry,thyme,seasoning,kayan dan'dano
Mai,
jan Nama,
garlic (tafarnuwa)'''
'''Da farko dai uwar gida zaki wanke namanki ki sa
a tukunyarki, sai ki daura tukunyar a kan gas, ki dan sa kayan dan dano kadan da albasa da garlic da yar citta kadan(kun san dai citta tana fidda karnin nama), sai kisa dan ki shirinki shima kadan....'''
'''uwargida, zaki samu pepper dinki ki gyara shi sosai,
shima tarigun ki gyara shi sosai, albasa ma ki gyara ta, ki hadasu ki wanke su sosai, sai ki yanka su kananu ki zuba a cikin blender dinki ki blending su sosai, ki samu container din ki ki zuba shi markaden kayan miyar..
'''
'''Sai ki dauko tukunyarki ki daura a gas dinki, ki sa mai dinki ya dan soyu kisa yar albasa kadan gun soya man, sannan kin dauko kayan miyar da kika blending ki sa a cikin tukunyar,
in kayan miyar sun fara soyuwa, sai ki dauko dan'danonki ki zuba, ki gyara garlic din ki kasa a ciki, sannan ki yanka albasarki itama ki zuba, ki dauko tafashen namanki shima ki zuba, da roman tafashen da ki ida miyarki, inta dahu sai a sauke..
Bayan ta gama yin shinkafa sai tayi lemun cucumber da danyar citta
_Abubuwan hadawa_
'''Kukumba (3) Citta (4), Suga,Lemun tsami (5),
Yanda ake hadawa'''
'''Da farko zaki sami kukumbarki ki wanke ki yanka kisa a blender.
Sai ki wanke cittarki ki goga da abin goga kubewa ko ki yanka kisa a blender ki hada da kukumba ki markada.
Sannan sai ki tace ki sa suga da lemun tsami.
Daga karshe, sai ki sa a firinji ko kisa kankara'''
Bayan ta gama hada komai ta kanshi a dining lokacin 1:00pm tayi, sallah taje dakin Fadila tayi, sannan suka fito, suka zauna aka kira Fadil yazo suka yi lunch
din...
Bayan sun gama yin lunch , Umma ta tashi tace ita ta tafi gidan su Rumaisa zasu yi magana da Mama, bayan tafiyar Umma, Fadil ya kalli Rumaisa sannan yace."Princ
ess." Kallonshi tayi sannan tace."Naam prince." Dafe zuciyarshi yayi, dan sosai maganarta ta soki kagon zuciyarshi, murmushi yayi sanann yace."tashi ki shiga room din Fadila ki shirya kaya nan can na bata tun da safe, zamu tafi shan ice cream." Cikin salo mai tafiya da imani tayi magana,tace."to shikenan prince bari naje na shiyar tom." Kallonta yayi sannan yace."Princess kinsan me."!?
Girgiza kai tayi sannan tace."Aa princes sai ka fadi." Matsowa yayi kusa da ita sannan yace."muryarki tana da dadin saurare, yanda kikasan ana busa sarewa dan dadi, ilove you Princess." Cikin dadi tace." Hakima samun masoyin gaskiya yana da wahalar gaske, ni kuma Rumaisa ba tare da nasha wuya ba Allah ya bani, Prince ina sonka nima kuma ina kaunarka." Tashi Fadil yayi yana hura mata iskan kiss, dafe kirji Rumaisa tayi alamun sakon kiss din Fadil ya iso gareta, itama maida mashi tayi da zanan heart bisa iska, rufe idanu Fadil yayi shima sakon ya iso, sannan yace."iluv uh will all my heart." Wucewa suka yi dan su shirya, Rumaisa shiga room din Fadila tayi tana cewa."Fadila, muga kayan da princes ya baki,ki bani."cire wayar kunnanta Fadila tayi sannan tace."ok ga sucen, red laces ne, shiga kiyi wankan ki fito na ta ya ki shirya wa."
"Assalama Alaikum."...."Aminwa'alaikumus sallama, Aa sannu da zuwa Hajiya Maryam, anzo lafiya."?
Cewa Umma tayi."Lafiya lau Maman Rumaisa, sannu da hutawa, mun anshe maki abokiyar fira."dariya Maman Rumaisa tayi sannan tace."laa bakomai, mun gode sosai,bari na kowa maki ruwa."zaunawa Umma tayi sannan tace."to shikenan." Zuwa Maman Rumaisa tayi ta kawo mata ruwa tana cewa."gashi." Ansa Umma tayi tana cewa."nagode sosai, Alhmdulh ruwan randa yana da sanyi da dadin kamshi." Zama Mama tayi tana cewa."Ai shi da man haka Ruwan randa yake, dan yanzun freezer yazo, sai ya danne randa." Cewa Umma tayi."ai haka zamani yake,da man Maman Rumaisa zuwa nayi muyi magana a kan yaranan, tunda suna son junansu, ammn ya kika ce."?
Murmushi Mama tayi, tana cewa."Eh hakane gaskiya Hajiya Maryam, amman wani hanzari ba gudu ba, mu bamu da kudin aurar da Rumaisa, sai nan gaba, dan ko jiya munyi maganar da Babanta." Shiru Hajiya Maryam tayi na wani dan lokaci, sannan tace."Eh to, kun kawo uzurinku, kuma abun dubawa ne, amman ni banda niyar na bari Fadil ya zauna wani gidan daban ga gidan da muke ciki, in ma yace yayi mashi tsufa, sai mu chanza gida in anyi bikin su, dan haka bamu bukatar komai naku, ai ko ba Fadil Rumaisa, zata aura ba hakina ne nayi ma Rumaisa kayan daki, na dauki Rumaisa tamkar yar cikina, dan haka mubar yin maganar kayan furniture." Numfasawa Umma tayi sannan ta cigaba da cewa."Naso na tadda Babanta amman, bakomai kin gaya mashi yanda muka yi da ke, sai naji ansa daga gare ki." Cewa Maman Rumaisa tayi."To Hajiya Maryam, mungode sosai, zan gaya mashi yanda muka yi da shi."Murmushi tayi sannan tace."to Maman Rumaisa, bari yau dai nayi maki wuni, nan suka kama fira, kamar sun dade da sanin juna.
Woow masha Allah, wata zugegiyar budurwa ce na gani tana murmurshi tana tafiya cikin kwanciyar hankali da natsuwa, Fadila tace."masha Allah, Rumaisar yaya Fadil, kinyi kyau sosai, sai kace ke kika yi kanki, gaskiya dole yaya Fadil ya rude." Bugu Rumaisa ta kaima Fadila sannan tace."Kin fara ko?
Kinji matsalarki kenan, ina kyau anan nida ba wata uwar kwaliya nayi ba, duka daga poder sai lipstick, sai fa dan kajal da shafama ido na, kuma ba wani dauri nayi mai kyau tunda old style ne nayi *MARYAM* *BABANGIDA* , shine kyau?
Mai karama miya gishiri." Rike baki Fadila tayi sannan tace."Wallahi kinyi kyau, sai kace wanda zata gasar kyau." Tashe jikinta da turare Rumaisa tayi sannan tace."indan babu ke a gurin ko."?
Latsa wayarta Fadila ta cigaba dayi, dago kanta tayi sannan tace."Ai duk kyau na kin fini kyau ai Rumaisar Mama." Cewa Rumaisa tayi."to naji ni bani gyalen, kin san prince baya son jira, kuma tun dazun ya ce man yana wajen mota." Mika mata gyalen, fitowa tayi, tafiya take kamar bata son taka kasa, sosai ta tafi da imanin Fadil, kallonta yake sake da baki, baison ta iso ba, sai dai yaji tana cewa."Hy prince." wayyo Allah na
, Wani handsome guy ne yayi firgigi yana cewa."gaskiya princess na zaunu,amman ji nike inama ace yau din nan an daura mana aure, wallahi, Hmmmmm, nadai yi shiru."murmushi Rumaisa tayi, ta basar da maganar Fadil tana cewa.
"afuwan prince, Woow gaskiya prince wannan boyal din yayi maka kyau sosai." wani black boyal ne ya sa, da black hularshi yar maiduguri, ga wata Gucci watch daya daura a hannu shi, ga sumar kan shi Lub-Lub, tasha gyara kamar mai, cewa yayi."princess, ai kin fini kyau sosai ma."shiga cikin mota Rumaisa tayi sannan tace."thank princes, amman sai dai muzo daya." Fadila ce ta fito tana cewa."dan Allah lovers of the world, ku tsaya nayi maku pictures pls." Rumaisa ce ta fito daga cikin, ta tsaya nan fa Fadila ta kashesu da hotona, har guda uku, sannan tayi ma Rumaisa ita daya, bayan ta gama suka tafi..
"Umma sai yanzun kika dawo."?..."Eh wallahi Fadila,
tsayawa nayi muka yi fira da Maman Rumaisa, gaskiya tana da mutunci sosai." Cewa Fadila tayi." hakane Umma, ai gunta Rumaisa tayi gado."
Kallon Rumaisa Fadil yayi sannan yace."Princess, ina kike so mu fara zuwa, shoprite ko kuma Mudansir and brother, kuma mu fara zuwa Zoo."!?cewa Rumaisa tayi.
"Eh mu fara zuwa Zoo, sai mudansir daga nan sai mu biya shoprite din."
Haka ko akayi, su Rumaisa sunje zoo, sunga su zaki da giwa
, Sannan suka biya mudansir, suka yi sayaiya, amman komai uku Rumaisa take dauka, ita da su Umma, daga nan suka wuce shoprite daga shoprite suka je suka sha ice cream sannan suka wuce gida..
Cewa Rumaisa tayi."Wai Fadila duk na gaji wallahi."..."ai dole Sannunku, ga wannan uban tsaraba duk ankawo mana, mun gode Sosai." Cewa Rumaisa tayi."kinji ki wai mungode, sai kace wani abu, kinga bari naje na hada ma prince tea na wuce gida."
Bayan taje part din Fadil direct kitchen ta wuce ta hada mashi tea din na'a-na'a zallah, sai ta dan ta mashi karanfani da chita kadan, bayan ta gama ta juye mai a flask, ta zuba wanda zasu sha, ta dauko ta shigo parlon lokacin yana zaune yana hutawa ya fito daga wanka....