Sashe 6
A Gidan Haya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Numfasawa Rumaisa tayi sannna tace."Mama sai da nace bani amsa amman yace sai na amsa na ni da yanda zani yi."jinjina ma Fadik Mama tayi sannan tace."mun gode, Allah ya kara masu bude."cewa Rumaisa tayi."Amin ya Allah, yanzun bari dai na tashi na wuce isilamiya karda na makara kin san halin malam Ahmed sai yace zai wulakantaka ba abu bane mai wuya agareshi."cewa Mama tayi."To tashi maza ki tafi, inkin dawo kinci abincin, dan nasan baki komai ba har yanzun."cewa tayi tana mikewa tsaye."to Mama na tafi."cewa Mama tayi."adawo lafiya."
Bayan Rumaisa taje isilamiya sun gama yin karatu, hanyarta ta dawowa ta gamu da Fadil a hanya shima,ji tayi yace."Ruma."tsayawa tayi tace."Naam Yaya Fadil, kai ne nan
da kanka."?
Kallonta yayi ya kauda kai sanann yace.eh nine, daman nan wurin isilamiyarku take kenan."?ansa mashi tayi da."Eh nan ne, gama ta can."waigawa yayi yaga isilamiyar sanna yace."wai da itace kenan?
Allah sarki, yanzun kuma gida zaki sannan ki huta ko."?
Murmushi tayi sannan tace."Eh wallahi gida zani na samu na dan huta, kafin mu daura abincin dare nida Mama."cewa yayi."to shigo na kaiki gida mana."cewa tayi."Yaya Fadil na hutar dakai ai gidan ba wani nisa keda akwai ba."wani kallo yayi mata sannaan yace."wallahi Ruma daga na sake saki abu kika yi man gardama sai na
ata maki rai, ki bari sai na saki abunda Allah ya haranta mana da muyi shi sannan kice bakiyi, oya come in Madam."hakuri ta bashi sannan ta shiga motar
sannan tace"to shikenan nagode."ce mata yayi."Sannu Ruma, kina kokari sosai."kallonshi tayi sannan tace."Yauwa Yaya Fadil, amman ba wani aiki bane mai wahala ba."cewa yayi ba tare da ya kalleta ba."daman kema nan ne unguwarku kenan."?
Ce mashi tayi."eh mna unguwarmu daya da ku ai."murmusawa yayi sanna yace."to nuna man gidanku sai na ajiye ki nima na wuce."ce mashi tayi."kana shan wannan kwanar shikenan kazo gidan mu."sai da ya sha kwanar da tace mashi sannan yace."to shikenan, ai mun iso kenan."?
Cewa tayi.
"aiko dai, to nagode sosai."tadda motar yayi yana cewa."bakomai ki gaida man da Mama."cewa tayi."to zataji."tafiya ta fara yi taji ana cewa."Na boni, ni Halimai, mutanan gidan ku fito kuji ikon Allah, dan Allah duk ki fito, zargin da muke yau dai ya taibabata gaskiya."Hindatu ce ta fito tana cewa."lafiya Halima? zaki tadamu muna cikin hutu."?
Cewa Halimai tayi."Ina fa lafiya Hindatu, ai wani ba
in gani nayi."Lami ce ta tashi har tana faduwa tana cewa."ba
in gani kuma Halimai."?
Cewa Halimai tayi."Eh Lami ba
in gani, ki godema Allah da bake kika yi wannan bakin ganin ba."tambayarya sukayi a tare suna cewa."wannan wani kalar bakin ganine har haka."?
Cewa Halimai tayi."Yanzun naga wani mutum ya sauke Rumaisa cikin wata bakar mota, kafin ta fito sai da tayi kusan minti 20, sannan ta fito tana gyra hijab dinta."wata irin dariya Hindatu tayi sannan tace." daman ke sai yau kika fara gani Halimai."?
Kallonta Halimai tayi sannan tace."Eh Hindatu, kardai kice man kema kin gani."?
Cewa Hindatu tayi."yo wani dare ne jemage bai gani ba? sau nawa ina kamata, ke ni nan har gani nayi wani gardin Allah yana yi mata kiss, yo da man ai ku ake yi ma alaye da sunan gidan aiki da isilamiya ba dai ni ba."kallonsu Lami tayi sannan tace."Ni fa duk kun sani a duhu, kuna nufin Rumaisa da gaske tana bin *MAZA*." ? cewa Halimai tayi."haba Lami, sai kace wanda bata waye ba, ai da kinga ido Rumaisa kinga idon Yan duniyarnan, wanda suka zama Yan hannu a cikin harka."cewa Lami tayia tana mamaki."Tabbas biri yayi kama da mutun, banyi mamaki ba, yanda suke cin abinci mai kyau, su sa kaya masu kyau, ai dole wanann harkar sai da bin mazan banza, dan ba kudin keke napen kawai ne zasu rike mutum ukku ba."
Cikin fushi da konar zuciya Rumaisa ce tace masu."Ya ishe ku haka...
ya kuke ganin next page zai kaya tsakanin Rumaisa da su Lami
sai naga ruwan comment dinku sannan zan baku next page
*Yar'mutan kankia ce
Share
Comments
Vote
Like
A GIDAN HAYA
_STORY AND WRITING_ _BY_
_Jameelah jameey_
ar'mutan kankia ce
MANAZARTA*
*WRITERS ASSOCIATION
*M.
W.
A*
'''Kungiya d'aya tamkar da dubu.Masu Nazari da Aiki da Ilimi, Burin 'kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta kuma Nishad'antar da masoyan ta.
____________________________________
*BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*
*wannan page din na yan Team Rumaisa ne kuyi yanda kuke so da shi
Page_15&16
Shiga tayi ta wankr Lami da mari sannan ta cigaba da cewa."Lami nace ya ishe ku haka, zan iya jure duk wani abu da zaku yi man a cikin gidan nan, amman banda sharin bin maza, dan ku baku isa kuyi man sharin zina ba, ku baku ganin bala'in da yayi maku yawa amman kuna zagin wasu har kuna masu sheri wallahi ku kiyaye ni."
Lami dafe kunci tayi dan taji marin da Rumaisa tayi mata sai da tayi mutuwar wucin gadi sannaan ta dawo dai dai cewa tayi."kam bara'uban can, dan ubanki rashin kunyar taki har takai da kisa hannu ki mareni?
Bayan Halimai da idonta tga ganki wani sheri mukayi maki?
Wallahi baki mari banza, kedin banza kidin wofi, banza mazanaciya, ai dai yi abun kunya arasa wata sana'a za'a kasa a cikin gari sai sana'ar bin maza, dan kinga Allah ya baki kyau shine zaki zuba hannun jari da shi, andai ji kunya idan ansanta, kuma ni bazan rama marin dakika yi man ba, daman ance tabarmar kunya da hauka ake na
eta."
ara yowa kan Lami Rumaisa tayi, aiko Lami ta kauce ta wanka ma Halimai wani wawan mari, dan Halimai bata san lokacin da ta kurma uban ihu ba, marin ya shigeta sosai, dan so tayi ta zauce ma, nuna ta Rumaisa tayi da yatsa tana zare mata ido tana mata kallon tsana, dan ji take ta tsanesu su dukansu cewa tayi."ke ai kiga gani ko?
To yau duk sai naci ubanku cikin gidan nan, matsiyatan banza matsiyatan wofi, ke har kike da bakin da zaki yi ma wani munufinci a gidan nan, ke idan akace za'a tona maki asiri a gidan nan wallahi magana baki sake fitowa kiyi shashar banza dake wanda bata ajiye komai ba a ranta sai bakin cikin da hassada kuma hassada ga mai rabo taki ce wawaye daku da
an banza daku, inba kuna jahilai ba yaushe ake irin haka?
Wai ni zaku yi ma sheri na zina wallahi bazan kyaleku ba."
arfin hali Halimai tayi tace ma Rumaisa."Dallah malama yi ma mutane shiru, ke harda bakin magana ke gareki? bayan da idona na ganki cikin mota, kuma wallahi tinda har kika mareni kindaina zaman lafiya a gidan nan, kuma bazani fasa gaya ma kowa ba Rumaisa mazinaciya bace tana bin mazan banza."
ima Halimai wuya Rumaisa tayi, dan Halimai sai da idanuwanta suka fito waje ta fara kakarin mutuwa, sosai su Hindatu suka tsorata da lamarin Rumaisa, cewa Rumaisa tayi."Ni ko ke da bakin magana, dan kin ganni cikin mota shine aka ce maki wani abu mukayi."?
Sakekin Halimai tayi, on-experting Hindatu taji Rumaisa ta she
eta, itama wanka mata marika hudu tayi lafiyaiyu, dan dama ita tafi jin ciwon maganarta wai tana ganinta namiji yana mata kiss dare ita da ko fitar dare batayi amman Hindatu ke cewa haka, cigaba da ce ma Hindatu tayi."ke kuma Hindatu da kike cewa kin ganni wani yana yi man kiss, ki kiyaye ni wallahi kin san nasan komai, idan kika kuskura kika sake yi man Shari wallahi sai na fasa kwan gidan nan kowa yaji, wallahi idan har na tona maki asiri a gidan nan, sai aurenki ya mutu, kema ai kisan da haka, kidahumar banza, bagidajiya kawai wanda bata da ilimi, inba ku jakkane taya zaku yi haka?
Wallahi ku kiyayeni ku dukanku a gidan nan."
Cigaba da cewa Rumaisa tayi."Ko dan kunga muna sama ku ido cikin gidan nan? to haka ba yana nufin muna tsoran ku bane, Aa sai dai kawai dan mu zauna lafiya daku tunda *GIDAN HAYA* ya hadamu, bamu sanku ba,
kuma haka baku sanmu ba sai dan ta dalilin *GIDAN HAYA,* shiyasa muka san juna, dan haka ku kama girman ku, idan ko ba hak...
Halimai da ta dawo dai dai ta tari numfashin Rumaisa ta hanata ta ida magana tace."Kam bala' in nan, ke har kin isa kizo ki gaya mana magana, har kina yi mana barazana?
To barazanarki ba tsoro zata bamu ba, dan haka indan muka gani sai mun fadi ehyyeh."wani wawan kallo Rumaisa tayi mata, sannan tayi tsaki tace.
"to ai ga fili ga mai dokinan HALIMAI nida ke shige ka fasa."
caraf Halimai tace tana girgiza girji sai kace wani abun kirki zata iya yima Rumaisa abunda yanzun ta gama kwasa masu tafi sun kasa komai sai yanzun take da bakin magana cewa tayi."Dan halal sai yanka, ko yar mararsa mutunci."?
Tsaki Rumaisa tayi tana nuna ta da yatsa tace."ga ki nan wanda bata gado arziki ba, wallahi da kin gado arziki Halimai da baki yi wasu jakkanci ba, kuma harda rashin ilimin arabi da dana boko shiyasa kwalwarki ta tose jahila adai koma a nemi ilimi."Mama ce ta fito tace ma Rumaisa."Rumaisa Indai ni na haifeki to bance ki sake yi masu magana ba, ki shigo daki." wasu hawaye ne Rumaisa tayi sun zubo mata,kallon Mama tayi sannan tace."Amman Mama..
"yi man shiru amman ma? ni HADIZA ai nasan halin diyar da Allah ya bani ko?
Kuma nasan abunda zaki iya dama wanda ba zaki'iya ba, dan haka shigo kici abincin ki."Mama tace ma Rumaisa cikin
acin rai, dan taga idan ba haka tayi mata ba, abun sai ya wuce tunanin su Lami, dan ran Rumaisa ya
aci sosai tana iya yi masu komai, kuma daga baya azo ana dana sani.