Sashe 5
A Gidan Haya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Murmushi Mama tayi sannan tace."Lafiya lau insha Allah, kin san hidimar kasuwa, ba kamar kasuwa irin ta Babanki, kinsan masu *KEKE-NEPEN* har 11 suna kaiwa, ila yau 11 zai kai kafin ya dawo."cewa tayi."to Allah dai tsare man Babana, inason Baba sosai, duk da Baba bashi da wani garfi sosai, hakan baisa ya ragemu da komai ba."cewa Mama tayi."Hakane Rumaisa tunda Allah yasa na auri mahaifinki bantaba kukan babu ba, sai dai nayi kukan zaman *GIDAN* *HAYA* , domin *GIDAN HAYA* baida dadi zama, indan kuma ka samu wani gidan mai dadin zama, sai ka manta da *GIDAN HAYA* kake zauna, indan kuma Baka samu uban gida mai dadi ba sai Kai ta kuka kullun, Allah ya arzirta mu da *GIDAN KANMU* , da sauran mabukata kamar mu."cewa tayi."Amin Mama, insha Allah sai munyi *GIDAN* *KANMU* , hawayen da kike cewa kin zubda saboda *ZAMAN GIDAN HAYA,* insha Allah nan gaba sai dai kiba wasu *LABARIN* kin *ZAUNA GIDAN HAYA* , nayi wannan alkwarin mundun ina numfashi a doran kasa."murmushi Mama tayi sannan tace."Allah yasa Rumaisa."cewa tayi."Amin Mamana, ni zan kwanta sai da safe, kince ina ma Baba sannu da dawowa."cewa Mama tayi."to Rumaisa mu kwana lafiya."
***********************
Fadil ne zaune yake cema Umma."Umma gaskiya, wannan yarinyar Rumaisa ta nada hali mai kyau."kallon shi Umma tayi tana mamaki wai yau Fadil ne yake yabon halin mace a gabanta, yaron da ko maganar mace baison ayi sai yace zama a samashi ciwon kai,amman yau shi da kanshi yake yaba halin Rumaisa cewa tayi."Allah mai iko, kaiko Fadil ya'akayi ka ce haka."?
Numfasawa yayi sannan yace.
"Umma kudi na ajiye rappers har hudu kuma dollars, amman bata dauki man ko daya ba, kuma na ajiye ne saboda da na gwada halinta."murmushi Umma tayi sannan tace."haka ne Fadil ko nima nasha na ajiye kudi cikin daki, amman bata dauka kuma bata ceman ta gani, haka ma Fadila tasha ajiye abubuwa na mata, wanda yanmata zamanin nan ke bukata, amman bata dauka sai dai tace kawata kinbar abunki kaza, shiyasa nike sonta na dauke ta kamar ni na haifenta."ya gamsu da maganar Umma, dan yau kawai da gyra mashi daki yaji halinta yayi mashi cewa yayi."Wai Umma ina ne gidansu a unguwarnan."?
Sai da ta kalllleshi, dan tayi mamakin jin haka daga gareshi cewa tayi."Kasan *DAKI GOMA*."?
Girgiza kai yayi yace."Aah amman naji kamar ana fadin shi a anguwarnan."cewa Umma tayi.
"eh nan unguwar yake , *GIDAN*
*HAYA* ne."kallon Umma yayi sannan yace." *GIDAN HAYA* Umma."?
Cemashi tayi.
"Eh *GIDAN HAYA,* nan suke zaune."basarwa Fadil yayi, dan yaga Umma naso albo jigirshi cewa yayi."ok daga yanzun nidai Umma ki ringa turota tana yiman gyaran daki pls."wani kallo tayi mashi sannna tace."baka isa ba Fadil, ko ka manta kai da kanka kace baka bukatar wasu yan'aiki, ba yanda banyi da kai ba kabari a ring gyara maka apartment dinka kace kai a dole baka so sai yanzun zaka ce na dunga turo Rumaisa, to kaji ni da kyau bani wani turota."marairaicewa yayi sannan yace."please Umma karki ce haka, itama na sati ne zatayi man sabda aikin da yayi man yawa banda lokacin da zan tsaya gyara ne shiyasa nace ki turota, bancin haka ai ni ba abunda yar'aiki zata yi man a apartment."kallonshi Umma tayi sannan tace."To shikenan, amman ka kiyaye kaji."?cewa yayi yana murmushi.
"Eh insha Allah Ummana."
*Yar'mutan kankia ce
Share
Comments
Vote
Like
A GIDAN HAYA
_STORY AND WRITING_ _BY_
_Jameelah jameey_
*Yar'mutan kankia ce
MANAZARTA*
*WRITERS ASSOCIATION
*M.
W.
A*
'''Kungiya d'aya tamkar da dubu.Masu Nazari da Aiki da Ilimi, Burin 'kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta kuma Nishad'antar da masoyan ta.
https://www.facebook.com/107980080946102?referrer=whatsa
____________________________________
*BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*
*wannan page din nakine My Dijja Musa, kiyi yanda kike so dashi
Page_13-14
"Rumaisa."..."Naam Fadila, kin tashi lfy."?
Cewa Fadila tayi."Lafiya lau, har kin gama yin aikin kenan."?
Dariya Rumaisa tayi sannan tace."Eh nagama sauran part din Yaya Fadil, kinsan Aunty tace daga yau ni zan ringa yin mai gyaren part din, Shiyasa nike sauri naje nayi ko na gama."mamaki Fadila tayi wai yau Yaya Fadil da kanshi yace yar'aiki taje tayi mashi gyaran daki amman shuru tayi tana tunanin wani abu sannan tace."To shikenan bari ni kuma na gyara dakina, na rage maki aikin, in kin dawo kin yi man Kalaba, ina son nayi wankan tsarki."cewa Rumaisa tayi."to shikenan bari na tafi, nagode Fadilar yaya Fadil yau dai anhutar dani gyaran daki kenan." dariya Fadila tayi sannan tace."haba Rumaisar Mama, ai naga aikin yayi maki yawa ne, bari nayi nawa kuma wallahi Yaya fadil bai isa ya anshe mana ke ba ehe."Fadila ta karasa maganar tana dariya, itama Rumaisa dariya tayi ta tafi tabar Fadila dan ta lura Fadila tsokana take ji yau, tana zuwa part din Fadil tayi sallama."Sallama Alaikum."waigowa yayi yana cewa."Amin wa'alaikumus Sallam, Ruma har kin zo kenan."?itadai Rumaisa tana a dan tsorace cewa tayi."Eh Yaya, yanzun zan fara yin aikin, yau ina da Isilamiya Shiyasa."murmushi yayi shidai halinta yana burgeshi gata da hankali da tarbiya cewa yayu."kafin ki fara aikin je ki hada man tea ko machine sarkin aiki."?
Murmushi tayi tana mamakin yanda yau ya chanza mata kamar bashi bane jiya yake mata magana ada
ile, amman cewa tayi."Laaa yaya Fadil, wai machine."?
Bai kalli inda take ba, magana kawai yayi."eh mana Ruma daga shigowar ki ko hutawa babu kince zaki fara aiki, wai ke maiyasa baki son hutu."?
Kallonshi tayi taga kamar bashi yayi magana ba, tana mamakin halin Fadil, dan tunda take a duniya bata taba ganin mutun mai mur
an hali irin nashi ba cewa tayi."Ina san hutu mana sosai, amman ai kasan shi hutu kamawa yake Shiyasa, na tafi na hada maka tea din."
Nan Rumaisa ta wuce kitchen ta fara hada ma Fadil tea, tana mamakin yanda Fadil yake, cewa take."ashe daman yana da mutunci da sakin fuska kamar su Fadila?
gaskiya mutanan gidan suna da kirki sosai, ni da ina yi ma Yaya Fadil kallon marar mutunci, ashe ba haka abun yake ba, Allah na tuba, Shiyasa ba kyau yin zato, gashi naga deal ai yanzun." haka dai har ta gama hada mashi tea da yaji kayan hadi, dan *TURKEY* *TEA* ta hada mashi, sannan ta kai mashi...
"Ga tea din nan Yaya Fadil."kallonta yayi sannan yace."To Ruma sannu da aiki, nagode sosai kinji Ruma."cewa tayi."haba Yaya Fadil, sai kace wani abu, da zaka ce ka gode, asha lafiya."murmushi kawai yayi yace."to Allah yasa." nan Rumaisa ta shiga cikin bedroom ta fara gyara shi dan yau harda new bedsheet ta sauya ma bedroom din, ta shiga bathroom shima ta gyara shi ta chanza new carpet don daman bathroom din ba wani baci yayi ba don Fadil ba daga baya ba wajen tsafa, sai da tagama gyara ko ina sannan ta dawo sitting room lokacin ya gama shan tea din yana ta game din shi....
"Yaya Fadil, zan gyra nan amman inka gama."cewa yayi."to Ruma bari na tashi, amman inkin gama ki yi man magana kafin ki wuce."?
Cewa tayi."to shikenan, insha Allah." nan fa shima sitting room ta gyrashi tsaf da dashi ta chanza ma duk royals din nan waje tayi mopping sanann ta kunna boner nan take dakin ya gume da kamshi mai sanyaya zuciya, ta wuce kitchen ta gyra sannan ta fito, tace."Yaya Fadil na gama."cewa yayi."ok Ruma, gani nan zuwa, dan jirani kadan kinji."samun waje tayi ta zauna tace."to yaya Fadil."sai da ya ida gama abunda yake sannan ya fito yace."yauwa sannu da aiki Ruma."cewa tayi."yauwa yaya Fadil."zama shima yayi sannan yace."anshi wannan kin saya jan baki da za'ayi kwaliya."kallon kudin hannun shi tayi sannan tace."to ngd, amman don Allah yaya Fadil kabar kudin ka nagode."sosai Fadil yayi mamakin yanda ta
i ansar kudin, nan take ta
ara shiga zuciyar shi cewa yayi."Ruma keki tambayeni na baki kudi."?
Girgiza mashi kai tayi sannan tace.
"Aah bani bace." daure fuska yayi tamou sannan yace."to bari kiji, in har kina san karda muyi fada daga yau in har na baki wani abu karki ce baki ansa, kin dai jini ko."?
Cikin tsoro tace."Eh naji kayi hakuri."dan sakin fuskarshi yayi yace."naji karki sake Ruma, dan ni bani bada abu ace ba'a ansa, haka nike bani bada abu amai doman, tashi ki ka tafi, kaji mince zaki tafi isilamiya karda ki makara."tashi tayi tana cewa."To shikenan, nagode yaya Fadil."har ta kusa fita taji yace."Ruma."waigowa tayi tace."Naam."rasa abunda da zaice mata yayi ji yayi yana cewa."daga yau ki ringa dafa man tea di nan da yawa wanda zai kaini har safe kinji."?
Cewa tay."Eh Insha Allah, sai anjima." shi ko Fadil bai son ta tafi doman bai son abunda zai yanke fira da ita dan yana bala in jin dadin muryarta ita dai Ruma da ban take cikin mutanan, komai ta iya haka Allah yayi ta dai.
Tunda ta fito daga part din Fadil take gode ma Allah da suka rabu lafiya dashi, zuwa tayi wajen Fadila tace."Fadila taso na yi maki ko na tafi."kallonta Fadila tayi sannan tace."wai Rumainsar Mama saurin mai kike har haka."?
Ce mata tayi."Wallahi Fadilar Yaya Fadil, sauri nike yau Isilamiya zan tafi bani son na makara shiyasa."tashi Fadila tayi tace."ok to yi man sai ki tafi, ammn naso yau muyi fira sosai, amman bakomai, in kinzo munyi gobe."cewa Rumaisa tayi."to shikenan." nan Rumaisa tayi ma Fadila kalaba, sannan ta wuce gida, ta dauki abincin ta koda taje gida samun taje gida kwantawa tayi kusa da Mama tana cewa."wai Allah na, Mama yau duk nagaji sosai."kallonta Mama tayi sannan tace."to Rumaisa, sannun kinji, Allah yayi maki albarka."cewa tayi."amin ya Allah Mama, ga wannan kudin Fadil ne ya bani su."kallon kudin Mama take sannan tace."Rumaisa wannan kudin basu yi yawa ba."?