← Book details A Gidan Haya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 26 OF 30

Sashe 26

A Gidan Haya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Nan suka dauko hanya zuwa gida, Rumaisa nata aikin kuka,kallonta Fadil yayi sanan yace."princess, da kinji yanda nike jin ciwon kukan nan naki da kin taimaka man kinyi shiru,please kiyi shiru." nan dai Fadil yai ta an maganganu sanna ya samu tayi shiru, nan suka iso unguwar da zasu zauna...

A parking space yayi parking bayan ya fito ya je ya kulle gate, sannan ya zagaya ya fiddo ta da daga cikin mota, fuskar ta rufe take ba abunda dake sai kuka, dai-dai kofar da zata sa dasu da cikin gida suka tsaya ita da shi suka yi addu'a sannan suka shiga da kafar dama, masha Allah, parlo ne babba suka shigo Wanda shima aka tsarashi da royal brown and milk, sai faskekiyar plasma da tasha ado da stickers masu kyau, daga gefe dining room ne wanda yasha kyau ga wani karamin freezer nan gefa guda an ajiye, sai suka hau bene wanda yake dauke da rooms guda hudu da dan karamin parlour, itama yan gyra mata parlourn ta masha Allah Ash and black ne, sannan suka shiga daya daga cikin bed room din...
______________________________
Bayan kowa ya watsa a ka bar Fadila ita daya tasha kukan ta har tayi shiru, koda.

Abdullah ya shigo, kaza ya kawo masu suka ci, sai dai ita Fadila sai da ya matsa sannan taci, bayan sun gama suka yi wanka, kafin Abdullah ya dawo daga dakin shi Fadila ta gama komai har addu'a tayi ta kwanta, sai da Abdullah ya tada ta su kayi sallah,
bayan sun gama sallah sun kwanta, Abdullah ya kama jan Fadila da fira, a hankali ya kama chanza salon firar, sai kawai taji mutun yana shafata ba ruwa na, nima Abdullah waje yayi dani ya kulle masu daki shida amaryarshi, asuba ta barrister Abdullah
_______________________________
Bayan su Rumaisa sun gama cin kaza, sai da Fadil ya nuna ma bacin rainshi, sannan ya samu taci yanda yake so, nan suka yi alwalla suka yi sallah, yace ya tafi yayi wanka, bayan Rumaisa ta gama wanka ta shafa turare ta shirya taje daukar kayan bacci duka ba wanda suka yi mata, dan da kunya tasa kayan sharara,
haka ta samu
wata mai arxikin a cikin su ta sa, wata gown ce iyakar giwa, ash color ce, bayan
ta gama shiryawa, tana cikin cire dankunnanta, taji kamar alamun za'a shigo d'akin dan haka tayi saurin komawa takwanta tatura kanta cikin blanket d'in.

Turo k'ofar Fadil
yayi ya shigo cikin shirinshi na bacci yana murmushi rufe d'akin yayi yataka ya isa wajen gadon ahankali yayaye blanket d'in da tarufa da shi lamo Rumaisa
tayi kamar me bacci ido ya zuba mata yana kallon rigar da take jikinta kusan minti biyar sannan yahau gadon gashinta da yarufe mata fuska yajanye tare da kai fuskarshi saitin tata duk suna jin numfashin juna ganin yadda take kefkefta idanu yasa yagane ba bacci takeba dan haka yarungumota jikinshi tare da cewa "princess sai ki kwanta baki jirani nazoba."
Shuru tayi tak'yaleshi gabanta yana cigaba da fad'uwa.

Hannu yakai ahankali yasa6ule mata hannun rigarta.

Cikin sauri tabud'e idanunta a tsorace takalleshi ta bud'e baki tana shirin yin magana yayi saurin tura bakinshi cikin nata yafara tsotsa, Hawaye Rumaisa ta fara yi tare da runtse idanunta bata ankaraba sai ji tayi ya zame mata riga cikin sauri tafizge jikinta tare da matse jikinta tafashe da kuka, kallonta yayi sannan yace." bakiso ko?
kije kikwanta bazanyi miki komai ba dan duk abinda kikeso nima shi nakeso."
rungumeta yayi yace "kicire kowane tsoro aranki princess
ai ina sane da yanayin da kike ciki da man ko wace mace dole taji tsoron wannan ranar..

Ahankali cikin kunnenta yarad'a mata yace kin amince inyi?

Wata irin kunya ce takamata tak'ara shigewa jikinshi.

Cikin dabara yad'an zame daga jikinta tare da zuba mata idanu yana kallonta saurin rintse idanunta tayi cike da jin kunya..

Fadil kallonta kawai yake,
Rumaisa jin yayi shuru yasa tabud'e idanunta takalleshi gabanta saida yafad'i ganin kallon da yakeyi mata sai a lokacin tatuno da ba riga a jikinta cikin sauri tafad'a jikinshi tarungumeshi.

Murmushi Fadil
yayi tare da shafa bayanta sannan yad'ago fuskarta cikin sauri tamaida idanunta tarufe bakinta yafara tsotsa tare da shafa jikinta tsoro duk ya cika Rumaisa
nan tafara kyarma tanemi tafad'i Fadil yai saurin tarota tare da zame bakinshi yad'auketa chak yanufi saman gado daga nan wasa yacanza salo.

Rumaisa duk yadda taso tad'aure ka sawa tayi
karo na farko da wani namiji ya san a matsayin mace
taji zafi sosai dan saida tayi mashi kuka.

Fadil ko saibda ya fita hayyacinshi dan cikakiyar budurwa ya samu Rumaisa
saida yagaji dan kanshi
yabarta tare da zamewa gefe yakwanta yamaida idanuwanshi yalumshe yana jin wani irin sanyi a ranshi, cikin sauri Fadil
ya bud'e idanunshi yakalli gefen da Rumaisa take kwance tana kukan wahala tausayinta yaji ya kamata shi shima kanshi yasan ya wahalar da ita, hannu yakai yajanyota jikinshi ya rungume cikin rawar murya yace." kiyi hak'uri Rumaisa ban kyauta maki ba wallahi sonki ne yasa nakasa controlling d'in kaina ji nake kamar inmaidake cikin ciki ko nasamu sauk'in yadda nakejinki."
Koda tana jin ciwo
ammah hakan bai hanata murmushiba nan tamaida idanunta talumshe tana ji yana shafa mata gashinta ahaka bacci yai awon gaba da ita shima Fadil bai dad'eba yasamu yai baccin cike da jin dad'in ganin yau gashi tare da Rumaisarshi kwance suna jin d'umin juna.

Sai gab da asuba sannan yafarka ya zame jikinshi yaje yai wanka yad'auro alwallah saida yai raka'atanil fijr sannan yafara tadata dakyar Rumaisa
tabud'e idanunta suna had'a ido da sauri tamaida idanunta tarufe murmushi Fadil yayi tare da zama gefen gadon hannu yakai yajanye blanket d'in da tayi rufa da shi rik'owa tayi cikin sauri tace."dan Allah kasakar min."
Saki yayi tare da mik'ewa yace." kitashi kiyi wanka ga ruwa chan na had'a maki zan tafi masallaci dan naji ana shirin tada sallah."
Shuru Rumaisa tayi har saida taji fitarshi sannan tatashi zaune dakyar tana jin jikinta duk yana mata ciwo jingine kanta tayi a jikin gadon kafin daga bisani tasamu tamik'e taje toilet cikin ruwan zafi yahad'a mata a bathtub tashiga tagasa jikinta sosai sannan tayi wankar tsarki tad'auro alwallah tafito rigar baccinta tad'auka tasaka tad'auko zumbuleliyar hijab tana jan k'asa tasaka tagabatar da sallar asuba dakyar tasamu tayi addu'a saboda wani irin bacci da takeji tashi tayi taje tahaye gado takwanta nan da nan bacci yai awon gaba da ita.

Saida gari yafara haske sannan Fadil ya dawo daga masallaci ganin tana bacci yasa yai murmushi shima yaje yahau gadon yakwanta tare da jawota yarungume a jikinshi cike da jin tausayinta dan yasan baccin wahala ne kawai takeyi kanshi yatura cikin sumar kanta da bata ida bushewa ba dan kad'an tayi drying d'inta tabarta shak'ar k'amshin kan yake ahaka shima bacci yad'aukeshi.
*Yar'mutan kankia ce
Share
Comment
Vote
Like
A GIDAN HAYA
_STORY AND WRITING_ _BY_
_Jameelah jameey_
*Yar'mutan kankia ce
MANAZARTA*
*WRITERS ASSOCIATION
*M.

W.

A*
'''Kungiya d'aya tamkar da dubu.Masu Nazari da Aiki da Ilimi, Burin 'kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta kuma Nishad'antar da masoyan ta.
https://www.facebook.com/107980080946102?referrer=whatsa
____________________________________
*BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*
Page_59&60
bayan Abdullah, ya samu ya gama yi ma Fadila wanka, ya nado ta da towel, sannan shima ya shiga yayi wanka, yana gode ma Allah da ya bashi kamillalar macen da ta kawo mutuncinta a gidan mijinta, bayan ya fito daga wanka yace cema Fadila...

"Dear ki daure ki tashi kiyi sallah pls, ni na wuce massalaci." nan ya tafi yana ta annashuwa, da ka gan shi kaga ango...

Dakyar Fadila ta tashi tayi sallah, tana gama yin sallah ta roki Allah da ya bata zaman lafiya ita da mijinta, sannan ta samu ta hau gado ta kwanta..

Ta fara bacci taji ya rungemeta, yana aikin sa mata albarka, suna cikin haka bacci ya kwashesu..

Sune basu tashi ba sai da suka ji Ana kiran wayar Abdullah, Adda ta aiko masu da breakfast, nan ya zura riga yaje anshi baccin, nan suka shiga wanka, sai da suka gama taba-tabansu, sannan Abdullah ya barsu suka yi wankan, nan ta shirya cikin english wear riga da wando three quarter, shi kuma yasa three quarter da singlet, suna cin abincin suna soyayya, bayan sun gama cin abincin, Fadila ta hada kayan takai kitchen ta wanke na wankewa ta gyara ko mai need sannan ta dawo parlour ta kwanta bisa cinyar Abdullah suna labari, shi kuma yana wasa da gashin kanta.
____________________
Su Rumaisa sune basu tashi daga bacci ba sai da driven Umma ya kawo masu abinci, bayan Rumaisa ta tashi, ta zare jikinta da rikon da Fadil yayi mata, sai kace wanda za'a sace mashi ita..

Bayan ta samu ta sauko kan gado, tashi ga wanka ta kara gasa jikinta sosai, dan jiya ta ji maza ba wasa
, bayan ta fito daga wanka, ta shirya cikin wasu matsatsun gown pink color, ta daure gashinta da ya ji gyara shima da pink color ribon,sannan ta shafa humura ta dai gama shirya wa, ta sauko kasa ta gyara masu breakfast din da Umma ta aiko, sannan ta wuce dan ta tada Fadil, kallonshi tayi tana murmushi, dan sonshi kara shiga ranta yake, komai nashi kyau yake mata, hawowa tayi bisa gadon tana leka fuskarshi murmushi tayi sanann tace."Princes!

Princes!!

Princes!!!

Wakeup mana gari yayi haske sosai." yana yana jinta sarai, amman yayi kamar bacci yake ,nan ta rasa yanda zata yi dashi ga ita kuma yunwa take ji sosai, ba yanda ta iya tayi, yanda Inna ta koya masu yanda ake tada miji daga bacci, aiko ta fara hura mashi iskan bakinta cikin kunne tana princes ka tashi it's time, ni yunwa nike ji."amman Fadil yayi lamo kamar baisan tana yi ba, lasar kunnanshi ta fara yi tana shafa shi tana cewa." Masoyina ka tashi haka nan mana, ni yunwa nike ji."
sai ji tayi an mirgino ta, ta kwanta saman ruwan cikin shi, yana ta kissing dinta, ta ko'ina dan shidai yana son kamshin turarenta, kuma kwaliyarta, ta tafi da imaninshi, sai da ya gaji dan kan shi, sanann yace mata.""princess ya gajiyar jiya?

Sorry na wahalar da ke sosai ko?
Chapter 26 · 0% Book details