Sashe 7
A Gidan Haya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sai da Hindatu taga tafiyar Rumaisa sanann tayi dariya tana cewa."Aikin banza, in ba tsoro ba kudawo mu cigaba mana."Halimai tace tana buga gaba tana cewa."har ni Halimai za'ayi ma barazana, babu wanda ya isa cikin gidan nan, gida dai ba na kowa bane eyyeh, gidan *GIDAN* *HAYA* ne, balle ayi mana wani iyayi."ita dai Lami bata sake cewa komai ba, tun marin da tasha, tashi tayi ta shige daki, dan kunya ma abun ya bata, dan ta tabbata su Halimai sheri sukayi ma Rumaisa, kuma ita ai gaya mata sukayi amman Rumaisa zata ha
a da ita taita kwasa masu mari kamar itace uwarsu.
Niko Jameey nace idan Lami zaki biye ma sabgar su Halimai wallahi yanzun kika fara ganin
acin rai
Koda su Rumaisa suka shiga
aki, kuka ta kama yi dan bata so Mama tayi mata haka ba, taso ta barta ta koya ma Halimai hankali, dan ta lura Halimai itace babbar yar'iskar sannan Hindatu, sai Lami yar'autarsu, amman wallahi a sannu zata koya masu tarbiya tinda taga basu da ita, ji tayi Mama na cewa."Kuka na mai kuma Rumaisa."?kallon Mama tayi tana kuka mai cin rai tace."Haba Mama kinajin abunda suka ce man fa, amman kin hanani magana, zina fa Mama, yau har abunsu ya wuce tunani na suna ceman mazinaciya, amman kin hanani anso ha
ina." murmushi mai ciwo Mama tayi sannan tace."au ai maganar bata da anfani, domin ko mai zaki ce ba yarda zasu yi ba, tunda ba Allah a cikin zuciyarsu, amman Rumaisa motar wa kika hau."?shiru tayi tana goge hawayenta sannan tace.
"Mama ba wani bane ba fa, Fadil ne dan gidan Aunty ya gamu da ni a hanya shine ya rage man hanya, amman kinji abunda suke ceman."abinci Mama ta tura mata a gabanta sannnan tace."Bakomai, barsu ga Allah, Rumaisa ko kin biye masu kunyi fadi ba wani riba kika ci ba, dan haka Rumaisa ki daina biye masu, su dai ba hankali ne dasu ba, babu ilimi shiyasa kika ga abun yayi yawa kinji?maza kice abincinki ma."cewa Rumaisa tayi."Eh Mama naji Mama, kuma na barsu ga Allah."kallonta Mama tayi, tana jin son yarta na shigarta cewa tayi."yauwa yi dariya mana, ko ke fa, inkika yi fushi baki yin kyau kinji, dan haka ki daina yin fushi."cewa Rumaisa tayi yana dariya."To Mama, daman dai raina ne ya baci sosai, yauwa Mama yunwa nike ji sosai bari na ci abinci ni, ko muyi abincin dare."mama cewa tayi."aci lafiya, amman yau ba muyi wani girki,wanan abinci ya ishemu har dare."cewa Rumaisa tayi."to shikenan."nan Rumaisa ta gama cin abinci ta wuce dakin Maman A'I ta yi ma Karin karatu, bayan sun gama Maman A'i ta fara yi mata magana."Rumaisa."cewa tayi.
"Naam Maman A'I."kallon Rumaisa tayi sannan tace.
"Dan Allah daga yau karki sake biye masu Halimai, su kawai bakin ciki suke yi maku, ba kamar ke da kike aiki gidan Hajiya maryam, don su duka Ukkun sun taba yin Aiki gidan amman suna farawa take korarsu, kuma sata suke yi mata, shiyasa suke bakin ciki ke har yanzun ba'a koreki ba, dan haka karki sake biye masu kinji."?
Shiru tayi tana mamakin, ashe suma sunyi aiki gidan su Fadila shiyasa suke mata haka kenan?
Numfasawa tayi sannna tace."To Insha Allah, ba zan sake biye masu ba, nagode sosai, ni zan wuce bacci zanyi dan inasan na tashi gobe da wuri Insha Allah." "to shikenan Allah yasa." tashi tayi ta wuce daki, kwaciya kawai tayi.
*Yar'mutan kankia ce
Share
Comment
Vote
Like
A GIDAN HAYA
_STORY AND WRITING_ _BY_
_Jameelah jameey_
*Yar'mutan kankia ce
MANAZARTA*
*WRITERS ASSOCIATION
*M.
W.
A*
'''Kungiya d'aya tamkar da dubu.Masu Nazari da Aiki da Ilimi, Burin 'kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta kuma Nishad'antar da masoyan ta.
https://www.facebook.com/107980080946102?referrer=whatsa
____________________
*BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*
Page_17&18
Washe gari, bayan Rumaisa ta gama yi ma Mama gyaran daki da dan wanke-wanken su, sannan
tayi breakfast, ta shirya tace ma Mama ita ta wuce wurin Aiki, "Mama sai nadawo."cewa Mama tayi."a dawo lafiya." "Allah yasa."Rumaisa tace tana mai shirin fita, koda
tazo taho mu ha
a sukayi da Halimai, wani malalacin kallo Rumaisa take ma Halimai sai da hantar cikin Halimai ta ka
a, dan har yanzun kumatunta zafi suke mata marin da tasha jiya a wajen Rumaisa, amman da yake Halimai
arfin hali ne da ita, sai da tayi ma Rumaisa kallon banza da tsaki sannan tace."antafi yawon ta zubar kenan?Allah dai ya tsare cutar
wanjamou."
Ita dai Rumaisa batace ma Halimai komai ba tabi ta gefenta tayi ta tafiyarta, amman maganar da Halimai tayi mata tayi mata zafi sosai, sai dai ba yanda zatayi ne, dole tayi hakuri ko dan farincikin Mama, koda ta shiga gidan su Fadila ta fara gaida Hajiya maryam.
"Aunty ina kwana."?kallonta Hajiya maryam tayi tana murmushi tace."Lafiya lau Rumaisa, ya Mamanki."?cewa tayi.
"tana nan lafiya lau, Alhmdulh."nan ta tashi ta fara yin abun da ya kawo ta tana gama yin aikin gida, suka wuce kitchen ita da Fadila...
Fadila tace."Rumaisa, yau saboda muyi fira shiyasa na tashi da wuri."cikin jindadi Rumaisa tace.
"dan Allah kawata? naga ai Kamar da magana a bakikin ki." Dariya Fadila tayi sosai sanann tace."au haka ma zaki ce kenan."?
Itama Rumaisa dariya take sannan tace."Ehmna ai haka abun yake don tun jiya naga da magana a bikin ki."
Fadila tace tana murmushi."Aiko kin gano gaskiya, aiko maganganu a baki na, amman sai kin gyaro wajen Yaya Fadil sannan mu zauna muyi maganar, lokacin ba wani aiki da ke gabanki."murmushi Rumaisa tayi sannan tace."To shikenan Fadila, munyi saurin mu gama wannan girki tunda ba mai wuya bane zamuyi ba."kallonta Fadila tayi tana mamaki wai ba mai wuya bane zasuyi ce mata tayi."Aiko dai ba mai wuya bane, amman a wajenki yake ba ya da wuya amman niko tsakani da Allah *DAMBUN MASARA* da *ZOGALE* yana bani wuya,
ko dan daman ke na fara ganin kinyi shi, shiyasa har yanzun na kasa na koya."kallon mamaki Rumaisa tayi mata sannan tace."Haba Fadila, in banda abunki maiye abun wuya ga *DAMBU* ?
Ai Kamar yanda kika iya yin *DAMBUN SHINKAFA* watarana hadda *GWA
A* kuke sa mashi, to shima haka ake yin dambun masara shima."girgiza kai Fadila tayi tace."Niko Rumaisa, wallahi sai naga Kamar na masara yafi na shinkafa wahala, Rumaisa."Rumaisa cigaba da yanka albarsarta tayi sai da ta gama sannan tace."Ai haka zaki gani, tunda kinfi iya na shinkafar, amman nidai naga Kamar duk wahalar su daya, nima kafin na iya na shinkafa sai nace na masara yafi na shinkafa saukin yi, amman daga baya sai naga duk wahalarsu daya, ke ni baki daya ban daukesu wani aiki ba, tunda gashi har mungama yanzun, cikin dan lokaci kadan, albasa kawai zan kara sawa."cewa Rumaisa tayi."Eh gaskiya, haka ne nima yanzun na kara fahimta, kuma Kinsan Rumaisa sai kasa abu rai kake koyanshi, sannan kuma in ka sama ranka baka iya abu kaza to baka iya yinshi tunda kasashi a ranka,
shiyasa ni komai nike sama raina zani iya shi."dariya Rumaisa tayi."Eh hakane, amman kisan wasu matan basu
dauki abun a haka ba, Allah yasa mudace, yanzun ni zan wuce na gyara ma Yaya Fadil part din shi sai ki juye dambun cikin cooler tunda mun gama."Murmushi Fadila tayi, dan ita har yanzun ta kasa yarda wai Yaya Fadil shi Rumaisa ke gyara ma apartment mutumin da ba kirki ya ishe shi ba ai tana kokari ma cewa Rumaisa tayi."To shikenan, sai kin dawo dan Allah kiyi sauri ki dawo ina son yin magana dake mai mahinmanci Rumaisa."cewa Rumaisa tayi."To shikenan, na wuce." nan fa Rumaisa ta wuce part din Fadil ta fara aiki da ya ke ta tadda baya nan.
Nan fa Rumaisa ta fara dafa ma Fadil tea, bayan ta gama hada tea sannan ta wuce ta fara gyaran dakin, ta na niyar fita dan ta gama suka ci karo da Fadil, wani irin yanayi ya tsinci kanshi dan ko sai da yace."wash."dabarbarcewa Rumaisa tayi nan ta fara matsa kwalla, dan gani take yau mai rabata da Fadil sai Allah, balle yanda taga yayi tsaye ya kasa ko motsi a tare suka fara magana, sai Rumaisa tayi shiru, shiko cewa yayi."sorry, bansan kina ciki
ba."cikin Mamaki ta
ago ido tana kallonshi, aiko crab suka ha
a ido cikin ido, da sauri Rumaisa ta
ukar da kanta kansa, dan bata iya jure kallonshi, shi ko kallonta kawai yake, dan natsuwarta tana kara mashi sonta a zuciya, cewa Rumaisa tayi."Aa ba komai yaya Fadil nice ya dace na baka hakuri, dan Allah kayi Hakuri."kallonta yake yana mamakin hali irin na Rumaisa shi yayi mata laifi amman ita ke bata hakuri ce mata yayi."naji nayi hakurin, yanzun ina zaki."?
Cewa tayi."Da man yanzun na gama yin gyaran, ban zo da wuri ba, da yake yau mu muka yi sauwa nida Fadila, shiyasa, kuma tafiya zanyi."murmushi yayi sannan yayi mata alamun da ta koma ciki, koma tayi ta zauna shiga bedroom yayi ya ajiya suit dinshi sannan ya fito kallonta yayi sannan yace."Mai kuka dafa mana?
Dan tunda na shigo da motana nike jin gidan baki daya sai kamshi yake buga wa."murmushi tayi tana wasa da yatsan hannunta tace."Ba wani abu mai dadi bane yaya Fadil, dambun masara ne da *ZOGALE* ."kallonta yayi sannan yace." *DAMBUN MASARA* kuma?
Daman ana yin dambun masara, bayan dambun shinkafa da kus-kus."?