Sashe 14
A Gidan Haya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A*
'''Kungiya d'aya tamkar da dubu.Masu Nazari da Aiki da Ilimi, Burin 'kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta kuma Nishad'antar da masoyan ta.
https://www.facebook.com/107980080946102?referrer=whatsa
____________________________________
*BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*
Page_33&34
"Haka aka bamu gado,
nan aka fara yi ma khamis wankin kai, saboda sunce ruwa ne a cikin kanshi sosai."
"Sai da mu kayi kwana hudu a Aminu kano, a na yi ma khamis aikin kai, sai kawai watarana a kace mana mu bada DUBU DARI DA HAMSIM, za'ayi ma khamis aiki."
"Ba yanda ba'a yi ba su rage kudin aikin, amman suka ce haka zasu yi shi, shiyasa muka hado kayan mu muka dawo gida...
"Baba ya cigaba da neman kudi, ita kuma Mama ta fara aikatau
gidan Alhaji Sanusi."
"A na haka Allah yayi ma Ba'ba Rumaisa rasuwa, Baba yayi kuka kamar ba gobe, ga jikin khamis da sai gaba yake ba sauki sai wurin Allah."
"Watarana muna gidan Alhaji Sanusi, muka ji ana ihu cikin unguwa, muna le
awa, muka ga wuta ta tashi gidan da muke haya."
"Allah yaso ba kowa a gidan, sanadin wutar nepa wutar ta tashi a gidanmu, munyi kuka sosai,dan ko komai namu sai da ya
one, haka muka barma Allah, lamarinshi muka anshi kaddaramu hannu biyu."
"Alhaji Sanusi ya bamu wani shago a kofar gidan shi yace ya bamu sati biyu mu zauna kafin mu samu wani gidan haya, saboda bai dace ba a ce muna kwana
a shago ba."
"A hankali muka samu wani sabon GIDAN HAYA, a cikin Kurna amman bayan airpot, haka muka had a kaya muka koma."
"Kullun nida Mama sai munzo aiki tunda uwar safiya a kasa da kafafunmu, dan ni makaranta nike wuce wa dan yanzun na kai jss2 a Secondary school."
"Haka muke ta rayuwarmu, Baba yana neman kudin aikin da za'a yi ma Khamis."
"Ciwon Khamis ya tashi abun ba kyaun gani, dole ta sa muka koma Aminu Kano, Likitoci sun ce aiki za'a yi mashi, kuma ba'ason aikin ya wuce yau zuwa gobe."
"Mun dun aikin ya wuce ranar sai dai Muyi hakuri da shi, nan hankalin kowa ya tashi, Baba ya je ya kwaso kudin da ya tara harda wanda ita ma Mama ta samu ta tara."
"Baba ya kwaso kudin baki daya, da aka lissafa duka kudin dubu saba'in ne, ba inda Baba bai shiga ba neman bashi amman bai samu ba,
haka ya hakura ya dawo asibitin...
"Ya gaya ma Mama baisamo ciko ba, nan Mama ta kwashe duk kayan dakinta ta sayar da su dubu
talatin, da aka hada kudi suka cike dubu dari."
"Saura dubu hamsin, muke nema cikon kudin aiki, ga khamis nan muna gani kwance babu kudin aiki, sai Alhaji Sanusi ya ba Baba kyautar dubu hamsin, nan aka hada aka bada sannann aka shiga da shi aiki...
"Bayan angama aiki lafiya, roba ce aka samai daga cikin kai zuwa wajen fitsarin shi, sun ce zai ringa fito ruwan da kai cikin kan shi a hankali har kan ya koma kamar na kowa."
"Bayan anyi aiki da shekara ukku, dan ba inda Khamis baya zuwa har magana duk nayi, watarana muka waye gari Khamis ya ce ga garinku, Allah yayi ma Khamis rasuwa
"Munyi kuka, domin maganar gaskiya mutuwar khamis munji ta sosai, dan yana saurin shiga cikin zuciya, gashi nayi bala'in saba wa da shi , lokacin ina SS1 a secondary school."
"Bayan na gama secondary school ina da 18yrs, lokacin nayi saukar gur'ani mai girma, bayan nayi candy mai gidan da muke zaune na Kurna yazo shima ya ta damu."
"Yace mu barma shi gida, zai gyra shi, zai sa amaryarsa a cikin gidan, dan haka ya bamu sati biyu, cikin sati biyu Allah yasa muka samu gida a nan cikin unguwarku."
"Nasarawa, mun samu GIDAN HAYA MAI SUNAN DAKI GOMA, nan muka yi sallama da abokan Arziki, kafin mu tafi Alhaji Sanusi ya siya ma Baba KEKA NAPE, ace ya ringa kawo mashi
balance har ta zama tashi."
"Haka ko a kayi yanzun nape ta zama ta Baba, tunda muka dawo zaman gidan su Halimai bai da dadi, dan bamu san maiyasa su Halimai suka tsani rayuwarmu ba, dan duk zaman mu a GIDAN HAYA bamu zama da mutane sai wannan."
"Maman A'i ita tayi man hanyar aiki gidan ku."
"Kaji labarin RUMAISA FADIL MUHAMMAD."
my dear's Fan's dan Allah kuyi hakuri da wannan ina busy ne wlh.
*Yar'mutan Kankia ce
Share
Comment
Vote
Like
A GIDAN HAYA
_STORY AND WRITING_ _BY_
_Jameelah jameey_
*Yar'mutan kankia ce
MANAZARTA*
*WRITERS ASSOCIATION
*M.
W.

Page_35&36
Hawayen fuskar shi Fadil ya goge sannan ya kalli Rumaisa yace.""Ayya, yi shiru Ruma, yi hakuri pls, tabbas Ruma labarin rayuwarki tana da abun tausayi, Allah ya jikan Khamis, Allah yasa mutuwa ta zamu hutun shi."
ago kanta tayi daga tsugune, kallon shi tayi,gira ya
age mata yana mata nuni da ta goge hawayen fuskarta, goge hawayen tayi sannan tace."Amin Yaya Fadil nagode sosai."murmushi yayi yana kallonta, dan natsuwarta tana kara mashi sonta, cewa yayi."Ruma yanzun haka kuke rayuwa cikin wannan yanayin?kuke zaune a cikin gidan haya."?
Wasa take da yatsan hannunta, tana murmushi dan ita ai ta saba da gidan haya, ita da aka haifa a gidan haya ta taso a cikin shi ai ba abun mamaki bane, cewa tayi."Eh har ma ni nasa ba zaman GIDAN HAYA."shiru yayi na wani lokaci, dan parlourn shiru yayi kamar ba mutane a ciki, ji tati yace.
"Allah sarki."kamar ba shi yayi maganar ba, dan wani waje yake kallo na daban, kallon shi Kawai take tana mamakin halin shi ace yayi magana kamar ba shi bane yayi taba, tana cikin tunanin taji yace."Ruma inasan nayi wata magana dake fa."kallonshi ta sake yi sannan tace."to yaya Fadil ina jinka, Allah yasa muji alkhari."murmushi yayi Wanda ya
ara mashi kyau da haiba da kwarjini, waigowa yayi yana kallonta sannan yace."Eh alkhari ne Ruma, amman banson ya zaki dauki magana ta ba, da man ba wata magana bace, uhmmm Ruma."ji yayi ya kasa maganar ma, amman yasama ranshi duk rintsi yau sai ya gaya mata abunda ke cikin ranshi, shima ya dan huta, cewa tayi."Naam yaya Fadil ina sauraranka."murmushi yayi ya sake daga inda yake yaje ya ha
o masu black tea mai zafi,wanda bai cika sugar ba, dawowa yayi ya zauna sannan ya bata yace."anshi nasan zaki bukaci wannan Ruma."dariya tayi sannan tace."ina godiya sosai Yayana."ansa tayi ta dan kur
a sannan tta ajiye a gabanta tana kallon shi, tana jiran abunda zai ce mata, murmushi yayi da ya kalleta dan ya lura ta
agu ya gaya mata abunda yace zai gaya mata ko zata tafi gida, shi kuma bai san
tace zata tafi, daurewa yayi yace."Ruma ina sonki."zunbur tayi tana kirma sosai sannan tace."Yaya Fadil."abun dariya yaso ya badashi yanda ta rude cikin minti
aya, tea ya dauka ya bata rike tea din kawai tayi amman ta kasa sha, fahimta yayi da ba sha zatayi ba yace."eh Ru
ma ina sonki, ina kaunarki Ruma, rasaki shine barazanar dauke war numfashina."tashi tayi tana girgiza kai sannnan tace."Yaya Fadil, amm....
"tabbas Ruma."katseta yayi, sannnan ya cigaba da cewa."Ruma ba mafarki kike ba, da gaske ni ne Fadil durkushe a gaba ina nema samun mazauni
a cikin birnin zuciyarki, ki taimaki ne ki anshe ni hannu biyu please RUMAISA."
Kallon shi tayi du
e a gabanta, nan fa Rumaisa ta tashi ta fita da gudu tana kuka, ita dai shin farin ciki zata yi ko mai, haka ta shiga dakin Fadila da gudu tana kuka, kallonta Fadila, sannan ta tsinke wayar dasu da Abdullah, tace ma Rumaisa."Lafiya?
Rumaisar Mama, naga kin shigo da gudu kuma kina ta kuka."?
ara rushewa da kuka Rumaisa tayi sannan tace."Fadila na shiga ukuna, na lalace shikenan na gama aiki a gidan nan." dirowa tayi daga bisa gadon, taje wajen Rumaisa jijigata tayi tana cewa."na bani ni Fadila, Rumaisa wa ya mutu?
Gaya man dan Allah Rumaisa."kallonta tayi ta kwanta bisa cinyar Fadila, tana hawaye sannnan tace."Fadila ba wanda ya mutu, amman Yaya Fadil ne."
ara ru
ewa Fadila tayi, taji ance Yaya Fadil, cewa tayi."Yaya fadil kuma?wani abu ya samaishi ne?
Na boni ni Fadila."girgiza kai Rumaisa tayi sannan tace."Aah Fadila ba abunda ya samai shi, kwantar da hankalin ki."numfasawa Fadila tayi sannan tace."to gaya man lafiy? duk kin sani cikin damuwa, da ru
ini Rumaisa."kuka ta sake tashewa dashi sannnan tace."Fadila, wai Fadil yace yana sona." ta ida fadi tana kuka sosai, dariya Fadila ta fashe da ita sannnan tace."haha daman dan wannan abun kika shigo duk kika tada man hankali."?
Cigaba da cewa tayi tana dariya."Ai da man tuni na gaya maki yaya Fadil Sonki yake, amman sai ke kice man ba wani kawai jininku ya hadu, to ai yanzun kinga haduwar jinin ko Rumaisar Mama?
hahhahhahha."tashi tayi tana goge hawayenta sannan tace."Amman Fadila...
"shhhhh, yi man shiru na baki shawara a matsama na yar'uwarki, Rumaisa karda ki kuskura ki gyale yaya Fadil, ki anshi Soyayyarshi, in kuma kika tsaya kunya da wasa, to kina nan zaki ji ya samu wata ya aura,dan haka shawara ta rage naki."kallon Fadila tayi tana girgiza kai sannan tace."Fadila, yaya Fadil ba sa'ar aure na bane, yaya Fadil yafi ni komai, shi dan hutune dan masu hannu da shuni, karki manta ni yar'aikin gidan ku ce, kinga bai dace ace na buge yin soyayya da dan masu gida ba, ku......"Rumaisa, ashe matsayin da muka ba ki a gidan nan ke ba haka kika dauke shi ba?
Rumaisa mun daukiki yar'uwa bamu nuna maki banbanci, amman duk da haka kina yi ma kanki kallon yar'aiki a gidan nan."?