← Book details A Gidan Haya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 27 OF 30

Sashe 27

A Gidan Haya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Duk sonki ne ya jawo haka, shiyasa na fita a hankali na Alhmdulh princess dinta jamurace, zata iya daukar bukatuna."yana fada yana hade bakinsu wuri daya, sai da ya gama shan bakinta,sanan ya tashi ya shiga wanka, yana ce mata daga yau karta sake ta sake shiga wanka ita daya, ba tare da ta jirashi sunyi tare ba.

Bayan ya fito daga wanka ya tadda Rumaisa ta fiddo mai kayan shan iska three quarter da singlet ne ta sa mashi, bayan ta gama shafa mashi mai sannan suka fito suka ci abinci,bayan sun gama cin abinci Fadil
ya cizenma Rumaisa lips yazo yayi mata kiss, aiko tace sai ta rama, nan sukai ta guje-guje cikin parlour ita ala dole sai ta rama, sai da ya tabbatar da ta gaji sannan ya tsaya itama ta rama cikin rama ya dauketa cak, bai direta ko ina ba sai kan gado, kashe mata ido daya yayi sannan yace."Princess na kara yi ko."?zunburo baki tayi sanann tace.

"Allah Prince da zafi sosai fa." Murmushi yayi yana lakutar bakin da zunburo mashi yana cewa.

"Aah princess ai yanzun baki jin zafi ba kamar na jiya ba, dan yanzun dadi ma zakiji, inayi ko."?

Kwantar da kanta tayi bisa jikinshi tana wasa da gashin kirjinshi tace."Eh kayi amman bada yawa ba." Murmushi yayi kawai,
nan Fadil ya fara wasa da jikin Rumaisa, dan breast dinta sai taji kamar zasu tsinke dan tsananin shocking din su da Fadil yayi, dan sai da yayi shocking din su san ransa sannan ya buya bukatarshi, bayan sun gama suka shiga wanka tare, a toilet sai da su kayi dan Fadil cewa yayi zai duba
wajen ya ga ya yakoma, ai daga dubawa sai da suka kara koma wa ruwa , bayan sun kara yi a cikin toilet sannan suka yi wanka suka fito makale da juna....
*~BAYAN WASU SATI UKU~*
Fadila ce kwance bisa jikin Abdullah tana wasa da sasan jikinshi, kallon shi tayi sannan tace."Dearnah." idanunshi a lumshe suke, dan wasan da take dashi yana mashi dadi sosai, bai ki su dauwama a haka ba, bude idanuwanshi yayi sannan yace."Naam Sweety, uhmmm." Cikin salon soyayya tace." kaga yau sati uku kenan da bikinmu, amman har yanzun banje na gaida su Adda ba dasu Umma." Kissing dinta ya fara yi sannan yace."Hakane fa Sweety, ai Sweety duk laifinki ne." Cikin kukan wasa ta fara cewa."laifina kuma."?

Kashe mata ido yayi sannan yace.

"Eh mana ke dince ai in ina tare dake sai kisa na manta da kaina ma, gaskiya ina son salon nan naki sosai." Dariya tayi sannan tace."Dear, ai kaine malamina, nice dalibarka." Kallonta yayi sannan yace.

"haka kika ce ko."?

Cewa tayi."Eh mana Dear." Tashi yayi yana daukarta yace."aiko yanzun nan zan saki kukan dadi, in mungama yau munje mu gaida Adda, gobe sai muje mu gaida su Umma." nan fa Abdullah ya fara aika ma Fadila sakonni, tun tana jurewa har ta fara ansa na suka rudema junansu kaman sun cinye kaisu..

Bayan sun fito daga wanka, suka shirya cikin boyal black suka tafi gidan Adda, sun jima a gidan Adda dan Fadila tayi masu sauwar dare, da zasu dawo gida sai suka diba a cooler suka dawo gida, bayan sun gama cin abincin sunyi shiryin kwanciya sai da Abdullah ya sake neman Fadila, uhmm kardai ace bani da kunya
...
______________________________
"Princess taso mu tafi kinga rana ta fara yi, wai wannan wani kallar bacci ne haka, daga inje na dauko hula har kin yi nisa cikin bacci." Hamma Rumaisa tayi, sannan ta bude idonta tana kallon mijin nata sannan tace."nima prince wallahi abun na damuna, wannan bacci duk yana matsaman, yana son maidani wata kala, gashi ni yanzun bani son kamshin gas prince." Kallonta yayi sannan yace.

"haka na gani, ai mu koma yin aiki da electric stove."
Nan suka je gidan Umma, suka tadda Fadila itama taje, nan suka baje kolin fira, nan Inna tayi masu dashishi, amman Fadila tana fara ci ta kama Amai sai da Umma bata magani, tace in sun koma gida sunje asibiti, suna shiryin tafiya Umma ta basu wani turare tace su tabbatar sun shafa kadan, bayan sun koma gida Rumaisa ta tafi wanka tana shiryawa, sai ta dauko turaren da Umma ta bata, gun ta bude marfin, turaren ya zuba a sa man mirror, sai kawai ta kulle kwarbar ta shafe na saman mirror din....

Bayan Fadil ya shigo zai kwanta yaji wanann kamshin turaren taken felling din shi ya taso, aiko Rumaisa sai da tayi da ta sanin shafa tureren nan yafi sau ba adadi....
________________________________
Bayan su Fadila sun koma gida, itama tasha wuya wajen oga Abdullah, dan sai da tayi mashi kuka sannan ya kyale ta, da malaria ta kwana...

Washe suka je asibiti ta fadi abubuwa da ke damunta, aka yi mata text din juna biyu, bayan wasu da lokacin result ya positive, tana dauke da karamin cikin ta na wata daya, murna wajen Abdullah abun ba magana, dan sai da yaba doctor Musa kyautar mota...
_________________________________
Fadil ne tsaye yana kallon Rumaisa da take bacci, tashinshin kenan ya shiga kitchen ya sha ruwa, amman yana dawowa ya tadda tana bacci, zaunawa yayi yana cewa."Nidai wannan baccin ya fara shiga hakina gaskiya princess, yanzun baki daya baki bani kulawa yanda ya ka mata, na ga har gudana ma kike yi, indan na bukaci hakina dan haka tashi mu tafi hospital." haka Fadil ya shiryama Rumaisa suka je hospital..

Bayan angama yi mata test, result na fitowa itama sai ga positive har na wata biyu ita, nan Fadil ya dauketa ya kama juyi da ita, nan ya fara daukar waya yana gaya ma mutune princess din shi tana dauke da gudan jininshi...
*A GURGUJE PLS
A haka rayuwa ta kama tafiya tsakanin masoya guda biyu, suna
kula da cikin dake jikin matayensu, dan Fadil harta aiki ya hana Rumaisa, yace ta taji da shi da kuma unborn dinsu..

Shima haka Abdullah baya son yaga abunda zai bata ma Fadila rai, dan shi yake yi mata komai, komai tace tana so shi yake yi mata..

Tunda Mama ta fahimce yaran nasu sun kusa haihuwa, ta shirya ma ko wace kayan haihuwa aka kai mata har gida...

Rumaisa ita ta fara haihuwa ta haifi danta namiji son kowa dashi, murna wajen Fadil ba'a magana, wai ni Fadil ya zama Dady, ranar suna yaro yaci sunan *KHAMIS* , suna kiranshi da *AIYAN* , bayan sun gama arba'in Itama Fadila ta haifi mace, ranar suna yarinya taci sunan *HADIZA* , suna kiranta da *DEEJAT* ..
*Yar'mutan kankia ce
Share
Comment
Vote
Like
A GIDAN HAYA
_STORY AND WRITING_ _BY_
_Jameelah jameey_
*Yar'mutan kankia ce
MANAZARTA*
*WRITERS ASSOCIATION
*M.

W.

A*
'''Kungiya d'aya tamkar da dubu.Masu Nazari da Aiki da Ilimi, Burin 'kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta kuma Nishad'antar da masoyan ta.
https://www.facebook.com/107980080946102?referrer=whatsa
_____________________________
*Alhmdullilah, laifin dadi kwarewa, nasan zakuce nayi maku shortcut har nazo last page
, to naji ance on 12 akeyin resume din makarantu, shiyasa nayi haka, inason na baku
AROWO NE, bansan ina cikin yi a koma school na ajiye maku typing ba batare da na gama ba, nidai abunda nike ku dauka a cikin novel din A GIDAN HAYA shine ba kyau HASSADA, bata da amfanin shine darasin da nayi niyar isarwa a gareku sai kuma ka mutunta mutun ko ya yayake dan baka san waje shi ba a duniya da kuma wajen ubangiji, kunga yanda ta kasance da Rumaisa da su Halimai, su Halimai suna mata HASSADA sai ga Allah ya daga Rumaisa ta zama wata, tama tashi a gidan haya baki daya, sai kuma su Fadil kunga basu wulakanta Rumaisa ba a matsayinta na tallaka sun janyota a jiki sun nuna mata duk daya suke Allah cikin ikonsa sai yanuna masu wacece Rumaisa a wajensu, kunga da sun wulakanta ta da sunji kunya sosai, konan zaku gane ba kyau wulakanta dan'adam dan baka san matsayin shi ba, FATANA WANNAN SAKON NAWA YAJE GAREKU, dan ba cewa Yayi dadi ba, Jameey kin iya novel A'a nafiso ku dauki darasin dake ciki
*Insha Allah cikin satin nan , zan fara posting din
AROWO NE, ina gama shi ban sake wani posting har sai 2021 insha Allah, itama 2021 din sai anyi mana hutun school sannan zakuji, nidai nasan ko ina nike masoyana suna tare dani, kamar yanda nima ina tare daku
*BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*
Haka rayuwa ta cigaba da tafiya Aiyan ya girma dan yanzun yana da shekara 3 a duniya, yaro ne fari mai kama da Baban shi..

Deejat ce zaune tana ma Fadila rigima tana cewa."Ammi, ni yau sai kin kaini gidan su Yaya Aiyan."kallonta Fadila tayi sannan tace.

"haba Deejat da mai zanji da wanann cikin zanji ko kuma da rigimarki, ke kullun sai kinje gidan su Aiyan, to ni na gaji da rigimarki, dan na kusa bugunki cikin gidan."kuka Deejat ta farayi ma Fadila, aiko Fadila, tayi ma Deejat jan ido, sannan ta sha fama mata lafiya, dan yanzun Fadila tana fama da cikin dan wata shidda....

Haka rayuwa ta cigaba da tafiya, sunata zumincin su, dan Rumaisa da Fadila, yanzun sai abunda yayi gaba, basu boye ma junan su duk halin da suke cike...

Fadil ya sa Rumaisa a university a nan buk kano, ta karanci *MASS* *COMMUNICATION* , shiyasa ita bata kara daukar ciki ba saboda tayi planning, har aiki duk ya nema mata, dan tana aiki a court din su yanzun haka, tare suke zuwa aiki su dawo tare...

Har makkah Rumaisa taje, bayan ta dawo suma su Baba suka je makkah, bayan dawowarsu ne Allah yayi ma Alhaji Muhammad rasuwa,
sunyi kuka sunyi hakuri, dan Allahn da ya basu ya fisu san shi, kuma ya anshi abunsa.....

Fadila ta haihu, ta haifi d'a namiji ansa mashi suna Abubakar, suna kiranshi da shi, ita kuma Deejat ta koma da zama gidan su Aiyan....

Yanzun Rumaisa tana da cikin dan wata hudu, cikin yana bata wahala sosai, dan ko cikin Aiyan bai bata wahala ba kamar wannan, dan haka sai da ta dauki hutu gun aiki, sai bayan ta haihu sannan....

Bayan wata shidda, Allah ya sauki Rumaisa lafiya, ta samu diyarta mace, ranar suna taci sunan Maryam, suna ce mata *FUNDA* .
Chapter 27 · 0% Book details