← Book details Yar Lesbian Ce 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 7 OF 25

Sashe 7

Yar Lesbian Ce 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Allah ya kyauta na raka ka wajen Mace yazeed ya fada yayi Hanyar Cikin gida.

Tashi Yusuf yayi yabi bayanshi Suka Shiga parlon Atare.

Yanzu hatta Mamy da Abba Suna parlon fira kawai Suke Suna dariya.

Inno Naganin yazeed Sun Shigo tafara waka....."Namiji kuchaki Ahadashi da kuchaka Kamarshi, Na miji miskilalle Ahadashi da Miskila Kamarshi" gaba daya parlon Suka Saka dariya Abba yace Inno keda waye haka?

Kallon gefen idon yazeed tayi tace Amadi wakar mu muna yara na tuna kawai...tabe baki feenah tayi Aranta tace tshohuwar Nan bazata Rasa Aljanu ba bakinta Sam baya Shiru.

Shima yazeed Cikin Xuciyarshi Cewa yayi ai gara dai goben tazo kitafi muhuta.

Inno kamar tasan mai suke fada cikin Zuciyarsu tace Wanda ya Zageni Cikin Ranshi Allah ya hadashi da daidai Shi. dariya Suka kara kwashewa dashi. yayinda yusuf yatashi yace nidai Zan tafi Saida Safenku.

Inno tace yusufa Agaida gida, Abba da mamy ma Sukamai Saida Safe. tashi Nazir Shima yayi ya Kalli Twins kutashi mutafi, tashi Sukai gaba dayansu harda feenah...Abba ne yace Nafisatu Kibari ki Kwana Anan mana.durkusar da kai tayi kasa tace toh Abba.

Saida Safe Nazir yamusu, Yana kashe ma Leemah ido Sukafita da Twins dake ta rigima su Abarsu.

Cemusu yayi gobe zasuzo tare da Mum, tukun Suka yarda. bayan Sunci Abinci Su Mamy Suka nufa Sama,inno ma tashi tayi tace bari naje nahada kayana tun yau. dariya Leemah tayi tace toh inno Saida Safe.

Yarage parlon Saura Leemah da feenah besty tashi Muma muje mu Kwanta, tashi feenah tayi suka Haura Sama Atare.

Cikin dare yazeed kasa bacci yayi daya rufe Ido pink lips din feenah yake gani Yayin da take motsa Small Mouth dinta, ga manyan idanunta lokacin da take magana wani irin Haske dasuke Kamar mai Shirin yin kuka, kara Mirginawa yayi tunowa da Yanda Kumatunta Suke lotsawa Ga Cool Voice dinta dake fita Ahankali wai Nan Ahakama bude murya tayi.

Murmushi ya Saki tunowa da yanda take Nunashi da yatsa tana k'aradashi irin Alamar honing din nan.

OMG yafada da karfi Cikin Ranshi kuma yace "Tabbas irin matar danakeson Aure kenan, duk Sharuddana ta Cika Su, Sannan gata da Kyau da ilimi" Noooo yafadi da karfi yayinda ya dunkule hanunshi ya buga Cikin dayan, Ni bazan Auri yarinyar Nan ba Sabida Abu daya, Abunda Naji Sunayi lastym, har Sai Nasan menene Sukayi Aranar.

Sannan ma Ai Twins Sun fadamun Cewa tana da yawa kuka, ni banason mace lyk dat, don bansaniba ko Aljanu gareta, gata daji dakai, bama Hakaba Ai Sunce Aure Za'a Mata da yaron Uncle dinsu.tsaki yaja yacigaba da mirgine mirginanshi, da ker dai bacci barawo yayi gaba dashi Aranar. bangaren feenah itama kasa bacci tayi tana tunanin Anya mutum ne kuwa wannan brother din na Leemah?

Shi Sam baya ganin darajar kowa, wannan Shi dama Sojane Sai ace Sun Saba da bakar Xuciya but ko yaya Nazir da yake Soja Ai baya irin haka.

Kai Wannan matar dazata aureshi tashiga uku, Ni misali ko dauramun irin mazan nan Akai A kafa inajin da gudu Xan kwance Wlh.

Tsaki taja tunowa da muguntar dayayi ma magen nan, take takara jin tsanar yazeed Acikin Ranta. bude Ido Leemah tayi jin karar wayarta dama ita Tuni bacci yayi gaba da'ita. ganin feenah batai bacciba Sai juyi take yasata waro ido besty baki bacciba kinaji Aka kirani har 5miscall baki peeking ba kuma yaya Nazir ne fa! gani tayi bata kalletaba yasa ta d'aka mata duka ina mgn kinyi Shiru feenah.

Arazane Feenah ta tashi Xaune tace banfa jiba. daga gira Leemah tayi tasaki Murmushi lokaci daya tace da kyau,tunowa datayi lokacin da take irin haka A Skul.

Menene feenah ta wurga ma leemah tambaya?

Aa ba komai ki Kwanta kiyi bacci nace.

Ok feenah tafada yayin da taja blanket ta rufa.

Murmushi Leemah takara Saki yayin data d'aga wayarta dake famaan Ruri.....
da Sassafe Inno yau tariga kowa tashi,daret kuma kitchen tashiga Acewarta bari ta hada musu karin kumallo Yanda dasun taso Sukaci Abba ya maidata katsina.

Aiko waina tayi da miyar taushe wanda yaji tantankwashe.feenah ce tafara Sakkowa jin kamshi kamshi tanufa kitchen inno ta gani ta gama hada wainar tashirya tsaff.

Inno ina Kwana, Saida Aka dan kwashi lokaci tace Lfy a takaice wai itama miskilanci tafara irin na yazeed da feenah?? tabe Baki Feenah tayi tace toh dame Xa'aci wainar?

Kular data Zuba wainar inno ta dauka takai kan table saida tadawo tace, da Ruwan Lipton...tsayawa feenah tayi tana kallon Inno ganin Yanda take bata Amsa, daga bisani ta daura Ruwan Zafi a huta tana Shirin yin kunun gyada.

Kasa daurewa inno tayi tace Nafisatu Ki kira hafsat tazo da iyalinta dan naga tanason waina kinga Saisu karya Anan ko? daga mata kai feenah tayi kawai.Inno takara Cewa Zaki kirata ne koni na kira ta?

Kirata feenah tace A takaice, Inno ta karkada Kai Alamar mema yasa take kula wannan yar? daidai Sanda Feenah tagama hada kunun gyadar inno takara juyowa Nafisatu Mutan gidan har yanzu basu tashi ba?

"Eh" feenah tace tafita da place din hanunta, kwafa Inno tayi tace Zakuyi nadama.

Karfe 8 daidai duk yan gidan Suka tashi Kowa nashirin wanka.

Inno taba Leemat waya takira mata Mum mahaifiyar Feenah wai suzo su Karya tayi waina.Amsan phone din Leemah tayi Sanin fitina irin ta Inno.

Aikuwa ba'afi Minti 30 ba Su mum Suka karaso gabaki dayansu Har dad, Nan Akayita Murna aka wuce danyin breakfast.

Fitowar Yazeed daga Wanka Kenan Yana Shirin Shafa mai yasa Kaya,tura kofarshi Akai Ahankali Aka Shiga, Innalillahi ya fadi da karfi ganin Mufeeda ce!

Murmushi tayi takarasa shiga Ciki tace yadai?

Kofa ya nuna mata yace tashi kifita kamin na karyaki Acikin gidan nan.Murmushi ta kara yi tace duk Abinda kace daidaine Zanfita Amma kasani Ayau Saina dandana Yanda yazeed yake!

Ido yafiddo waje yace bakida hankali ne?kitashi kifita nace, kona Zaneki Cikin gidan nan kuma Naga Uban da Zai tsaya miki. dariya Mufeeda tayi Sosai tace babu wanda Zai tsaya mun kuwa Sabida Kana takama da kyau da dukiya, Amma Kasani yau Saika biyamun bukatata Zanbar gidan nan,kokuma wlh yanzu Nafita Nashiga gidanku nace Raping dina Kayi Kuma Kake guduna kaki ka aureni, kuma kasan tsaff Zasu yarda domin ran Nan kakar ka taga Sanda Nafita Inaga tarufamaka Asirine kawai. dafe kai yazeed yayi ya Zauna kan bed yana kara dayasanin Sanin mufeeda Cikin Rayuwarshi....karasowa tayi gaff dashi Honey Kayi hakuri Sonka nake da yawa Sha'awarka ta Hanani Sukuni ka daure muji dadin Juna wata kila kaima kasaba da irin haka.

Runtse Ido yayi wani irin takaici yakeji Aranshi, tashi Yayi Xaidau jallabiyarshi yasa, mufeeda takara Xaunar dashi pls honey ka kulani mana...hannu takai kan kirjinshi tana Shafa gashin tana honey wanann yana burgeni, Yazeed duk jikinshi yayi Sanyi yafara fita hayyacinshi domin shidin mai Saurin Sha'awa ne.

Ganin haka Mufeeda tafara zarcewa! gaba daya tafara wasa da Sasan jikinshi, Shima gaba daya yafita hayyacinshi bakinta ya kamo yasaka nashi yana kissing dinta sosai tana mayar mai da martani. dad ne yace munata cin dadi banga dana ba. da Sauri Inno tace Halan yana chan yana cika yana batsewa,dad yace yakamata Akirashi Shima yazo yayi breakfast.

Mum tace Mubeen jeka kira mai kyau kace yazo. da Sauri inno tace ai tunda Nafisatu na kusa Kawai taje takirashi, kallonta Feenah tayi ta galla mata harara, dad yace Ummina kirashi mana tashi tayi tanajin Haushin inno ta nufi part din yazeed.

Su yazeed an Lula gaba daya bema san awaci duniya yake ba.

Knocking take iya karfinta ba'a budeba.

Mufeeda da tunda aka fara taji, murmushi tayi domi burinta yacika, dama So take Wani yagansu tasan dole za'ace ya aureta ta hakane Xata cika burinta na mallakarshi. tura kofar Feenah tayi da karfi dantana ganin kamar wulakanci yayi mata.....Ido ta fiddo waje yayin da take maimaita innalillah.

Mufeeda Aranta tace yawwa kanwarshi ce Afili kashe mata Ido Mufeeda tayi tana cigaba da Shafa Jikin yazeed duk dacewa da kaya Ajikinta Shikuma towel ne kawai amma ya rufe.....Saman kirjinshine kawai Abude. fita feenah tayi jiki ba kwari har wani duhu take gani tace yace yana Zuwa daga haka tayi sama Abinta.

Shikuwa gogan bema San me akeba kokarin cire ma Mufeeda kaya yake tayi Sauri ta Tashi daga jikinshi, domin dama ita har ga Allah tana tsoronshi irin yanda yake juya mace baya ko gajiya. jakarta ta dauka da gyalenta tace honey Anzo Ana knocking inaganin nemanka Ake, kaje kada Akara zuwa ni natafi, Karka damu zanfita lfy. daga haka tayi Hanyar waje. tashi yayi rike da mara yashiga toilet.

Page....31
Bayan ya fito daga wanka Shiryawa yayi Cikin wata Shadda Sky blue ya feshe jikinshi da turare yayi Hanyar Cikin gida, Sai Asan nan yadamu dasanin waye yaje kiranshi daxun?

D'an tsayawa yayi yana tunanin gashi kofar ba'a Rufe take ba..Toh Amma banajin wani ya ganmu domin naji Mufeeda tace knocking Akayi!

Jikinshi dai yana bashi wani irin Alamu Ahaka yashiga Ciki.

Zaune Suke Suna fira mum, mamy, dad nd Abba, Zuwa yayi gefensu yana gaidasu Cikin Sakin fuska duk Suka Amsa. dad yace my Son Anje kiranka kayi breakfast bakazoba kuma bayan Kace kana Xuwa.

"Cikin Ranshi yace waye yace Haka Oho, bayan ko Shiga ba'ai ba" Afili cewa yayi daddy na tsaya Shiryawane.

Allah ya muku Albarka.

Amn yazeed yafada yace Ina Nazir?

Mum ce tace yanzufa yake Nan wajen da! dad ne ya Dan tabo ta ya nuna mata Nazir da Leemah dake daga wajen parlon Suna Zaune da Alama fira mai dadi Suke.

Murmushi mum tayi itama ta nuna ma Mamy dake kusa da ita...Cikin mamaki Mamy ke kallonsu take kuma Suka bata Sha'Awa dan ba karamin dacewa Sukai ba.

Itama Abba ta nuna mawa Su, Shima dadi yaji har Cikin Ranshi ya kalli yazeed yace ka gansu Chan.

Juyawa yayi ya kallesu Sun bala'in yin Kyau Ayanda Suke Azaune gashi Sai wani Murmushi Suke Sakar ma junansu, Cikin Ranshi yace Bakuda matsala.

Inno ce ta Sakko rike da katuwar jakarta tsakiyarsu ta tsaya tana kallon Abba.

Ya baka Shiryaba Amadi?

Inno tafiya Zaki da gaske Mamy ta jefa mata tambaya?
Chapter 7 · 0% Book details