Sashe 14
Yar Lesbian Ce 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Atoh Abba ya fada yatashi Bari naje Sallah na dawo Amaryata.
Kaidai Abban Leemah haryau A Amarya nake.
Ai kinma fi Amarya Gata Infada miki. dariyar manya Mamay tayi tace Adawo lafiya.
Lokacin dasuka isa Abuja daret Room dinsu Suka nufa.
Bajewa Sukai A parlon cewarsu Sun gaji.
Aini bazan Zauna ba Sai nayi wanka feenah ta fada tana kokarin Aje bag din hanunta.
Kallonta Kausar tayi kedai kice Zaki wanka mai dalili mai yuwa baccin dakikai A mota yasa ki mafarki ko?
Harararta Feenah tayi Anfadamiki Ni irin Leemah ce ina bacci ina mafarki. dariya Leemah dake gefe tayi Ai ke feenah kinma fini watoh mafarkin nakima A bayyane kikeyinshi jiya Ai kissing dinki bro dina Yayi Amafarki.
Ajeyi bag din Feenah tayi ta dawo kusa da Leemah ta Zauna.me kikace besty?
Abinda kunanki yajiye miki mana.
Waye bro dinki daya isa yayi kissing dina A mafarki?
Tunowa Leemah tayi da batason feenah tagane Akwai plane din dasuke hada mata ita da Kausar dan haka tace bro kabeer mana jiya Ai Naji kina mafarki karkayi Kissing dina, Maybe yayi kissing din nakine daga baya Sha'awa ta bijiro miki Abinka da dama harda jaraba.
Duka feenah takaimata daga bisani taja tsaki ni bana mafarkin kowani namiji ballatana har wai wani mafarkin kiss.
Kausar dakeji tace jiya dai kinyi kuma Nasan son wanda kikai mafarkin Nashi kike domin Abinda kasa Arai shi kake mafarki kuma Abinda kasa Arai lallai Ba karamin muhimmanci ne dashi Awajenka ba.
Nifa Banason irin Abunda kuke mun kunfi kowa Sanin babu Wani Wanda Ya burgeni dazanyi Soyayya dashi Ballantana har nayi mafarki dashi.
Dan Allah Leemah Nuna mata Video din jiya maganin musu Kausar ta fada. waya Leemah taciro ta kunna tafara nunama feenah Video komai Saiya dawo ma Feenah Sabo tabbas jiya Nayi mafarkin Nan tafada Aranta.but Ai ni da wannan banzan Yazeed din nayi kuma Sabida tsanar danayi mishi ne kafin na kwanta Shiyasa nayi mafarki dashi.
Muryar Leemah tajiyo kikai Shiru koba kebace?
Nice mana bansan Nayi ba Kuma ni badakowa Nayi mafarki din Nan ba!
Ido Leemat da Kausar Suka hada Suka kashe ma juna.
Kausar tace Umm da Aljanu kikai mafarkin kenan.
Nidai Gaskiya duk Wanda kikai mafarkin Nan dashi Allah yasa shine mijinki Cos Nasan Zesha tarairaya domin wannan mafarkin ya Nuna cewa Andamu dashi Anason Shi.
Mtswww wlh Sometimes Zama daku Akwai matsala Wlh va Aminba daga mafarki Sai Ace Abu yazama Gaskiya.
Toh my besty Sorry Amma Nima ina bayan Kausar maybe ma Wanda Akayi mafarkin dashi ya dandana miki dadin kiss Shiyasa kika Rude Akanshi!
Dafe Kai feenah tayi tafara Hawaye Cikin kuka take fadi Kausar dankinyi Aure bashi Zaisa dole Sai wani yayi ba, daga mafarki Shikenan Sai fassara duk da danake tare daku banyiba Saijiya toh kuni kadai nataba mafarki a duniya ai saai haka kodan kana tare da kawaye yan Saka ido ne Oho.
Kekuma leemah Bari kiji nafada miki wanda nayi mafarki ma dashi Sam bana kwanarshi Sabida banason ganinshi kwata kwata ma So dama Anayin haka Arayuwar mafarki Wanda bakama Sanshiba saikayi Mafari dashi. dariya Leemah tayi Toh ya'isa besty Son Aure dai shi ke kawo mafarkin kiss hungging dama dai Sauransu, yakamata tunda Yanzu kinsan mijinki kicire Tunanin komai Aranki tunda wuya kike Sha kedin kin Zama Alallaba.
Tashi feenah tayi tana tura baki ni bansan wani mijina ba, kabeer din dabe damu dani bama daga Haka tashige toilet Abinta.
Kingani Ko Kausar gava daya ko maganar Kabeer din Nalura bataso, nadade ina fada miki Gaskiya yusuf ya fada bawai Ra'ayin kanshi bane kawai. toh leemah ya wanann Abu ya kasance Ahaka Nifa sai Nake tunanin da'ace Suna Soyayya da koda kadan ne Zasu nuna.
Hmm Kausar ki yarda Kawai mudai yanzu muyi Addu'a Allah ya tabbatar da wannan Abun domin Xasuyi farin Ciki muma Zamuyi.toh Allah yasa Alkairi Acikin al'amarin My Leemah.
Amin Kausar time din kinkawo baby.
Kinjiki Saikace Samun babyn wasan Yara ne.
Ai Nasan ba wasan yara bane na manya ne dan haka jiya Akashanye janbakin dakika Saka waye yasani ko har Riga Aka yaga.
Duka Kausar takaima Leemah gaskiyar feenah jiya da tace ina kika samu irin maganganun Nan.
Kunjiku Yanda kuke maida kanku yara haka kukeson Nima nakoma impossible Na girma dole na Nuna muku. dariya Sukayi gaba dayansu.
Allah ya Shirya Ki kodai Nazir ya bata ki!
Feenah dake fitowa tace Wlh Shi ba'irin yan'iskan maza din nan bane itace ta bata kanta Sanadin grp din data Shiga A whatsapp.
Aikema Zansa Asakaki besty Ana karuwa Sosai.
Toh Ai bance ina bukata ba kisa Kausar tunda yanzu tazama Matar Aure.
Haka Xa'ai kuwa Amma ita Kausar kusan irinki ce Abu kadan Sha'awa.
Ai yanzu tanada miji idan yazo Saimu barmusu daki. dariya Sukayi.
Kausar ta tashi kanku akeji, haka kawai Zanmika Ma Yusuf din jikina bawani gyara kamar banida gata...daga haka tashige Ciki.
Feenah muma idan Kausar ta tashi gyara Saimuyi tare.
Keni kirufamun Asiri gyaran datake nufi daban kingansu Chan Abunda zata rinka Sha idan nasha sai namutu Ai. hhhh tsafff koda baki mutu ba Zamu daukeki Asume.
Haka Sukayita firarsu daga baya Suka yanke shawara wannan karan ba wasa kan Karatu domin Xangon karshe ne.
age.....37
Su feenah Yanzu gaba daya basuda lokacin daya wuce Su Zauna Suyita karatu Kasancewar Xangon karshe Suka Shiga.
Kausar da Yusuf Anzama tsintsiya madaurinki daya duk Sanda yasamu lokaci Sai yazo Abuja gaba daya ya hana kanshi Hutu Acewarshi yakosa Suyi Sugama domin yana bukatar matarshi kusa dashi, Haka duk Sanda yazo yana kokarin Nuna Kausar ta Amince mishi Sam taki yarda domin maganar mahaifiyarta tana Nan Aranta.bangare guda tsoro take kada Yusuf ya kusanceta gani take itadin yanzu ba Cikakkiyar budurwa bace tana tsoron Abinda Xai biyu baya.
Haka Xaigama Nacinshi ya hakura Saidai dan Shafeshafe??Shima Sai idan yava kausar tausayi take yarda.
Leemat da Nazeer Abun ba'acewa komai domin yanzu Shakuwa mai karfi da son junansu yakara wanzuwa Cikin Ransu.duk weekend yana Zuwa yaga babynshi Susha Soyayya.
Yazeed tun Ranar dasuka Rabu bekara ganin feenah ba domin baya Xuwa Abuja Saidai Abu daya dake damunshi Aduk Sanda Zai Zauna shi kadai tunanin yarinyar yake.
Wani lokacin yaji dadin tunanin Nata wani lokacin kuma Haushin kanshi kawai yake danme zairinka tunanin yarinya karama Mara Kunya yarinyar dayafi tsana Akan kowace mace Haka Zai gama Surutanshi Shi daya.
Tunda Mufeeda ta fuskanci babu wata matsala data biyu baya tace tabbas k'anwarshi bata fada taganshi da mace ba Toh ni yanzu menene matsayina, itama Shegiyar yarinyar meyasa bata fada ba Nasan dayanzu Ance yafito dani Amatsayin matarshi.
Kai dole Nasamu Mafita domin dukiyarshi danake kwadayi dole Nasameta.
Toh Amma miye mafita Yanzu dazan Samu?
Tunani tayi Cikin Ranta daga bisani taciro waya tashiga kiran Yazeed Saida Akalla tayi kira fiye da10 ba'a daga ba daga bisani ma taji wayan Akashe.
Lallai bakasan waye Mufeeda ba ni Zaka kashe ma waya yazama dole Na dau mataki kan Wannan yazeed din Saina Rabashi da Abinda kesashi girman kai Wlh dani yake magana.
Haka tayi ta fadan ta ita daya daga bisani Naga tayi kwafa Afili tace haka Xanyi.
Bangaren yazeed tunda yaga kiranta yake tsaki Shegiya jarababba nikam Nasiya ma kaina Abinda yafi karfina Amma Zanyi maganin ta ga naci ga tsoro, Bari duk Sanda takara nemana Saina mata Abinda Zatai data Sanin sani na.
Kiran Yusuf daya Shigo wayarshi ya katse mai tunani. dagawa yayi yakara A kunne beyi magana ba.
Yau Yan takama ne Kenan A kanka.
Yusuf yafada daga dayan bangaren.
Tsaki yazeed yaja yace me kake bukata?
Dama inason Naji ko Kana gidane ina hanyar Xuwa Shawara Zaka bani.
Tunda katawo kasan ina gida mana Yazeed ya fada ya kashe wayar.
Ba'afi mintina10 tsakani ba Yusuf yakaraso gidan Su yazeed Ciki ya Shiga domin gaisawa dasu Mamy.
Inno ce kawai Xaune tana Saka lalle A hannunta karasawa yayi da murmushi kusa da ita.itama tana ganinshi tafara fara'a yusufa Sai yau Ake ganinka na lura baka Zuwa gidan Nan Saidan tsaka.
Aa Inno yau wajenki nazo musamman.
Kai Amma Ka kyauta Angon Kafso.
Inno Kausar take fa.
Aini haka na Iya fadi dan nan. dariya Yusuf yayi yace duk yanda kikace yayi inno dinmu, kawo nasaka miki lallen.
Ka rufa ma kanka Asiri wajen Amayarka Lalle baya fita da wuri duk Sanda Kaje wajenta da fada Zaku rabu idan taga Lallen nan.
Gyara Zama Yusuf yayi yace Meyasa Inno?
Ai mata Akwaimu da kishi idan taga Jan lalle Xatayi tunanin wani Abu daban ne ita.
Yusuf yagane maganar inno dan haka yace Inno bawata matsala Xan fada Mata ke nasaka mawa.
Kaidai yusufa banason kuyi fada da matarka ko tarewa bakuyi ba.
Inno Allah bakomai Kikawo nasaka miki.
Toh Allah yamaka Albarka dama nakasa saka na bayan hannun.
Amn yusuf ya fada Cikin Ranshi yace dis Is the best Solution da Xanyi maganin Kausar.
Inno ta katseshi yusufa nikuwa yaushe ne "at yr?
Inno "at yr" kuma ban fahimta ba!
Kai Ran Nan muna magana da Amadi yace At yr Zasuje yola Ayi maganar Auren Nafisatu Achan, Shine nakeson nasan yaushe yake Nufi Ranar haushi Sukaban ban tsaya tambaya ba.
Toh inno kodai end Of year yace?
Kazalika haka ya fada yusufa meke nan?
Yana nufin karshen Shekara din nan Kinga Saura Wata Uku kenan.
Chaf dole Nasan Abun yi domin naga yaran Nan Su Samu Abinda Suke so, Nifa Suna Matukar burgeni Halinsu ne kawai banaso, yanzu Xan Sama musu Abinda Suke sone kawai Sabida inason su badan haka ba Dana bari kowannensu Andaura mishi Aure da wanda baya so.
Kai Amma inno kin burgeni dama Na dade dasanin kina Sonsu Inno,Amma Yanzu me kike ganin Za'ayi Akai?
Kaidai yusufa Kawai kacigaba da binshi Ayanda yakeso,itama Halimatu haka nafada mata, kubar komai Awajena Yola din Zani kafin lokacin Xansan Abunyi.
Amma inno idan kikace Zaki yola Ai Su Abba zasuyi tunanin wani Abun.
Yaro yaro ne wayace maka Kai tsaye nake Aikata Abu na, bakasan kakar Nafisatu ba mai Sunan ta?
Kwarai nasanta inno ba'afi Sati biyu ba dana Raka Nazir yola wajenta, itama Kamar ke tana da Mutumci da Wasa.