Sashe 25
Yar Lesbian Ce 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read
Nafisat ta nemi da Asanar dakai Umar nuna dad innah tayi.feenah ta Neme da Asanar dakai tanada Wanda takeso dan haka ka taimaketa kabata Shi. (Wannan daga Ji Shirin inno ne??????) Sannan Kabeer Shima yanemi damu janye maganar Aurenshi da feenah Sabida ya gane da wanda take So bayan Shi,Hasalima Shima yanada Wacce yakeson Aure. gama kabir din Nan kuji daga gareshi.
Matsowa kabir yayi wajen dad ya Rike hanunshi....dad kuyi hakuri ba bijerima umarninku mukai ba, Na dade ina Soyayya da wata Aysha tunda dadewa Ahalin yanzu mun Shirya Xamu Auri juna,dad Wlh idan ban Auretaba Xata iya mutuwa Nikuma na haukace.dad itama feenah kutaimaka kubata yazeed domin Shine Xabinta.kallon kallon Aka Shiga yi Abba da dad kowanne Cikin Ranshi da Abinda yake Sakawa. ya'isa Kabeer dana na gamsu da maganar Ka dama matar mutum kabarinsa burinmu muga farin Cikin ku dan haka karka damu nine Xan tsaya Wajen ganin ka Auri Aysha.dadi Kabeer yaji yashiga yima dad godiya.
Haka Suka juya maganar takoma fira. inno tafi kowa daga murya domin Ayanda take jinta kamar ta tashi ta taka Rawa ne. bayan wasu lokuta Su Abba Sukai Sallama da garin yola inda Aka hadama Abba da inno Shatara ta Arziki.Shima dad Anbashi yakaima mum nata.
Cikin mota Abban yazeed ya kalli dad Alhaji Umar Faruk Ka gani mu yaran nan Xasu maida Sa'aninsu.Ashe duk Abinda Ake fada gaskiya ne Lallai Saina Saba ma yazeed. da Sauri inno tace badai kun daukeni Makaryaciya ba aida kunbari Saikun Rasa Rayuwar yayan naku tukun Ku gano gaskiya.
Dad ne yace Kiyi hakuri mamah yanzu tunda Mun Kara ganewa Zamusan Abun yi.
Kaikuma Ahmad ba Yazeed kadai Xaka Saba mawa ba harda ita feenah domin bamusan dalilinsu na maidamu kananan yara ba.
Ai mafita dayace Faruk mununa musu bamusan komai ba Akan Abinda Suke.
Kwarai kuwa haka Xakuyi Inno ta fada kunga Saidai kawai Suji Andaura musu Aure wannan Shine A mastayin kyautar ku garesu.
Atare Sukace haka Xa'Ai.
Sun dau lokaci Suna tattauna maganar har Xuwa lokacin dasuka karasa garin kaduna.
Parlo Suka tarar da mamy da mumy Suna fira.
Twins naganinsu Sukai kan inno Aikuwa juyi tashiga yi dasu yara yau ina cikin farin Ciki.dariya Suka hau yi Suna dada jan inno.
Sudai Mamy da mum ta mazajensu Suke Cikin lokaci kadan Suka hada Abinci kan dining.karasawa inno tayi wayake ta Abinci ai kufara Sanin nasarar da'aka Samo tukun.
Take ta kwashe Komai ta fadima Mamy da mumy.
Suma ba karamin mamaki sukai ba dukda Wani farin Ciki da mamy take Cikin Ranta.mum ce tace yaran Nan Agaishesu kiga feenah fa fatima harda Wani kuka Ashe na gulma ne.
Murmushi Mamy tayi aini banga laifin yata ba.Shidai madugu Shine mai laifi dan Nasan shine yasata kada ta fadi,Abu kadan yarinka hada Rai Ashe duk na munafurci ne. dariya duk Sukayi inno tacigaba da fadin Ahaffff Nifa daman Nasan Halin tsaka fiye da Kowa.