Sashe 3
Yar Lesbian Ce 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Nifa yusuf wannan matsalar bata dameniba kamar yanda Yanzu mata duk suka fitamun Arai ba...Shiru yusuf Yayi take Kuma Murmushi ya bayyana A fuskarshi tonowa da wata mafita dayayi, fuskantar Yazeed yayi, Dr na dade ina gaya Maka kananan yara yan 16,17,18 Xuwa 24 idonsu begama budewaba Kamar Wanda Shekarunsu ya daura Akai, Amma Kayi burusss kace kai Sai yar 30yrs, toh Yanzu basaina gaya Maka Abinda yasa nake jimaka tsoro da babbar mace ba, toh tsaya kaji Na fadamaka na Mufeeda ma mai sauki ne kan wasu matan, tunda har tanada tsoron Namiji jarumi ai bata gama wayewaba, Abu daya Xan gaya maka Kanemi yarinya sa'ar kanwarka Ka aura kawai, idan Kayi shawara kanemeni yazeed, daga Haka Yusuf ya tashi yafita......tunani yazeed Yayi Lallai maganar yusuf Akwai kamshin Gaskiya, Sabida duk yanmatan dasuke bina Sun wuce 24yrs kuma gaba dayansu nemana suke da Zina, Akasin babu yarinyar data taba nemana wacce take Kasa da 24yrs Akan wani manufa ta daban, Saidai Yasha Samun Cikin yaran su biyoshi har Office suna kuka Akan cewa suna sonshine da Aure......Ajiyar Xuciya yayi to Amma.....Yaran Nan kawayen Leemah Anya Kuwa?? bafa Xan mance Ranar danaji suna Wasu irin Xanceba! da Nishi Ranar harsaida feeling ya tashinmun, Koda yake nafi Xaton Wani film din Suke kallo, Shikenan Xanbi Shawarar yusuf Nasamu karamar yarinya Wacce baxata wuce 28 ba.
Ahaka yazeed yayita saka da warwarshi har bacci Yayi gaba dashi.
Page...26
Kwana biyu kadai dasu Mubeen Sukayi Agidan Mamy ba karamin Sabawa yazeed yayi dasu ba, Zama yake yayita fira dasu kamar Sa'anninshi, duk dacewa Rabin firar tasu kan Antynsu feenah Suke mishi. babu inda be Zagaya da Twins ba Cikin garin kaduna, kayan Ciye Ciye na yara kuwa harsun gaji dashi, bangaren Inno ma ba karamin Son yaran take ba, Uwa Uba mamy dakejin yaran har Cikin Zuciyarta.
Yauma Zaune yaran Suke A babban parlon dake kasa, Cikin Shiri Suke da Alama gida Xasu koma domin Gobe Monday Sunada Skul. yazeed ne ya Shigo parlon Aiko Suna ganinshi Suka tashi atare Sukayi kanshi, mai kyau gida Zamu tafi, Sunan dasuka Rada ma yazeed kenan, mamy tace muje Zata Siya mana Sabon Kaya.
Murmushi yazeed yayi dan yagane wayo Akai musu idan ba hakaba bazasu tafi ba.
Ainima dazun naje gidanku Naga sabon kayan da Mamy ta Siya muku, yazeed ya fada yayin da yake kokarin Xama kan kujera, daurasu yayi kan Cinyarshi da Sauri mubeena ta Sauka tace mum ta hanani Xama kan Cinyar maza, Sanan mum ta hanani wasa da maxa.
"Yazeed Cikin Ranshi yace, this is right mubeena and please gum it in ur mind, I'm so impressed with this" Mubeen ya katse mishi tunani, mai Kyau Nima mum tace kada na rinka taba Brest din mata, Kuma nadaina Shiga toilet tare da Mubeena, Sanan mum tace Idan nakai 10yrs Xata kaini dakina Ni kadai banda mubeena.
" wow Yazeed ya fada Cikin Ranshi, Gaskiya gidansu Akwai tarbiyya Mai Kyau, is good children to learn all this at such an age to avoid learning it from the society in a negative way.
Ya Rabbi Allah kabani Mata wacce Zata Koyar da yarana irin wannan tarbiyyan" Afili cemusu yayi that mumy Said there is not good ko? tare Suka hada Baki wajen fadin yes.
Yazeed cewa yayi this is Amazing.
"God bless the mum and may the knowledge stick with him for life, jazakumullah bi Kair for All parents they are teaching their Children this" Cikin Ranshi yace Anya Antynsu ta rike tarbiyyan gidansu kuwa?
Sabida Abun da Naji Sunayi kwanaki....Mubeena ce ta katse Shi mai Kyau kaga Aunty feenah dinmu ko kullum Saitayi kuka. da Sauri Mubeen yace Ai Yanzu batayi, Kuma daddy yace Idan ta dawo daga Skul Za'amata Aure da Kabir din Uncle Nazir dinmu.
Mai Kyau kasan Kabeer din?
Kada kai Yazeed Yayi Alamar Aa, mubeen yace A yola Suke inda Akwai Shanu. bude baki Yazeed Yayi da niyar tambayansu, Saiga inno ta Sakko.
Muniba baku tafi ba Ashe....dariya yaran Suka fara Mubeen yace ba Haka bane Sunanta, Sunanta mubeena.
Toh Aini ban iyaba inno fada, kallon Yazeed tayi daya daure face..tsaka katashi ka kaisu gida yanzu Hafsa ta kara kira. tsaki yazeed yaja cikin Rashin yace bata Bari Naji Meke Saka Antynsu kuka ba tazo ta katseni, Koda yake macigaba a mota. mtswww ya kara jan Wani tsakin, Ai Bazan fasa cemaka tsaka ba, mai bakin Ciki, tashi Inno tayi tana Wani irin tafiya tace Haka yakeyi Kamar Wani Zaki....dariya Sosai Twins keyi Suna Cikin haka Nazeer ya Shigo parlon. da Sauri Twins Sukayi wajenshi da murna Yayin da inno take fadin maraba da Nazeeru dan Albarka,da Murmushi ya karaso wajenta Yana gaidata, amsawa tayi tana fadin Ai kafi wasu masu kwana da bakin Rai Su tashi da bakin Ciki. yasan da Wanda take dan haka be kulataba, kusa da Yazeed yakarasa Suka gaisa, Saidai yazeed gaba daya haushi yakeji ba'a bari Sun karasa firarsuba Anwani katse musu, tambaya yama kanshi waima miye Nawa na damuwa?
Oho yaba kanshi amsa, ya tashi yabar wajen dan yasan Nazeer yazo daukansu ne....Allah ya Raka taki gona Inno ta fada da karfi...be juyowo ba bare ya tanka mata.
Naziru bari Nakira Maka Fatima ku gaisa kamin katafi, toh Nazir yace.
Cikin minti3 mamy ta Sakko rike da wata babban laida da Sauri Nazir ya karasa ya karbi laidan Yana gaidata.
Cikin Sakin fuska mamy ta Amsa tana tambarshi mutan gidan,amsawa Yayi da Suna Lfy sunce agaidaku, Kazo daukan mun baby's ko?
Sosa kai yayi yace mum ce tace Axo a daukesu, Murmushi mamy tayi tace toh Wannan na hanunka na Twins dina ne Agaida Hafsat din...tashi yayi yace Zasuji Mamy...Rungome Twins tayi daga bisani takaisu Har Wajen motar Nazir bye bye Kawai suke Mata Har motar tabar harabar gidan.
Cikin mota labarin Zamansu Agidan Mamy Kawai Sukeba Nazeer, Shi kam Wani Abun ma dariya yake bashi,wani kuma gaba daya Shirme ne.
Kallonsu yayi yace bakunce yazeed baya dariya ba?
Mubeena tace Ai yanzu yana mana manya ne kawai baya musu...dariya Nazir yayi yace Wake so nakira mishi Antynshi????
Atare Sukace nine-nice, dialling number din Feenah yayi tana dagawa yace Twins keson magana dake, Mubeena ya mika mawa aiko tana Amsa tafara bata labarin mai Kyau....daga bisani Mubeen ya Amsa Shima dai labarin nashi Kenan...Nazir ne yadan Matsa daidai kunanshi yace kace Abaka Aunty Leemah.
Aiko haka yace Ana bashi,Nazir ya karba yasa phone din a hands-free, fira mubeen yake da Leemah Suna dariya, Ita batasan dawar garin ba, Cewa tayi Ina yaya Nazir? gashinan yana dravin, Mubeen ya bata Amsa.
Kace mishi nace "i missed him" Ok Mubeen yafada Suka kashe wayan...Nazeer murna yake Kamar yatashi yataka Rawa ga Sweet Voice din babyn shi dayaji ga kulawar data Nuna Akanshi....Mubeen yace yaya Nazir tace tayi missing dinka.
Ai najita Mubeen Ta kusa Zama big Aunty dinku kullun kuna tare da ita...Mubeena tace yaya Nazir dakkota Xakai ta dawo gidan mu?
Eh Mubeena Idan ma bata dawoba Xan rinka kaiku gidana kullun kuna ganinta!
Yeeee Suka fada Atare daidai lokacin da Nazir yayi parking a harabar gidansu....fitowa Sukai da gudu Sukai cikin gida.
A parlo Suka tarar da mum tana kallon Wa'azi A Sunnah Tv.
Fadawa Sukai jikinta mum I miss you Suka fadi atare....Nima Nayi kewarku Twins dina...Mubeena tafara Zancenta mum yaya Nazir yace Xai kawo mana Aunty Leemah very Soon.
Mum Cikin Rantatace ai nafada ma daddyn Shi be yarda ba, Afili cewa tayi Allah yasa.
Feenah ce Zaune tana kallon Leemah, matsowa feenah tayi tarike Hanunta tace besty gaba daya kin Chanza, Idan na tambayeki Saikice bakomai, bakomai kuma Zaki Zauna kina tunani Abinda ba Halinki bane Ada.
Kara hada hanuwasu leemah tayi tace besty ki yarda dani babu Abunda nake boye miki, kausar dake Saurarensu tace Haba Leemah yazakice bakomai kigafa har dan Ramewa kikai, haka Kawai Za'ai ta miki magana kiyi Shiru ne, kawai kedai bakya Son musan Sirrin dake Cikin Ranki.
Haba Kausar kunsan dai babu Yanda za'ai na boye muku Wani Abu... babu wani Kausar ta katseta Wannan karan kinfara boye boye Amma Kije idan tayi tsami ma Ji.
Shiru Leemah tayi kasan zuciyar ta kuma cewa take Son yaya Nazir ke damuna da Rashin jin muryarshi....Kausar ce ta katse mata tunani wajen fadin kutashi muje time din Malan ne yanzu.
Feenah Cewa tayi ni banajin dadi Kuje ni bacci Zanyi, besty meke damunki Leemat ta mata tambaya? babu Ruwanki da matsalata kema tunda kin rike taki......Uhum Leemah tace Abunma dariya yabata dan Tunda Suke da feenah basu taba fada Akan Wani Abuba, Hijab ta jawo tasaka Suka fita da Kausar. tashi take kokarin yi takasa Alamar Ciwon marar da takeji yayi yawa, Cije baki tayi da Ker ta tashi tashiga toilet, bayan minti biyu tafito daret Inda kayanta yake ta nufa, dube dube Kawai take bataga Komai ba, Ahankali tace Oh God banida pad, juyawa tayi ta koma Kan kayan Leemah tana dubawa, wata takkadace ta gani ta dauka, takaddar kuwa Sai kamshi take, Rubutun tafara dubawa Ahankali tace, kamar Writhing din yaya Nazir! budewa tayi tafara karanta Abunda Ke Ciki, Xaro Ido tayi lokaci guda tasaki kara hade da murmushi, dama wannan Shine Abunda Leemah Ke boyemun dariya tasaka Ita kadai, take taji Ciwon dake jikinta ya Rabu da ita.....Alhmdullah ta fada da karfi! my besty Amaryar my best nd Only bro kai Naji dadi....jakarta ta dauko taciro paper tafara Rubutu Kamar haka """"""""I Smile because you are my Sister in-law, i Laugh because you will married my brother, don't forget am ur besty that i love you So much""""""" tana gamawa takara Sakin murmushin jin dadi ta Saka pepper din Cikin na farko ta dauki pad din ta Maida kayan Yanda Suke...tayi Hanyar toilet tana yar rawar ta.