← Book details Yar Lesbian Ce 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 24 OF 25

Sashe 24

Yar Lesbian Ce 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Inda Suka Zauna Awata kujera ita tana Ciki wajen window yayin da Yusuf ke gefenta.

Kallonshi tayi My Yusuf Kaine kashirya Hakan ko?

Murmushi ya mata ya lakaci hancinta yes my wife Sabida muyi fira Sosai nayi Hakan.ba'a wani juma ba Leemah da Nazir Suka Shigo.dayan bangaren Suka Zauna inda Suke seat daya dasu yusuf.Murmushi duk Suka sakar ma junansu.

Akasa Najiyo inno nafadin Amma yan Company din nan Basuyi hadin nan daidai ba Amadi,!

Karfa tsaka ya matse Nafeesatu a lungu Gara kusan Abunyi.tsaki Yazeed yaja yayi Shigewarshi Cikin jirgin.yayin da feenah tabi bayanshi.

Chan karshe ta wuce kowa taje ta Xauna.

Saida Akai wasu mintuna wata mata tazo kusa da feenah,Sister idan bazaki damu ba Zance miki wanann wajen Zamana ne.

Kallonta feenah tayi tace Ok tashi tayi tana neman Wajen Xama Amma duk da mutane.gashi lokaci daya Aka fara Sanar da jirgi xai tashi.

Ba yanda Xatai takoma kusa da yazeed ta Xauna.

Tabe baki yayi lokaci daya Kuma ya tashi tsaye ban hanya ya fada rai Abace.matsawa tayi da Sauri Amma duk da haka Saida ya taka mata kafa da karfi.Runtse ido tayi tanajin Xafin wajen,dallah malama Shiga Ciki kiban Nan.

Matsawa tayi Ciki hawaye Na Xuba kan face dinta.

Ahaka duk Suka Saka belt jirgi yatashi.

Allah ya tsare duk yan wajen Suka fada banda inno dake daga ma jirgin Hannu tana fadin tsaka yatafi.

Da Haka Suka koma Cikin motoci Sukabar airport din.

Su Abba na karasawa duk Suka Zube a parlo.dama Alhaji Umar Faruk Abinda yasa nace kada kuhuce Ku biyo ta nan inason Nace maka kashirya gobe Muje Yola Kan maganar feenah da Kabeer.

Kwarai Nima nayi tunanin Haka dad ya fada.

Da Sauri inno tace Ku kuwa kunada Hankali?

Bakuga Abinda yaranku Suka Aikata daxu bane da bazaku basu Abinda Suke So ba.ko Kuma haka Akai muku?

Toh indai n.a. isa daku kubi Xabin yaranku ba Son Ranku ba.daga Haka tayi gaba tabar parlon.

Kallon dad Abba yayi Kada kadamu Alhaji Faruk Kasan girma yazo mata.murmushi dad yayi yace Allah dai yakaro musu tsawon Kwana mai Albarka.Amin duk Sukace daga bisani Su mum Suka tashi.Toh Fatima Zamu tafi.Kai Hafsat kibar Twins mana Su Kwana biyu.

Kuma Ai ban kawo musu kaya ba.kada kidamu yanzu Xan fita Nasiya musu.

Toh Ai Shikenan gasu nan Asha hutu lfy.

Kausar ce kwance Kan Cinyar yusuf Suna yar firarsu ta masoya.

My Kausar Sati biyu masu Xuwa kina dakina Sai yanda Nayi dake. dariya Kausar tayi my yusuf bafa Ayin magana Cikin jirgi.

Waye ya fada miki?

Ai ko ba'ayi ba'a Hana masoya Suyi ba.

Haka Kace ko?

Eh mana My Wife.ni daman inason nafada miki wannan dawowar gaba daya kin Chanza kinkara Kyau da kiba.

Murmushi kausar tayi Nifa dama Chan haka nake.

Ba wani Nan kawai Dan dai nine Nasaki kika kara Kyau.

Ido kausar ta fiddo waje tana mai kallon tambaya.

Hancinta Yaja yes nine Sabida Ina miki Abun kike jin dadi.

Rufe ido tayi Nifa Xan chanxa Wajen Xama. dariya yusuf yayi Sosai yace idan ba Toilet Zaki Shiga ba Ai babu wajen Ki.turo baki tayi Shikenan Sai Feenah ta dawo Nan Nakoma Wajen ta.

Laaa kinason yazeed yaji haushin ki kenan.

Kan mai Xaiji haushina bayan dama Gaba dayansu fishi Suke.

Eh Ai agabanmu ne Suke fishi Cikin Xukatansu duk dadi Suke ji.

Uhum kawai Kausar tace. juyo da face dinta Yusuf yayi "I want" kallonshi Kausar tayi "what you want?" Hakkina!

Zaro ido tayi Cikin jirgin?

Eh mana Ai kowa yasan Mijinki ne ni. turo baki tayi Nidai bana So.

Kwafan yanda tayi maganar yayi Yasa Abin ya bata dariya.

Shima murmushi Yusuf yayi bafa Abinda kike tsoro Zanyi miki Anan ba.

Wannan nakusa but.... katse Shi tayi Nidai kabari.

Hancinta ya lakata toh nabari Sweetheart.

Hannu yakai kan Maranta "you are hungry Right?" Runtse ido Kausar tayi jin yanda yake yawo da hanunshi kan mararta,Shagwabe face kuma tayi Nifa am not hungry.

Lumshe ido Yusuf yayi but maiyasa Cikin yayi karami haka?

I don't know why Kausar ta fada Cikin wata irin murya. ganin da Yusuf yayi tafara Karban Sakkonshi yasashi Xuge labulan dake gabansu ta yanda babu Wanda Xai gansu.

Kausar Na ganin haka ta marairaice face Ni pls kabari b......bakinshi da yasa Cikin nata yahata karashe maganar da Zatai.

Nan da Nan itama tafara mayar mai da martani hannu ya Shigar Cikin Rigarta yana Shafa Brest dinta ganin yanda kausar duk tafita hayyacinta lokaci daya yasa Nima (Nadiya) na tashi nakara gaba.

Wajen Su leemah na nufa Na tarar Anata Soyewa.

Nazeer Naji yana magana Cikin Sanyin Muryanshi.

Baby Ai yau jinayi kamar wani nauyi Na Sauke Akaina.

Murmushi Leemah tayi meyasa Kace Haka baby?

Gira ya daga mata Sama Sabida na fadama Su Abba Abinda yake Raina Kuma Sun Amince mun.

Ajiyar Zuciya Leemah ta Sauke, baby Ni jinama Nake Kamar nafika farin Ciki.Wani dadi Nazir yaji Cikin Ranshi tayaya Zan gane Hakan?

Ai bazaka gane ba Sai idan kashiga Zuciyata.dariya Nazeer yayi kokuma Sai idan Na Aure ki ba.Rufe fuska Leemah tayi Alamar kunya Nidai bance ba.

Ai Nasan ke baki ce ba Amma Ni Nasan Hakan.

Shiru tayi batace Komai ba domin tagane inda yakeson nufa.

Baby Allah ya mallaka Mun ke!

Amin hubby na.

Nifa jina Nake Ayanzu kamar irin nariga na Aureki din Nan,dan Wlh jina Nake kamar.......katseshi tayi dan kada yamata Sakin baki. yaya Nazir me yasa feenah bata Son bro Yazeed?

Leemcy na ai ke Xan tambaya tunda kinfini kusa da ita.

Hakane Amma ni tacemun bai mata ba.

Karya take Soyayyar dasuke aboye fa.

Yaya Nazir tace bata Soyayya dashi A boye.

Ki yarda Sunayi baby.

Me yasa kace Haka?

Kinaso kisan Suna Son junan Su?

Yeah!

Kalli Chan toh.

Juyawa Leemah tayi tana kallon yazeed dake ta faman Murmushi Amma bata kallon face din Feenah bare taga yanayin ta.da gani dai Kasan yazeed Cikin farin Ciki yake.

Juyawa Leemah tayi Murmushi dauke da face dinta I See.Murmushi Shima Nazeer yamata Suka cigaba da firarsu. karasawa Nayi wajen yazeed domin Nasan me yake ma dariya Haka.

Feenah Naga ta daure face Malan lafiya?

Lokaci daya Naga Shima ya daure, Kin dameni da gyangyadi ke duk Sanda Aka hau Abin tafiya bakida Aikin yi Saina bacci.

Yamutsa fuska feenah tayi Naga Ai ba damuwar Ka bace.

Eh Nasani Amma tunda kin kawo kanki kusa dani dole kixauan daram kamar yanda kika ganni.

Ni Wlh baxanvi Ra'ayinka ba tunda ba Akan ka Nake ba.

Kallonta yayi Ke yarinyar nan Bakida kunya ko?

Anyi din feenah ta fada tana murguda baki! hannu yakai ya bige Mata bakin Saina koya miki Hankali jarababba kawai dazun Jarabarki data tashi Shine kikazo ki Sosa Ajikina,Shine Dan jaraba Agaban mutane kike kissing dina ke gara ma Sumiki Auren mu huta domin nan gaba fyade Zaki rinka bin Maza Kina musu.feenah kuka ta fashe dashi Ga Radadin da bakinta yake ga Zafin kalaman daya fadi mata.

Tabbas Har Cikin Ranshi yakejin kukan nata Amma tsabar girman Kai bazai iya yabata hakuri ba Saima fadi dayake Wlh Zan kaiki toilet Ki Xauna Achan matukar kika Cigaba da takura mun.Naga ai gaskiya na fada banda jaraba meyasa Xakizo ki......katseshi tayi Cikin kuka Naga idan jarabar ce kaine me ita,Kaine kafara Mun nikuma na rama. kallonta yayi ta bashi dariya Amma haka ya daure.Cikin Ranshi yake fadin wannan Har yanxu yarinya ce banda haka waye yace Ana rama irin Wannan.

Afili cewa yayi ni banmiki komai ba wanchan time dinma na fada miki da jarabarki ta tashi ne Kika fara mafarkin Aure toh kinata ihu a mota,Sai nazo Xan tashe ki kawai kika kamo bakina,gudun Kada Naki yarda ki taramun mutane yasa Na Share kawai,duk yanda Akai kinada Aljanu masu Saki yima mutane kiss, dan haka yau kikaje kika mun gaban inno parrot, gashinan Nasan harta mutum tarinka maganar Nan kenan.

Ji da yayi Shiru bata bashi amsa ba dan haka ya kalleta bacci ta fara.tabe baki yayi yace Aikin Kenan. jingina kanta tayi kan kafadar Shi tacigaba da baccin ta.

Cikin Ranshi yazeed yace ta tashi yanzu tace nine namata Hakan kuma.bayan Awanne jirgin Su yazeed ya Sauka A kasa mai tsarki babu wanda Zaka kallah cikinsu ka kasa gano farin Cikin dake Ranshi.Ahaka Aka musu jagora Xuwa Wani babban Hotel dake kasa mai tsarki. daki biyu Aka basu mazan Suka dau daya wanda yake dauke da 3beds Haka matan ma Suka dau daya.

Washe gari tunda Safe Abba da dad Suka Shirya Xuwa yola, dagewa inno tayi Kan itama Saita je, babu yanda Xasuyi da ita haka Suka kama hanyar yola. bayan lokaci dasuka dauka Ahanya Sun isa garin yola lafiya.inda dad gaba daya yakejin Shi Cikin fari Ciki Kasancewar yau gashi Cikin garin Shi.

Ahaka Suka karasa Cikin gidan dad na Sanar da Abba irin kewar da yayi na garin yola.

Gidan Cike yake da yaran yan'uwanshi innah Hadixa Sai Kawo Nazir dake gefen innah Nafeesatu.

Cikin doki da kulawa duk yan'gidan Suke tarar Su Abba.

Waje Aka musu,bayan yan gaishe gaishe Aka Cika musu Gabansu da Abinci.

Saida komai ya lafa dad yafara kokarin Sanar da innah Abinda da yakawosu duk dacewa Sun San dalilin nasu.

Innah Sabida munason komawa Ayau Shiyasa.Toh tafiyar daren da banaso ita Xakuyi kenan.innah Sabida Xuwa Aiki Ai.

Ai Shikenan Amma inno ai Ke kina nan ko?

Kayya Nafisatu aini kafata kafar yaran Nan,adai Samu a tattauna kan Abinda ya Kawo mu.

Abban Yazeed ne yace Alhmdllh Duk da kunsan dalilin Xuwan Namu Xan kara dacewa Nazo Kan maganar Auren Nafisatu yata da Kabeer dana.

Shiru ne ya biyo baya daga bisani Innah Nafeesatu tace Kwarai Abinda yasa ban dakatar daku da Xuwa nan ba Shine dan muyi magana ta fahimta.

Maganar Gaskiya Shine Na dakatar da Xancen Auren takwarata da kabeer.

Ido Dad da Abba Suka hada yayin da Murmushi ya bayyana kan fuskan inno. inna ce taci gaba badan Komai ba Sai dan daga Feenah din har kabir kowanne Su yanada Xabinsa.

Kunsan kuma (manzon Allah S.A.W.) ya Sanar damu Cewa idan yaranmu Suka kawo mijin Aure muka yarda da irn tarbiyarshi da gidan daya fito toh mu Aurar da yaranmu garesu.
Chapter 24 · 0% Book details