← Book details Yar Lesbian Ce 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 6 OF 25

Sashe 6

Yar Lesbian Ce 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ya katsaya Haka kamar wani police? da Sauri Inno tace Nakirashi ne ya kiramun Halimatu A waya Shine yake kokarin kiranta Saikuma ka Shigo. da mamaki yazeed yake kallonta Suka hada Ido ta watsa mishi Harara, Shi kuwa cikin Ranshi yace Tabbas wannan tsohuwar Akwai Abinda ta Shirya Mun.

Abba ne ya katseshi toh kakirata mana, toh Abba.

Kiran Leemah yayi ta dauka ya mika ma Inno!

Allo Halimatu. daga bangaren Leemah tace Na'am Inno ta.

Kina inane munata jiranki Shiru Har Abbanku ya dawo.

Inno Naje gidan Uncle Umar ne, yanxu gani Ahanya tare da feenah da Twins.

Har Naji dadi Halimatu chanake kokin fasa Xuwa ne.

Aa Inno Gani nan,me kika dafa mana?

Saidai kinxo Yar nan.Toh Inno gani nan.

Anshi tsaka kashe ban iyaba....Amsa yayi da Sauri yabar parlon danshi tsoro yake kada tamai Sharri wajen Abba.

Mamy ce ta Sakko daga Sama Cikin Adonta, barka da dawowa Abban Leemah,yawwa barka Maman Leemah.tashi inno tayi tace bari nabarku Ku gaisa, Kuma Amadi gobe Xaka maidani inda ka daukoni, bata jira amsarshiba ta bar wajen.

Yazeed na fita yaci karo da Yusuf dake Shigowa Yanzu...Aa Dr Ashe kana ciki?

Ina ciki Yusuf Zomu karasa Akwai matsala fa.

Karasawa bangaren yazeed Sukayi, Yusuf yace Matsalar Menene Aboki?

Yusuf mamaki nake Abba ya dawo inno batace mishi komai ba, kasan Halin Inno da Rashin hakuri gani Nake Anya ba Wani Abun ta Shirya ba?

Gyara Zama Yusuf Yayi yace banajin Akwai Abunda ta Shirya, Inaga kawai dan tasan Za'a Maka fada Shine tadan kauda Zancen.

Shiru yazeed yayi daga bisani ya girgixa kai, Anya Kuwa yusuf? nasan Halin Inno Sarai wlh Amma mubar mgnr ni bawani tsoroma nakeji ba taje tayita fada. dariya Yusuf yayi wanda shi kadai yasan Ma'anarta yace Aikuwa Abar mgnr kawai. yawwa yazeed haryau baka samo Wacce kakesoba? bansamo ba Yusuf ni banga wacce tamunba!

Kallonshi Yusuf yayi yace duk Matan dake fadin garin kaduna babu wacce tamaka?

Eh Yazeed yace Atakaice danshi gabanshi ma dan faduwa yake..

Ok Yusuf ya fada Amma Kana nan kan idan kasamu yarinyar data kalle Cikin idonka tayi magana Xaka Aureta ko? daga Kafada yazeed yayi yace yes.

Atare Suka Sakko daga motar gaba daya Suka Shiga gidan.

Da gudu Twins Suka karasa Ciki Suna kiran mai Kyau!

Suma Shiga Su leemah Sukai ba kowa a parlon dan Haka Sukai Xamansu Anan.

Nazir yace bari Naje Wajen Yazeed da Sauri Twins Sukace Suma Zasuje, fita Sukai Atare Sukai part din yazeed.

Feenah tace ina mamy da Inno Suke ne?

Leemah tace kya tambayeni nida mukazo tare, Kinsan Abba yadawo maybe mamy Taje mishi wlcm Sunyi missing juna kinsan, itakuma inno Inaga Wani Abun takeyi duka feenah takaima Leemah ke bakida Kunya ko?

Toh Menene Ai gsky na fada, yawwa Feenah dazun baby kecemun Wai Asakamana Rana kamin nakoma Nace Nooo Saikin tashi Naki Auren.

Toh waye kuma baby!? dan Rufe ido leemah tayi tace yaya Nazir mana.

Tabe baki Feenat tayi tace Umm.

Saiki bashi phone number dinki Kada mukoma Skul kina tunani. dariya Leemah tayi tace baki lura ba Amota ya amsa?

Ina Xanlura fa kunshige gaban mota kuna Xancen love, Amma harda kukan munafurci ni feenah ina tsoro waye waye mtsww magulmata daga Ke har Shi.

Inno ce ta Sakko daga Sama tana A'uzubillah wake tsaki irin na tsaka?

Tashi Leemah tayi takarasa gunta tana dariya.

Inno ta ya gida?

Lfy Halimatu ta Shine kika fara Xuwa gidan Su Naziru baki Xomunba.

Sorry Inno ba gashi yanzu Munzo tare da feenah ba.

Kallon feenah Inno tayi tace Nafisatu yan makaranta... ina yini Inno?

Lfy Nafisatu ya karatu?

Yasu Hafsat?ya garin kuma?

Ya Ummaru?

Kallonta feenah tayi ta kauda kai don idan Akwai Abinda tafi tsana Shine yawan tambayoyi irin ya kaza ya kaza. daga gira Inno tayi Sama Ahhh Wlh kwarai Halinku daya da tsaka....kallonta feenah tayi tace waike kowa Saikin bata mishi Suna ne? bude baki inno tayi tace Laaa aisaiki fadamun bakyason Ina tsokanar yazeedu bawai ki rinka mun Kwana kwana ba. tsaki feenah tadanja Kadan.

Inno tabe baki tayi tace Ummm gaskiyar Yusufa.

Kallonta leemah tayi tace inno mai yusuf din yace miki?

Zomuje daga Chan na fada miki Inno taja Hannun Leemah Suka bar Wajen.

Kinsan me Yusuf ya fada mun kuwa?

Aa inno fadamun!

Kasa kasa tayi da murya, yace mun yazeedu da Nafeesatu Sun dade Suna Son junansu, Amma Sabida gaba dayansu Sarakan miskilanci ne yasa Suka Ki tsayawa Su Sanar da junansu, Amma yazeedu ya fada ma Yusuf yana Son Nafeesatu, kuma yazeedu Aure yakeso Sosai Sabida RANAR dana kori Kafurar yarinyar nan naje amsar kudi gunshi ya rufe kofa da Sauri ya Hanani Shiga, daga baya da idona Naga yarinyar ta fito daga bangarenshi tana Sanda, Toh ke Halimatu Kawar taki bata taba gaya miki tanason yazeedu ba?

Leemah datunda Inno tafara maganar ta daskare Awajen tace, inno bata gayamun ba, Kuma inaga yusuf Wasa yake miki Feenah bazata boyemun komaiba,inno ke bakiga basa Shiriba ma da bro?

Ke da alla Sakarya Yusuf yace irin tasu Soyayyar Kenan kedai Kada kifada Mata kibari muga gudun Ruwansu.

Ajiyar Zuciya Leemah tayi tace Toh Inno.Amma kasan Xuciyarta Sam bata gasgata maganar ba. fitowa Sukai parlon Leemah jikinta duk yayi Sanyi So take Abunda Inno tafada yazama Gaskiya da tafi Kowa farin Cikin hakan kuwa.

Su mubeen ne Suka Shigo tare da Nazir Wajen inno Suka nufa Suna dariya.

Yusuf Naga ya Aje Wata mage kofar yazeed ya nufo Cikin gidan Shima.

Kiran feenah Akai Awaya tace laaaa Leemah Kausar ce, bari Naje Waje na'amsa karfa kibiyoni.

Toh Leemah tace Hakan ba Karamin dadi yama yusuf ba.

Tana fita yace inno inaga wajen yazeed Zataje bakiji tana kada Leemah ta betaba.

Ai ita Sakaryar Halimatu din nan bata yardaba inno tafada.

Kallon leemah yusuf yayi yace barta inno yanxu zata yarda ai.

Fitan Feenah yayi daidai da lokacin da Yazeed ya fito daga daki da Sanda A Hannu,dama ganin magen da yayi yasa yakoma ya dauko Sada dan yakoreta dan idan tana wajen bazai iya wucewaba tsoronta yake.

Sandar yasaka yana dan ture magen itakuwa taki tashi.

Feenah ce ta hango Abunda yake tace Kausar dan kashe kadan, bro din Feenah Kema mage mugunta Bari naje namishi ta tassss.
*Gud nyt lovers????

Ina typing Ina gyangyadi duk because inasonku kamar yanda kuke Sona yasa na daure nai muku wannan*
Page....29/30
Karasawa tayi Cikin tafiyarta wacce kamar bata Son taka kasa. daidai gaban yazeed taja ta tsaya Kai Malan! dagowa yazeed yayi daga durkusan da yake ya Zuba ma kaykyawar fuskar feenah ido take gabanshi ya fadi Rasss.

Itama feenah Ido ta Saka Cikin Nashi yayin da itama gabanta ke faduwa wani irin kwarjini taga yamata,jitake kamar ta juya ta koma Amma takasa motsin Arziki, daurewa tayi ta k'ara Saka idonta Cikin Nashi still takasa mgn, durkusar da kai kasa tayi tafara motse da dankaramin bakinta, Kai Anamaka Kallon mai tausayi Ashe Kai mugu ne!

Yusuf ne ya karaso wajen yace Ahh feenah yazeed fa mai tausayi ne tsoronta yake Ji kawai, Amma idan kin isa ki kalli Cikin idonshi kifada mai bashida tausayi mana. kallon Yusuf Feenah tayi ta yatsina fuska tace, Kan mai Xan kasa??

Toh idan Zaki iya Kiyimana. d'aga kanta tayi tasaka idonta Cikin Na yazeed yayin data daga Dan yatsanta tana nunashi kai yazeed Sam bakada..... ai da Sauri Yusuf yabar wajen yana fadin Wlh itace matarshi.

Feenah itakam mgn take mai bako iftawa bare inda inda,,,,,Kai dama duk wannan fadin Ran naka barinshi kayi domin Sam baya maka kyau, yanzu kazo kana ma mage mugunta katuna itama Hallitace kamar ka! kuma Sai Allah ya muku hisabi kan muguntar dakai mata, kana ganin kaidin kamar kafi kowa ne Toh kasan wa'inda Zaka rinka mawa mugunta,kada Abun ya kasance Har kan bayin Allah. daga Haka feenah ta bar wajen....da Sauri Su inno dasu Leemah dake lekensu Suka koma Ciki ganin ta tawo, Ashe Yusuf daya koma yace musu Suzo Suga su feenah na Soyayya, bayan Sunma Nazir bayani kuma Sunci Shima kada yamusu magana Shine Suka Leko Suna kallonsu Amma Sam basajin Abinda Suke cewa, Leemah har picture ta daukesu Dan ba karamin kyau Sukayi Ayanda Suka tsaya ba.....yazeed a inda tabarshi ya daskare pic din bakinta kawai yake kallo lokacin da take motsashi da irin yanda take nunashi da Hannu Sam babu tsoro ko fargaba Atare da ita lokacin da take maganar.....Yusuf ne ya karaso yadan bangaji kafadar yazeed firgitgit yayi yadawo Cikin Hankalinshi, Janshi Yusuf yayi Zasubar wajen Saiga feenah ta fito da Ruwa A wani Cup na plastic ta Aje gaban magen ko kallonsu bataiba ta kara komawa Ciki. daki Yusuf yaja Yazeed Kan bed Suka Zauna, yusuf Ya kalleshi ya daga mai gira yaaa tayi ko?

Ajiyar Zuciya yazeed yayi ya yatsina face wace?

Yusuf ne ya kalleshi yace wace kake tambayana, yarinyar nan mana.

Aini koda Nace maka nasaka gasa tsakanina dakai bance maka harda yarinyar nan Ackiba, wannan yarinyar Abinda yafi hakama Zata iya, Dan dama batada kunya yazeed ya fada yana kara kauda kai. gyara Xama Yusuf yayi yace Wlh Malan baka isaba Ai Kaine Kace Mun koma wacece, Kuma Ai Wannan tacika kowani Sharadi dakace kafison mace ta kasance tana dasu.

Yusuf Sharuddana Uku ne dan tayi daya Ai batai Sauran biyunba.

Karya kake duka tacika yazeed.

Na1. kace wacce kakeson ka Aura ta kasance mai tausayi!

Agabanka yanzu ta dibo Ruwa taba mage, Kuma kana gani magen tasha Ruwan Sosai Sannan tabar wajen Kenan dama k'ishi take ji yasa tazo kofarka.

Na2.

Kace ta Kasance mai kuzari tahaka Xata iya kula da gidanka da kai kanka da kuma yaranka!

So Ayanda feenah tamaka mgn tana Nuna maka yatsa bakinta na furta Abinda takeso ya'isa kaa gane cewa ita din Mai kuzari ce.

Sai Abu na3.

Kace wacce Xata iya kallon Cikin idonka tayi magana, Naga feenah tunda tafara magana bata kifta ido ba, gashi ta Sumar dakai Atsaye Sabida Xakin muryarta.

Toh me kuma kakeso ka fadamun yazeed???

Numfashi yazeed ya Saukar Ahankali yace Abinda nakeso yanzu ka kyaleni Yusuf tunda kai kacika naci kabari Zanyi Shawara.

"Alright" Yusuf yafada yace kasan gobe Xani Zaria ko Zaka Rakani?
Chapter 6 · 0% Book details