← Book details Yar Lesbian Ce 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 11 OF 25

Sashe 11

Yar Lesbian Ce 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Mamy Kinga kumaida tshowuwar nan ta tafi inda tafito kinajin Abinda take fadi salon tajamun Raini wajen yara.

Murmushi Mamy tayi tace Sannu babba kayi aure kabar gidan saina daina Saka ka aikin yara.

Atoh fada mishi inno tafada tana girgiza Kai.kwafa yazeed yayi yatashi idan kunga dama kuzo muje.ko motsi Feenah bataiba domin batson Raini Acewarta tayaya zaice wani idan sunga dama.

Mamy ce ta kallita tace ina leemah dinne?

Mamy tana waje,toh tashi kije kutafi my Feenah Allah ya tsareku.

Amin mamy feenah ta fada ta tashi tayi waje. daidai Sanda yazeed ya fito daga part dinshi rike da key din mota a hannu.

Yana ganinta yayi saurin karasowa jawota yayi takusa fadawa jikinshi, part dinshi ya koma da ita rike d hanunta, feenah Zaro ido kawai takeyi tsoro da fargaba Cike da xuciyarta, Cikin Ranta tana fadin Nashiga Uku mai Zaimun ko ya dauka nima irin wannan banzar budurwar tashi ce.

Kan kujerar dake dakin ya Wurga ta, ya karaso gaf da ita kamar zaishige Cikin jikinta. idonta ya tsaya kallo nadan lokaci daga bisani yace ke!

Saida gabanta ya fadi Sosai kuma ta kasa daga Ido ta kalleshi banlatana ta Amsa mishi.

Murmushi yayi wanda shi kadai yasan ma'anarshi yace watoh karyar Rashin Kunya da fitsara dama kike, hannu ya kai kan face dinta daidai wajen idonta, kinga idon Nan naki mai kama dana mujiya duk Sanda yakara Hararata Saina saka wuka na yankeshi.

Sannan yakai hannunshi Kan kunneta ya murde da karfi harsaida tayi yar kara Ashhhh, kallonta yayi yaga harta fara kwalla?? yace duk Sanda kika karamun Rashin Kunya Agaban mutane Saina cire miki kunne Kinji na fada miki. dukda Zafin da kunnanta ke mata da kuma tsoron Yazeed da take be hanata daga Kai ta kalleshi ba, murguda baki tayi tace Allah ya'isa Kuma kaima ka dainamun Rashin kunya mana. da mamaki ya tsaya kallonta yanda take maganar duk ya shagaltar dashi musamman da idonta yake Cikin nashi ga yanda take wani yatsina face bangare guda tana dan taba kunnen ta wajen daya murde mata.jawota yayi ta fada jikinshi tuni ta tuna da yanda tagansu shida mufeeda kwanaki.marairaice fuska tayi tace Am Sorry bro Yazeed ina nufin kaima kadaina Hararata ne fa.

Cikin wata kasalalliyar murya yayi magana wanda Saida Feenah taji wani Abu ya wuce mata daga kafarta zuwa saman kanta.

Naji mai yasa kika murguda min baki Toh?

Kayi hakuri bazan kara ba, ganin gaba daya tanason kashe mai jiki, yasa ya kai bakinshi daidai nata da Sauri ta fiddo ido waje, gashi takasa tashi. daidai kan lips dinta yasaka nashi me yakeson yayi Oho, Muryar Leemah ta katseshi jin tana besty Ina kike ne?

Cizonta yayi kan lebinta yace that is my punishment, idan kika kara koba yau ba Saina miki Abunda yafi Wannan. feenah da hawaye keta Ziraro mata tace Toh.dagata yayi ya dau key din mota yaja hanunta Suka fita, daidai Sanda Mamy Ke kokarin Shigowa. kallonsu tayi tace maika kawota tamaka? da Sauri inno dake bayan Mamy tace Fatima bana gaya miki dama Suna cikiba, nafaga Sanda suka shiga har inacewa yazeed me Zaka mata,Sai ita feenah din dakanta tace waike inno ina ruwanki damu, ganin haka yasa na rabu dasu domin dama nadade dasanin Akwai Abinda Suke kullawa Cikin gidan nan.

Sakin baki feenah da yazeed Sukayi suna kallon Inno da mamaki Wannan wace irin tshohuwace yazeed yafada Aranshi.

Abba ne ya karaso yace lafiya baku tafi ba ku kuma?

Inno tace Amadi fatima ta tsaresu dan taga Suna Soyayya tsakaninsu. da Sauri feenat ta kalli Abba tace Abba ba Soyayya muke ba Aiki ya Sakani namishi, kallon Abba yazeed yayi yace eh Abba Hakane ba Sonta nake ba.

Dariya Leemah da Nazir Sukeyi ganin yanda Su feenah suka daburce.

Abba ne yace toh ya isa kuzo kutafi lokaci na korewa.

Toh Sukace Suka kama wajen inda motar yazeed take.

Feenah faken idon mutane tayi ta jawo Yazeed gefe Saitin kunanshi tasaka bakinta kamar mai Rada tace yazeed Allah ya'isa muguntar da kaimun Sai Allah yasakamun, kaja ance inasonka me Zanyi dakai ni ko kawata Naji tana Sonka Ai Saina tausaya mata bare Ni dakai na, Allah ya Sawakemun. kaikam ka Riga da Kayi kwantai.

Inno d idonta nakansu tace Amadi kalli yaran Chan kuma Sun karyatani Agabanka.

Murmushi Abba yayi bece komaiba yaja mamy Sukai Ciki.

Kwafa inno tayi tace dasannu Zaku gane yaran naku masoyane tunda kun Rainani gaba dayanku.

Feenah nagama fada mishi tajuya tashiga mota Leemah da Nazir ne Abaya.

Kallunsu tayi da mamaki, ku kuma bakwa gajiya ne Nan Kuma kuka dawo,yaya nazir ai saika fita tunda tafiya Zamuyi.

Sai Asan nan Yazeed daya daskare a tsaye yazo yashiga motar yana Cin magani??lol Feenah tashi kikoma gaba!

Haba yaya Nazir Leemah takoma mana.

Leemat tana kusa dani Love Zamuyi Sosai yau.

Yaya Nazeer kamance Xariya wannan dusar Zai kaimu.

Kallota yazeed yayi ta mirror kallon nine dusa.

Harararshi tayi ta maida dubanta wajen Su leemah.Nazir yace Ainima Zarian Zani dan haka Saiki koma.

Mgn feenah zatayi Nazir yace tashi kikoma nace.

Batason jayayya da yayanta dan haka ta tashi takoma gaba fuska Adaure. jan motar yazeed yayi da gudu yabar Harabar gidan nasu.

Page...34
Tafiya Suke babu maima kowa magana Cikin motar Sai Leemah da Nazir dake yar firarsu kasa kasa.

Yazeed tuki kawai yake Lokaci Zuwa Lokaci ya juyo ya kalli feenah dasun hada ido Su sakar ma juna Harara. gyangyadi tafara yana kallonta ta mirror yana dariya Ciki Ciki.

Zuwa Lokaci kadan bacci ya dauketa.

So yake ya kwantar mata da kujerar Amma besan tayaya Zai mata ba. dan haka ya Rabu da ita.

Kadan kadan ya juya ya kalleta baccin kuma ya mata kyau ya fada Aranshi.

Abinda ya faru dazu ya tuna lokaci daya ya lasa kasan lebenshi.

Kwantowa feenah tayi kan Cinyarshi lokaci daya yaji wani Abu Zirrr ya wuce mishi Zuwa Kai.

Mirror ya juya Zuwa baya ganin Leemah da Nazir Hankalinsu bema kansu fira kawai Suke yasashi jan karamin tsaki.

Shi yazaiyi ya dagata domin gaba daya bejin dadin drivn din da yake.

Mirginawa tayi kanta ya koma tsakiyar Cinyoyinshi yayin da face dinta ke kallon Nashi Ashhh yazeed ya fada jin Wani irin yana yi Atare dashi, idanunta yake kallo Alumshe Suke yayin da Small mouth dinta tadan turoshi Kamar mai Shirin yin mgn.

Oh God ya fada domin Zuwa yanzu wani felling ya taso mishi mai karfi.

Kara juyawa yayi yaja tsaki mai karfi da Sauri Leemah tace kanason wani Abu ne bro?

Murmushi tayi ganin feenah Kwance kan jikinshi Hankali kwance tana bacci.

Yazeed yace Kai Nazir kawani biye mata Sai Shirme take maka.

Murmushi Nazir yayi yace Ai ba bacci take jiba ita.

Phone ta jawo tayi Saitin face din feenah ta dauketa photo.

Wow ta fada ganin yanda baccin yama Feenah Kyau.

Me kikeyi Leemah?

Bro Wannan Hanyar Yamun Kyau Shine na daukeshi pic. juyawa yazeed yayi Kan Feenah Ji yanda ta turo baki Acikin baccinma Rashin kunya take.

Saida Sukai tafiya mai tsawo Ahaka Yazeed dai tuki kawai yake Amma Shi kadai yasan maike damun Shi. daidai wani Restaurant Nazir yace yazeed pls tsaya baby Najin yunwa. kallonshi yazeed yayi ta mirro yace baby waye mai Ciki Anan?

No my Cutie nake nufi.Tabe baki yazeed yace Dan iskanci bakinci Abinci ba Leemah?

Bro yazeed Kasan inada Ulser fa yanzu kamar Na mutu nakeji.

Hararar ta yayi yace Mayya. bude kofar Nazir yayi yaja hannun Leemah Suka fita.

Yazeed yace Nazir kanwar ka fa? da Sauri Leemah tace idan tana bacci Aka tasheta kanta Ciwo yake.

Yes Hakane yanda baby ta fada maka Nazir ya fada Suna kashe ma juna ido shida leemah. magana yazeed Zai kara Nazir yaja Leemat Sukabar wajen.

Juyawa yayi ya Sauke idonshi kan feenah yar Rainin wayo taji taushi tayi Kamar mage, gashi Ni duk ta Rikitani.

Juyawa tayi ta Sakalo Hanunta kan wuyanshi Oh ya ilahi yazeed ya fada Zata kasheni.

Karamin Bakinta ya tsura ma ido jiyake Kamar yayita Kissing dinta ko ya Samu Sauki. jikinshi tafara Shafawa tana besty bani Ruwa.

Kallonta yayi yaga bacci take toh maybe mafarki take.

Ahhh Shafa Jikinshi data takeyi ba Karamin kara rikitashi yayi ba. bakinshi yakai kan nata Zaiyi kiss Ahhhh No.

Nace Mufeeda kesani ina Aikata Zunubi mai yasa yanzu bata Nan Nake kokarin Aikatawa. dayar Zuciyarshi ce tace mishi Toh Ai wannan ma itace tasaka tunda tun dazu take juyi Ajikinka kuma kai ba dutse bane.

Yes yafada...Chan kuma yace idan ta farka ta ganni Lallai Zata kara Rainani.

Amma Ai tana da Nauyin bacci Shedan din dake kusa dashi ya Rada mishi. bakinshi yakai daidai Nata Yanason ya tsotsa tsoro kuma yakeji.

Ruwa Feenah takara fada Cikin bacci tana lalube lalube, bakinshi dake kan nata tafara tsotsa kamar Tasamu Sweet.

Nan da nan Yazeed ya rikice yafara kissing dinta Shima.

Saida Suka dau mintina Ahaka Cikin bacci Feenah taji Kamar tanashan wani Abu kuma dadinshi takeji.

Jikinta taji yamata nauyi Cikinta Sai kara yake Alamar yunwa ido tafara budewa da ker, Still Abu takeji Cikin bakinta dan haka takara bude idon.

Waro idanun tayi gaba daya Sabida Abin data gani.

Fizge bakinta tayi ta tashi Zaune Adaburce.

Sai Asan nan Yazeed ya dago da jajayen idonshi yana Kallonta yana Saukar da Numfashi Ahankali. itama kallonshi take Lokaci daya hawaye Suka Shiga Zuba A idonta.

Haushin kanshi Yazeed yakeji me yasa nakasa Controlling Kaina ya fada Cikin Ranshi.

Menene Haka bro Yazeed?

Nafada ni ba yar'iska bace idan kanason Abunka kaje kayi meyasa ni Zaka Satoni Ka kawoni kana kissing dina kamar matarka.

Allah ya'isa Kuma ni ka maidani gida,kuma Saina fada mawa Mamy, miyauna daka Sha....jawota yayi yasakin Mata Rankwashi Akai.

Ni Sa'an wasan K ine?

Girgiza kai take tanajin Zafin Rankwashin.

Kunneta Yazeed yakama yaja kinsan me kikamun ne Sannan kirinka mun Rashin kunya.

Shiyasa nace kada kizo Nan ki Zauna Amma kika nace, Ashe So kike kizo ki takura mun, Cinyata kika hau kina bacci, Sannan lokaci daya kika fara ihu kina mafarkin Aure, har rigata kika yamutsamun kalli!

Karshe jawoni kikai Kikafara kissing dina kawai na kyaleki ne dan kada kitaramun Mutane domin ihun dakike sai Azata satoki Nayi.
Chapter 11 · 0% Book details