Sashe 17
Yar Lesbian Ce 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bamu musha me yace? wai Ku hadu a hotel Ko mai???
Leemah tayima Kausar tambaya (Oh Leemah Zama da inno ya Chanza ki lol) harararta Kausar tayi Anfada miki kowa irinki ne mai boye paper Cikin kaya yana gulma.dariya feenah tayi Gud Kausar fada Mata.Tabe baki Leemah tayi ta kalli feenah "talle tanama Audi gori" dawa kike besty wanda yake boye Soyayya mana.
Ai munada yawa Leemah ta fada.
Kunsan wai khadija tazo ta ganni!
Zaro ido Leemah tayi khadija Shedaniya? (Lol Su leemah Anyi Blocking din Shedan yanzu??) inaga ba wata khadija bayan Ita.
Kudai kubari idan Itace Xata dawo feenah ta fadi tana kokarin tashi.
Kallon Kawar Tata dake Zaune tayi Yanzu Menene mafita!
Kina ganin yauma na kirashi yaki ya daga Nifa idan burina be Cika ba hankalina bazai Kwanta ba.
Kallonta Kawar tata tayi ta dafa kafadar ta Mufeeda mai Zai hana kijanye jiki daga yazeed din nan; Na lura dashi irin Maza din nan ne Masuji dakansu, Kinga tunda yafara cewa Zaiyi maganinki idan kika kara taka gidansu gara Kada Kije domin Wlh Zai iya daukan mataki Akanki, Shawarata daya ki fita harkanshi, tunda tun farko kece kika bata tsarin Abun mai Zaikaiki daga Xuwa gidansu kifada ma namiji daidai lokacin da iyayenshi kuma Suka Nuna basa Sonki?
Kinriga kinyi ganganci dakin Bari kincigaba Amatsayin kamilar mace ce, kila dayasan yanda yayi ya Aure ki Koda iyayenshi basa So, toh kinriga kin Nuna halin naki.
Asalima Yazeed din yayi Rashin hankali da farko Amma kila Kodan be taba Soyayya ba besan yanda mata Suke ba, idan banda haka Ai kallo daya kawai Za'a mifi Mufeeda Agane kedin Cikakkiyar karuwa ce!
D'aga mata hannu Mufeeda tayi ya'isheki kiranki nayi kibani Mafita bacewa Nayi kizo kicikani da banzayen maganganunki ba, wlh bazan Rabu da yazeed ba har saina Samu yanda nakeso.
Haba Mufeeda kedin mai Sanice tun farko yanzu duk kinbata kanki,kiji tsoron Allah kidawo kan hanya,Saikiga kinsamu miji Wanda zai kula dake kisamu kudi din dakike SO matukar kin daina Sabon Allah babu Abinda bazaki samuba, Amma yanzu tayay zaki nasara bayan Cutar dashi kikeson kiyi.
Mtswww Wlh Nayi dana Sanin kiranki kawai kitashi kitafi,ba ruwanki da harkata lokacin dakikai Naki iskancin Babu Wanda besan da Zamanki garin kaduna ba,,Maza Nawa kika yaudara?
Maza Nawa kikai mu'amala dasu baki saniba dan haka Nima kibarni Nayi nawa,babu wani Wanda Zan samu Mai kudi kamar Yazeed dan haka Zuwa Zanyi Nasamu bokan dazai hadani Aure dashi!
Saina Cire mai Miskilancin dake kanshi Na Rabashi da dukiyarshi tukun Nasashi ya Sakeni.
A'uzubillaah Mufeeda duk Abuna ban taba zuwa wajen boka ba,kuma tunda na tuba nadaina Aikata Sabo kema ina miki fatan Shiriya.kiji tsoron Allah kada ki'aikata Aikin dazai kaiki huta,Kuma kinsan Azabar Allah Akan Wanda Suka bijirema Umarninsa!
"Manzon Allah S.A.W." yace "Kuji tsoron Huta koda da tsagin dabino" Kausar wlh kituba kada son Xuciya yasaki kiyi dakin Sani.....Naji Shek Gumi, idan kingama Zaki iya tafiya Mufeeda ta fada tana Nuna ma kawar Tata Hanya.tashi tayi tace Allah ya shirya daga Haka ta fita.
Tsaki Mufeeda taja waini Zatama wa'azi ta mance lokacin data gama barbada Akan titi mtsww.
Dole naje Nasamu bokan daya taba hadani da Alhajin nan daya taba kashemun Sama da million dari.
Gaskiya da'ace ina Aje kudi da yanzu ni wata babbar Mai fada Aji ce..koda yake Yanzu dukiyar Nan ta Yazeed ta isheni.dariyar mugunta tayi tashiga dannama bokanta kira.
Kazo sai Wani iyayi kakemun na lura tunda kayi Aure kanka ke Rawa! dariya Yusuf yayi idan fitsari banza ne kaza tayi mana. d'an karamin tsaki yazeed yaja ya Maida hankalinshi kan takaddun dake gabashi.
Nifa yazeed banida matsala Yanzu Komai Yana tafiyamun daidai yanda nake So.
Saika fada mawa Wanda keda matsala.
Ai kaine mai matsala shiyasa nake fada maka,kaki Aure kace sai yar 30yrs, kasamu manyan matan Sun Nuna maka halin girma Wai danma Allah yasa kaidin bana Wasa bane,da yanzu matan dasuka maka fyade Sunfi Akirga, daka gano matsalarsu ka Saduda.
Kadawo kace Zaka Auri Karamar yarinya Amma Sai wadda ta kalli idonka tayi magana babu tsoro! kasaka gasa kan Hakan,Ansamu wacce taci gasa din, yanzu kaki Aurenta me kakeso ne kai, ko kafi Son ka Xauna ba Aure ne yazeed?
Sauke Ajiyar Zuciya yazeed yayi.
Yusuf nima Zuwa Yanzu inason nayi Aure.kawai bansamu wace nake so bane,idan Nasamu Zanyi.
Yazeed yarinyar fa?
Ai batace tana sona ba Yusuf!
Ai dama ba'ita Xatace ba kaine zakaje kace mata kana Sonta.
Chafff ni banga wacce ta'isa naje nace ina sonta ba,bare Wannan yarinyar kai nifa ko tazo tace tana Sona bazan Aureta ba!
Mai yasa kace haka yazeed?
Sabida bana sonta!
Haka kace ko?
Yeah haka Nace Idan kai kanaso kaje ka Kara.
Murmushi Yusuf yayi ace "Good" Xaka maimaita. daga kafada yazeed Yayi irin Ko A jikinshi.
Zaune Suke Suna fira cikin Raha Knocking din da'ake musu yasa Kausar Cewa Leemah dan bude.Feenah ce ta tashi bari na bude.
Bude kofar tayi tana tambaya waye.
Ido biyu Sukai da khady take ta daure face domin dama basa Shiri.dawowa tayi Ciki batace tashigo ba. besty waye ne?
Shigowar da khady tayi ne yasa Leemah fadin A'uzubillah feenah Saikicemun kanwar Shedan ce tazo!
Kallon ta khady tayi Cikin Ranta tayi kwafa Zanyi maganinku ne.
Malama mai ya kawoki Kausar ta fada Rai Abace.
Zama khady tayi nazo neman gafara Akan Hanyar dana dauraki Akai ne!
Allah Sarki Allah ya yafe mana baki daya.
Amn Khady ta fada Kasan Zuciyarta tana sake sake!
Zaki iya tafiya Leemah ta fada tana nuna Mata hanya.
Zantafi dama inaso mudawo Kamar dane.
"DA WA" Leemah ta tambaya da Sauri.
Da Kausar daku gaba daya.
Kausar Ana magana Leemah ta fada tana dariya.
Tsaki Feenah tayi ta bar Wajen Dan takaici.
Gaskiya bazan iyaba domin hajiyata ta Rabani dake,bayan haka Yanzu inada Aure wanda kika gani dazun Mijinane kada kiyi tunanin Wani Abu.
Bazan iya cigaba da kawance dake ba ina Tsoron Abunda zai biyo baya musamman yanzu danake da Aure.
Ouk ba damuwa Khady ta fada yayinda take mikewa Hanyar fita tayi Leemat tace munafuka.
Juyowa khady tayi tamata wani kallo ta fita tana takaici.
Page....40
*Four Months Ago*
Abubuwa da dama Sun faru Wanda kadan Xan iya tunawa domin wata hudu ba wasa ba lol??
Na tuna yanda Mufeeda tayi ta kokarin ganin ta Aure Mr yazeed Amma Abu ya gagara.
Bayan duk tayi kissa irin tasu ta Karuwai dasuka Saba Abu ya garara ta yanke Shawaran Xuwa wajen Bokanta. takanas ta Kano tayi domin Xuwa garin Sokoto wani kauye ne Cikin Garin Anan bokan yake inda duk wasu matan manya Nan Suke Nufa domin Aikin bokan yanaci matuka Acewarsu. bayan takai kanta kauyen da ker wajenshi ta nufa ta Zayyanemai gaba daya Abinda ke tafe da ita.
Saida yagama dube duben Shi yatona Chan ya tona nan yace wannan Aikine mai wuyar gaske badan komai ba saidan yaron baya Wasa da ibada,leko kiga yanzu ma Abinda yake Wani Ruwa yanuna mata cike da kwarya tana lekawa taga yazeed kan dadduma yana Sallah.
Jinjina Kai tayi yanzu boka babu Wani Abu da Xa'a iya yi Akai?
Wlh daga kaduna nazo Nan! kaga munyi nisa da yawa ataimaka. dariyar mugunta yayi irin tasu ta marasa Tsoron Allah yace wannan Aikin da matukar wuya naso Ace koda lokacin baccinshi ne mutura mishi Aljana wanda Zata Chusa mishi Sonki lokaci daya,Amma Naga Abun y gagara bisa binciken danayi Yaron baya kwanciya Batare da Yayi Addu'ar neman tsari ba, Sannan mai yawan ibadane Ko'ina yana Azkar cikin Zuciyarshi, Sannan mai biyayya ne Ga iyayenshi kinsan kuma duk wanda ya tsare wa'inann da wuya mu'iya nufarshi da wani mummunan Abu.
Zufa Mufeeda ta fara yanzu boka yazanyi Wlh inada muradin dukiyarshi fiye da komai.
Kada kidamu yanzu Mafita daya ce Xamu kwanta dake Anan har natsawon kwanaki bakwai Sannan baki ba ibada idan Akai wannan Shine Bakin Aljani Zaisan yanda Zaiyi ya Shagaltar da yaron daga bisani mutura Aljanar dazatai Aikin Akai, idan Akai wannan Zakisamu Abinda kike bukata.
Yashe baki Mufeeda tayi tace boka ni dama bancika Sallah ba maganar kwana kuma Na Amince dama nasaba Kwana Tare da manyan mazaje bare kai danakeson biyan bukata Awajenka (*See me See wahala da gaske Fa irin haka yana faruwa.
Ya Allah ka tsaremana Imanin mu ka kara mana jin tsoron ka Akoda yaushe*??????) Dariyar Nasara Shima bokan yayi yana yi yana Zare Ido.
Haka Kausar tayi 1week gidan boka ba wanka ba wanki kayan data Saka Shine Ajikinta har wani wari take kamar ba Mufeeda yar bariki dinnan ba. tayi wani baki Cikin kwana bakwai din nan Abinci ma da kudinta Ake siyowa,idan tace Ga Abunda take so wani Abun yake kawo mata daban yace haka ka'idar bokaye take.tasha wuya matuka Acewarta tunda take mu'amala da maza bata taba haduwa da jarababbe irin bokan Nan ba idan Suka fara Abu daya Sai suyi wajen Awa uku gashi huni Ake Abu daya,daurewa kawai take domin tana son bukatar ta tabiya.
Gaba daya Ta Rame ta lalace Kamar ba itaba.
Ranar da tasamu tacika Kwana bakwai ba karamin dadi tajiba da Sassafe tashirya domin tafiya boka y Sanar da Ita Bukata Zata biya nan da Sati domin ya kammala komai halin yanzu yazeed yanachan yana jiran isarta.ba karamin farin Ciki Mufeedda Tayi ba domin har kudi masu yawa takarama bokan Nan daga bisani ta fita.
Hanyar titi ta nufa Mutane dasun ganta sai Suyi saurin kaucewa Sun dauka mahaukaciya ce domin Ayanayin yanda tabaro gidan boka bata da bambanci da mahaukaciya.
Yara Kuwa dasun ganta Suke binta Suna mata waka.
Ahaka Mufeeda takarasa wani fashion Company inda babu Abinda babu na kaya.
Anan ta siya wata Atamfa adinke tasiya Takalmi da mayafi takara gaba.Saida tashiga wajen gida biyar kan su taimaka mata da Ruwa tayi Wanka duk inda taje basa yarda domin tsronta ma Suke ji, Ahaka tasamu taje Wani gida. karyar bacewa tayi musu Kan Cewa tare da yan"uwanta Suke daga Zamfara,motarsu ta tsaya taga mai rake kafin tasiya ta dawo motar ta tashi iyayenta basu lura ba.