← Book details Yar Lesbian Ce 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 16 OF 25

Sashe 16

Yar Lesbian Ce 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Maganar da feenah tayi dazu ya fado mata Arai" ni gaskiya ba Lallai na yarda Amun irin Aurenki ba Kausar, Ina nan ina Karatu mijina Yana chan yana Rayuwa Shi kadai, inada kishi bazan jure ba musamman idan kanwarshi ce Zata rinka mishi Wasu Abubuwan,irinshi ne Zakiga Nan da Nan Sun nimi Wata matan Sun Aura" Alokacin itama Leemah takara dacewa"bama hakaba besty Su Maza Idan Suna Son mace basucika mata kishiya ba, idan kinga haka toh matar farko itace tayi Sake,misali miji yanemi Abu Awajenki ki hanashi,Kokuma idan yakawo miki Ziyara Zuwa Skul din bakisan tayaya Zaki faranta Ranshi ba irin haka Shi ke kawo matsala kiga Namiji yafara neman Matan waje kokuma yajanye daga gareki idan beyi wa'inan ba Toh tabbas Saiya kwaso miki kishiya" Ajiyar Zuciya Kausar tayi dazun ban dau maganarsu da muhimmanci ba yanzu nagane Gaskiya Sukafada, tabbas kome yusuf yacemun yayi Akwai lefina. toh Amma aini ina Amfani da maganar Hajiyata ne tace Kada nayarda ya kusance Ni Sai idan mun tare,tabbas da gaskiyar Hajiya Gashi ni dama tsoro Nake kada yagane nidin ba budurwa bace, wayyo ni Kausar tayaya Zanyi maganin matsalar nan?

A musulunci idan Akabada Sadaki Shedu Suka sheda Aka daura Aure toh tabbas daga lokacin mace tazama halal din Na miji Komai nata ya rataya Akanshi Kamar yarda wajibine itama tamishi dukkan Abinda ya umarta daga gareta matukar besaba ma Mahalicci ba.toh Amma matsala daya bani kadai bace Adakin kuma kunya adoce ga diya mace,koda tare da kawayena nake Akwai Alkunya tsakanin mu,Koda chanma son Xuciya da Sharrin Shaidan yasa mu muke Aikata Rashin Kunya a tsakanin mu.

Shikenan Xanmishi duk Abinda yakeso kodan na kareshi daga fadawa hallaka but.....My Kausar meyasa kika Yi Shiru ko bakiji dadin Abinda Nayi bane?

Kara matsawa tayi kusa dashi Am Sorry my Yusuf. for what my kausar? kanata Xama babu Ni lokacin daya kamata na lura dakai bana kusa,gashi yanzu wata ke maka Aiki, ka Amincemun duk weekends Naje Narinka maka Abinda yadace.

Yaji dadi matuka da Kausar ta gano matsalar Shi.

Aa my Kausar wata Nawa ya rage Ki gama gaba daya nagane dai Abunda bakya so Kuma namiki Alkawari bazan Kara Saka Koda Sister dina tamin Aiki ba,bare kinsa banida mace kanwa, dama bani nasaka kairat tamun gyara ba Itace tasaka kanta,daga Yanzu idan Xanfita Zanrinka rufe part dina Abinci Kuma na Umma ta Xanrinka Ci.

Kallon Shi Kausar tayi tace promise!

I promised to you Yusuf ya fada yana kara Rungume ta.

Saidai matsala daya my Wife!

Mece ita Xan magance Maka Insha Allah. da Sauri Yusuf ya dago da gaske?

Eh mana da gaske nake.

"Good" Hakkina nake so.

Cikin Xuciya Kausar tace maxa basuda Kunya kai tsaye yake fadin Hakkina.Afili Cewa tayi kamance Bani daya bace.yanayin Yanda tayi maganar yasashi Zuzucewa.

Ai basa nan fa Kausar.toh Amma... bakinshi ya hade danata ya hanata karasawa kissing dinta yafara itama Yau ba jayayya biye mai tayi tana nuna irin nata Salon.

Gaba daya sunfita Haccinsu gown din dake jikinta yashiga Zuge Zip din, ido Kausar ta fiddo waje domin yanzu tafara tsoro maganar dai daya kada yajita disvirgin.

SO take ta hanashi Ina Yusuf yayi nisa....Cire Rigar yayi yashiga wasa da Brest dinta, gaba daya Kausar jikinta yayi Sanyi yanayin da bata taba Shiga irinshi ba yau tashiga. dadin Abinda yake mata takeji yanzukam ita kanta bazatace Zata iya hanashi ba Sundau lokaci Rigar jikinshi yakeson Cirewa Aka fara knocking.....Cikin Sanyin Murya tace Sundawo fa...Noooo Kausar Kara shafa jikinta yake yayin da Ake kara Knocking.

Pls Open d door!

Da ker Yusuf ya iya janye jikinshi.

Blanket din yaja yarufe Kausar data kasa motse ya gyara Rigarshi yayi hanyar kofa. budewa yayi ganin basu feenah bane ya daure fuska.me kikeso.

Dan Allah Kausar Nake nima Ni khadija Suna na kawartace nidin. ina Xuwa Yusuf yafada yakoma ciki.

Kallonta yayi ya hau kan gadon my Kausar kinyi bakuwa...

Shirun dayaji ya tabbatar mishi dacewa tayi bacci.tashi yayi yakoma kofar tayi bacci kidawo Anjuma.

Toh Leemah fa?

Basa Nan yafada yayi ciki.

Juyawa Khady tayi da mamakin waye Wannan Kausar ta kawo.

Batada Amsa dan haka tace Naji Anjuma.

Yusuf gadon ya hau yayi kiss dinta a kumatu ya Mayar mata da Riga yaja mata blanket din.kara gyara jikinshi yayi ya jawo paper din dake kusa dashi Rubutu Kadan yayi ya tura takaddan karkashin pillow din da take kai yatashi ya fita Yana farin ciki A Xuciyarshi.

Ba'afi mintina 30 tsakani ba Su feenah Suka karaso dakin...knocking Suke babu Alamar Xa'a bude.

Feenah bakinada key ba ki bude mana. badaidai bane Leemah ki kira Yusuf Kice yana inane tunda ita wayarta Akashe ne.

Haka ne Kuma.

Kiran Shi Leemah tayi ya shaida Mata yana Hanyar kd.

Fadama feenah tayi Hakan yasa ta bude Suka Shiga.

Uwar Yan bacci Ayita Knocking batasan Anayi ba Leemah ta fada.

Kardai ki tashe ta.

Laaaa feenah tayani gani brazia Anan dan kwalli Acahn, Ah Lallai yau naga rashin hakuri irin Na kausar da Yusuf A Skul din Aka....Feenah Kunya taji,jitake kamar Ita Akaima Hakan.

Ke besty fada Miki Akayi Abinda kike tunani Akayi.jifa bedsheet din Feenah Kinsan kuma ba karamin Abu Zai sata bacci yanzu ba...kedai Leemah Ya isa Toh. dariya Leemah tayi tace Oho dai Su Kausar yau An dandana, bari na dafa Ruwan gasa jiki.Allah ya shiryaki besty.Amn Leemat ta fada tayi kitchen tana dariya.

Page....39
da Salati ta farka Abakinta tana mitstsika ido kamar baccin be isheta ba.

Leemah naganin haka ta karasa kan bed din tana Sannu my Kausar kin tashi?

Yanayin yanda Leemah ke mata maganar tana kunshe dariya yasa Kausar tunowa da Abinda yafaru, Wata irin Kunya taji ta kamata, eh natashi tafada tana kokarin tashi daga kan bed din.

Oh Sorry kiyi Ahankali Nama dafa miki Ruwan Zafi.

Komawa Kausar tayi ta Zauna tana kallon Leemah.

Daga gira Leemah tayi tace yes na dafa miki Ruwa.

Nifa bance Ina Soba Sai wani dariya kike kasa kasa Toh Mekenaan?

Kaish Kausar ni menace kawai kiyi Wanka Nace.

Ni bazanyi ba Toh.

Sallah fa Za'a kira tayaya Zakiyi Sallah?

Ahaka Zanyi mana Kausar ta fada Ko Ajikinta. dariya Leemah tayi tace Borin kunya tunda dai kinriga kinbada Kai Ai Shikenan, Amma Aka damemu Ni Sainayi Gyaran jiki Saina tare waye waye, Sai gashi Cikin dakin mutane Aka....toshe mata baki feenah tayi, ke besty yaushe kika koma Haka kiyita magana ko Ajikin ki.

Tabe baki Kausar tayi Rabu da Ita feenah ni Abunda take tunani ma banyi Shi ba. da Sauri Leemah tace Mu Zaki mayar yara ko?

Serious Ni banyi komai ba bacci ma kuka dawo kuka Samu inayi.

Toh Ai dama dole Zaki baccin gajiya tunda yariga ya tafi.

Oh Leemah tunfa yana nan kuka dawo.

Karya kike Saida mukayita Knocking ba'a budeba Nakirashi yace ya tafi.

Tunani Kausar tayi toh waye yazo dazun kuma?

Nan din Leemah ta tambaya?

Yes dazun Anyi Knocking Yusuf ya bude bacci Nayi Shiyasa ban San Ko waye ba I tot kune ma.

Bamu bane Gaskiya feenah ta fada tana girgiza kai.

Oh Ashe Katseku Akayi ko?

Oh ya Allah besty Feenah ta fada tana kaima Leemah duka.

Kaucewa tayi tana dariya Toh idan bakomai tayi ba tayaya Kwalliya duk ya goge kan bedsheet Sannan kalli inda bra dinta yake, jifa yanda Kanta yakoma kamar Mahaukaciya Kuma Sannan Ace babu Wani Abu da Akayi Anan!

Kausar da Kunya duk yagama Rufeta tace Idan ma wani Abun Yamun Naga Ai mijina ne ko?

I know that is why na dafa miki Ruwa Oya Aje A gasa jiki before Tomorrow when he's Come Back, Dan Nasan yanzu kuma yasamu wajen Xuwa, hw many round Akayi my Kausar??

Allah yasa dai be bamu matsala ba kuma Allah yasa munsamu baby Kinga Saimu hada biki da Suna. dariya Feenah keyi tana besty kinyi nisa kekam.

Kausar Hawaye ta fara Wlh ni bawani Abu danayi kike kiramun Ciki I just help him because he's very Sick, kuma wata kemishi girki yanaci,ai kune kukace Idan mace bata taimaka mawa mijinta da Abinda yake bukata Anasamun matsala Menene laifina dan na taimaka mishi, idan banyi ba yaje yafada Wani halifa? dariya Leemah tayi Oh baby kukan dadi kike kin taimaka mishi ke yar dadi miji Kije kiyi Ciki Exam ya gagareki, Toh ma panadol kika bashi ko fielding? feenah gefe ta koma tana musu dariya ganin yanda leemah keta k'ular da Kausar ita kuma Sai kuka take.

Pls Feenah kiyama besty dinki magana.

Nikam ba Ruwana Kausar kunfi kusa Kema kina mata Ai.

Kai feenah haka Zakice nifa ba Abinda nayi kawai Romance ne Sai.....Feenah ta katseta Nidai Xanbar muku dakin nan gaskiya,waye ma ya tambaye Ki ?

Leemah ce tayi magana nice Nan barta ta fadamun mana kinmance Cika bakin da tai tayi kan ko hannu Yusuf bazai taba mata ba Sai Sun tare, gashi yanzu Anyi Romance Sauran gaskiyar ma Xata fito, tashi kiyi tafiya nagani indai kinada gaskiya.

Xaro ido feenah tayi Cikin Ranta tana Oh Leemah batada kunya da ba haka take ba.

Tashi Kausar tayi domin Leemah ta Sarara mata tafiya tayi Zuwa toilet ta dawo. dariya Leemah tayi tace eye Ashe ba'a Miki mai dalili ba Shiyasa dakika gama jin dadi kikai baccin wahala.

Cije baki Kausar tayi kiyi kigama halimcy wlh bashi kinfi kowa Sanin halina Ai.

Oh dai Aje Ayi Wanka kafin next time ya dawo kuma babu inda Zan fita sadai Ayi Agabana, dan harda muna furci wai wani pls Leemah kada kitafi,Ashe jira Ake nafita A.....feenah ta bige mata baki duk Abinda kike fada nayi Recording! dakin Kara magana Xan turama yaya Nazir Kinga sai yasan Yar bariki Xai Aura.

Gum Leemah tayi dan tasan halin Feenat maiyuwa surutunne ya isheta tamun haka.

Nayi Shiru Leemah ta fada Afili yayin da Kausar tashiga neman Dan kwalinta. daga filow tayi taci karo da takarda a nannade. budewa tayi tafara karanta wa Kamar haka"my Sweetie thank you for d help!

God help you Always.

My love to you.

Zanyi kewarki yau kadai kinzama Wani Abu na daban awajena,may Allah bless u.

Someone Come to see you but kinyi bacce her name is khadija.

Bye take care My wife" Murmushi kausar tayi ta lumshe ido tanajin dadi addu'ar mijinta.
Chapter 16 · 0% Book details