Sashe 13
Yar Lesbian Ce 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Saidai Mene tunanin datun dazu takeyinshi Kasan Zuciyarta Shine ya bijiro mata Ayanzu....Oh Wannan yazeed din yaci bashin Abunda Yamun maye kawai yasamu baki kamar yasamu Sweet duk ya Samun inajin Zafi lasan Kasan lebenta tayi ta lumshe ido, gara nazoma nayi Aure Ashe koyaya Namiji yafi gamsar da mace Kissing dina kawai yayi Ina bacci Amma Saida Naji Abu, Rufe ido kuma tayi Alamar jin nauyin maganar da Zuciyarta ke mata.
Maybe kodan inada Sha'awa mai karfi yasa Naji wani Abu if not tayaya daga kiss daurewa kawai nayi nacigaba da Zama kusa dashi. tsuke fuska tayi tunowa da yanda ta taba Samunshi da Mufeeda mtsww Allah ya'isa ya hadamun miyau Dana wata banza Na tsani yazeed din nan Wlh, Sam beda Halin mutanan kirki Sa'arshi daya bana Zaune a gida da Saina gyaramishi Zaman Alfaharin da yakeyi.
Tunani tarinka yi Cikin Ranta da Ker bacci yayi nasarar daukanta.
My kausar yakamata mu kwanta gobefa Zamu tafi.Hakane halimcy Kinga feenah hartayi bacci. tashi Leemah tayi Zata Shiga toilet taji Kamar Feenah na magana dawowa tayi tana kiran Kausar da hannu, itama Kausar tasowa tayi ta karaso wajen bed din.
" pls kada kai kissing dina banaso pls, Nidai banaso Dan Allah banaso" dariya Leemah tayi tace mafarkin Manya Bari namata video dan gobe musamu na tsokana. daukanta Leemah tashiga yi harsaida taji tayi Shiru da Surutan tukun tayi Stopping Video din.
Kamar Feenah Tasan me Ake ta tashi Zaune tana rike Ciki, Kallonta Kausar tayi lfy ko har Kingama baccin?
Marairaice fuska feenah tayi Cikina Ciwo ta fada Ahankali.
Oh Sorry Leemah ta fada mai ya kawo Ciwon Ciki Ko period?
Juya Kai feenah tayi Alamar Aa.
Ok koh mafarkin Aure kike yakawo Ciwon Cikin?
Harararta Feenah tai tana yatsina face. dariya Ma Abin yaba Leemah dan haka tace Kausar kawo mata lemon tsami tasha Kafin Nasama mata miji. dariya Kausar tayi tace Haka Za'Ai bari nakawo.
Hawaye Feenah tafara tun tanayi kadan Har tafara kuka mai dalili.
Kamo hanunta Leemah tayi Meke damunki feenah Haka? tsokanar kifa Nake Nasan ba mafarkin Aure kike ba why are u Crying like a baby" Kwanciya feenah tayi tacigaba da kukanta bata kulata ba Ahaka Kausar tashigo da lemon tsami ta samesu.
Ya kuka Kuma?
Na tambayeta taki mgn.
Toh Saikace mai Aljanu daga bacci kitashi kina kuka kaman wata baby Kausar ta fada yayinda ta karasa kan bed din ta dago kan feenah ta daura kan Cinyarta.
Meke damunki feenah pls?
Kinga Zakisa besty din taki kuka.
Shiru tayi ba Amsa.
Ok Leemah kira Hajiya maybe ta fada Mata.tashi Leemah tayi dan duk jikinta yayi Sanyi batason taga feenah na kuka ko Kadan.
Jawota feenah tayi Nifa kada Ki kirata..haba besty toh kifadamun Abinda ke damunki mana Ko gidan Su Kausar dinne bakison ki Kwana? girgiza Kai tayi No Ni cikina ke ciwo kawai!
Oh wannan Sha'awa Naki is too much feenah, Anya Zaki iya Kai 6months ba Aure ma kuwa. hararanta feenah tayi tacigaba da hawayenta.
Gaskiya Kausar Zankira bro Yazeed gobe yazo ya dubata kozai daurata kan Wasu drugs din. da Sauri feenah ta tashi Zaune Allah ya kyauta wlh Shima yasamu ya magance matsalarshi ya isa. gira Leemah ta daga tace toh ga lemon tsami kisha.banaso feenah ta fadi kai tsaye.
Oh feenah 2:30 kin hanamu bacci Sannan kice bazakisha ba mai kikeso toh wlh idan bakishaba Saina Saka Mamy ta turo bro Yazeed yazo gobe kinga idan yasan matsalarki yakara Rainaki dan naji kina fadin dama ya rainaki.
Turo baki feenah tayi tace ina lemon tsamin?
Murmushi kausar tayi ta mika mata.
Kiran wayane ya shigoma Kausar Leemah tace Nikam yau nashiga uku bazakubarni Nayi bacci ba banda fitina irinta Yusuf Awannan daren Zai kira bayan janbakin dayagama tsotse miki dazun. dariya Kausar tafita tanayi kisha baccinki na fita kokuma kiyi jinyar jarababbar kawarki.
Tsuke face Leemah tayi ta juyo kan feenah kekuma ya bari yanzu ko?
Haryanzu be bariba Leemah maybe Sai nadanyi Wanka. tabe baki Leemah tayi tashiga daga Rigar feenah!
Zaro ido feenah tayi besty me Zakimun.
Ko Sauraronta Leemah bataiba tashiga Shafa Cikin feenah Ahankali Aikuwa ba'adau lokaci ba bacci ya dauketa.
Leemat duk tausayin kawartata ya kamata Cikin Ranta tace Ai Bazan Karya Alkawarin danayi Akan nadaina lesbia ba my feenah.
"I just need u to be able to find it easy" Allah ya yaye miki.daga haka ta juya ta kwanta itama. da Asuba Feenah tariga tashi Wanka tashiga tayi ta dauro Al'awala daga bisani ta tashi Leemah Saida Sukayi addu'oeh da Azkar bayan idar da Sallah Asuba karatun qur,an dasuka Saba yi ne kadai basuyiba Sabida baccin dake idanunsu.komawa baccin Sukai gaba dayansu.
Washe gari misalin karfe 10 na safe Suka fitoh Zuwa parlo bayan Sunyi wanka Sun shirya.
Hajiya kadai suka Samu Zaune tana kallo, karasawa Sukayi Suka gaidata Cikin fara'a ta amsa tace Kuje ga breakfast Chan kan dining kuyi kuci kushirya kun makara da yawa.Ai hajiya Ashirye muke Leemah ta fada tana kokarin tashi.yawwa yarana yan Albarka Amma yanaga idon Feenah ya kumbura Haka? da Sauri tace Mamah Rashin baccin da banyi da wuribane jiya.
Ayya Sorry daughter Nazata missing din Saurayin Naki kike kikai kuka.
Mamma Nikam banda Saurayi Ai.
Laaa y'ata boyema maman taki kike jiya Naga har kiss kike mai daga nesa.ido feenah ta Zaro wane mamh?
Yazeed din mana ai nahangeku danazo wucewa Nace yaran Nawa duk sunsan mazan dasuka dace dasu Allah dai yamuku Albarka .Amin Kausar da Leemah Sukace suka tashi Suna dariya.
Mamah Yazeed ba Saurayina bane tambayata Yayi yazaiyi ya Nuna ma mufeeda ta gane Cewa Yana kaunarta Sosai Shine na nunamishi nace haka zaimata. dariya Hajiyar Kausar tayi tace ja'ira tashi kije Ki Karya tunda boyemun Abu kike.tashi feenah tayi Aranta tanajin haushin ya Za'arinka hadata da Yazeed Wanda Ayanzu babu Wanda takejin haushi kamarshi, Haka inno tamun wannan Abun yazama dole nadaina haduwa dashi bare Arinka Zargin muna Soyayya. bayan sun gama breakfast din tashi Sukai Sukaje suka kara Shiryawa kowa ta divo kayanta Suka sakko Cikin Shiri har harabar gidan Hajiya ta rakasu saida taga fitar motarsu takoma Cikin gida tana musu addu'a tsari daga Sharrin karfe mutane da Aljanu, domin gaba daya jinsu take Ajikinta Kamar yanda takejin Kausar. dayake motar gudu yake drivern su Kausar gashi basu tsaya ko'inaba yasa cikin Awa daya da mintina kadan Suka karasa garin Abuja.
Page....36
Bayan tashin yazeed daga bacci Wanka yayi yashirya domin tafiya Office.
Shiga yayi Cikin gidan domin gaisawa da iyayenshi domin Tun farko haka ya tsara Rayuwanshi. duk Suna parlon dake kasa da Alama breakfast Suka gama.karasawa yayi Cikin Ladabi ya Zauna kusa da Abbanshi My Abba gud morning!
Morning my Son Har ka Shirya kenan?
Na Shirya Abba Sai tafiya.Allah yakara ma Rayuwarka Albarka Ka kula da kanka.insha Allah Abba Amin Allah yakara girma.Amin Abba yafada yana kara Alfahari da dan Shi Cikin Ranshi.
Kallon Mamy yazeed yayi yace Morning my Mamy.Murmushi tayi tace Morning my Son katashi lfy?
Lfy Alhmdullah Mamy.
Haka Nakeson Ji my Son Allah ya tsareku gaba daya.Amin Mamy ta.
Kallon inno yayi Ya daure fuska Gud Morning grandad.
Kallonshi tayi itama ta tsuke fuska Gud manin Tsaka.
Inno nafada miki banason Sunan tsaka din nan ko!
Dan Ubanka Nima bacemun kayi grando ne ma komiye ka gaida iyayenka Cikin kulawa nikuma daka tashi kacemun graddo Wato doki kenan, Toh Kaine mai Kama da doki Wlh tunda komai Atsaye kakeyinshi bako tsari, gaka fari Amma Zuciya baki.
Kallon Abba yazeed yayi Abba kanajinta ko nayi magana tace namata Rashin kunya Alhalin ni ban mata ba.
Ya'isa my Son tashi katafi Allah ya tsare.tashi yazeed yayi yana kunkuni ya fita.
Shege mai kama da mutanin turkiyya Kawai.
Juyowa tayi kan Abba kaikuma Amadi Ai duk kai ke daure mishi...kanajin yanzu ya cemun doki Amma kake kara lallabashi kamar kwai,Agabanka yayima Uwarshi ladabi yanzu Amma kai kake gwale taka Uwar Agabanshi.
Inno kiyi hakuri ba Zaginki yayi ba yana nufin Ina kwana kakata.
Harararshi inno tayi Yan bokon karya kawai.wai ma Amadi yaushe Zaka Aurar da yazeedu ne yana Zaune Cikin gida baya ganin girman Kowa haka.
Inno Saiya fito da mata besamu ba Yanzu.
Karya yake yanada wacce yakeso fariya da Miskilanci ya hana ya Sanar da'Ita toh yanzu lokacine daya kamata Asashi dole Ya fiddo mata tun Kafin ya kara Zama tsoho.
Inno inace daya kawo matar kece kika fara cewa batai ba?
Kai waye ya fadamaka yar kafurai nake nufi, yar Amininka Umar Faruk ita Nake Nufi.
Kallonta Abba yake yakasa fahimta.
Mamaki kake kokuma baka gane yar taka bace, Nafisatu yar Umar da Hafsat kanwar Nazir yayar Yan biyu Ita Nake Nufi! ( inno Wannan kwatance Haka??lol) dariya Mamy take kasa kasa yayin da Abba yace Inno yazeed ya fada miki ko feenah din?
Nifa basu fada munba kawai nagani da idona ne.
Amma inno inaga tunda basu fadi ba yakamata mubasu lokacin dazusu bayyanar da kansu.
Bama haka ba Agabanki Jiya muka gama Magana Akan end Of this year Zamuje Yola Kan maganar Auren feenah da kabeer kuma Achan Za'ayi komai.
Kwafa inno kawai tayi.
Mamy cewa tayi inaga ma babu wani Abu tsakaninsu, yaran da basa jituwa tsakaninsu.
Wani kallo Inno tama mamy Nayi karya fatima kuda bakuson laifin danku kamar wani dan goal.
Ni bance kinyi karyaba Mama Allah yabaki hakuri.Amin inno tace ta tashi idan kuka Gani da idonku Saiku Amince Idan kuma dafa yazeed din Zakuyi Kuci dabakuson yayi Aure bisimillah daga Haka tayi Shigewarta. kallon Mamy Abba yayi yace Saikun rinka hakuri da ita tsufa yanzu yazo mata.
Nifa Abban Leemah Anya ba dagaske bane ma Abinda mamah ta fada kuwa? meyasa kikace Haka?
Sabida Hajiya Sara (Hajiyar Kausar) jiya ta kirani take cemun yazeed da Feenah Sun burgeta yanayin Soyayarsu tace haka Leemah da Nazir ma.nidai kawai na Amsa mata ne domin bansan da Zance makamancin Hakan ba.
Nisawa Abba yayi kwarai Leemah da Nazir na lura da yaran Kamar Sunason junansu domin Nasha ganinsu Suna fira.Amma banajin Yazeed da feenah domin kwata kwata na lura basa jituwa.
Nima dai haka nake gani inaga fadan da taga Sunayi ne Amma banda Abun inno yarinyar da take da miji ma A hannu.