Sashe 10
Yar Lesbian Ce 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Daga bisani Sashin iyayenshi yashiga Suma yamusu gdy Sosai Nasiha Sukaimishi Akan Zamantakewar Auratayya duk dacewa Tarewar bata zoba, Haka yarinka musu gdy yana farin Ciki.
Dr yazeed Dr khaleed Captain Nazir da Sauran Abokanshi Kasa hakuri Sukai Saida Suka hada yar walima na taya Abokinsu murna da farin Ciki.
Bayan Sun gama ne kowa ya koma gida.
Kwance Yusuf yake yana Kara gdy ga Allah yana farin Ciki mara misaltuwa. daga bisani ya dauko wayarshi yashiga Kiran Kausar ba'a wani bata lokaciba ta daga Cikin Sanyayyiyar Muryarta wanda tasha kukanta ta gaji.
My wife lfy najiki so silent?
Lfy qalau Sweetheart Kaina kedan Ciwo.
Oh Sorry wifey!
Tnx sweet.
Ajiyar Zuciya yusuf yayi "How do you feel same's Happiness today my Kausar?" Shiru tadanyi daga bisani tace inajin farin Ciki better than you feel my yusuf. murmushi Yusuf Yayi yace dandai kowa kanshi yasani danace miki bantaba Shiga farinciki irin na yauba.
I love you my Kausar jina nake Kamar na daukoki mukasance tare Ayau din nan.
Wata Kunya yaba Kausar Rufe Ido tayi tace Nidai kabari.dariya yayi yace yau kuma kunyan ta karu kenan, ina nan Zuwa gobe Zancireta gaba daya.
Nidai kada kazo fita Zamuyi da Hajiya.
Lallaibaki isaba ai baki tambayeni Zaki fita ba dan haka kishirya ina nan Zuwa maybe ma na daukeki A goben!
Marairaice fuska kausar tayi Cikin Ranta tace fitama Saika tambaya wannan duk yana Cikin biyayya Aure tabe baki tayi tace toh yanzu bashine Nake fada maka ba. dariya yanayin yanda tayi maganar yaba Yusuf yace ok na Amince kije but nine Zan maidaki Skul jibi kinyarda? da Sauri kausar tace na yarda Sweetheart.
Haka sukaci gaba da zuba Soyayyarsu Awaya Inda kausar keta faman xuba ma yusuf shagwama Shikuma yana biye mata, Ahaka damuwar da take ciki tadan kara raguwar mata. daga bisani Suka kashe kowannesu da farinciki Cikin Zuciyarshi. bangaren Yazeed yau kawance yake duk Ji yake inama Ace Shine yayi Auren nan Ayau babu Abinda zai hanashi daukar matarshi.
Ai illan kananan yara kenan kayi aure kamata yayi kaima ka kasance da matarka kamar yanda kowani Ango ke kasancewa Amma ina Gashinchan Zaiyi bacci kamar yanda kowani mara mata keyi, Allah ya kara mishi ma ai.maybe harnazo nayi aurena Shi be tare da matarshi ba.
Ni yazeed wace macece ta dace da Rayuwata? wacece wadda zata iya daukan Nauyina gaba daya, Allah kabani mata ta gari mai sona kona huta da zaman gidan Nan da wannan fitinanniyar tshohuwar.
Haka tacigaba da tunaninshi Har bacci yayi gaba dashi.
Hakan take Awajen Nazir shima gaba daya tunanin ya lullbeshi inama shi da leemah ne aka daura ma aure Ayau.
Kai danayi farin ciki wannan Al'amari, Amma nima very Soon.
Haka yacigaba da tunani daga karshe ya kira Leemah Sukasha Soyewarsu.
Page....33
Washe gari tunda Safe Su feenah Suka Shirya domin Zuwa Zaria.
Yazeed Mamy tasaka Zai kaisu Dan haka Tunda ya tashi yake Cika yana batsewa Dan ya gane Inno ce duk tasaka Akace Shi Zai kaisu.
Karfi8 Na safe Feenah tagama Shiri tayi kasa inda Su Mum ke Zaune.
Tana karasawa ta gaidasu mum Na Shirya Haruna Zai kaini gidansu Leemah daga Chan Zamu wuce.
Kallonta mum tayi da fara'a my feenah ku kula da kanku kunje.
Insha Allah mum. dad ne yace Ummi daga Chan Zaku wuce Skul ne naganki da kaya Haka?
Eh dad Sabida gobe ne Zamu koma Shiyasa mukace Xamuhuce daga Chan.
Toh Allah ya tsare Ku gaba daya.
Amin daddy.
Aunty feenah Nima Zanje Zaria din!
Mubeena ta fada tana marairaice face Alamar kuka.
My Mubeena Sorry wajen Mai Allura ne kuma ba'a zuwa da yara Zan Siya miki Abun dadi.
Mubeen ne yayi Saurin cewa nima Aunty feenah kisiyamun.
Ok big boy I will buy for you.
Yaya Nazir ne ya kalleta yace Tashi na kaiki gidan Su Leemah din.
Oh yaya Nazir Nazata Haruna ne Zai kaini?
Idan ba kyason na kaiki Shikenan, dama danna aiki Haruna yasa nace kizo na kaiki.
Kokuma dan Wata manufa taka ta daban ba mum ta fada tana Harararshi.
Sosa kai yayi yana fadin Aa fa Mum.
Tashi kutafi dad ya fada yana murmushi.
Atare Suka jera Xuwa inda motar Nazir take.
Shiga Sukayi yayi hanyar gidan su Leemah.
Sister kinason da Ki hanani ganin baby na ko?
Kai yaya Nazir Nifa bansan ganinta kake son yi ba.
Kokuma dai kinajin Haushi bakida Saurayi ba!
Tamke fuska feenah tayi tace Habaa yaya Nazir saikace bakasan iya Adadin Samarina ba, Kawai nidai Dan yanzu na tsayar da Wanda Nakesone Shiyasa bana kula kowa.
Oh Sister Sorry wayema kika tsayar dashi?
Kabeer mana Feenah ta fada tana chuno baki. dariya Nazir yayi Cikin Ranshi yace wannan Sun Rainamu da yawa Suna Soyayya A boye yanzu kuma ta kawo Xancen wani daban.
Afili Cewa yayi Sister kamar fa bakwason juna keda Kabeer tunda banga kuna waya ba hasalima ban taba ganin yazo wajenki ba.
Tabe baki feenah tayi yaya Nazir ba Lallai Sai munyi waya dashi ba ai, Kawai Xamuyi dai Aure. kallonta Nazir yayi Sister Kenan Aurenshi kawai Zaki badon kina Sonshi ba? dafe kai feenah tayi Alamar ya isheta, yaya Nazir Cikin Zuciyata Ina Sonshi mana.
Tunani Nazir yayi yasan idan ya kureta yanzu Saita mishi kuka dan haka yace Toh Shikenan Sister Allah ya Kaimu lokacin musha Biki.
Amin yaya Nazir Na my besty.
Murmushi Nazir yayi yace Sister Jiya din nan Sainaji dama Nida Leemah ne Mukai Aure na kosa na mallaketa Amatsayin mata.
Toh yaya Nazir ba haryanzu kaki Sanar dasu mum ba maza dai wani yaje yaimaka Shigar Sauri.
Kai sister kamar ya Shigar Sauri bayan Leemah ni take So?
Yaya Nazeer misali wani yaje Yanzu yayima Abbanta magana yanasonta idan Abba yayi la'akari da yaron nada tarbiyya Zai iya ya Aura ma Leemah Shi, domin last time Naji yace idan bamu kawo miji Nida itaba Zai bamu Zabinshi.
Tunani Nazir yadanyi Azuciyarshi gaskiyafa Feenah ke fadi yazama dole na Sanar da bukatata.
Kayi Shiru yaya Nazir.
Yes Sister Gaskiya kika fada, da nayi tunanin Nabari Sai kun karasa karatunne but yanzu Zan Sanar da dad kamin ya koma.
Yawwa Hakan Shine daidai Feenah ta fada.daidai Sanda Suka karaso gidan Su Leemah.fita Sukayi Atare Sukashiga Ciki.
Inno ce kawai Xaune A parlon tana kallon T.V. tana ganinsu Tafara Oyoyo Oyoyo Ga Naziru dan Albarka.
Zama yayi kusa da ita feenah tai Shigewarta Ciki da karfi inno tace tunda wanda kikazo danshi baya parlon Ai dole kishiga Ciki bako gaisuwa.
Feenah bata juyoba bare tasan me inno take fada.
Juyowa inno tayi tana kallon Nazir, yaron kirki Anya Kana kokari kan maganarmu kuwa?
Naga har Zasu koma makaranta basu Nuna Alamun Wani Abu tsakaninsu ba.
Nazir dake Sauraron inno yace Inno ni Wlh banajin Zan'iya wani Abu Akansu, feenah dazaran kinfara mata maganar Samari Saikiga tana kokarin kare kanta, gata Abu kadan Sai kuka,Kuma Sam inno babu Soyayyar Kabeer Aran feenah, Sabida na lura batama Cika Son aimata maganarshi ba.
Kawai yanzu inno mafita daya yusuf ne kuma yasan Yanda Zai Samota Naga Shi yana kokarin Shawo kan yazeed din.
Nisawa Inno tayi tace Gaskiya kazama yayan banza tunda Shakkar kanwar taka kakeyi!
Bahaka bane inno banason kukanta Sabida dalilai da dama.
Kinga idan namata tilas Zataga Kamar nine......Mamy dake Sakkowa ita ta katse Shi take Inno tajawo wata firar tanama Nazir.
Sakkowa Nazir yayi kasa Yana gaida Mamy.amsawa take Cikin Sakin fuska ya yan gidan my Son?
Lfy qalau Mamy Suna gaidaki.Ina amsawa Sosai bari nakawo maka sako Ka kai mawa mum dinku.
Ok Mamy Nazir ya fada.tana shigewa Nazir yace inno Leemat bata fitoba Har yanzu!
Inafa Xata fito Ayi magana bayan miskilar kawarta ta sakata A gaba.inno ni ba Wannan maganarba.
Toh Nazir wace maganace kuma?
Sosa kai yay yace Inno Soyayya muke mai karfi nida Leemat Kuma ni inajin kunyar Sanar dasu dad. dariyar manya Inno tayi!
Nifa dama nadade da ganoku kai da ita, Kawai nabarine kaima ka gama kwanakwana irin na tsaka, Amma kai Tunda kafadi Yanzu Zansan yanda Za'ai nashigar da maganarka.
Inno yaushe Nazir ya wurga mata tambaya?
Idan Suka dawo gida gaba daya.
Inno Bakyaga Zan rasata?
Kada kadamu Kana tare da inno, kaidai kacigaba daba fulawa Ruwa harta girma tayi Kyau. dariya Nazir yayi yace angama kakus daidai Sanda Yazeed ya Shigo parlon.
Karasawa yayi kusa da Nazir ya zauna Suna gaisawa, inno takalleshi ya muna magana kazo kasamu Agaba tsaka?
Kallonta yayi yadan ja tsaki.
Kama kanka inno ta fada katon banza yanzu gashinan Yusuf yayi aure Kai bakada lokacin yi Haka Zakayita Zama da bakar Zuciya Acikin gida.
Kallonta yayi yace idan ke kike bani Abinci daga yau basaiki daina ba.
Dani kake magana yaro Kuma daga yau idan nace adaina baka Abinci Agidan nan ta Zauna bari kaji nafada maka.
Magana yazeed ya bude baki Zaiyi Saiga mamy ta Sakko, gaisheta yayi ta Amsa Cikin kulawa.
Mamy Tunda ga Nazir yazo ai Saiya kaisu Zaria din ko?
Da Sauri inno ta karba wato yaxeedu Kai ba'a isa A Aikekaba ko?
Kallonta yayi ya wurga mata harara, tace kama Ubanka.
Mamy dake Saurarensu tace Ai kai nasaka Dan haka kai Zaka kaisu idan ban isabane Sai naji.
Sunacikin Haka Su Leemah suka Sakko Cikin Shiri Sunsha kwalliya kowacce tasha kyau Abunta. tun kafin Su karoso Nazir da Leemah Suke saukar ma junansu Murmushi.
Shikuwa yazeed Cikin ranshi yake magana"Subhanallah Ji yarinyar nan Yanda take kara Kyau kodan taji Ance Za'a mata Aure ne? dama naga Alama Auren take bukata matuka" Tabe baki yayi Afili ya wurga mata harara.
Itama mayarmai tayi tana mgn da zuciyarta" Mutum kullum Zuciyarshi Cikin bacin Rai take kowa yake ma wannan Cin maganin Oho, kanshi gaba daya Rawa yakeyi dama Aure sukaimishi da Anhuta tunda Shidin jarababbe ne.
Maganar inno ta dawo da ita kunzo kuntasamu Agaba Ana magana kun tsare junanku da ido.
Sai Asannan yazeed da feenah Suka lura Ashe kallon juna Suke, lokaci daya Suka kara tamke fuska Suna hararar Juna.
Shidai Nazir tuni yaja Leemat Sunyi gaba Suna Soyewarsu.
Mamy ce tace yakamata kuzo kutafi fa.
Feenah tace Mamy Ina drivern Ai bekaraso ba.
Inno ce ta kalli yazeed tace ga driver Nan A Zaune. da Sauri yazeed ya kalli Mamy.