Sashe 19
Yar Lesbian Ce 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Amin innah tace ta dubi inno kinga Abun yazo da Sauki tunda Shima yaron yanada Matar Aure,kafin Naziru yatafi gobe Xan Sanar dashi komai. toh Ai Shikenan tunda kin matsa inno ta fada tana kokarin tashi,bari naje Na kwanta.Allah ya bamu Alkairi.
Washe gari tunda Safe innah tasa Aka kira mata kawo Nazir babu Abinda ta boye game da maganar inno,takara dacewa Shima Kabir Ashe yanada wacce yakeso Achan turai Ya hadu da ita,Shiyasa tun lokacin banga yana murna da Zancen ba.
Kaga Nazir kuma lokacinku babu wanda ya takuraku kan Auren dole Dan Haka Nakeson Yaran nan Abasu Zabin Xuciyarsu Suma.
Shiru kawo yadanyi na lokaci daga bisani yafara dacewa.Innah ai hakan yayi daidai tunda yaran duk Sunada wanda Suke So, yanzu Xan fada ma Shi Kabir din yashirya kaimu gidan Su yarinyar domin Banason ya wuce nan da Sati Uku din dana Saka mishi.
Shikuma Umar inaganin Kada ku fada Mishi Sai idan Lokacin Xuwansu yayi Sai Asanar dasu komai.
Da Sauri inno tace Hakan yayi,idan Sukazo Sai kuce Kabeer yana da mata Shiyasa ka yanke hukuncin hada Nifisatu da yazeedu domin daman Anfada maka masoya ne.
Toh Shikenan Mamah Inno Allah yakaimu lokacin yasa haka Shine Alkairi.
Amin inno da Innah Sukace yayin da Kawo Nazir yamusu Sallama ya fita.
Yusuf ne Yashigo domin yimusu Sallama bayan ya gaidasu yace ni Xan koma kaduna din. madallah Dan Albarka innah ta fada yayin data hadomai tsaraba Su man Shanu ta bashi yakaima Iyayenshi.godiya yamata Sosai.
Yusuf Ai inaganin mukoma tare domin Ai na'isar da Zumunci dama Dan naga Mun dade bamu haduba yasa Nazo.
Kai Haba Ya Zakice zaki tafi keda Zakimun Sati guda.
Ni yar Sati Inno ta fada kedai dabakinson Zaman kaduna Ai Shikenan.
Yazanyi naje na Zauna A kaduna bayan jikokina na nan Sunfi yawa.
Toh Ai shikenan tunda Ni kinbarmin Umar yazama Nawa. tashi inno tayi ta hada kayanta!
Kardai tafiya Xaki da gaske.
Ah ah ha tafiya Xanyi mana.
Toh Ai shikenan Sai idan nazo innah ta fada Yayin da ta hadoma inno Shatara ta Arziki.
Sallama Sukai Cikin farin Ciki da kewar Juna.
Yusuf yakama Hanyar kaduna.
Cikin Mota Yusuf ya kalli Inno.Inno harkin gamane kika fasa Kwana biyu din??
Ahaf inno cefa Ai nagaya maka komai yazomun da Sauki yaron ma ya fada Cewa yanada Wacce Zai Aura,Kasan harcewa yayi yataba Xuwa kaduna yaga Nafisatu da tsaka suna Zance,Ashe dama Sundade Suna kulle kulle yaran nan! dariya Yusuf yayi yace bana fada miki ba Inno.Aikuwa Xanyi maganin munafurcin Su saidai Suji Ance inno ta hada Aranar Xan nuna musu Nasan duk kulle kullen dasuke.
Uhum Yusuf yace."Cikin ranshi kuwa cewa yayi kodai ni nake musu kulle kullen ba" Fira Sukayi tayi inno da Yusuf irin girmamawa da kakar Nafisat da karamci irin na fulanin yola Abun sai San barka kawai.
Zaune yake Gaban Abba kanshi a durkushe da Alama magana mai muhimmanci Abba ke mai.kadai Ji nafada maka idan ka wuce nan da Wata daya Xanyi maka Abinda baka tsammani.
Abba kayi hakuri insha Allah bazan wuce ba.
Kama huce din mana yaron Banza Anabinka da lalama Amma Kai baksan Anayi ba,Sai Alfarma kasani duk yanayin da kake Ciki na Jin dadi Ko Akasin haka duk Akwai wanda yafika.kashiga taitayinka kaji nafada Maka, Abba n.a. kaiwa nan yatashi yabar wajen.
Kallonshi Mamy tayi.kaga ka Fusata Abbanka yazeed yakamata kasan me kake kabi maganar daya fada maka,idan ba haka ba Xai maka duk Abun da baka Xata ba.
Mamy Wlh ni Har yanxu banga wacce tamun bane.
Hararshi Mamy tayi duk Matan dake Xagaye da kaduna Ace ba wacce tamaka,kashiga taitayinka fa.
Mamy ni Wlh da gaske Nake gaba daya wasu kala nake ganin matan, Hasalima ke kanki kinsani ban fiye Kallon mata ba bare na tantance Su.
Zakayi bayani idan Abbanka yaje kauye ya Zabo maka daidai dakai,Aikuwa daka more domin yan matan Katsina Ga Kyau Ga ilimi mamy ta karashe maganar tana Xolayar yazeed.Xumburo baki yayi Kaman wani karamin yaro,Mamy ni kawai kitayini addu'a Allah yabani Wacce nake so.
Toh Allah ya ganar mun da yarona ya natsu ya Zabo mun Sirika tagari.dariya yazeed yayi yace Amin mamy, wlh gidan dadi da inno bata nan, kaniyarka mamy tace ma yazeed Maza Abbanka yajika kaida shi.
Wlh da gaske mamy bagashi yau harna natsuba,dayanzu tana nan ta ishe mutane da Surutu,Kuma ni Wlh idan bata daina cemun tsaka ba....Assalmun Alaikum!
Sallamar inno ta katse yazeed.
Jiyayi Kamar yace koma.
Mamy ce ta Amsa da fara'a yayin da ta tashi ta karbi kayan hanunta.
Sannu mamah kunsha Hanya.bari Fatima yola badai tafiya ba.
Dan iska kana ganin kayan kaki Amsa tsaka mai Halin bakin ciki kawai.tsaki Yazeed yaja dayake ni na'akeki Ai.
Kafin tayi magana Mamy tace kinfasa Kwana biyu kenan mamah!
Da Sauri yazeed yace tasaba Kwana Kan gado cikin kamshi badole ta dawo ba.
Kai banxa waye yafada maka? chan ma Akwai duk Abinda ka lissafa.
Babu wani Nan kedai fadi gaskiya.
Uwarka ke karya, dogon banxa dama nabarka da kafurar yarinyar Nan itace daidai da kai Wlh.tsaki yazeed yaja yatashi yabar parlon. kinganshi fa yanda yake tafiya kamar wani doki.
Mamah Wannan Kaya haka Halan innah Nafisa ta hadaki dasu.
Eh Wlh Fatima ai Sirikan Hafsat badai mutumci ba, Allah yakara Arziki.
Amn mamy tace tashiga daukan kayan tana Aje kowanne inda yadace.
Akwana Atashi babu wuya yau yarage Saura kawana biyu Su feenah Su kammala Karatu.
Xaune Suke Su Uku Suna fira.
Wai dan Allah ku kalli kaman yau muka fara karatun nan gashi haryazo karshe Kausar ke magana.
Leemah ce tace kedai bari Shiyasa Akeson Mutum ya fifita Lahirarsa Akan duniya lokacinmu muketa cinyewa bamu Sani ba watarana Saidai ace Anwayi gari bamu Acikin duniyar da muka dauketa da fadi.
Allah yasa muyi kyakykyawan karshe feenah ta fada.Atare Suka Amsa da Amin. besty kindai Haddace Abinda Zaki fadi gobe ko?
My Leemah Allah dai yakaimu Wannan walima,Naga kinfi Kowa Xumudi. dariya Leemah tayi wayace miki Nafi kowa Zumudi ga gwana Agefe Kausar itafa tace Xata fara bude taro da addu'a. dariya Sukayi gaba daya wainikam Malan yasamu mace dayan dayace Xatayi tare damu?
Wama yasani tunda kikaga be kara magana ba yasamu.
Hakane kausar ta fada,Nifa duk ma nakosa Muyi mubar makarantar nan.
Me kikeci ta baka Nazuba Leemah ta fada! tarewa ne dai baza'ayiba saimunsha Shagalin biki.
Dariya Kausar tayi toh wacece ni daxance Xan tare banga Yanda Halimcy na Xata Chashe Ranar Aurena ba?
Kimace mana kinsan baze yuwubane.
Kudai Kamar Tom and jerry kuke wlh Feenah ta fada irin Sun isheta din Nan.
Murmushi Leemat tayi Ni Wlh besty harkin tunamun wasu tom nd Jerry munkusa komawa Naga yanda game din Zaizo karshe, Ai kema kinsansu ko kausar?
Ahhhh Sosai ma Ai ina mamkin yanda Akai feenah bata sansu ba.tashi feenah tayi kanku Akeji,idan kunga dama kushirya ma Gobe idan baku ga dama ba kuyita Xama kada ku kwanta. dariya Sukai Suka cigaba da firarsu inda Suka tsaya. yazeed ne ya Shigo parlon nasu yana Kiran Mamy.
Ohni yazeed wannan kira haka kamar kabani Ajiya.
Inno dake kusa tace Kamar dai dan Mafarauta,ni nakasa gane maka tsaka Kwana biyun Nan duk sai wani farin Ciki kake.
Hararta Yazeed yayi babu Ruwanki da matsalata malama.
Umm Nasan matsalarka yaro kaidai Acigaba Ahaka.Cikin Rashin fahimta yazeed yace eh naji Sa ido kawai.
Mamy Saudiyya nakeson Xuwa Cikin Satin Nan.
Ah haba my Son wlh daka kyauta. da gaske mamy Xanje nayi Addu'a namuku Kuma.
Allah yabaka iko Dan Albarka.Amn yazeed yafada yana maijin dadi.tabe baki inno tayi kariga kasamu Abinda kakeso yaro yanxu Kawai kaje kayi addu'a Allah ya rabaka da bakin Halinka.kallonta yazeed yayi tsofa na dawainiya dake Wlh.
Kuma hakan besa nakasa gane matsalar kaba Shegen yaro.
Mamy ce tamai Alama dayayi Shiru, Kasan gobe Zaka kaimu Abuja gaba dayan Mu ko?
Mamy Abuja wajen wa kuma?
Su Leemah Xasuyi walima gobe.
Mamy bayan Celebrity dasukai na gama Skul Satin daya wuce?
Nifa dadina dakai kenan, tunda nafada maka Zaka kaimu kacemun Toh.
Gudun kada inno ta Samu nayi yace Allah yakaimu badan yaso ba Xaije Abuja wai wata walima.
Su mumy ma gaba dayansu Shirin Xuwa Walima Suke Su Twins sai doke Suke musamman dasukaji yaya Nazir yace musu wajen Aunty feenah Xasu.
Haka gidan Su Yusuf suma Sun shirya Shirin walimar kasancewa yanzu Akwai kara sabida Kausar.
Itamadai Hajiyar Kausar Shiri take ba'abarta Abaya ba.
Page....42/43
duk girma da fadi irin na makarantar tasu feenah be Hana dandazon Matan Arewa Cikata ba.
Matane Kota Ina daker kake Samun wajen dazaka Ratsa ka Shiga,Kasancewar taron gaba daya na matane,Inda daluban Xasu Shirya TAMSILIYYA(Drama) domin Su fadakar Akan Zaman takewar Matan Aure Agidan mazanjensu da irin kishin dasuke nunawa na Hauka kan kishiya.
Kutsawa narinka yi domin Nasamu wajen daya dace na dauko muku yanda taron Zai kasance, Kai da dama ma live video Naso nai muku join Amma yawan mutane Inaaaa.
Gaba gaba Nayi ganin tawarga Su mamy yasa Naja burki Anan kusa da inno na raba na Zauna,juyowa tayi tamun wani irin kallo ganin haka nai Saurin cewa Inno banida Alaka da Mufeeda fa.
Murmushi tamun tace yanzu naji batu matso kusa domin kitayini fira Kafin Afara gudanar da jawabi.
Matsawa Nayi kusa nace Inno banga yazeed ba ko lafiya.Tabe baki Tayi Yazo kin ganshi chan. daga kai nayi na hangoshi tsakiyar Nazir da yusuf fuskar nan a daure daga gani Hayaniyar da Ake ita ta takura Shi.
Bangare guda kuma manyan malamai ne Na Sunnah wanda Ake jidasu afadin najeria, irinsu "Shek fantami, kabir gombe, Asadussunah da Sauran Su.
Ayya inno yanzu kenan....Kafin nakasara ta dagamun Hannu Alamar ya isheta, Nima Shan kamshi Xan fara irin Nasu tsaka da feenah,Kafin Sudawo Nagama koya domin Abun da Sukemun ya isheni.ganin haka Nayi gum da ba kina Ina jiran Naga yanda Xa'a fara Abun. daga Kai nayi jin Ana kabbara Su feenah na hango jere kusan Su8 farin material dinkin doguwar Riga ne Ajikinsu, yayin da Suka daura dogon farin hijaf har kasa Masha Allah.
Sun hasku kuwa.
Tun kafin Su Xauna Naga feenah ta dafe kanta,Leemah ta tambaya besty lfy ko kanki ke ciwo?
Wlh Leemah mutanen nan Sunmin yawa Anya Xan'iya tashi jifa mutane ga Hayaniya.