Sashe 23
Yar Lesbian Ce 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Abba ne ya kalli yazeed wanda yayi mutuwar Xaune Sabida bakin cikin Abinda inno tamishi.
Yazeed banason Karya Menene gaskiyar Wannan maganar?
Kuna Soyayya da feenah ko Aa? da Ker yazeed ya dago kanshi Abba ni ban san komai game da maganar nan ba,ina ganin feenah dince take Sona har ta fada ma inno. da Sauri Inno tace kwarai haka Akayi domin......wani kuka da feenah ta fashe dashi yasa inno yin Shiru.
Dad kaji wannan tsohuwar ko Wlh Sharri takemun ni banason yazeed bana kaunarshi Na tsaneshi.Yazeed maganganun feenah ba karamin haushi Suka bashi ba.Kamar ni take fadama irin kalmomin nan.nan da nan idonshi Suka Kada.
Dad ni Asalima banida makiyin daya wuce yazeed.
Ya'isheni dad yafada da karfi Xan Saba miki mara mutumci kawai.dad Wlh da gaske nake maka bana kaunarshi...mari mum ta kai kan face din feenah da Sauri mamy dake kusa ta tare.daga feenah tayi takaita dakin Leemah Xauna daughter Kada ma kikara fitowa Nasan Wasa inno take ke ba'ajin yazeed bace ma. daga Haka mamy takoma parlon.Abba!
Yazeed ka tabbata bakason feenah?
Eh Abba Ni bana sonta.
Ina yarinyar danace kanemo Nan da month?
Abba bansamu ba. da Kyau kashirya Nasamo maka mata A Katsina Xamuyi Komai kafin Ka dawo daga Saudiya daka dawo Xan hada Aurenka Dana yusuf.
Wani miyau Yazeed ya hadiye da ker be iya amsama Abba ba.
Kan Nazeer Abba ya juyo.yarona matar danace kasamo ka Samo? durkusar dakai kasa yayi yace Nasamo Abba. toh Alhmdllh Ka tsallake Auren yar kauye.
Yarinyar gidan waye?
Abba Leemah ce.
Murmushi Abba yayi ya kalli Leemah.Halimat Wai Hakane kin Amince mawa Dana?Rufe face tayi eh Abba.duka wajen dariya Sukayi,banda yazeed dake jin kanshi Kamar Zai fado.
Abba ya kalli dad.Alhaji Umar Faruk ina nema ma dana Auren yarka Haleemah!
Murmushin manya dad yayi ya kalli Leemah, my daughter kin tabbatar Nazeer shine Zabin ki?
Eh dad na tabbata.toh Masha Allah.
Alhaji Ahmad na ba yata Auren danka.gaba daya wajen Suke fadin Masha Allah.
Abba yace ko Xaka iya Sanar damu yaushe Xamu turo Asaka Rana?
Xanyi Shawara dad yafada.haka Sukayita Raharsu.yazeed dayaji Zaman duk ya isheshi ya tashi yanufi part dinshi.
Kan bed ya Kwanta Rike da kanshi.Ni yarinyar nan take fada ma bata kauna?Tambaya yashiga yima kanshi.
Waini take cema bata da makiyi irina,Wlh Saitayi dana Sanin fadamun wannan maganar.
Ni basa'anta bane Ni dama Ko tana Sona me Xanyi da ita,yarinya ce fa Sai iskanci cike da Ciki tazo yau saita fadamun Abinda Naji tanayi kwanaki menene Shi.
Kokuma namata dukan tsiya kafin nabar gidan nan yau.Wayyo Allah yazeed yafada tunowa da Abba yace Xaimai Aure Nan da Sati biyu.
Innalillah Ni yanxu wace yar bolan Abba zai Aura mun?Nasan mafita idan naje Saudiyya gaba Xanyi ba sainaga wanda Xa"ama Auren dole ba.
Yusuf ne yashigo dakin yana kunshe dariya ganin yanda yazeed ya kwanta Kamar Wanda yayi Shaye Shaye. dafashi yayi Dr yazeed tunanin mai kake haka?
Mtsww yazeed yaja tsaki Wlh sainayi maganin inno Agidan nan,tunda tazo take wargazamun Abubuwan dana shiryama Rayuwata,idan banda wulakanci tarasa wanda Xata hadani da ita sai waccen fitsa rararriyar yarinyar,kuma Wlh Xanga Wanda Xa'ama Auren dole Agidan nan.
Sorry my friend yusuf Ya fada yana kama Hanun yazeed ganin yanayinshi yasan ba karamin baci Ranshi yayi ba.
Ka kwantar da Hankalinka Yazeed pls.
Babu wani Aure daxa'a Maka,matsala daya! daka sani Ka Amince dacewa kanason feenah da Komai yazo da Sauki.
Fixge hanunshi yazeed yayi daga Hanun yusuf.
Ya isheka yusuf tunda kai kasamu matar da kakeso Shikenan,ni ko Oho!
Matsalarka kawai naso Son ranka kake nufi,idan son feenah din kake kaje kafada mana a daura maka Auren mata biyu lokaci daya.gara ma Na Auri yar kauyen Akan yarinyar Nan Wlh.kallonshi yusuf yayi haka kace ko yazeed?
Eh haka Nace.
Alright tashi kashirya Nan da Anjuma kasan Xamu tafi.
Ni babu ma inda Zani yazeed ya fada Rai Abace.
Kudin jirgin fa?
Ayi Asara yazeed ya fada ataikaice.
Shikenan tunda Kace Haka kayita Xama kaga Anjuma bakasan me Xa'a kara bullo maka dashi ba.
Da Sauri yazeed yace Waite bari na Shirya.dariya Yusuf yayi ya ware hannunwa Alamar ko Ajikinshi.
Da ker Leemah da Kausar Suka shawo Kan feenah ta tsayar da kukan ta.
Haba kausar yazakice Kada nadamu bayan kinsan Inno ba gaskiya ta fada ba.dan Allah kujifa harcewa yake wai nice Nace inasonshi haba Dan Allah mai Zanso jikin yazeed.Ni Wlh Inno din Nan gara ta Koma kauyensu yafi.
Ya isa my Feenah ki natsu.
Ke kin tabbatar kinason Kabeer?
Koma banasonshi Kausar ina ruwan inno dan Allah.
Naji Nima lokacin da'aka fadamun ban yarda ba.Amma kifadamun kinason Kabeer ko Aa,Nima Zan fada Miki mafita daya yanxu.
Shiru feenah tayi daga bisani ta tashi daga kan Leemah ta kamo hanun kausar.bazan'iya boye muku komai ba,Banason Kabeer Xan Aureshi Sabida banason ko Wani namiji Ayanzu,Amma ina da bukatar yin Aure kodan Na kiyaye Mutumci n.a.,kunfi Kowa Sanin matsalar dake damuna.Nisawa Sukai Leemah tace Amma me yasa bakyason bro Yazeed?
Banasonshi Sabida dalilai da dama.Xan iya fada muku daya banasonshi dan bemun ba.
Inno dake labe bakin kofa tashiga.Nafeesatu Kiyi hakuri jikata dazun bakina ne ya Subuce,Sabida yazeed ya dade yana Sonki daxun haushin Abinda kika cemai yasa Shima yace baya Sonki.
Kinsan mene??kallonta kawai feenah keyi batace komai ba. yazeed girman kai gareshi inno tacigaba Shiyasa kullum Sai yazo yacemun kece ke Sonshi.nikuma ina biye maine kawai,Amma nariga Nasan Shine ke Sonki. magana feenah Zatai.....inno tai Saurin Cewa Abu daya Xakiyi Nafisatu kafin kutafi Yau Kiyi yanda Zakiyi kinunama su Amadi Yazeed ne kesonki bake ke Sonshi ba ta hakane Xa'a rabaku domin Naji yana kara fadi waike kesonshi Kuma iyayenku sun yarda da Hakan.
Tunda Inno tafara magana Kausar da Leemah Suka gano Wani Shirin inno takara Shiryawa.Dan haka Sukayi dariya Aboye Afili Sukace tabbas maganar inno gaskiya ce kinemi Mafita kafin mutafi yau.
Shiru Feenah tayi tanason tuna Mafita.kallonta inno tayi tace ko mafitar ma Saina nema maki?
Shiru Feenah tayi.
Magana inno Zatai Mamy tashigo kutashi kushirya yanxu Xaku tafi. tashi inno tayi itama tafita tana fadin kidai San Abinyi.
Cikin kankanin lokaci Suka Shirya inda feenah tana Shirin tana nema ma kanta Mafita ne.Murmushi Naga tayi yes yaune Ranar daxan Rama Abinda Yamun.fita Sukai gaba dayansu babban parlon inda Suka tarar dasu Yusuf suma Sun Shirya.yazeed ne kawai babu Awajen.
Abba ne yace wai Ina yazeed Ko mutafi mubarshi ne.
Mamy ce tace Mubeen kira bro dinku. yana fita ba dadewa yadawo yace gashinan Xuwa. feenah najin haka ta tashi tayi waje.kusan karo takusa yi da yazeed.hanunshi taja Suka koma baya.
Suna Xuwa tsakar gidan ta kalleshi Ido Cikin ido.
Dr yazeed Kayi kuskure dakace Nice Nake Sonka,kasan Nasha fada maka banga Abun so Ajikinka ba.
So bama Wannan ba Anfadamun Komai Nasani kuma Kasani bana sonka bazan Aure kaba Kuma Ka janye da maganar wai wani kana Sona.
Yazeed tunda feenah tafara magana yake kare mata kallo, yanda dan Karamin bakinta ke motsawa Ahankali da yanda take juya idano ba karamin burgeshi yayi ba,Haushin dayakeji gaba daya yaji yafita mai.Cikin Wani irin voice yace.yanxu me kikazo kimun?
Nazo nayi maka gargadi Sannan Ancemun Nasamu Mafita Ayau so baruwana da wannan Xancen,Amma yau dinnan Xan Rama Abinda ka taba mun.
Hannu takai kan wuyanshi take yazeed yaji Wani irin yarrrrrrr.
Saitin bakinshi takai nata, Nasan haka kayimun da ina bacci.kallonta kawai yake domin Shi kadai yasan Yanda yakeji.
Lips dinta ta daura kan nashi ta kama tafara tsotsa.
Inno naji tana fadin Bari nakirasu da kaina.tashi tayi tafito Abinda data gani yasata komawa Ciki.ina masu Cewa tsaka da Nafisatu basa Soyayya duk kufito kugani. feenah taji Sanda inno ta fada haka...Shiko gogan har yafara Son ya Xarce.
Lokacin da yan parlon Suka fito yayi daidai da lokacin da feenah ta cire bakinta tana Nuna yazeed Haba Dr yazeed Nace bana sonka ko dole ne, tayaya Zan Aureka bayan Kana kokarin Aikata Son Ranka.
Kajiko Amadi Sumbatar juna fa Sukeyi Kuma Sanan kace ba Soyayya Anan?Lallai kuduba Al'amarin Nan.
Daga Haka inno tashiga Ciki kamar ta taka Rawa dan dadi.
Page...47/48
Mutuwar tsaye Su Abba Sukai A wajen.Sundai Ga bakin feenah na motse Amma babu wanda yasan me take fada. da Ker Abba yasamu yace mukoma Ciki,dukkansu Sukai Ciki banda Leemah daketa faman daukan Su feenah pic,ganin feenah ta tawo yasa itama tayi Ciki.
Yazeed da idonshi ya kada yakoma jaaaa kasa motsa kafarshi yayi,gaba daya feenah ta kashe mai jiki,bangare daya yana jin Nauyin Hada ido da iyayenshi,yarinyar nan ta kasheni,ta Aikata laifi ganinsu Inno gaba daya tamaida laifin Kaina.da ker yasamu yaja kafarshi yayi parlon Cikin fargaba.Shiga yayi ya Zauna kamar yanda yaga kowa A Xaune.
Saida Shiru ya biyo baya nadan lokaci daga bisani Abba ya kalli Mamy kutashi mukaisu Airport din ko. tashi Sukai gaba daya inno ba karamin Haushi tajiba ganin Ba'Ayi maganar data so ba. ita tafara yin gaba tana fadin Oh ni Inno yaran Zamani Saidai Abarsu Idan Sunason junansu da Aure iyayensu Suka kasa fahimta Sai lalata ta biyo baya.
Sumbatar juna ikon Allah.
Gaba daya wajen kunyar maganar da inno take Sukeyi,Amma ba wanda ya'isa ya tanka dan Sungane Su take Azauna Ayi maganar.
Dan haka Suka Nufi harabar gidan tana fadin Anan fa Suka tsaya Ana Sumba Ni inno kada dai Suje Suyi Aika Aika.
Yazeed da gaba daya inno ta gama Kular dashi kusan Atare Sukaja tsaki tare da feenah.
Aikuwa kamar jira inno take kunma iyayenku tsaki tun farko Saida nafada muku Ku fadi Gaskiya Baku fadi ba.yanzu kuna Sumbatar juna Ai Abinda Zakuyi Nan gaba Saiya fi haka. durkusar da kai kasa feenah tayi tana data Sanin Abinda ta Aikata,Sai yanzu ta gano Cewa inno wani Shirin ta mata yasa daxun tazo tana lallabata. babu wanda yakula inno haka tarinka Sababinta.
Mota biyu Sukai Zuwa Airport.
Motar Abba ne Agaba inda ya dauki Mamy Agaba baya kuma feenah,Kausar,Leemah Sai Twins.
Motar Dad dake baya kuma inno ce Agaba Sai Mum,Nazeer,yazeed Sai yusuf Ahaka Suka karasa babban airport dake garin kaduna.
Suna karasawa baifi da minti30 ba Akafara kiran Suna. yusuf dariyar mugunta yake domin yasan yanda ya hada Zaman Cikin jirgin.
Kausar Akafara kira tashiga bayanta Yusuf ne.