Sashe 9
Tasneem Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Mutumin Yace "Gaskiya ban Sani bah, Kamar sabani Suka Samu da Mai dakin nashi, Yace "Bawan Allah kar kace na Dameka, Dan Allah Ko kasan inda Matan tashi ta koma?" Girgiza kai yayi yace "Bansani bah gaskiya, Anma Muje na Rakaku Gidan Mai Gari Killa Yasan Inda suka koma", Sa'ad Yayi Godiya, Dakanshi Ya budemai Kofar Baya Ya shiga, Kallan Tasneem Yayi Yace "Ikon Allah Tasneem Dama Kina Nan??" Bah Inda ba'a Nemeki bah, Itadai Batace Komai bah Sai Share Hawaye Datake..
Mutum Natama Sa'ad Kwatance Har suka iso Fadan, Shiya Fara Fita dan Yo musu Iso, Sa'ad Ya Kalli Naeem Daya Jinginar da kanshi Jikin Kujeran Kamar mai barci Yace "Be Strong pls, Muje Muga Mai garin Coz ance Basa Gidan Yanzu, Naeem Yadan Bude Ido Ya Kali Sa'ad Yace "Muje", Juyawa Sa'ad Yayi ya Kalli Tasneem Yace "Kema Fito" Bah musu Ta fito, Mutumin Ya musu Iso Har Cikin Fadan..
Bayan An Gaisa Aka Gabatar dasu da Bukatansu, Mai Gari Yayi Gyaran Murya yace "Tabbas Mallan Yazo yamin Sallama Akan Zai ba gari, Yace Zai Shiga Chan Burni Anma Lokaci zuwa Lokaci Zai Rinka zagayo Wa", Shiru Sa'ad Yayi Sannan Ya Kalli Naeem, Dakyar Naeem Ya basu Labarin Yanda Akai ya hadu da ita, Mutanen Fada Sai Mai godiya Suke, Daga Karshe Mai Gari Ya yanke Shawaran Zata Zauna gidanshi Har Mallan Ya dawo" Naeem Ya dago Raunanen Idanunshi Ya kalli Mai Gari Yace "Ranka Ya dade Inaso a bani ita mu koma nasata a makaranta, Nayi Alkawari Lokaci zuwa Lokaci Zan Rinka zuwa Inajin Labari ko Yayanta Ya Dawo ko Mallan" Mai Gari Yayi Murmushi Yace "Banida Hurumin Haka har Sai Yarinya ta amince" Ya kalli Tasneem Yace "Kin Yarda zaki bishi? Kai ta gyada dasauri Tana Murmushi, Mai Gari Yace "Shiknan mun Amince" Godiya Naeem yayi Sosai, Yayima Mai Gari da Makocin Mallan Alheri Sannan Suka kamo Hanya, Har Sun Baro Garin Wayan Naeem Yadau Ringing, Cirowa Yayi Daga Aljihu Ganin Mai Kiran Yasa Fara'ar Fuskarshi Ta gushe, Gabanshi Yayi Mumunan Faduwa...
Ummu Farheen✌🏻
N
Aysha Gana💕
[10/15, 7:54 AM] +234 813 184 5457: [9/13, 6:38PM]
💥💥TASNEEM💥💥
Na *Ummu Farheen*
+2348131845457
N
*Aysha Gana*
+2347017251433
*91 to 95*
Kurama Wayan ido Yayi Harya Tsinke. Sa'ad Ya Kalleshi Yace "Wannene?" Da Lebe Ya amsa Mai, Gyada Kai Yayi kawai Ya cigaba da Driving, Sunyi Nisa Sosai Naeem ya juya Yaga Taseem tai barci, Dan Murmushi Yayi ya juya ga Sa'ad Yace "Dr ya kake ganin zanyi??" Sa'ad yace "kayi ganganci Naeem, Bai kamata kace Haka bah, Yanzu ya zakai da Mum?, kace Mata meh?"
Furzar da iska Naeem Yayi Yace "Bah yanda zanyi Sa'ad, Tasneem bata dace da zama gidan mutumin nan bah, Kai kasan bazasu bari taje makaranta bah sai aikace aikace kawai" Sa'ad Yace "To Yanzu Ya kakeso ayi?", Naeem Yace "Zance ma Mum Kawai na maida ita, Duk Sanda Naji zasuzo sai ka taimaka min Nadawo da ita gidanka" Gyada kai kawai Sa'ad Yayi Baice Komai bah Har Suka Isa Gidan Naeem..
Dakanshi Ya dauketa Yakaita dakinta, Mai Gadi yasamu Yace Ya lura da ita zaije Office, Yace tho suka Tafi tareda Sa'ad...
Yana Office Mum ta kara kiranshi, Ya Dauka Gabanshi na faduwa, Mum Tace "Wato Bakajin Magana koh Son??" Da Karfin Hali Yace "Mum mai nayi kuma??" Oh Bakasan meh kayi bah koh??, Dan Bakajin Magana na Nace ka mayar da Yarinyan nan Anma kaqi" Yace "Mum na Mayar da ita Tun Jiya" Na kaita kauyensu beleive me mum" Tai Shiru Sannan Tace "Are You Sure?" yace "Yes mum" Tace Shiknan zamuyi magana anjima ina Hanyan Zuwa Gida Kasan Yanzu Yanma neh anan" Yace Ok mum Safe Trip..
Tunani Ya Hanashi Sukuni yanda zai bulloma Alamarin Har Lokacin Tashi Yayi, Sun Hadu da Sa'ad a Parking Space zashi Gida, Naeem Ya karasa wajanshi Yace "pls dr i need help" Sa'ad Yace "Meya Faru??" Pls Inaso ne Kasamo min Meh aiki dazata Rinka kula min Da Tasneem, Sa'ad Yace "Ok Zanyi ma madam magana tasamo mah" Naeem Yayi Murmushi Yace "Thank You Dr" Sukai musabaha Kowa yahau Motanshi..
Take away Ya tsaya ya musu Sannan Ya Karasa Gidan, Yauma A Benchn Mai Gadi ya ganta sai Kyalkyale dariya Take, Yayi Parking Ta nufoshi Dasauri Tana Murmushi, Yana Fitowa Ta rungumeshi Tace "Ya Naeem Meyasa kakeso ka maidani gurin su Iya" Yayi Murmushi Tana Shafa Kanta Yace "Nayi neh Saboda Susan kina Wajena" Batace komai bah Ya kama Hannunta Suka Shiga Ciki, Saida Sukaci Suka koshi Sannan Yace "Gobe Zamuje nasaki a makaranta" Murmushi tai Dimple dinta Ya lotsa Tace "Allah!" Shima Murmushi Yayi Yace "Eh Mana, Sai Nasaki Primary 6 koh kuma kiyi Common Entrance Kawai kije Js1", Murmushi Tai tace "Nagode Ya Naeem" Baice Komai Bah Ya Mike zai shiga Dakinshi..
Kiranshi Tai a hankali Ya juyo Yace "Ya dai?" Rau Rau Tai da ido Tace "ya Naeem Baka kaini Yawo" Murmushi Yayi Yace "Oh! Kullum kinfiso mu rinka zuwa Yawo??" Kai Ta Gyada mai Yace "Shikan Barinyi Wanka Koh" Tsale Ta Hau Yi Tana Dariya "Dan Dariya Yayi Ya Shige Dakinshi"..
Fita tai dagudu Ta samu Baba mai Gadi Suka tafa Tace "Yau Ya Naeem zai kaini Yawo" Yayi Dariya Yace "Iyeh kinji Dadi" Cikeda Fara'a Tace "Har Gobe zai sani a makaranta" Baba Mai Gadi Yace "Lallai Tasneem din Yayanta, To Allah ya Sanya Alheri" Ta koma Ciki dagudu, Falo ta zauna Sai Murmushi take Ita kadai, Harya fito, Ta mike Dasauri Tace "Mu Tafi koh", Kai ta Gyada Ya kama mata Hannu Har Mota, Baba Mai Gadi ya bude Musu Gate Suka Fita, Park Ya fara Kaita, Sai Tsalle tsalle take tana Dariya, Ya nuna Mata Abubuwa dayawa, Sunyi Yawo Sosai Tahau Chan Tahau Chan Sai Dariya Take Cikeda Nishadi...
Dakyar Ta yarda Suka Samu guri suka Zauna, Ice Cream Ya Siya mata da cake shi kuma fayrouz, Tanasha Tanamai Hira Yana Dariya, Phone Dinshi ne Yahau Ringing, Ya kalleta yace "Ina Zuwa barin Dauki waya, Karkije ko ina" Kai ta gyada mai ya Mike yabar wajan, Cigaba dashan ice cream dinta tai, Kamar ance ta Kalli Gefenta, Ta hango Wannan Saurayin nan Da take kira Bature, Yana Tsaye Hannunshi rike da power horse, Kauda Kai tai ganin Bai Ganta bah, Kara dagowa tai karo na Biyu Suka Hada ido, Murguda Mai baki tai Tamai Gwalo, Ga Mamakinta Sai Taga Shima Ya murguda mata baki Kamar yanda tamai Ya mata Gwalo, Kyalkyalewa da dariya tai, Daidai nan Naeem Yadawo, Yace lapia meyfaru kiketa dariya Haka?? Ta juya Tareda Mai nuni Inda Taga saurayin Anma Taga wayam Bashi, Mikewa Dasauri tai tana waige Waige, Yace "wai menene?" Tace "Wannan Baturen neh" Dan tsaki yaja Yace Tashi mutafi, inaso naga waye Baturen Nan sannan Na gargadeshi Ya daina kallanki banso..
Toh Pha *Shin Wanene Wanda Tasneem Take Kira Bature??* Ku Cigaba da Binmu Sannu a hankali..
Munayi ma Masoyan mu Barka da sallah, Dafatan Anyi Sallah Lapia. Allah Ya maimaita mana Ameen...Sannan Muna Baku Hakuri na Rashin post Kwana biyu Hakan ya Faru ne Bisa Wasu Dalilai but Insha Allahu Zamu cigaba..
Ummu Farheen✌🏻
N
Aysha Gana💕
💥💥TASNEEM💥💥
Na *Ummu Farheen*
+2348131845457
N
*Aysha Gana*
+2347017251433
*96 to 100*
Haka Suka Koma Gida Tasneem Cikeda Nishadi Gobe Za'a Sata a Makaranta...
Da sassafe Ta tashi Tai Wanka, Wani Riga da Skirt na atampha Tasa Sai dan karamin baby hijab dinta, Falo ta fito ta zauna tana jiranshi, Saida Ya shirya Tsaf Ya Fito dan Yau yana Azumi, Ta gaidashi Ya amsa, Yace "Mutafi Koh??" Kai ta gyada mai Ya kama Hannunta Suka Fito, Wani Makaranta mai kyau da tsada Naeem Ya kaita Anmata Registration da komai, Sun Mata Exams Daga Karshe Sukace Ya Bari dama Saturday za'ayi Common Entrance Sai tai Kawai, Yayi Musu Godiya Suka karasa Asibiti..
Office dinshi ya bude Yace ta shiga zaije Ward round, Ba musu ta Shiga ta zauna, Chan sai ga Breakfast ankawo mata, Saida ta cika cikinta Sannan Ta Sa Hannu a Gefen Skirt dinta ta ciro Papern datake Rubutu a Ciki tadau Biro ta Cigaba..
Saida Ya Gama Tsaf Sannan Ya dawo Office din tareda Wata mata Yar dattijuwa, Naeem Yace "Tasneem" Tace Naam Yaya, Yace "Ga Mai aiki daga Yanxu ita zata Rinka miki girki Tana miki komai, Murmushi tai ta kalli Matan, Yace "Kuzo muje Namaida mu gida Nadawo" Bah musu ta tashi suka Fito, Gida ya kaisu Ya fita ya Sayo komai na Bangare na kayan abinci Ya kawo Sannan Ya koma office..
Tasneem Ta kalli Dattijuwan Tace "Sunana Tasneem ke Menene Sunanki?" Matar tai Murmushi Tace "Sunana Laraba" Murmushi Tasneem Tai Tace "Kina kama da Iya zan rinka kiranki Mama" Tai dan Murmushi Tace "Tho nagode" Tasneem Ta taso Tazo kusada ita tace "Inane Gidanki??" Kema kinada Yaya?? Dan Murmushi Matan tai Ta Girgiza kai kawai, Tace "Tashi ki nuna min gidan" Tasneem Ta mike Ta nuna mata ko ina...
Haka Suka Cigaba da Zama da sabuwar Mai aikinsu, Tasneem ta Saba da ita sosai Sai Shagwaba da sangarta data Kara, Naeem Naji da ita Sosai, Yau Saturday Da Wuri Mama Laraba ta tashi Tasneem tai wanka, Abinci ta hada mata Taci Sannan tadauko mata Kaya, Turo baki Tasneem tai ta bata rai, Laraba Tace "Menene?" Tasneem Tace "Ni banason wannan kayan" Laraba Tace "Tho Wanne?" Wanda ta cire Ta nuna mata, Laraba tace "Tho kinga Fah sunyi Dati Tasneem kiyi Hakuri Kisa Wannan" Maqe kafada Tai Tana Turo baki...
Naeem ne Yayi Sallama Ya shigo dakin Cikin Shadda Brown, Sai zuba kamshi yake, Ya Gaida laraba Ta amsa Fuska a sake, Yace "Lapia Meya Faru Har yanzu My love bata Shirya bah" Laraba Ta fadamai Yanda Sukai, Ya tsuguna Ya kamo Kafadanta Yace "Kiyi Hakuri kisa Wannan, Kinga Wannan Yayi datti, Na miki alkawari idan kikayi kokari zan Sai miki Ice Cream da cake da chocolate, Washe baki tao Tadau Kayan ta fara sawa, Ya mike yace "Mama Laraba Idan Ta gama ta fito ina jiranta a Falo" Bai jira mai zatace ba yabar dakin...