Sashe 17
Tasneem Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kwallawa Sa'a Kira Tai Ta Amsa Ta Taho dasauri, Mami Tace "Kaita Dakin Dake Kusada nawa I hope a gyare Yake??" Eh Tace Ta mike, Mami Ta kalli Tasneem dake Manne a jikinta kamar sun dade da sabawa Tace "Dare Yayi go and Sleep gobe sai Kixo kiban Labari irin Wanda kikaba Faizan" Gyada kai Tasneem tai Ta mike Ta Hau Sawa Tana Bin Sa'a, Har sunyi nisa ta dawo dagudu Tace "Good Night Mami" Juyowa Mami Tai Da Murmushi dauke a Fuskanta tace "Good night My Baeby" Dagudu Tasneem Ta koma Ta Shiga Dakin, Komai Dangane na Bukata akwai a dakin, Tunawa da yanda Dakinta Yake a Gidan Naeem Yasa Ta bata Rai Ta Turo Baki, Side Lamp din Takashe Ta haye Lallausan Gadon taja Blanket..( _Anan Zance Good Night Tasneem din....?lol_)
Da Sassafe Mami Ta Fita Bayan Tama Sa'a Bayanin Abinda Zata Dafama Faizan da Tasneem, Tasneem Bata Farka bah Sai Karfe Tara, Ahankali ta juya Tareda Karanto Adduan Tashi daga Barci, Mikewa Zaune tai Tareda Hamma, Cikin Magagin Barci Ta sauka daga Kan Gadon Tareda Mitsitsike ido da bayan Hannu..
Toilet ta Shiga Tai Alwala Ta Fito, Ganin bah Kaya a dakin Yasa Ta fito, Dakin Dake kusada Nata Ta Murda Ta Shiga tana Zazzare Ido, Murmushi Tai Tace "Dakin da mukaxo Jiya" Walldrop din Dakin Tahau Bincikewa Har Ta samu Hijab, Dakinta ta koma tasa Tai Sallan Ta Aje Akan Gado Ta fita, Saukowa Daga Steps din Take a hankali Tana Lekan Kasan, Bah Kowa a Falon, Ta karasa saukowa Ta Nufi Kofar Falon, Muryan Sa'a Taji Tana cewa Ga Breakfast Dinki a Dinning Kizo Kici...
`Turo Baki tai batare da Ta juya ba tace "Sai Mami Ta tashi Sannan Zamuci Tare", Sa'a Dake Bayanta Tace "Ai Mami ta fita Tun Dazu" Tasneem Ta juyo Tace "Dagaske??" Gyada kai Sa'a Tai, Shiru Tai tana Tunani Lallai bata nan Tunda Dazu Ta shiga dakin Ta bincike Mata Kaya kuma bata ganta bah, Batace komai ba Ta fita haraban Gidan...
`Dai dai nan Faizan Na Shigowa Sanye da Riga Da Dogon Wande Irin na sport, Kafarshi Sanye Da Faran Hadadden Canvers Daga gani Daga Morning Excercise Yake, Yana Kokarin Shiga side Dinshi baima Hangota bah, Tace "Ya Faizan Were are You From?" Ya Kalleta da mamaki Yace "Har Kin Tashi??" Infact Waya Koya miki Turanci Becose You Told me Daga Kauye Kike" Sakin baki Tai tana kallanshi, Yayi Murmushi Yasa Hannu ya rufe Mata bakin Yace "Tho madam Rufe Bakin Kafin Miyon Ya fara zuba", Rike Kugu Tai Tace "Koba kai bane a motanka Kakemin Gwallo idan za'a Kaini School"...
Sosa keya Yayi Yace "Oh Yes You Right" Ooh Ni Nake ma Miki gwallo koh?" batace mai Komai ba ta juya Tana Kokarin Komawa Falo, Yace "Anjima Zamu Fita idan Mami Tadawo Tel her" Juyowa Tai Tace "Dagaske??" Gyada Mata Kai Yayi Yana Murmushi, Dagudu Ta Shiga Falon, Kan Dinning Ta zauna Tahau Cin Abincin...
Mami Bata Dawo Gidan Bah sai Bayan La'asar, Tasneem Nazaune Tana Kallo Itada Sa'a Sukaji Shigowan Motan Ta, Dagudu Tasneem Taje Ta rungumeta Tana Mata Sannu da Zuwa, Mami Ta Kalli Tasmeem Tai Murmushi Tace "I Hope Bawani Matsala koh?"...
Turo Baki Tasneem Tai Tace "Akwai", Mami tace "Tho mushiga Daga Ciki Muyi maganan", Direct Dakinta Ta Shiga, Waldrop dinta Tagani a bude Wasu kayan duk a Kasa, Sa'a Ta kwallawa kira Tace "Garin Yaya Haka?" Kan tai Magana Tasneem Tace "Dazu ne dazan dauki Hijab nai Sallah" Murmushi Kawai Mami Tai Tace "Am Tired Yau Gobe Sai Muje Nasai Miki kaya koh?" Gyada Kai Tasneem Tai Cikeda murna...
Shirye Shirye Ake Sosai Dan Yau Alhaji zai Dawo daga dubai, Mami da sa'a bah Zama sai Shige Da Fuce Suke, Cikin Lokacin Kadan Gidan Ya kaure da kamshi, Tasneem Ko Duk Inda sukai tana biye Dasu Tana Chokallo Musu Tambaya ( _ina Fata baku manta da tasneem ba fagen Tambaya_) Faizan Bai dawo Gidan bah sai Karfe Takwas Lokacin Har Tasneem Tai Barci...
A Gurguje Suka Tafi Airport din, Karfe Tara Dai dai Jirginsu Ya sauka, Abba na saukowa Faizan ya tafi dagudu ya Rungumeshi, Murna Sosai Abba yayi da Ganin dan Nashi Kwaya Daya tal, Duk Suka Dungumo Suka Dawo Gida, A tare Sukai Dinner Cikeda jin Dadi Da Anashuwa, Duk Wainar da ake Toyawa Tasneem Nachan Tana Sharban Barci...
Washe Gari da Safe, Hayaniyan Da Tasneem keji a kasa Yasa Ta farka, A Hankali ta Diro daga kan Gadon, Fitowa tai Taji Muryan Faizan a Kasa Wajan Dinning, Da gudu Ta sauka daga stirs din Ta nufi Dinning din, Dai Dai Nan Abba Ya Dago Suka Hada Ido Da Tasneem Ya Mike Dasauri Yana nunata muryanshi na Rawa...
Ummu Farheen✌🏻
N
Aysha Gana💕
[10/10, 3:46 AM] 🍹🍬🛍💍Salma🍷💍🛍🍬: [10/5, 6:51PM]
💥💥TASNEEM💥💥
Na *Ummu Farheen*
N
*Aysha Gana*
*127 to 128*
*Tsokaci kadan Dangane da post dinda aketa yayatawa nacewa Ummu Farheen Tayi, Ni Ummu Farheen Bansan da Post din nan bah, Menene Ribana Idan na Zagi Writers Yan Uwana?? Haba Yan Uwa yakamata Kumin Uzuri. Idan kunga Abu Yakamata Kafin Ku dau mataki ku Fara Bincika wah...Wannan Post din da aketa Yayatawa Nafada na sake Fada bani nayi bah..Sannan "Gareki koh Gareka Wannda Kika ko Kai Posting din Nan Bah Abinda Zance Sai Allah Ya isa, Kuma Sai Allah Yabimin Haqqi na Akan Abinda Kika ko Kai Min...Nagode Writers Yan uwana da Kuka Fahimceni, Allah Ya barmu Tare Gaba Daya Ameen..*
Washe Gari da Safe, Hayaniyan Da Tasneem Keji a kasa Yasa Ta farka, A Hankali ta Diro daga kan Gadon, Fitowa Tai Taji Muryan Faizan a Kasa Wajan Dinning, Da gudu Ta sauka daga stirs din Ta nufi Dinning Din, Dai dai nan Abba Ya dago Suka Hada Ido da Tasneem Yamike Dasauri Yana Nunata Muryanshi na Rawa Yace "Taaasneem!"..
Karasowa Tai Tana Kallanshi Tace "Alhaji me kazoyi Nan gidan??" Mami ce Ta mike Tace "Alhaji Kasanta neh??" Ya Gyada kai Yace "Kwarai kuwa Itace Yarinyan dana Baki Labari" Mami Ta juya ta kalli Tasneem Da Mamaki, Faizan Koh Mutuwan zaune Yayi Yana Kallansu Daya Bayan Daya, Mami Ta Karasa Kusada Tasneem ta kamo Hannunta Ta zaunar da ita...
Zama Alhaji Yayi Cikeda Mamaki, Kan Yayi Magana Tasneem Tace "Alhaji Mekazo yi nan Kasansu neh?? Inata Nemanka Ban Ganka bah, Idonta Ya ciko Da Kwalla Tace "iya ce Tace Zatamin Aure Shine na gudo" Alhaji Yadan Mata Murmushi Ya Juya Ya Kalli Mami Alamar neman Karin Bayani", Gyaran Murya Mami Tai Taba Alhaji Labari Kamar Yanda Faizan Ya Fada Mata, Alhaji Cikeda Tausayawa Yace "Tasneem nan Gida nane" Mami Matata ce Sai Faizan Yarona ne...
Kin Tuna Na Taba Fada Miki Sunan Yarona "Faizan" Murmushi Tasneem Tai Tace "Ehh Ehhh na Tuna" Faizan Sai Zazzare Ido Yake Kamar Wanda Yayi karya, Har Yanzu Abin Nabashi Mamaki Sosai, Alhaji Ya Kalli Mami Yace "Bayan Na daina Ganinta, Nayi Bincike Aka Fadamin Ta bace, Haka na Cigaba Da bibiyan maganar har Nasake Jin Labarin Tana Wajan Wasu a Cikin Gari...
Tasneem Dai Batace Komai Bah Sai Kallan Alhaji datake Yi, Murmushi Alhaji Yayi Yace "Barkanki da zuwa Gidana" Dan Dariya Tasneem Tai, Alhaji Ya Mike Yace "Hajiya Ina magana" Sama Ya hau Ya shiga Dakinshi, Mami Ta mike Tace "Ina Zuwa"...
Cikinta ne Ya Fara Kugi Ta Janyon plate din Gaban Faizan ta fara ci, Kallanta yayi Ya janye Plate din Yace "Lallai Bakida Kunya Abincin nawa??" Ta Turo baki Tana Shafa cikinta Cikeda Shagwaba Tace "Tho fah Yunwa Nakeji" Ya Harareta Yace "Kinyi Brush neh?"Kara Turo Baki Tai Ta mike Tahau Sama Zuwa Dakinta tana Kunkunai...
Murmushin Farin Ciki Yayi A Hankali Yace "Alhamdulillah Uh Wil Soon Be My Wife Insha Allah" Ji Yayi Abincin Ya isheshi Ya mike Ya dau Wayoyin Shi Ya Fita...
***********
Magunguna Dad Ya Amso Ya Dawo Dakin, Mum Ya samu Tana Sallah, Magungunann ya aje Ya fita, Bai Dawoba Sai Chan Yanma Har Lokacin Naeem Bai farka bah, Abinci Dad Ya aje Mata yana kokarin Fita, Ta tareshi Tace "Am Sorry pls, Wallahi its not What you Think" Daga Mata Hannu dad Yayi Yace "I Understand You Dnt hav to Explain" Kofan Ya murda Ya fita...
Zama Tayi Cikeda damuwa Tana Kallan Naeem Kasa Kasa dake Barci Hankalinshi Kwance, Har Dare Bai Farka bah, Budurwan nan Data shigo dazu Ita Ta kara Shigowa Da sallama, Mum Ta amsa Ta dago Tana kallanta, Sannu Tace Mata sannan ta karasa Bakin Gadon Inda Naeem Yake Kwance, Murmushi Tai tana kallan Kyakyawan Fuskanshi...
Stethoscope Dinda ke Wuyanta ta Ciro Ta Samai A Kirji, Saida Ta dudubashi Sannan Ta Kalli Mum Tace "Kiyi Hakuri Mama insha Allah Zai samu sauki, Muna sa Ran Tashin shi Cikin Daren nan" Murmushin Karfin Hali Mum tai tace "Nagode" Fitowa Tai daga Dakin Tana tafiya Cikeda Jindadi A Hankali Ta Furta "I Love You Naeem"...
Ummu Farheen✌🏻
N
Aysha Gana💕
[10/10, 3:46 AM] 🍹🍬🛍💍Salma🍷💍🛍🍬: [10/6, 6:10AM]
💥💥TASNEEM💥💥
Na *Ummu Farheen*
N
*Aysha Gana*
*129 to 130*
Sterthoscope dinda ke wuyanta ta ciro ta samai a Kirji, Saida ta dudubashi Sannan Ta Kalli Mum tace "Kiyi haquri mama Insha Allah zai Samu sauki, Muna sa ran Tashin shi Cikin Daren nan" Murmushin Karfin Hali Mum tai Tace "Nagode" Fitowa daga tai daga dakin tana Tafiya Cikeda Jindadi A Hankali Ta Furta "i Love You Naeem"...
Karfe Sha Daya Ya Farka mum ta fita dasauri ta kira wani likita Yazo Ya duddubashi Sannan Yace "Ya wanke baki abashi wani Abu Yaci" Mum Jiki na rawa ta dauko brush ta mika mai, Sai mai Sannu Take, Dakyar Ya mike Ya Shiga Toilet, Wanka ya Fara Yi sannan Yayi brush din yayi Alwala, Yana Fitowa Already Ta ajemai Abincin, Yadan Kalleta Murya Chan Kasa Yace "Sallaya Zanyi Sallah" Dasauri Ta Dauko ta Shimfida mai Ya tada Sallah"....