Sashe 12
Tasneem Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Shagala sai da kallan dakin Tana Murmushi Zuciyarta Fari Kar, Juyowa tai ta Kalleshi Ta zuba mai Narkakun Idanunta Tace "Ya Naeem duk Nawa??" Murmushi Yayi Ya Gyada Mata Kai Sannan Yace "Happy Birthday", Dan Dariya Tai Tace "Ya Naeem Ya akai Kasan Yau Birthday nah??" Yace "Keh Kika Fadamin Ranan Kikace Yaya Tasiu Yace an Haifeki 12 august, Ta Gyada Kai Hawaye Suka Gangaro mata, Karasawa Yayi Ya Rike hannunta Yana Girgiza Mata Kai, Yace "Banason Kukan nan fah" Ta kara Fashewa da kuka Ta Rungumeshi Tace "Ya Naeem Dan Allah Kace Ya Tasiu Ya dawo, I Miss Him" ...
Baice komai bah Ya Rike Hannunta Suka Fito, Mama Laraba Tagani Tsaye a Falo Tana Mata Murmushi, Kayane na Alfarma A jinkinta Sai Hijab kalan Kayan, Mama Laraba Tace "Happy Birthday Tasneem" Murmushi Tai Ta Share Hawayen Idonta Ta Karasa da gudu ta Rungume Mama Laraba..
Murmushi Naeem Yayi yace "Kije Kiyi Wanka Kizo Kinji" Bah Musu Sukai dakinta itada Mama Laraba, Tasneem ta shagaltu da kallan dakin Dakyar Tai Wanka Tasa Pink Gown da Black Turban, Mama Laraba Ta Shafa Mata Yar powder a Fuska, Kayan Sun Matukar amsarta, Naeem Na zaune a Falo Suka Fito, Murmushi Yayi Yace "Kinyi Kyau My Love", Dan Karamin Wuka Ya soka a Cake din Tsakiya Wanda aka Rubuta "My Love is 13" Waka Ya hau Mata Yana Tafi ahankali, Mama laraba ma Tafin take tana Murmushi, Dariya Tasneem keyi Naeem Yace "1!, 2!!, 3!!, " Cake din ta Yanka Naeem Ya Dauka Yace "Haaa! Bude Baki, Baki ta bude Har yakai mata Bakin Ya kawar ya dangwala mata a Hanci," Dariya ta saka, Itama Mama laraba dariya Tayi...
Yanka Tasneem tai Taba Mama Laraba a baki, Itama Taci, Naeem Ya langwabar dakai Yace "Nifah" Tace "Banda Kai" Yace Shiknan, Ya Mike Zaibar Wajan, Tace "Tho Sorry Yaya, Daukan Kato Tai Ta turamai a baki tana dariya, Dakyar ya iya Cinyewa, Yace "Keko zakisani"...
Wani Dan karamin Zobe na zinari Ya ciro Yace "Muga Hannunki, Hannu Ta Mika Mai Yasa Mata Tace "Woaw Ya Naeem Yanada Kyau", Ya Dago Suka hada Ido Yace "No matter What appstricle karki Yarda Wannan Zoben Ki cire Kinji??, Kai ta Gyada tana kallanshi, Murmushi Ya mata yace "I Love You Ok," Nan ma Ta gyada kai, Sunkuyar dakai yayi Yana dan murmushi Ga Mamakinshi Yaji tace "I Love You" Dagowa Yayi dasauri Tareda zaro ido Yace "My Love What did you just Say??" Murmushi tai ta sake maimaita wa, Ganin batasan ma'anarshi ba tadai fada ne yasa yace "Ku Muje Koh" Car Key yadauka Tace "Ina Zamu Ya Naeem?" Yace "Saidaku zanyi", Bai jira mai zatace bah ya Fita daga falon...
Gyalle Mama Laraba ta Dauko Mata suka Fita, Mama laraba na Baya tasneem nagaba, Park Yakaisu, Tasneem Ta juya ta kalleshi Tana Murmushi, Sun Zagaya wurare sosai, Sunyi Ciye Ciye iri iri, Sannan suka Shiga Kasuwa, Shoping ya mata Sosai Itada Mama Laraba, Bah Karamin murna Tasneem Tai bah, haka ta dawo gida cikeda farinciki..
Tasneem Ana shirye Shiryen Exams din Third term, Karatu Take Sosai, Naeem Kan Koya mata Wasu abubuwa dayawa Dabata Ganeh bah, Dakyar ya yarda Ali mai gadi Ya kaita Gidansu Yusrah, Taji Dadin Yanda Umman Yusrah Ta Karbeta, Kyaututuka masu yawa ta bata Sukai Sallama ta dawo Gida...
Cikin Ikon Allah Tasneem Sukai Exams Allah Ya bata sa'a Taxo na Biyu, Ranan da aka basu Hutu, Dagudu ta Shiga Dakin naeem yana Kwance yana Browsing Wani Sabon magani Daya fito, Ta shigo Tace "Ya Naeem Guest What?" Yace "wht?" Tace "Nayi 2nd Position Ta mika mai Report sheet din, Dubawa yake da murmushi dauke a fuskanshi Yace "Woaw My Love Congrats!" Tel Mie me kikeso??" Shiru tai tana tunani chan tace "Ya Naeem Zaka kaini Makka??" Sakin baki yayi Yana kallanta...
Ta Matso Tace "Ni Makka nakeso naje", Yace "Zan kaiki My Love anma ba yanzu bah" Ta turo baki tace "Sai yaushe?" Yace "Sai kin Gama Ss3 Munyi aure Kinji?" Hannu tasa Ta rufe ido Ta fita dagudu Tana dariya, Shima dariyan Yayi yace "I Love uh my love"...
Dogon Hutu aka basu Tasneem dan Haka suna Gida Bah Zuwa Koh ina, Sau biyu Yusrah tazo Gidan, Naeem yasamo mata Mai koya mata karatun islamiya kuma tana fahimta sosai...
Yau Da Wuri Naeem Zai Fita saboda Theater Kusan hudu da sukedashi, Dakin tasneem Ya Leka Yaga Tana barci, Ya shiga ya Kura Mata ido, Sam yau baisan meyasa gabanshi ke Faduwa bah, Zuciyarshi Sai rayo mai sunan tasneem Take, Tsugunawa Yayi Daidai saitin Fuskanta ya tofa mata adduoi, Gashin kanta ya shafa yace "I Love uh My love" Ya rintse ido ya bude ahankali Yace "Insha Allah you will be my Wife" Murmushi yayi ya mike Yabar Dakin Gabanshi nacigaba da Faduwa...
Mama Laraba Da Tasneem duk basusan ya fita bah, Suna Xaune Wuraren Sha biyu na Rana Suna Kallo a falo tasneem Sai Tambaya takema Mama laraba Sukaji Sallama, Wata Mata ce Ta Shigo Kallo daya zaka mata kaga tsantsar kamarta da Naeem, Idonta Sanye da medicated Glass, Yamutse Fuska Tai tace "Kufah?? What are you doing in this House??"...
Mama laraba ta Kalli Tasneem Suka hada ido tace "Kufa nake saurare" Mama laraba tace "Aiki Nakeyi a Gidan" Ta kalli Tasneem Tace "Keh kuma fah?" Tasneem Tace Ni Ya Naeem ne yakawoni" Hajiya tace "Oh! Dama bai Maidake bah koh??" To Maza Ku Tattara kayanku kubar gidan nan ko Yanxu na Kira muku yan sanda, Mama Laraba Najin haka ta mike dasauri...
Binta Tasneem Tai, Har daki hajiya ta biyosu tanata Balbala Musu Masifa, Sai zaginsu take, Kwadayaiyu, Talakawa, Mama laraba ta hadama Tasneem kayanta a akwati Itama ta hada nata, Har Bakin gate ta Rakasu da Zagi da ihu, Tasneem Sai Kuka take Tana juyawa tana Kallan Gidan, Saida Taga sunyi Nisa da Gidan Sannan Ta dawo Tana Cigaba da balbala Masifa....
*Tho Fah! Ya Zata Kaya Idan Naeem yadawo bah Tasneem*~Ku Biyomu dan jin yanda zata Kaya~
Ummu Farheen✌🏻
[truncated by WhatsApp]
[10/9, 9:55 PM] 🍹🍬🛍💍Salma🍷💍🛍🍬: [9/23, 7:21AM]
💥💥TASNEEM💥💥
Na *Ummu Farheen*
+2348131845457
N
*Aysha Gana*
+2347017251433
*109 to 110*
Tafiya suke batare da sunsan inda suka nufa bah, Saida sukai Tafiya mai nisah suka bar anguwan gaba daya, Tasneem kukanta Take Hannunta Rike dana Mama Laraba, Gefen Wani Masallaci suka samu suka zauna, Mama Laraba Ta kalli Tasneem Tace "Kidaina Kuka Tasneem Allah Yana Tare damu", Kai Kawai Tasneem Ta gyada Tana Cigaba da matsar kwalla...
Har Wuraren La'asar suna Wajan a zaune, Ga Yunwa Daya Addabi Tasneem, Mama Laraba Ta lura, Wani Mutumi ne Yazo mai Bude Masallacin Dake Kusadasu, Ta mike dasauri suka Gaisa, Tace "Dan Allah Mallan Taimako muke nema Mu baqi ne Kudine Ya Katse Mana", Mutumin Yace "Tho ku zauna idan Anyi Sallah za'a nema muku taimako" Godiya Sosai Mama Laraba Tai tadawo inda Tasneem Take Itama Ta zauna...
Bayan an Kira Sallah, Sukai Alwala Mama Laraba ta Shinfida Musu Zaninta Sukai Sallah, Taimako Aka Naima Musu Cikin Ikon Allah Suka Samu Dari Biyar, Mutumin Yakawo Musu Mama Laraba Tai Godiya Sosai Sannan Ta kalli Tasneem Tace "Yunwa Kikeji koh?" Kai Ta gyada Alamar Eh, Tace "Ina zuwa ki zauna Kar kije ko ina kinji??" Tho Tace Mama Laraba Ta mike Ta Bar wajan zuwa naiman Abinci...
Ta Dade Kamin Tasamu Ga abincin da Tsada Duka na Dari biyar din ta Siya, Haka Suka Ci Tasneem Sai Hawaye Take, Kadan Mama Laraba Taci Tabarma Tasneem Sauran, Har Wuraren Mangariba Suna Wajan, Tasneem Tadan Kalli mama Laraba Tace "Mama Laraba Anan Zamu Xauna??" Shafa Kanta tai tace "Tasneem banida kowa Anan Garin, Ni yar jahar niger ce, Mun Rabu da mijina sannan iyayena sun koreni saboda gidanmu ba'a yaji, Shine Nadawo nan neman aiki" Gyada kai Kawai Tasneem tai, Mama Laraba Ta mike Ta dauko musu buta sukai Sallan Magriba Sannan Tace "Nasan Kinajin Yunwa koh?" Kai Tasneem Ta gyada, Mama Laraba Tace "Barinje in dawo ki zauna anan kar kije koh ina Kinji??" Tho kawai tace Mama Laraba ta miki Hanyan dake Kallansu, Tun Tana hangota Har Ta daina hangota...
Duk Wanda Yazo Wucewa Saiya Kalli Tasneem kowa da abinda Yake Kitsawa A ranshi, Ganin Yarinya Kyakyawa Kaman Tasneem a irin Wajan a zaune Har kuma da Akwatin Kaya a gefe, Awa daya Awa biyu Har Uku Shiru bah Mama Laraba, Ga Dare na Tsalawa, Sahu sun dan Fara daukewa Hakan Zai Nunama Dare Ya soma Yi dan Akalla Xai kai Karfe goma na Dare, Kuka Tasneem ta Fara Ta mike Tsaye, Trolleyn Ta Fara ja Tana Kuka, Hanyan Dataga Mama Laraba ta Nufa Nan Itama ta fara bi Tana Kuka tana Kiranta ahankali, Tafiya Take Ba kakautawa, Duk wanda Yazo wucewa saiya Kalleta, Jan Trolleyn take Dakyar Tana cigaba da kuka Har wuraren Karfe Sha Daya da kusan rabi...
Ganin ba Sarki sai Allah Yasa Ta tsaya Ta fara Waige Waige, Bah kowa a Titin, Har motoci sun dauke kafa, Wata Yar Runfa ta gani da Alama na Mai kosai ne ko Waina, Ciki taja Akwatin dakyar ta ajiye, Zama tai akasa Ta hada kai da gwiwa Tana Kuka da karfi, Mama Laraba Take Kira Da Naeem Sai Tasiu, Tun Tana Kukan da Karfi Har Yakai Muryanta Ya dishe Ya daina fita, Sunan Naeem kawai Take Kira Sai Tasiu, A Hankali Harta zame barci mai nauyi ya dauketa Sai ajiyan zuciya Take Saukewa...
_Naeem Fah?_
Aiki Naeem Yake Anma hankalinshi da Zuciyarshi na gida, Kasa Theatern Yayi Wani doctor Bature dake Taimaka mai Yace Ya Cigaba Coz Shi baijin dadi, Fita Yayi Ya kira Wani Doctor Don Ya tayashi, Office dinshi Ya shiga Ya dafe Kai, Gabanshi Sai Cigaba da Faduwa Yake wannan karan Yafi na Dazu, Dakyar yasa Hannu ya dafe kirjinshi Ya Runtse ido...
Dr Sa'ad ne Yayi Knocking Ya shigo Office din, Kasa Dagowa Yayi ya kalleshi, Sa'ad Yace "Lapia Naji ance Kace Bakajin Dadi bazaka iya Theatern bah" Naeem baice Komai bah kanshi na kasa Hannunshi rike da kirjinshi...