Sashe 3
Tasneem Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Hawayen dake makalle a Idonta Suka zubo, Tace "Ni banason Gidan Mallan Kullum Sai Shatu tamin fada Kota Dungureni", Alhaji ya juyo da Dubanshi Gareta Yace "Wanene Mallan??" Tace "a gidan muke Ya tasiu namai Tsaron Shago" Shiru Yayi Zuciyarshi na Raya Mai Kila Iyayensu Duk sun rasu neh Ba'aso a fada mata, Wata Zuciyar Tace Yarinyan Nan Jininka Ce!, Dam! Gabanshi ya fadi, Zufa ne ya karyo mai, Tasneen tace "Alhaji Yau baka bani Wannan Abin bah" Murmushi yayi ya kira Tanko Aka Kawo mata...
Hira takemai Sosai duk da Rabi shirme neh, Ta mike dasauri kamar Wacce Aka Tsikara, Alhaji Yace "Ina zaki?, A rude Ganin Rana ta fito tace "Gida xani daga Islamiya nake" Alhaji Yace "Tho Gobe Zaki Dawo??" Gyada Kai Tayi, Hannu Yasa A Aljihu Ya ciro Sababin Hamsin Guda Goma yace "Gashi kiyi Anfani dasu duk randa Iya bata baki abinci bah" Zaro ido tai ta matsa dasauri tace "Bah ruwana Ya tasiu zaimin duka" Ganin bazata amsa bah yasa Ya mata Sallama Ta kama Hanya Tana Sauri, Binta Yayi da Kallo cikeda Tausaya Wah, A Ranshi yana Kwadayin Taimaka Mata Itada Yayanta...
Gida ta dosa gabanta na faduwa, Tasan yau Bah abinda Zai hana Ya Tasiu dukanta, Ta Maza Tai ta karasa Kofar gidan, Ajiyan zuciya tadan Sauke Ganin Shagon A rufe, Tunawa datai kila yana Cikin gida Yasa Cikinta ya Kada, Dakyar Ta Yunkura ta shiga gidan, Salame ta gani a tsakar gida tana Wasa da Yar Tsanan ta, Salame tace "Tasneem sai yanzu kika dawo" Gyada kai tai Tana Zufa, Karasawa Tai kusada Salamen tace "Ya Tasiu na Daki koh?" Salame ta girgiza kai tace "tunda na dawo ban ganshi bah" Ajiyan Zuciya Tasneem ta Shiga dakinsu, Kaya ta Chanza Sannan ta Fito ta zauna kusada Salame Suka cigaba da wasa da Yar Tsanan Wai Suna mata Kitso...
Har Akai azahar Tasiu bai dawo bah, Hankalin Tasneem ya Fara Tashi, Gidan Goggo ta Shiga Taga Itama bata Nan, Ta fito tadawo gida, Salame ta kawo mata Abincin Ranan Ta Tace "Tasneem zo muci", Girgiza Kai Tai Tace "Ni bazanci bah Sai ya tasiu ya Dawo" Salame tace Kila fah babane Ya aikeshi, kuka Tasneem ta Fashe Dashi, Bata Kara Rudewa bah sai dataga anyi La'asar Shiru Bashi, bakin Shago ta zauna tanata Kuka tana kiran sunanshi A Hankali, Salame ta fito sanye da kayan Makarntan Islamiya Tace "Tasneem tashi muje" Tasneem ta juya tareda rungume hannu Ta Noke Kafada, Salame tace Zai dawo nasan fita yayi, Tasneen ta Cigaba da kukanta ta Juya baya, Muryan tasiu Sukaji a kansu Yana "lapia ke bazaki islamiyan bah" Jiyowa tai dasauri ta Rungume shi, Ya Kalli Salame Yace Lapia? Salame Ta Fadamai komai, Yayi Murmushi yace yi hakuri Naje Jarabawa neh, Ta kalleshi cikeda mamali tace Jarabawan meh?? Yace jamb, Baba ado yabiya min, Murmushi tai yace Maza jeki Shirya kizo ku wuce, Ta koma ta shirya Ya bata Naira hamsin yace ta siya wani abu taci tunda bataci komai bah, Ta amsa tai godiya suka Wuce...
Ummu Farheen✌🏻
N
Aysha Gana💕
[10/15, 7:11 AM] +234 813 184 5457: [8/30, 3:31PM]
💥💥TASNEEM💥💥
Na *Ummu Farheen*
+2348131845457
N
*Aysha Gana*
+2347017251433
*26 to 30*
Haka Rayuwa Ta Cigaba Da wakana a Gidan, Kullum Tasneem tana Fuskantar Wulakanci da Tsangwama gurin Shatu da Iya, Kullum Salame ke kawoma Tasneem abincinta Suci tare, Shakuwa Sosai ta Shiga tsakanin Alhaji da Tasneem, Jinta Yake kamar yarshi, Duk Sanda Ya mata kyauta Bata Amsa Saboda Tsoron Ya tasiu...
*********
Tasneem ce Kwance Kan tsohuwar Katifan Tah Bayan ta idar da Sallan Asuba, Tasiu ya Shigo da Sallama Ta amsa Ya xauna Kusada Ita, Ta Mike ta Zauna, Hannunta Ya kama Saiga Hawaye Sharr, Ta Kalleshi Cikeda Mamaki Tace Ya Tasiu Bah kyau Babba na kuka fah, Hannu tasa Tana goge mai Hawayen, Dakyar Ya iya Cewa, "Banaso na Rabu dake Tasneem, Bansan Halin Da zaki shiga bah rashi nah" ta Kalleshi da mamaki tace Yaya Ina Zaka?? Ya dukar dakai yace "Mallan Ya samo min makaranta A Zaria Abu, Zan Tafi Yau" Ta kalleshi Idonta Ya ciko da kwalla, Tace "Yaya"
Dagowa Yayi ya Kalleta Ta Fashe da kuka Tace ni Yaya Tare Zamu, Zan Bika, Shima Kukan yake Yace "Dah Zai yuwu Tasneem da mun tafi tare" Anma Bazai yuwu bah, Ta kara Fashewa da kuka Tace ni Dai mu tafi Tare bazan Zauna Bah, Ganin Dagaske take yasa Ya Shiga lallashinta Yana Bata Baki..
Kuka take sosai Haka Shima, A haka Ya hada Kayanshi, Shirun da Mallan Yaji ne yasa Ya leka dakin, Zaune ya samesu sun hada kai Sai kuka Suke, Mallan ya shiga dakin Ya kamo Hannun Tasneem da Tasiu yace Ku Yayana Neh Tasiu, Karka damu Zan Rike Tasneen Amana, Insha Allah bah abinda zai sameta, Share Hawaye Tasiu Yayi Ya kalli Mallan Yace Nagode Baba, Bah abinda Zance dakai sai godiya ka daukemu kaman Yayanka, Nagode baba...
Mallan Ya dafa Tasiu Yace karka damu Tasiu, Allah yana Tare dakai, Kuka Tasneem ta kara Fashewa dashi ta rungume Tasiu tace "Dan Allah yaya Karka tafi ka barni" Mallan Sai Lallashin Tasneem yake anka Ta Kekyashe Taki shiru, Haka suka rabu Tasiu kuka Tasneem kuka, Sallame Itama tana Taya Tasneem, Shatu ko murna take dan Tasamu abinda takeso, Ynzu zata Samu daman Cin Uban tasneem Yanda Takeso, Haka Tasneem na Rungume Tasiu Tana Ihu, Dakyar Mallan ya banbareta daga jikinshi ya kaita gidan Goggo sannan Ya Tasa Tasiu Suka tafi...
Ko A gidan Goggon Kuka take Sosai Tana kiran yaya tasiu, Goggo Sai bata Baki Take, Dakyar ta Samu tai Shiru barci ya kwasheta, Haka Tasneem ta yini Sukuku Daga kuka Sai kuka, Bah Yanda goggo batai da ita taci abinci bah anma Taki, Sai Kuka datake, Kan Kace meh Zazzabi mai zafi ya Rufeta...
Hankalin Goggo bah karamin tashi yayi bah, Mayafi ta yafa ta shiga Gidan Mallan, Iya ta samu bakin murhu Tana iza wuta, kauda kai tai gefe Sannan tace ina wuni goggo, Goggo tace Lapia ina Ado?? Tsaki tadanja kadan Sannan Tace baya nan Tunda suka fita da Tasiu, Goggo bata kara cewa komai bah tabar gidan, Chemist ta nufa ta hado ma Tasneem Magunguna Sannan Ta dawo, Koda Ta dawo barci ya dauke Tasneem Duk da rawar Sanyin Datake...
Ummu Farheen✌🏻
N
Aysha Gana💕
[10/15, 7:27 AM] +234 813 184 5457: [8/31, 7:58AM]
💥💥TASNEEM💥💥
Na *Ummu Farheen*
+2348131845457
N
*Aysha Gana*
+2347017251433
*31 to 35*
Yanda Aka gaya mata anasha Goggo ta baballa, Ta dibo ruwa. A hankali ta shiga tashinta, Tasneen ta bude ido dakyar tace "Ya Tasiu ka dawo neh?? Dan Allah karka tafi ka barni" goggo ta tayar da ita zaune ta bata Maganin Dakyar Tasha Sannan Ta kwanta...
Alhaji Shiru Shiru Yau Baiga Tasneem bah, Hankalinshi duk ya tashi gashi yau tamai alkawarin Zata kaishi yaga yayanta Tasiu, Ganin Shiru Shiru yayi yawa yasa Ya Kira Tanko, Yazo dasauri yadan duka Yace Gani Alhaji, Alhaji yace "Dan Allah Tanko ko kasan Gidan su Yarinyan nan datake zuwa nan?" Tanko ya girgiza Kai dasauri Sannan yace "Aa Alhaji ban sani bah", Kai Alhaji ya gyada yace "Tashi kaje, Tanko ya mike Yabar wajan, Haka Alhaji Ya yini A Wajan baiga Tasneem bah, Jikinshi a Sanyaye Yabar Gidan Gonan Ya nufi Gida...
Kwana Biyu kenan da Tafiyar Tasiu, Tasneem ta koma gidan Goggo, Har Yanzu taki daina kuka, Tun Goggo na lallashinta har Abin Ya fara bata Haushi, Kullum Sai ta fito ta zauna bakin Shagon Mallan wanda tun bayan tafiyan tasiu yake a rufe Taita Kuka tana kiran sunanshi, Sallame ke kokarin Shigowa Gidan Tana Janta da wasa ko Zata warsake anma ina!..
A kwana biyu duk Tasneem ta Rame Saboda Rashin cin Abinci, Daga kuka sai kuka sai anbatan Sunan Tasiu, Saida mallan ya mata jan ido Sannan ta dan soma cin abinci, goggo da kanta take wanke mata kaya Ta kaimata Ruwan wanka, Wani lokacin goggo dakanta take mata wankan...A haka har Tayi Sati daya, Dole Mallan ya Sata Take zuwa makaranta, Wani lokaci dakanshi yake zuwa Ya kaita makarantan Itada Salame...
Kullum sai Alhaji yazo Yakan tambayi su tanko ko tasneem Tazo, Anma Kullum Maganan Daya neh "Batazo bah" Wani lokaci Dakanshi yakan dan zazzaga ko Allah zaisa yaganta, Anma Bah ko Alamanta...
Yau Ranan Sati Salame ta biya ma Tasneem islamiya, Zaune ta sameta a dakin Goggo tayi tagumi tasa Koko da kosai agabanta, Hawaye kawai ze zuba a idonta, Salame ta karasa Ta zauna kusada ita tace "Tasneem kiyi hakuri Ai mallan yace Ya tasiu zai dawo idan sun samu hutu, kinga Yace idan Kika daina damuwa wai zai kaimu birni idan zashi kasuwa" Tasneem ta dago tana murmushi tace Dagaske?? Gyada kai salame tai Sannan tace "Ki karya mu tafi" Kokon Tadansha kadan ta mike Tasa kaya, Har sun fito daga dakin, goggo ta fito daga ban daki Tace "Islamiyan za'a??" Salame ne tace "Eh goggo ina kwana", "Lapia lau" Keh Tasneem ina fata kin Sha kokon nan" Eh kawai tace Goggo tace tho Adawo lapia, Ameen Salame tace suka fita...
Ko a Islamiyan Tasneem Hankalinta baya Kan Karatun, Tunanin Ya Tasiu Kawai take har aka tashi, Suna Hanyan Dawowa Salame Tace "Tasneem Iya Ta aikeni bakin Kasuwa ko zaki Rakani??" Girgiza kai Tasneem tai Salame tace "Tho sai na dawo" Sannan tadau hanyan kasuwa, Tasneen tafiya take a hankali kanta na Kasa, Kamar ance Alhaji ya Fiti daga mota ya ganta, Kira ya kwalla mata ta juya A hankali, A Sanyaye ta Karasa kusada shi Ya Kalleta cikeda kulawa yace "Tasneem Lapia Bana Ganinki Kusan sati biyu knan"
Kallanshi tai Idonta Ya ciko da kwalla Yace Fadamin menene?? Ta fashe da kuka tareda langwabar dakai Sannan tace Ya tasiu Ya yafi ya barni, Zaunar da ita yayi Sannan Yace kamar yaya ya tafi ya barki?? Ta kara Rushewa da kuka tace "Mallan ya samo mai makaranta Ya tafi ya barni beje dani bah" Dan Murmushi Alhaji yayi yace Ai ba'a Zuwa da wani Tasneem, Karatu fa zashi, Ta Dago jajayen idonta ta kalleshi Tace "Iya da shatu dukana zasu rinka yi tunda benan"
Ummu Farheen✌🏻
N
Aysha Gana💕
[10/15, 7:30 AM] +234 813 184 5457: [9/1, 5:50PM]
💥💥TASNEEM💥💥
Na *Ummu Farheen*
+2348131845457
N
*Aysha Gana*
+2347017251433
*36 to 40*