← Book details Tasneem Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 22 OF 23

Sashe 22

Tasneem Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

`Mun Bar Gidan Batareda Musan inda xamu nufa Bah, Tasneem Tana Bayan Mahaifiyarmu a Goye Sai Kuka Take, Da Kafa Muka kai Tasha Batareda Mun Sani bah, Ji kawai Tai Conductor Na Ihun "Katsina!" Ta Kalleni Tace Mushiga, Ban Mata Musu bah Nashiga Mota ta cika Mukadau Hanyar Katsina, Tun a hanya Ta Fara Rawar Sanyi, Na kalleta A sanyaye Nace "Mama Bakida Lapia neh??" Kai Kawai ta iya Gyada Min, Sai Chan Cikin Dare muka Isa Katsina, Mun Fito Tasha Muka Rasa Inda Xamu Nufa Ga hadari Daya Hadu a Garin..

Bakin wata Itaciya Muka Zauna, Anan xuwa Yayimana Duka Ranan Washe Gari, Da Zaxxabi Mahaifiyarmu Ta Kwana Tana Rawar Sanyi Sosai, Na Rasa Yanda xanyi duk Wanda natara Nace Ya taimaka Mana saiya Gudu Har Yanma, Cikin Ikon Allah, Allah Ya Jeho Mana Mallan Ado Shiya Kaimu Gidanshi Muka Cigaba da Rayuwa Harna Tsawon Shekara Biyu Sannan Allah Yadau Ran mahaifiyarmu...

Kuka Sosai tasneem ta Saki Tace "Ya Tasiu Mamanmu Ta Rasu?? Kai Ya Gyada Shima Yana Kukan, Mami data dafe Kirji Tace "Innalillahi Wa inna ilaihi Rajiun, Kana Nufin Fatee ta Rasu??" Faizan ya kalli Mami da Idanunshi da suka Rune Yace "Mami Kinsanta neh??"kantai Magana Abbah Ya Dauka Muryanshi na Rawa Yace "Alameen Qanina meh Uwa Daya Uba Daya" Dukansu Suka Juyo Suna Kallanshi da mamaki...

Ummu Farheen✌🏻
N
Aysha Gana💕

[10/15, 2:03PM]

💥💥TASNEEM💥💥

Na *Ummu Farheen*
N
*Aysha Gana*

*148 to 149*

Faizan Ya kalli Mami da Idanunshi da suka rune Yace "Mami kin Santa neh??" Kantai Magana Abbah ya dauka Muryanshi na Rawa Yace "Alameen Qanina neh Uwa daya Uba daya" Dukansu suka Juyo suna Kallanshi da Mamaki, Kai Ya gyada Alamar Eh Sannan Yace Kwarai kuwa, Mu biyu Iyayenmu Suka Haifa, Nine Babba Sannan Alameen, Tun Bayan Rasuwan Iyayemu Muka Rabu Saboda Wani Abu daya Faru a Tsakaninmu..

Mikewa Yayi ya haura Sama Chan Sai Gashi Rike da Wani envelop ya mikama Tasiu Yace "Bude Kagani" Bah Musu Ya amsa Ya bude, Hotuna neh Suka Zubo Yadau Daya Yaduba Sannan Ya maida Dubanshi ga Abbah Dasauri Yace "Kwarai Kuwa Wannan Shine Mahaifinmu" Mami Tai Murmushi ta daga Hannunta sama Tace "Allah nagode maka Yau Gani ga Yayan Fateema," Ta Kalli Tasiu Tace "Mahaifiyarka Mutumiyar Kirki ce, Nima Nan daka Gani Yar Nijar ce, Fateema Yar uwace Agareni, Nayi Kukan Rashinta Daga Baya Nabarma Allah komai Inda Rabon Zamu Gana..

Mun Rabu da Fateema Lokacin Tanada Cikinka, Allah Be nufa Zamu qara Haduwa bah, Mami Ta fashe da kuka Tace "Allah Ya jikanki Fateema Allah ya Gafarta Miki, Duka falon Suka Amsa da Ameen, Faizan Yace "Yanzu idan mukaje Minna xaka gane Gidan,? Girgixa kai Yayi Alamar Aa, Mami Tace "Ina Ai bazai Iya ganewa bah Shekaru neh Fah Masu Yawa"...

Cikeda Damuwa Abbah Yace "Allah ka nunamin Dan Uwana Alameen, idan Yana Raye, Idan kuma bai Raye Allah ka Jikanshi da Rahama, Na Yafemai Duk abinda Yamin Duniya da Lahira" Dukansu Suka amsa da Ameen, Dadine Ya kama Tasiu Sosai Yau Gashi ga Wan mahaifinshi, Abbah Yace "Kana Makaranta neh??" Gyada Kai Yayi Yace "Ina 400lvl yanzu, Da kanikancin danakeyi nake Samu inama Kaina Abubuwa" Abbah Yace "Allah Saki" Allah yamaka Albarka, Yace "Ameeen"

`Daga Rana Irinta Yau Ka dawo gidan nan, Duk wani abu da dan Gata Akemai, Ko yake Mallaka Insha Allah xanyi Kokarin Yimaka Shi, Daga Yau ka tashi daga Maraya Insha Allah, Godiya Sosai Tasiu Yayi Yana Matsar kwalla, Faizan da Mami Suka tayashi Godiya...

Cikin Sati Daya Tasiu Ya murje Sosai, Kyanshi da Tsantsar Kamarshi da Tasneem Ya Fito Sosai, Cikin Yan Kwanakin Sunyi sabo da Faizan Har Yake Fadamai Abnda ke Ranshi gameda Tasneem, Dadi Sosai Tasiu Yaji Yace "Insha Allah shi zai Shigemai Gaba Wajan Maganan auren", Godiya sosai Faizan Yayi, Yana Cikin Satinshi na Biyu Abbah Ya Bashi Mota Kirar Toyota "Corolla S", Bah Karamin dadi Tasiu yaji bah Yar kwalla Yayi, Tasneem Ta Taya Yayanta Godiya Harda Mami da Faizan, Ana Haka Hutunshi Ya Kare Ya Koma Makaranta, Duk Weekend Yakan Dawo Gida...

Bayan Wata Shidda

Ya Tasiu dan Allah Kai Sauri Kagafa Yau Zamu Fara Exam ko so kake nai Latti, Kara Dukan Kofan Tai, Yadan Leqo Tareda Hade rai Yace "Keh Bazanfa Jeba Kije driver Yakaiki" zumburo Baki Ta nufi kitchen inda mami Take, Mami Tana Ganinta Tace "Tho Baebyna Waye Ya Tabamin keh??" Idonta ne Ya ciko da kwalla Tace "Koh bah Ya Tasiu bneh wai Bazai Kaini Makaranta bah, Shine Harda Dungureni, Mami Tace "Dunguri??" Kai Tasneem ta Gyada Dai dai da Shigowan Tasiu kitchen din Yace "Oh na dungureki koh??" Dasauri ta boye bayan Mami Tace "Nifah bah Haka nace bah" Ya xaro ido da Mamaki yace meh kikace?? Shiru Tai, Kokarin Nufota Yake mami Tace "Ah Tasiu agabana,"

`Mami Wallahi Yarinyan nan batada Kunya, Wai Yanzu a gidan nan Sai Wanda Tazaba Zai Kaita Makaranta, Duk Faizan ne Yadaure mata Gindi Take abinda Tagadama, Mami Ta qara Karesta Tace "Tho yi Haquri yanzu dai Jeka Shirya kaxo ka Kaita" Dasauri Tace "Aa Mami Wallahi Nafasa Banaso" Hararanta Yayi Tareda Gwafa Yace "Dayafi miki" Yana Barin Gurin Ta Fito daga Bayan Mami Tace "Natafi Mami" Allah Ya kiyaye Mami Tace Tana Murmushi..

Ranar Wata Lahadi, Tasneem Ta tashi da Ciwon Mara Kamar Yanda Tasaba duk wata, Wannan Karan Yafi na Kowanne, Dakyar Ta Mike Ta nufi dakin Mami Riqe da Maran nata, Mami na Ganinta A rude Tace "Lapia??" Maranta ta nuna Mata, Mami Ta Karasa Tareda Riqeta Tana Mata Sannu, Haka Suka yini Har Gurin La'asar, Ganin Tasoma Fita Haiyacinta Yasa Mami Ta sauko da A Rude Ta Kwallawa Faizan Kira, A Tare Suka Fito Tareda Tasiu, Mami tace "Tasneem Zaku kamamin Mukaita Asibiti, Nan Da nan Faizan Yarude Yafi mah Mami, Dagudu Ya haura Rama xuwa dakinta, Ganin Bata Nan Yasa Ya fito Ya shiga na mami..

Kwance Yasameta Tana Birgima Akan Gado, Tasiu da Mami Suka Shigo atare, Daukanta faizan Yayi Ya nufi Wajan Mota da Ita, Tasiu na Biye Dashi, Yana sata A Mota Ya zagaya Ya Shiga, Tasiu Ya shiga Gaba, Mami Ta Shiga Baya Suka nufi Asibiti, nurses Na Amsanta Sukai emergency da ita, Daya daga cikinsu ta tafi Dagudu dan Kiran Doctr, Bude Kofan Office Din Tai a Hankali, Yana zaune Yana rubutu a Cikin Wani File, Batareda ya Kalleta bah yace "Any Problem??" Nurse din Tace "Akwai Emergency neh Sir! and Its Critical" Mikewa Yayi ya gyara suit din Jikinshi Yadau Stethoscope Yace "Follow mie with BP Machine" Tace "Ok Sir!
Tana Biye Dashi Har Kofan Dakin, A Hankalin ya murda Kofan Ya Tura Kai...

Ummu Farheen✌🏻
N
Aysha Gana💕

[10/19, 10:45 PM] 💍🍬🛍Salma🛍🍬💍: 💥💥TASNEEM💥💥

Na *Ummu Farheen*
N
*Aysha Gana*

*150 to 151*

Daya Daga cikinsu ta Tafi Dagudu dan Kiran Doctr, Bude Kofan Office Din Tai a Hankali, Yana Zaune yana Rubutu a cikin wani File, Batareda ya Kalleta bah Yace "Any problem?" Nurse din Tace "Akwai Emergency neh Sir! And its Critical" Mikewa Yayi Ya guara Suit din Jikinshi Yadau Stethoscope Yace "Follow mie with BP machine" Tace "Ok Sir! Tana Biye Dashi Har Kofan Dakin, A Hankali ya Murda Kofan Ya Tura Kai, Mutuwar Tsaye Yayi Yana Kallanta, Yakai Kusan Minti Biyar a Tsaye Har Saida Nurse din Tace "Sir!" Rintse ido Yayi Yace "Excuse mie" Aje BP machine din tai Ta Fita, Karasawa Yayi Gurin Gadon Yana Kallanta Kwalla Cike a Idonshi
`Tasneem Dama Zan Ganki??'

Ganin Abin yake kamar a Mafarki, Marin Kanshi Yayi Yaji Zafi, Hakan Ya tabbatar mai daba Mafarki Yake bah, Hawaye ne Suka Gangaro Daga Idonshi, Ya goge Yasa Hannu a aljihun Shi Ya ciro Wayanshi, Wani Number Ya Kira Ana Dauka Yace "I nid Ur Help in Emergency Room 3" Bai Jira maizaice bah ya Kashe Wayan, Chan Saiga Likitan Ya Shigo, Bayani yamai Ya fita, Likitan Ya dudubata Yareda mata duk wani abinda Yakamata, Sannan Ya Je Office Din Naeem Yamai Bayani...

`Baiyi Mamaki Bah, Yama Likitan Godiya, Shiru Yayi yana Tunani na kusan mintina Sannan Ya mike Dan Ganin Wayanda Suka Kawota..

A Waje Kuwa, Mami da Tasiu harda Faizan Sunyi Chirko Chirko a Reception suna Jirah, Mami Ta Kallesu Tace "Kusamu Guri ku Zauna" Bah musu sukai Gurin Kujeru Zasu Zauna, Wata Matace Ta Shigo asibitin da Kuka Tana Kokarin Shiga Cikin Wards din, Zabura Tasiu Yayi Cikeda Tsoro, Bin Matan Ya soma Faizan na kiranshi, Baiko Saurareshi Bah Har Yakai Bakin Kofan Dakin...

Wani dattijo ne kwance daga gani kasan Yanajin Jiki, Dasauri Tasiu ya karasa Cikin dakin Faizan na biye dashi, Ya Karasa kusada Gadon Idonshi Cikeda Hawaye, Matarce Tai Magana Tace "Bah inda Banje Neman Temako bah, Anma Bansamu Komai Bah" Share Hawayenshi Yayi Yabar dakin Dasauri, Faizan Yayi Saurin Taranshi Yace "Bros lapia Whts Wrong" Muryanshi a Sanyaye yace "Shine Mahaifinmu" Da Mamaki Ya kalli Tasiu, Ya Karasa wajan Mami Dasauri Ya mata Bayani Ya kira Abbah Shima Ya gayamai, Mami Cikeda Doki Tace "Ina Tasiu??" Yazo ya nuna mana Dakin...

Bah Inda Faizan Bai dubah bah Anma bah Tasiu, Ya kira Wayanshi Yanata Ringing bai Dauka bah, Yace "Mami muje Nasan Dakin" Suna Shiga Mami Taganshi Tace "Shine" Wallahi Shine, Matar Ta Kalleta Da mamaki Tace "Shine wah??" Idon Mami ya ciko da Kwallah Tace "Meke Damunshi??" Matsar Kwalla ta soma Tace "Tyhoid ne wai ya Tabamai Hanji, Dole sai anmai Aiki Mu kuma Bamuda Kudin", Shiru Mami Tai Tana Kallanshi, Daidai nan Wayan Faizan Ya soma Ringing Yana Dauka Ya fita Chan Sai Gashi da Abbah...

Yana Shiga Ya karasa Kusada Gadon Dasauri Hawaye Cike a Idonshi Yace "Alameen, Bude idonka Ka gani, nine Yayanka Jibrila" Dan Motsi Yayi ya Bude ido ahankali, Yana Ganin Abbah Ya fashe Da kuka Yace "Jibrila Ashe xan kara ganinka??" Dan Allah Ka Yafemin, Nasan nayi Maka bah daidai bah, Hannu Abbah Yasa ya Rufemai Baki Yace "Bakaga Bakada Lapia bah" Ya kalli Faizan Yace "Kaje kaima management din Asibitin Magana Yanzu ai arranging a Shiga Dashi Surgery konawa neh Zan Biya" Faizan Yace Tho Ya fita Dasauri, A bakin Kofan Sukai Kicibus Da Naeem tareda Wata Nurse, Ta Kalli Naeem Tace "Taredashi Aka Kawota" Naeem Yace "Ohk Thank uh n uh can lyv" Dasauri tabar Wajan...
Chapter 22 · 0% Book details