Sashe 6
Tasneem Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A hanya Suka hadu da Dr Sa'ad, Doctr Yace "Ya Akai dazu naga kana nema nah, Yace "Oh! Baka Rubuta ma Tasneem komai bah Na bangaren Magani", Dr Sa'ad yadan harareshi yace "Tho kai meye aikin kah" Naeem yace "Tho ai kai ka duba tah" Dr Sa'ad Yace "Tho abarta haka" Yabar wajan Yana hararan naeem yana Murmushi"...
Dakin Ya shiga Ya samu tana zaune tana kallan cartoon tana Dariya, Ya karaso ya zauna Kusada ita Yace "Tasneem!" Batace komai bah hankalinta na wajan Kallon datake, Dan tabata yayi ta zabura da Dasauri Yace "Waya kunna Miki tv?" Tace wata ce, Shiru Yayi ya kura mata ido Kayan sun mata kyau Sosai, Yace "Tashi muje Gida, Ta juyo ta kalleshi a tsorace Sannan ta Fashe da kuka tace "Ni baxan koma Wajan iya bah Dukana take Kuma zata min Aure, Baice komai bah sai Kayanta daya siyo ya har hada ya Kalleta Yace "Tashi muje" Maqe kafada tai tana kuka ahankali, Duk ta Bashi tausayi Yace "Muje mana" Ta mike a Sanyaye tana cigaba da kukan, Office din Dr Sa'ad ya leka yace "I Will be ryt back" Dr Sa'ad Yace "Tho"..
Dakanshi ya sata A motan Suka bar Asibitin, Saida Ya tsaya wani Babban Pharmacy ya Sai mata magun guna Sannan suka dau Hanya "Itadai Tasneem kanta na kasa tana kuka Kamar ranta zai Fita" Lokaci Lokaci yakan kalleta Ranshi na soya sam baisan Jin Kukanta, Buh he dnt Hav any Option"
Ummu Farheen✌🏻
N
Aysha Gana💕
[10/15, 7:42 AM] +234 813 184 5457: [9/5, 6:12AM]
💥💥TASNEEM💥💥
Na *Ummu Farheen*
+2348131845457
N
*Aysha Gana*
+2347017251433
*61 to 65*
Gudu Naeem yake Sosai Jefi jefi yake kallan Tasneem wacce har yanzu kuka take bil hakki da gaskiya, Jitai Ya Tsaida Motan Hakan Yasa ta dago dasauri, Ga mamakinta Sai tagansu a bakin Wani makeken gida, Juyawa Tai ta kalleshi Suka hada ido Sannan Yayi Horn Mai gadi ya bude, Shiga yayi yasamu guri yayi parking..
Kallanta Yayi Yace "muje" Bah musu ta bude Murfin motan kamar yanda taga yayi dazu ta Fito, Hannunta Ya rike Tana Dangyashi Har suka Karasa Bakin kofan Falon, Key a ciro A aljihu ya Bude Sannan Ya jata suka shiga, tsayawa Tasneem tai tana Kallan Falon, Tunda take a rayuwar ta bata taba ganin Falo mai kyau irin Wannan bah, Kasa Jurewa tai ta Kalli Naeem wanda Ya nemi guri ya xauna yana kallanta tace "Nan Gidanku neh??" Kai ya gyada yana Murmushi tace "Meh yasa a garin mu babu irin Wannan dakin??" Kafada ya daga Yace "Nima bansani bah" Zoki Zauna Nan Ya nuna mata kusa dashi, Bah musu ta zauna Sannan Tace Ina Yayanka?? Kokai bakada Yaya??
Dan Dariya yayi Yace "Banida Yaya, Saidai in ke zaki zama yayana" Dariya tai Tare da rufe bakinta tace "Lah! Kato dakai kace nice yayanka" Murmushi Yayi har saida Fararen Hakoranshi Suka baiyana, Yace "Tho menene a ciki" Ta kara kallanshi Tace "Tho ina Mamanka da Babanka??" Tambayar tazo mai a bazata Anma saiya Share Yace "Basa nan" Suna Ina ta kara Tambaya, Mikewa Yayi yace "Umm idan na biyema Tambayanki Bazanyi komai ba, And i have to go back to my office"..
Tadanyi Narai Narai da ido Tace "Ya Naeem?" Ya Kalleta Fuskarshi Dauke da murmushi, Yanajin Dadin Yanda take Kiranshi Yace "Na'am Tasneem" Tace "Ya Tasiu Nakeso nagani" Kurrri Ya mata Kana Yace "Tho kinsan inda yake?" Kai ta gyada Alamar Aa! Yace "Tho Kin Gani, Yanzu ki bari idan kin kara Jin sauki saina Maidake Gida Koh, Ihu ta Saki da karfi Sannan ta fashe da Kuka Tace "Wallahi bazan koma bah ni banaso iya dukana takeyi" Zama Yayi Kusada Ita Hankalinshi a tashe Yace "Its Ok"..
Rungumeta Yayi a kirjinshi Yace "Ya Isa Tasneem banason kukan ki, Ta dago tace "Ya Naeem dan Allah karka Kaini Gida Banso" Hannu biyu yasa Ya Tallafo Fuskarta Yace "Tho Tasneem idan ban kaiki Gida bah ta Yaya Zan san Inda Ya Tasiu Yake??" Batace Komai bah saima kuka data kara Fashewa dashi...
Hannu yasa Ya goge Mata Hawayen Yace "Ya isa Tho kiyi Shiru, Hannunta Ya rike Suka nufi Wani daki, Ya bude Suka shiga, Gado ne Babba sai Mirrow da warddrop, Komai na dakin Pink, Tasneem batasan Sanda ta saki Wani Lallausan Murmushi bah, Naeem ya juyo Ya Kalleta Yace "Nan neh dakinki kinji, Kai ta gyada Tace "Nagode" baice Komai bah Ya Karasa da Ita Toilet din Yace "Ai na koya miki yanda ake anfani dashi koh? Kai ta gyada Alamar eh, Yace "Tho Ki kwanta kiyi Barcin ki ni zan koma Asibiti"...
Dasauri ta mike Tana Mutsutsuka Ido da Hannu, Naeem Yace "Menene?" Cikin Muryan kuka Tace "Nidai bazan zauna ni kadaiba Tsoro nakeji" Shiru Yayi Tareda Kura Mata Ido, Yace "Tho Muje" Hannunshi ta kama Suka Fito Ya rufe Gidan Suka Koma Asibiti...
Kwanan Tasneem Uku a Gidan Naeem, Kullum Idan Zashi Office Tare Suke Zuwa, Tana Gefenshi a zauna idan kuma ward Round zashi Kafarta kafarshi, A Cikin Kwana Uku Sun Shaku Sosai, Har Naeem Ya Saba Da Tambayan Tasneem da Surutun ta...
Yauma Kamar Kullum da Sassafe Ya tashi Ya Shirya Cikin black Suit da purple Shirt Sai Red Bode Tie, Kayan sun Amshe Shi Sosai, Dakin Tasneem Ya nufa, Knocking yayi Ya Shiga, Tsaye ya Sameta Gaban mirrow Ta rike Kugu Sai Jujuyawa Take, Dariya yayi kasa kasa Sannan Yace "Kin shirya shine Baki fito bah" Yau inada Theater ne Kiyi sauri" Sai a Sannan ta juyo Tana Murmushi tace "Ina Kwana Ya naeem" Lapia lau Yace ya kama hannunta suka Fito, Mota suka Shiga Suka nufi Asibiti, Office dinshi ya kaita Ya Dau waya yayi mata Oder din Abinci Sannan yace "Za'a kawo miki abinci Yanzu, Ki zauna A nan kar kije ko ina, Kai ta Gyada yace "Nan da awa biyu ko daya zan dawo kinji?" Tace Tho ya fita dasauri yana mata Murmushi...
Theater Naeem Suka shiga na wani Mutun Mai Fama Da "Bone Tuberclosis" Wanda Ya kama mai Spinal Cord dinshi, Likitoci ne burjik a Theater Room din Saboda bah Karamin Aiki bneh, Sunkai Gurin Awa Hudu da Wani abu sannan Suka fito, Hankalin Naeem Na Wajan Tasneen dan Yasan Yanzu Ta Gaji da jiranshi Myb ma tai Barci, Office dinshi Ya shiga Kai tsaye Anma bah Tasneem, Gabanshi ne Ya Fadi dam! Ya fita Dasauri, Dakunan Patients zuwa Office din Likitoci Naeem keta Shiga Hankalinshi a Tashe Anma bah Tasneem Bah Alamar ta, Dagudu ya fito haraban Asibitin Yana dube dube, Sam Bata a Wajan, Baisan Sanda ya daura hannu akai bah Cikeda damuwa Yace "Tasneem Dnt Lyv Mie, I Rilly Love You and Care about you, I dnt want to loose You, Pls tasnee Come back to mie"
Ummu Farheen✌🏻
N
Aysha Gana💕
[10/15, 7:44 AM] +234 813 184 5457: [9/5, 8:12PM]
💥💥TASNEEM💥💥
Na *Ummu Farheen*
+2348131845457
N
*Aysha Gana*
+2347017251433
*66 to 70*
Idonshi ne Ya Ciko da Kwalla, Ji Yayi an Dafashi Ya Juya A hankali Yace "Tasneem Meyasa Zakimin Haka Har kinsa Hankalina Ya tashi" Ga mamakinshi Dr Sa'ad ya gani Tsaye, Yadanyi Tsaki a hankali Sannan Ya kauda Kai, Dr Sa'ad Yadan Yi Murmushi Yace "Dr Naeem! Uh are in Love, Woaw! Buh kasan Menene?", Tsaki Naeem Yaja Cikeda Damuwa yace "Pls kabarni naji da abinda ke damuna" Dr Sa'ad Yace "Meke damunka?" Naeem ya kalli Sa'ad Yace "Banga Tasneem Bah"...
Murmushi Dr Sa'ad Yayi Ya Riko Hannun Naeem Zuwa Parking Space din Asibitin, Gefen Wata Mota Naeem Ya ganta Tana Xaune a kasa Taba Rubutu akan Wani Farin Paper, Dagudu Naeem Ya karasa kusada Ita Ya Tsuguna Tareda rungumeta, A Hankali Ya Furta "I love You Tasneem, I dnt want to Loose You" Ta dago ta kalleshi Sam bata gane me yake nufi bah, Turo Baki Tai idonta Ya Ciko da Kwalla Tace "Shine ka tafi ka barni koh?" Yayi murmushi Ya Lakacin Hancinta Yace "Am Sorry Yi Hakuri kinji my Luv" Batace komai bah ta cigaba da Abinda take a papern..
Yace "Kin Tayar min da hankali my Love inata nemanki, Meyasa kika fito?" Ta Turo baki sannan tace "Bakomai" Yace "Tho karki kara kinji?" Har Kinsa Hankalina Ya tashi, Banaso ki kara, Ina Sanki Banaso na Rasaki, Juyowa Tai ta Kalleshi Tana Murmushi Tace "Nima Ina Sanka tunda kana Siyo min Nono mai Sanyi"..
Zaro ido yayi Cikeda Mamaki Yace "Dagaske kina Sona?" Kai Ta gyada, Murmushi Yayi Yace "Tho Taso Muje" Ta mike Ya rike Mata Hannu, Dr Sa'ad Ya gani Tsaye Yanata Kallansu Yana Murmushi, Naeem baice Komai bah Suka Koma office, Duba patients ya cigaba Tasneem na Gefenshi Tanata rubutu A Jikin Papern nan...
Abinci ya musu oder aka Kawo Sukaci Sannan Suka Kama Hanyan gida, Suna hanya Ta kalleshi Tace "Ya Naeem" idonshi nakan Titi Yace "Na'am My Love" Tadanyi Shiru Sannan tace "Zansha Nono Mai Sanyi, Dariya yayi Sosai Yace "Ice Cream Sunanshi" Ta turo baki Tace "Shi din Dai" Tho Yace, A Wani Hadadden Eatry Ya tsaya ya kalleta Yace "Ina zuwa" Tho Tace Ya fita Ya Shiga cikin Wajan...
Tana Zaune a motan Taga Wani Mota Tai parking Kusada nasu, Juyawa tai Ta kalli Motan aiko Sukai Ido Hudu da wanda ke Cikin Motan, Saurayi me Wanda bazai wuce Sa'an Naeem bah, Fari ne Sosai dogo, Yanada Yalwatacen Gashi a kanshi Kamar Na Yan india, Kurrri Ya mata Yana Kallanta, Kauda kai tai Tana Kallan Takardan Dake Hannunta, Ya Fito daga cikin Motan Tareda Danna Security, Wayanshi ne Ya soma Ringing Ya Sa hannu a Aljihu yana Kiciniyan Cirowa, Dai dai nan Naeem ya shigo motan Yaja Suka kar Wajan, Suyawa tai A Hankali Suka ko hada ido dashi hannunshi a Kunnenshi Alamun Yana amsa waya...
Naeem yace "Meh kike Kallo?" Ta turo baki Tace "Wani ne Kaman Bature sai Kallona Yakeyi" Murmushi Naeem Yayi yace Kodai Ke kika Kalleshi?? Girgiza Kai Tai Tace "Aa!" Tho kawai Yace Ya Kara Jan Motan Sukai gida..
*Shin Wanene "Dr Naeem"*