Sashe 14
Tasneem Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tabe Baki Tai takalli Tasneem Sannan tamaida dubanta ga Tabawa Tace "Wannan Kuma Fah?" Tabawa Cikeda Fara'a Tace "Yar Uwa na Samo miki, Itama duk kanwar Ja ce", Zee batace Komai Ba Tasamu Guri ta zauna, Sai bayan Azahar Suka bar wajan, Tasneem Rike da Akwatin Kayanta tana Ja, Wani Gida Suka Shiga Tun daga Zauren Gidan zaka fara jin Hayaniya, Shiga Sukai Tasneem na binsu a baya Har Bakin kofan dakinsu, Dakuna ne gidan Burjik Wanda zasukai Kusan Guda Ashirin, A bakin Kofa Tasneem Ta tsaya, Zee ta daga Labulen Sannan Tace "Shigo mana Tsayuwan me Kike?" bah Musu Tasneem ta shiga idonta cikeda Hawaye Tunawa da Naeem dinta...
Haka Naeem Ya koma Gida Zuciyarshi a jagule, a falo ya Tarar da mum Ta hade rai Tace "daga ina kake?" Yadan Kalleta Ya dukar dakai saboda hawayen dake qoqarin zubomai Yace "Daga Asibiti nake" Murmushin Takaici Mum Tai Tace "Sa'ad bai dade da barin Gidan nan ba kuma Yace daga Asibiti yake" Naeem Baice komai ba Mum Tace "Visa bazai Yuwu Yau ba Saidai gobe dan Haka jibi ka shirya barin Kasan nan" Ya dago jajayan Idonshi dake xubar da kwalla Yace "To Mum" Dakinshi ya nufa Ya Cilar da keyn dake Hannunshi Ya fada Kan Gado Yana Kuka Kamar wani Yaro, A Hankali Yake Furta why! Why mum, meyasa baki Bari nazo bah zaki Yanka hukunci, Saida Yayi Mai isarshi Sannan Ya nufi toilet...
Wanka Yayi Tareda Alwala Ya fito, Magriba da Isha Yayi Ya cigaba da Lazumi, Har Asuba Yana Tafiloli da Rokon Allah Ya baiyana mai Tasneem dinshi Yakuma Kawomai Sassauci, Saida Aka Kira Sallan Asuba Ya mike Ya Kara Yo Alwala ya Fita zuwa Masallaci...
Tasneem nazaune Tabawa Ta Fita ta miko mata bokiti Tace" Ga rijiya chan ki dibi Ruwa Kizo ga Soso idan kinci Sa'a bakowa tho Sai kije Kiyi Wankan, Tho Tasneem Tace Tareda mikewa, Bokitin ta amsa ta nufi Wajan, Sai a yanzu ta lura da Yanayin Gidan da mutanen ciki, Gida ne mai dakuna dayawa sai Daga Chan gefe data Hango Bayi Guda Biyu, Ko ba'a Fada Mata ba Tasan Daya na Toilet ne daya kuma na Wanka, Matane Burjik Kowacce na abinda Takeso daga gani Gidane namasu Zaman Kansu, Dakyar Tasneem Taja Ruwan Saboda Zurfinshi Ta dawo Tadau Kwandon Soson Ta Nufi Bayin, Allah Ya sota bakowa Dan Haka Ta Shiga, Takai Kusan Minti Ashirin Tana Tunanin Yanda zata Watsa Ruwan dan Rabonta da Wanka da Ruwan Sanyi Harta Manta...
Dakyar Tai Wankan Ta Fito, Tabawa Tabata mai Tashafa Ta Nufi Akwatinta Dan Chanza Kaya, Tana Budewa Zee Ta Matso Tace "Woaw Lallai Gaskiya Zaki zabar min Wasu kayan", Tasneem Ta Kalleta da Mamaki, Tabawa Ta mike Ta Zazaban ma Zee wayanda Zasu Mata Tace "Ai Dole Ki dauka bah Arzziki Tazo ci bah Yo ai dole a moreta itama", Tasneem Batace Komai ba sai Hawayen Dake Gangara a Fuskarta, Zee Tace "Yau zata Fara Fita neh?" Tabawa Tace "Badole ba ai Har mun Gama Magana da dan liti" Dariya Sosai Zee Tai Tareda Shewa Tace "Lallai" Itadai Tasneem jinsu Kawai Take Dan Sam Bata Fahimci komai Gameda Abinda Suke Tatauna wah bah...
Ummu Farheen✌🏻
N
Aysha Gana💕
[10/9, 9:55 PM] 🍹🍬🛍💍Salma🍷💍🛍🍬: [9/28, 6:38AM]
💥💥TASNEEM💥💥
Na *Ummu Farheen*
N
*Aysha Gana*
*115 to 116*
Naeem bai Dawo Gidan bah Sai Wuraren Takwas na Safe, Koda Ya shigo Falon baiga mum bah Har Yayi Hanyar dakinshi Yaji Muryanta a Bayanshi, Ya Juyo Yadan Rusunna Ya gaida ta, Ta Amsa Bah walwala Tace "Yanzu Naeem dan na kori Yarinyan nan Shine Kaketa Kunci Ka wani daure Fuska" Kasa Amsa Mata Yayi Sai Girgiza kai da Yayi alamar Aa, Tace "Ga Kayan Break dinka Chan kan Dinning"....
A Hankali Yake Tafiya Har Kan dinning din yaja Kujera Ya zauna, Kujeran da Tasneem Tasaba Zama Ya kalla Hawaye Cike a Idonshi, Tashi Yayi ya koma Kujeran ya zauna, Duk abinda Yakeyi Mum na Kalanshi, Yanzu sam Naeem Yadaina Bata Haushi Sai Tausayi, Wata Zuciyar Tace "Ai Abinda ya dauko ne Bazai Taba Yuwuwa Bah" Ganin Baida Niyar Cin Komai Yasa Ta karasa Kan Dinning Din Ta hadamai Coffee Ta Turamai Gabanshi, Shafa Suman Kanshi Tai Ta Zauna Kujeran Dake Kusa dashi Idonta Cike da Kwalla Tace "Am Sorry Son, Eat Pls. Rabonka da Abinci fah Inaga Tun Jiya da safe" Kanshi a kasa Yajawo Cup din Coffee Ya Soma Sha, duk da Jin coffeen Yake Kamar Magani, Dakyar yasha Rabi Ya mike Yabar Wajan, Batai Yunkurin Hanashi bah saima Hawayen da suka Gangaro mata Saboda Tausayin Dan nata...
Haka Naeem Ya Yini Sukuku a daki, Duk Sanda Ya Rufe Ido Tasneem dinshi Yake Gani Tana Kiran Sunanshi, Mikewa Yayi Zumbur Ya nufi Dakinta, Yanda Yabarshi Jiya Haka Yazo Yasameshi, Teddyn daya Aje kan gado Ya dauka Ya Rungume Yana Hawaye, Murya a dishe Yake Kiran Sunanta Yana Kuka a hankali, Idonshi ne Yakai Kan Table dinda Take Zama Tana Assignment, Wani Paper Yagani Ya dauka Ya bude, Drawing ne na Mutum Sanye da kananan Kaya a Kasa Aka Rubuta *Ya Tasiu* Sai daga Gefe da aka Rubuta "i miss you", Page na Biyu Ya bude Shima Mutum ne aka zana kamar Wanchan Hannunshi Rike da Wani Zanen Kamar Mace, daga Kasa aka Rubuta *Me and my Ya Naeem* idonshi ne Yakai kan Wani dan Karamin rubutu Daya Sashi Sakin Kukan Dabe shirya bah *I Love You ya Naeem* maimaita Kalman Yake yana Cigaba da kuka...
Littafin Yadauka Ya Rungume Yana hawaye (Niko Ummu farheen Har yar Kwalla nayi, abinda ya daure min kai Shine, Shiko Naeem wanne irin so yakema Tasneem Haka?) Littafin Ya dauka ya Koma dakinshi Inda ya hada kayanshi Yasa a Ciki, Washe Gari Da sassafe Jirginsu Ya daga Zuwa "Beigin"...
****************
Tasneem na Zaune da Tabawa har Akai Magriba, Sam Basu nuna mata komai bah, Abinda Kawai ya daure Mata kai Shine ita idan taji an Kira Sallah Tana Tashi tayi anma bandasu, Sallama Yaro Yayi bayan sun gama chin Abinci, Tabawa Tai Murmushi Ta Amsa, Yace "Dan Litin Yace Yana Jiranki" Tabawa tace "Ganinan Zuwa" Ta Kalli Tasneem Tace "Tasneem Zo muje ki Rakani na Amso kudi" Tho Tace Ta mike Tadau Hijabinta Suka Fita, Sakin dariya Zee Tai Itama ta Fito Taja kofan dakin...
Tafiya Tasneem Taga suketayi Sunata Wuce Layika, Bata Tsinke bah Saida Taga sun Shiga wani Daki, Wani Lukutin Mutumi Tagani Zaune Yana Kallo, Ya mike daya Gansu, Tabawa Ta Kalli Tasneem tace "Tsaya a Waje ina zuwa" bah musu ta Fita tabasu Guri" Tabawa Tace "Gata saidai sabon Shiga Ce sai Kayi Hakuri" Dariya yayi Yace "Daidai Kenan" Hannu yasa a aljihu Ya kara Mata kudi Tai godiya ta Fito Tasneem Tabi Bayanta, Yace "Ina zaki Yan Mata?" Tabawa ta juyo Tace "Ki Tsaya ki amsar min Sako barin Shiga nan Gidan in Fito" Tho Kawai Tace Ta Shiga nakin tasamu Chan Gefe Ta zauna...
Yadan Kalleta Yace "Ina zuwa barinje Na amso Sakon" Tho Tace ya fita yana dan Murmushi, Shiru Shiru bai Dawoba ga barshi Na neman Daukanta, Tun Tana jurewa Har ta sulale a Wajab ta Fara barci, Bai dawoba Sai wuraren Daya na dare, Ganin ta baje tana Barci Yasa yayi Murmushi Ya janyo Kofan Ya Karaso Inda Take Kwance...
Cikin Barci Taji ana Shafata Ta Mike a Razane ta zauna, Ganin Dan Liti Tai Yana Mata Wani Shu'umin murmushi, Ta mike Tsaye tace "Ban Sakon tun dazu shi nake kira" Ya Nufota Yace "Keh Bakya Ganewa Neh, Bah Wani sako kawai Ki Yarda dani Zaki Samu kudi Yarinya, Dukda Karancin Shekarun Tasneem Ta Gane Mai Yake Nufi, Jikinta ne Ya soma Rawa Tana Bashi Hakuri, Dariya Dan Liti Ya saki Yace "Idan Kinga kinbar nan To ki tabbata Na Cinma Burina, Bazaki sa nai Asaran Kudina bah" dam haka Zaki Yarda dani cikin Saukin kai koh ko sai nai miki da karfi, Tasneem ta zaro idanunta da sukai ja Tana Kallanshi...
Ummu Farheen✌🏻
N
Aysha Gana💕
[10/9, 10:21 PM] 🍹🍬🛍💍Salma🍷💍🛍🍬: [9/29, 6:38AM]
💥💥TASNEEM💥💥
Na *Ummu Farheen*
N
*Aysha Gana*
*117 to 118*
"Idan Kinga kinbar nan to ki tabbata na cinma burina, Bazaki sa nai Asaran kudina ba" dan Haka zaki yarda dani cikin saukin kai koh sai nai miki da karfi", Tasneem Ta Zaro idanunta da sukai ja tana Kallanshi...
Matsowa Ya farayi Tana Ja Baya Kuka Take Sosai Tana Girgiza Mai kai, Baya take yana biyota bata ankara bah ta fada kan Katifar shi, Murmushi Yayi Yace "Daidai knan Yan mata", Biyota Yayi kan Katifan Ta fara Rarrafe Tana Kokarin Sauka anma ina!, Kamota Yayi Ta Saki Kuka dakarfi Tana Bashi Hakuri, Hijab din Jikinta Ya cire Yayar, Kwantar da ita Yayi Tana kuka tana zuzulewa kokarin Ciremata Riga Yakeyi, Juyawan da zatai Ta hango Kwalban 7up kusada ita, Tureshi Tai da karfi Yayi baya kamar zai Fadi Hakan ya bata daman daukan Kwalban...
Mikewa Tsaye Tai, Ya Matso Ta Kalleshi Cikin Kuka tace "Ka rabu dani, idan ka matso sai na kwala ma" Dariya yayi Yace "Lallai Kin Cika jaruma duk da banga jarumtar taki bah" Ganin Yana Kokarin Matsowa Yasa Ta kara Gyara tsayuwa ta rike Kwalban Dakyau, Kokarin Rikota Yake Ta rintse ido da karfi ta buga mai Kwalban Har saida Ya fashe...
Bude ido tai a hankali taga Yana Kallanta, Kwalban Ya fashe mai akai, Ganin Yanda Jini ke fita Yasa Ta kwalla Kara da karfi, Zubewa dan Liti Yayi a wajan, Tasneem na ganin Haka Ta kara Sakin ihu Ta yi hanyar kofa, Tako ci sa'a bai rufe bah, dagudu tafita daga dakin, Gudu kawai Take batareda Tasan inda zata bah, Kuka take bah kakautawa Tanayi Tana Cigaba da gudun, Saida Taji ta gaji Sosai Sannan Tasamu gefen wani Gida Ta zauna, Naeem ne Ya fado mata a rai, Ta kara sakin Sabon Kuka tana kiran sunanshi a hankali, A haka Ta sulale barci mai Nauyi Ya dauketa...
*************