Sashe 20
Tasneem Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ya Mike Dasauri Tareda Buga table dinda ke Gabanshi Yace "Yusrah Get out of my Office Now!" Ta kalleshi da Mamaki, Yace "Out pls i dnt Want to see you" Ta bude Baki zatai magana Yace "Getout I Said" Wani Likita ne ya shigo dasauri, Dan Naeem dakarfi yake maganan Har saida Asibitin Ya dauka, Ganin Naeem ne da Yusrah Yasa Yace "Oh! Sorry pls" ya fita Daga Office din...
Naeem Ya Kalli Yusrah Ya nuna Mata Hanyar Kofa, Tafiya tafara yi Tana Waiwayen Naeem Har Tabar Office din..Tsaki Yayi ya juya Tana Kallan Window, Dagudu Yaga Yusrah ta fito Tahau motanta Ta Fita a guje daga Asibitin, Shiru Yayi Sai kuma Yaji Baiji Dadin Abinda Ya mata Bah, Zama yayi yanajin duk bah dadi, Anma idan ya tuna Abinda Dad Yaje yi Saiya Tsinci Kanshi Cikin Farinciki...
A Nigeria Kuwa Dad Ya Isa lapia, Bayan kwana biyu Dad ya shirya ya nufi Gangara, Address dinda Naeem Yabashi Yabi Har Cikin Kauyen, Wajan mai Gari aka Rakashi, Sun gaisa Sannan Dad Yamai Bayanin Zuwanshi, Mai Gari ya cika da mamakin Kalaman Dad, Yace Sam Tasneem bata dawo bah, Yanzu kuna nufin kuce ta bata??? Dad Yamai Bayanin duk Yanda Abin Yafaru, Mai Gari hankalinshi ya Tashi Sosai...
Dad ya bada Haquri Sannan Yayi alkawarin Insha Allah Zaisa Abi gidajen Radio da Tv a nemeta, Sai A sannan Hankalin Mai Gari yadan Kwanta (Kunsan mutumin kauye) ya Musu Alheri Sosai Ya baro Kauyen, Kwana Uku Ya Kara ya Koma China, Ranan daya Koma Naeem dakanshi Yaje Ya dauko dad daga Airport, Koda Naeem Yaji Labarin Yanda abin Yakasance baice komai bah, Chan Ya kalli dad da idanunshi dasuka Cika da Kwalla yace "Nagode da Kokarinka" ya Mike Yabar Wajan...
Tun daga Ranan Naeem Yaxama abin Tausayi Yakoma Kamar Yanda yake Kwanakin Baya, Mum da dad na Matukar Tausaya mai, Bah ma Kamar Mum, Asibitin ma bakoda Yaushe Yake Zuwa bah, Kullum Yana Chan Bakin Ruwa Yana Kallan Yanda mutane Kowa Ke Harkan Gabanshi cikeda Farin ciki da Annashuwa....
*Bayan Shekara Biyu*
Gagudu ta Sauko daga Stirs din tana kwallawa Mami Kirah, Mami dake Falo kan Kujerah Tace "Gani nan Baeby" Ta karasa ta fada jikin mami Tana dariya Tace " dagaske Abba Ya biya mana Makka??" Mami tai Murmushi tace Dagaske Mana Duka Tare Zamu Tafi but banda Faizan, Ta bata fuska Tace "Saboda meh Mami??" Murmushi tai tace "Sunqi Yarda su bashi Hutu a wajan aiki" Tasneem ta Shagwabe Fuska tace "Nima tho bazan je bah" Mami ta zaro ido Tace "Saboda Faizan Bazashi bah??" Kai Tasneem ta gyada Daidai da Sallaman Faizan, Suka amsa Tasneem ta mike dasauri Ta tareshi Tace "Uh welcome bro" Brieafcase din Hannunshi ta Amsa Tana mai murmushi, Shima Murmushin Yake yace "Thanks Honey! Ya lakaci Hancinta Ya Sassauta murya Yace "Har Yanxu baki fadamin bah" Ta kalleshi Tace "Mene?" Ya Kwaikwayin Muryanta Harda yanda tai da baki Yace "Baki cemin kina sona bah" Dan Dariya Tai Tabar Wajan dasauri. Kokarin binta yake Mami Tai gyaran Murya Tace "Tho Mara kunya Gani nan"....
Ummu Farheen✌🏻
N
Aysha Gana💕
[10/11, 9:03 AM] 🍹🍬🛍💍Salma🍷💍🛍🍬: [10/11, 6:01AM]
💥💥TASNEEM💥💥
Na *Ummu Farheen*
N
*Aysha Gana*
*139 to 140*
Ya Kwaikwayan Muryanta Harda Yanda tai dabaki Yace "Baki cemin kina sona bah" Dan Dariya tai Tabar Wajan dasauri.
Kokarin Binta yake mami tai gyaran murya tace "Tho Mara kunya Gani nan" Sosa keya Yayi Yace "Sannu Mami ai banganki bah" Tadan Harareshi "Dama Ya za'ayi kagani, Kadai Kama Girmanka sannan Abbanka Yace "idan Har dagaske kake sai kaje ka fadamai dakanka" Kurri Yayi yana Kallan Mami da Mamaki "Ya akai Yasani??
`Ni nafada mai ko bakyau neh??
Girgiza kai Yayi ya mike "Lemme take shower, Mami am very hungry"
yana Fadin Haka yabar falon Zuwa side dinshi...
Duk suna Zazzaune kan Dinning Suna Dinner, Faizan Yadan Kalli Abbah "Abbah Yaushe zaku tafi?" Dan Murmushi Yayi Sannan Yace "Ka kosa mutafi neh??" Kai Ya girgiza Alamar Aa, Abba Yace "Kaduna Ba'a fara tashi bah Kasani, Anma Ya kalli Mami Yace "Ku Zauna Ciki Shiri"
`Tho Tace, Tasneem Ta Aje Chokalin Ta zumburo baki, Abbah Ya kalleta Yace "Tho yar rigima na menene??"
`Abbah Meyasa banda Ya Faizan??
Kallanta Faizan Yayi Cikeda Mamaki, Ashe Tasneem tadamu dashi. Dad yace "Ya miki bayani mana Shi. Murmushi Faizan Yayi ya Kashe mata Ido Daya, Itama Murmushin Tai, kurrri ya mata Yana Kallanta, Duk abinda Sukeyi Mami na Kallansu, Ganin basuda Niyan Gamawa Tace "Idan Kun Gama Kalle Kallen da Murmushin ai Sai ku miqe koh??
Kunya ce Ta rufe Tasneem Ta Tashi A Guje Tabar Falon, Dakinta Ta shiga, Kagado Taga Sabuwar waya Kirar "Samsung Galaxy grand prime" harda Sim. Sai Wata Yar paper da aka rubuta "```4 uh my Tasneem Sai Chan Kasa Aka rubuta i love You kasa kuma akasa Faizan!```
Murmushi Tai tadau Kwalin Ta ciro Tasa a Chaji, Sai washe gari zata School ta Tuna, Mami Ta nuna Mawa Tace "Ya Faizan ne Ya saya mata" Mami Tace "Iyeh Allah Ya Saka da Alheri anma kuma banso kika riqe Waya yanzu bah, Kinga Ss1 kike akai Sauran 2yrs a gabanki Tasneem Banso Waya ya dauke miki Hankali" Turo Baki Tai, Mami ta amsa wayan Tace "Tho Iya rigima adawo lapia" Dasauri Ta fita ta shiga Mota Driver Yajata Zuwa Schl...
A bakin Gate ta Hadu da Frnds dinta Raleeya da Fatee suma anyi Droping Dinsu, Dariya sukaima Juna suka Shiga Schl, Saida Ala tashi Break Take Fada Musu Maganan Zuwa Makkanta da Kuma Sabuwar Waya da Ya Faizan ya saya mata, Sun Mata Murna Sosai, Fatee Tace "Ni Sai nake ganin Kamar Faizan din nan sanki yake" Dukan Cinyan Fatee Raleeya tai tace "Abinda zance knan Yar uwa kika Rigani" Tasneem Tace "Kullum Sai Yacemin Yana Sona Wai Nima Saina Cemai" Raleeya Tai Dariya Tace "Kicemai Mana So What?? Koh ke bakya sanshi??" Fatee tai Saurin Cewa idan Bakya sanshi ni Wallahi ina Sanshi, Gayen Ya hadu ga iya daukan wanka..
Hade Rai Tasneem Tai Ta Kalli fatee Tareda Mikewa Tace "Tho sai kije ki Aureshi" Barin Wajan tai Ranta a bace (Meh Tasneem take nufi?? Na tambayi kaina...)
Bata Kara musu magana bah har aka Tashi, Suko Sai dariya suke mata, Rai Bace Ta koma Gida, Tambayan duniya Mami tai Mata anma Taqi bata amsa Akarshe ta Fashe Da Kuka....
Dad Ya kalli Mum Yace "Nagama arranging Komai nida Naeem zamuje Saudi arabia Yaga ka'aba Ko Yasamu Sassauci" Mum Tace "Haka Ma yayi daidai" Naeem me Yayi Sallam Ya shigo Kanshi a kasa(nayi matuqar tsorata Ganin Yanda Naeem Ya rame Gwanin ban tausay!)
Dakinshi Ya hara Dad Ya kira Sunanshi, Tsayawa Yayi batare daya Juyoba Yace "Ka Shirya next week zamuyi tafiya" Baice komai bah Yayi Shigewar shi daki, Kuka Mum Ta Fashe Dashi Tana Cewa "Duk nina ja wannan abin Yanzu ji yanda dana Ya koma, Ya Allah ka baiyana Mana Tasneem" Dad Yace "Ameen Ya isa pls banasan Kukan nan, Bah lefinki bneh Haka Allah ya tsara Ki Daina Kuka...
Ummu Farheen✌🏻
N
Aysha Gana💕
[10/12, 11:33 PM] 🍹🍬🛍💍Salma🍷💍🛍🍬: [10/12, 8:26PM]
💥💥TASNEEM💥💥
Na *Ummu Farheen*
N
*Aysha Gana*
*142 to 143*
Kai Tasneem ta gyada tana murmushi dai dai nan Naeem ya Shigo Wajan Fuskarshi Dauke da murmushi, Gabanshi ne Ya fadi Ya riqe kirjinshi A hankali Bakinshi Ya Furta "Tasneem" Waige Waige Ya soma Yi, Mutane ne Cike a Wajan Kowa na Harkan Gabanshi, Kara Shiga Wajan Yayi Yana dube dube...
Tasneem ko Addua Sukaima Mamatan Dake kwance a Maqabartan, Mami Tace "Sai Muje koh??" Noqe kafada Tasneem Tai ta Kalli Abbah tace "Nidai Muje Shopping" Murmushi Abbah Yayi yace "Tho Muje Sarkin Rigima" Abbah Natafe Mami da Tasneem suna Binshi a Baya Har Wajan Maqabartan, Mai Taxi suka Tare Suka Shiga Daidai Nan Naeem Ya fito Daga Maqabartan, Idonshi Suka Sauka akan Tasneem data Shiga Motan Tanama Abbah Dariya, Dagudu Yayo Wajan Motan Anma Kamin Ya iso Har Motar Tabar wajan...
Gudu Ya soma yi yanabin Motan Ganin Gudun bazai Fidda shiba Yasa ya Tari Mai Taxi ya nuna mai Motan Yace Yabisu, Tafiya suke Sosai Su Naeem sai bin Motansu Tasneem Yake, Su Abbah Na Wucewa Go Slow ya Hadu a Wajan dole Motar da Naeem Take Ciki Ya tsaya, Nooo! Naeem yace Tareda Dukan Murfin motan, Koda Go Slow din Yayi Sauki Yawo sukaita yi Har Yanma, Ganin Yanma tayi Yasa Naeem Yacema Mai Taxi Ya kaishi Gida...
Shopping Sosai Tasneem Tai, Tun daga kan Abbah har Mami da Ya Tasiu Sai Naeem da Gogan Nata Faizan, Mama Laraba ma Bata Barta bah, (Niko Ummu Farheen Nace Ko aina zata gansu tabasu Oho) Itama Tasai Nata Kayan Sosai Tareda Kawayenta Na Schl, Mami Ta saki Baki Tace "Duk kayan nan Ina zaki kaisu??" Turo baki tai tace "Tho Fah Mami kowa da nashi Kayan, Girgiza kai Kawai Mami Tai Tana dan Dariya, Niki niki Da Kaya suka dawo masaukinsu Tasneem Ta Hada Kayanta a akwatinta Sannan Ta kwanta...
Dad Ya matukar Tsorata Ganin Yanda Naeem ya dawo, Dasauri ya Riqeshi yana Tambayanshi Meya Faru, Murya Chan Kasa Naeem Yace "Dad Naganta anma Ta tafi" Dad Yace "Wah??" Tasneem dad naganta dazu itada wasu, Shiru Dad Yayi Yana Kallansh da mamaki, Anya Naeem bai Tabu bah?? Baice Komai bah ya Kwantar dashi Kan Gado Tareda Tofeshi da Adduoi A hankali barci mai Nauyi ya daukeshi...
Alhamdulillah su Tasneem an Gama Aikin Hajji Ranan da suka Diro kasa Nigeria Da Faizan Ta fara Arbah, Murmushi Suka Sakarma Juna, Koda Suka Dawo gida, Komai na Gidan ab Chanza bama kamar dakinta, Abbah Yace "Kayi qoqari Faizan Allah Ya Saka da Alheri" Ameen Faizan Yace Tareda Murmushi. Washe Gari Tasneem ta Fito da Tsaraban Kowa ta bashi, Kaya Sosai Tasaima Faizan, Godiya Yayi sannan Yace "How Did you knw my Size" Batace Komai ba dan Ita Harga Allah Irin Size din Ya Naeem tasaya mai Kuma Tasan Tana Fdamai Irin na Ya Naeem ne Zasu bata, Kara Tambayanta yayi, Tadan Langwabar dakai Sannan Tace "Mami Ta Fadamun"...
Yadan Harareta Yace "keda Mijinki Bakisan Size dinshi bah??" Ta Turo Baki Ta mike Tabar Wajan, Yace "zan Kamaki neh" Juyowa Tai tamai gwallo Tabar Wajan a guje...