← Book details Tasneem Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 23 OF 23

Sashe 23

Tasneem Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Faizan Ya Kalli Naeem Hankali Tashe Yace "Doctr meke Faruwa da Sister nah??" Ya dake Yace "Ok kaika Kawo Wannan Patient din??" Gyada kai Faizan yayi, Naeem Yace "Menene Sunanta??" Bah Bata Lokaci Faizan Ya fadamai, Naeem Yace "Pls inada Magana da Yan uwanku, I mean Your Parents, its a very serious issue", Kallanshi Yayi da Mamaki Yace "Doctr fadamin meya Faru??, pls Karka Fadamin Labari mara Dadi, Dan Murmushin Karfin Hali Naeem Yayi Yace "Dnt uh worry bah Komai" Ya Nuna Dakinda Su Abbah suke Ciki Yace "Our parents are inside" bah tareda bata lokaci bah Naeem Ya shiga Dakin...

Cirko Cirko Yasamesu a Tsaye Sai Patient din dake Kuka kamar Ranshi zai Fita, Faizan Yama Abbah da Mami Bayani, Naeem Yace "Meet me in My Office", Yana Fadin Haka Ya Fita Dasauri, Faizan ne Yayi saurin Binshi su Abbah da Mami na Biye dashi Har office din, Guri Ya nuna Musu Alamar su Zauna, Bah musu Suka Zauna, Shiru ne Ya biyo baya Na Kusan Minti Uku, Dakyar Naeem ya Furzar da Iskan bakinshi yace "Sunana Dr Naeem" Asalina Dan Jahar Katsina Meh, Nayi Matuqar Mamaki dana ganku da Tasneem Shine Nakeson Qarin Bayani, Tsaki Faizan yayi Yace "Wht Nonsense nama Dauka Wani abu neh, Ohk Ynzu Kana nufin Saceta mukai Or What??"...

Kallanshi Naeem Yayi da Mamaki Yace "Dnt Joke With me and am nt Talkng To uh, Da Parents dinka nake" Yunkurin Magana Faizan Yake Abbah Yayi Saurin Dakatar Dashi Yace "Banso naqara Jin Maganarka Faizan" Fita Yayi Daga Office din Tareda Banko Kofan" Abbah Yace "Kayi Tambaya mekyau Kuma Banga Lefinka bah" Tasneem Yarinyata ce, Babanta Qanina neh. Shi kaganmu Taredashi a Dakin nan Baida Lapia, Naeem Yace "Kai Hakuri, Bah ina nufin Wani abu neh Shine Yakasa fahimta na" Mami Tace "Bkmai Dama duniya ya gaji Haka, Kaine Naeem dinda Take bamu Labari knan tayi zama Wajanka" Naeem yayi murmushi yace "Nine, Na dade ina nemanta" Mami Tai murmushi Tace "Tho Yau Gashi Allah ya nuna maka ita" Ya mike Yace "Muje Ku Ganta"..

Duka Suka miqe Suna Biye Dashi Har Dakin, Barci suka Sameta Tanayi, Mami Taima Naeem bayanin Laluran Mahaifin Tasneem, Yace "Bah Bangarena baneh anma Insha Allah Zanyi Duk Yanda zanyi" Mami Da Abbah Sukamai Godiya Sosai Ya Fita...

Ummu Farheen✌🏻
N
Aysha Gana💕
[10/19, 10:45 PM] 💍🍬🛍Salma🛍🍬💍: 💥💥TASNEEM💥💥

Na *Ummu Farheen*
N
*Aysha Gana*

*152 to 153*

Duka suka miqe suna biye dashi har dakin, Barci Suka Sameta tanayi, Mami Taima Naeem Bayanin Laluran Mahaifin Tasneem, Yace "Bah Bangarena baneh anma Insha Allahu Zanyi Duk Yanda zanyi" Mami da Abbah Sukamai Godiya Sosai Ya Fita, Abbah Ya kalli Mami Yace "Yaron nan Yanada Hankali" Murmushi Mami Tai Tace "Nima Sam banga lefinshi bah Dan Yayi Wannan Tambayan", Abbah Yace "Ina Zuwa" Ya fita Daga Dakin...

Naeem keta Kaiwa da Komowa Har Ranan Har aka Gama Arranging Theatern daza'ama Babansu Tasneem, Daidai Za'a Tafi dashi Tasneem Ta farka, Mami tagani Kusada Ita, Mami Tai Mata Sannu Tareda Mata Albishir din Ganin Mahaifinsu, Dirowa Tasneem Tai Daga Kan Gadon Tace "Mami Ina Yake??" Mami Ta Rike Mata Hannu Har Dakin, Likitoci Tagani Gurin Uku a dakin Sunata aunashi, Ta Karasa Kusada Gadon Murya Chan Kasa Tace "Baba" idonshi a Rufe da Alama Barci Yakeyi, Naeem ne Ya Shigo Dakin Sallama, Dasauri Tasneem ta juya Suka Hada Ido, Murya Na Rawa Tace "Ya Na...Naeeem!" Murmushi Yamata Yana Kallanta Da Narkakun Idanunshi, Kurri Ya Mata Yana Kallanta Ganin Yanda Ta Girma Ta kara Tsawo, Komai Ya zauna a Jikinta, Ta karaso Kusadashi Tareda fashewa da Kuka Tace "Ya Naeem inata Nemanka Ina Kaje??" Hancinta Ya Lakata Yace "Har Yanzu kina nan da Kukanki koh"..

Murmushi Tamai Yasa Hankiey Ya Goge Mata Hawayen Yace "Kuka Ya kare Kinji Stop Crying" Murmushi Ta kara Mai dai dai nan Faizan Ya Murda Kofan Dakin Ya Shigo, Ganin Naeem na Gogema Tasneem Hawaye Yasa Ya bata Rai Yana Kallan Mami, Girgiza mai Kai Tai, Huci Yake Kamar Zaki Ya Karasa ya Janye Tasneem daga Wajan Yace "Dnt Uh Evr set ur Stupid Hands on My Sistr" Da Mamaki naeem Ya kalleshi...

Tasneem Ta Kwace Rikonda Faizan Yamata Tace "Ya Faizan Baka Ganeshi bneh??, His my Brother also, Naeem ne fah, Wanda Kake Ganinmu Tare Years back", Tsawa Ya daka Mata Yace "Shut up" Karna Kuskura Naqara Ganinki Dashi, Mami Ranta a Bace Ta Kalli Faizan Tace "Get Out of dis Room now Mara Mutunci Kawai" Hararan Naeem Yayi Tareda Kwafa Yabar Dakin, Da Kallon Mamaki Tasneem Tabi Faizan Harya Bar Dakin, Mami ta kalli Naeem Tace "Pls kai haquri Kasa...Kanta Karasa Naeem Yayi Saurin Katseta Yace "Bkmai" Ya maida Dubanshi ga Tasneem Tareda Murmushi Yace "Am Happy to See uh again My Love" Dariya tadanyi Tareda Rufe Fuska..

An Shiga Theater da Babban tasneem, Harda Naeem Aka Shiga, Tasneem Na Dakinda Aka Kwantar da ita Sai Addua Take Tana Hawaye, Saida Tagama Ta kalli Mami tace "Banga Ya Tasiu bah" Mami Tace Dazu fah Yana Nan Bansan Inda Yaje Bah, Tasneem Batace Komai Bah Ta Kwanta Kan Gadon Ta qudundune, Faizan Koh Figan Mota yayi Yabar Asibitin, Gida Ya koma Ya Shiga Dakinshi, Anan yasamu Tasiu Kwance Idanunshi a Rufe, Ya kalleshi da Idanunsh dasuka rune Yace "Tasiu Dama Gida Kadawo??" Tun dazu nake kiranka baka dauka bah, Shiru Yayi Baice komai Bah, Ganin bai amsa bah Yasa Yayi tunanin koh Barci Yake dan Haka Ya Shige Ban Daki dan Watsa Ruwa...

Awa Hudu Cur Suka dauka a Theatern Abbah na Bakin kofan Yana Sama da Marwa Tareda Adduoi, Naeem ne Yafara Fitowa, Abbah Ya kalleshi Yace "Yaya" Murmushi Naeem Yayi Yace Karka damu Insha Allah Komai Ya wuce" Abbah ya riqe Hannun Naeem Yace "Nagode Allah ya Saka da Alheri" Ameen Naeem Yace Aka Fito dashi aka Kaishi Dakinda Yake, Abbah Ya leka Dakinda Tasneem take Yace "Hajiya kizo an Gama, Wai Ina Matarshi Tundazu Banganta bah" Mami Tace "Nima Kamar zan Tambayeka" Tasneem ta sauko Tabi Bayansu Har Dakin, Naeem ya Shigo Ya Chanza Mai Drip Yace "Muna Sa ran Farkawanshi Nanda Mintina Kadan" Tasneem Ta Kalleshi Tareda Murmush Tace "Thank Uh Ya Naeem" Shima Murmushi yamata, Mami Tace "Tho Itafa Wannan Patient din naka??" Dan Dariya Yayi Yace "Itama zata iya Tafiya Zan Rubuta mata Magunguna dazatasha" ...

Maganin Ya fita Yasiyo Mata Yakawo, Mami Tace "Alhaji Bari Muje Gida Mudawo koh" Abbah Yace "Wai ina Faizan neh??" Tabe Baki tai Tace "Bani Makulin motanka kawai muje Gida" Naeem Yace "Mami in Bazaki damu bah Muje Nakaiki, Abbah Yace "Yauwa Shiknan ma Kuje nikam Bazan bada Motata bah" Duka Dariya Sukai, Naeem da Tasneem sukai Gaba, Yace "Naganki da Waya Gv me ur numbr" Fadami Tai Ya Rubuta Yace "I Missed You Soo very Much My Love" Tai dan Dariya Tace "Mie Too" Yace "Sure??" Kai ta gyada Mai...

Hannunta ta daga tana Gyara Gyalen kanta Yace "Uh Kept ur Promise" ta akalleshi Cikin Rashin Fahimta Yace "Yea Baki Cire Ring dinda nabaki bah" Hannun Ta kalla tai dariya daidai nan Mami ta karaso wajan...

Dasauri Ya bude Motan Mami Ta shiga Sannan Tace "Thank uh" Tasneem Ta Shiga Yajasu, Mami namai kwatance Har Kofar Gidan, Daidai Nan Faizan Ya fito dasauri Dan Zuwa Masallaci Yagansu, Tsaki Yayi Ya Wuce...

Ummu Farheen✌🏻
N
Aysha Gana💕
Chapter 23 · 0% Book details