Sashe 15
Tasneem Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da Sassafe Mum Ta Shiryo Ta janyo Trolleynta takai Bakin mota, Shiru bataga Naeem ba Yasa ta shiga dakin da Sallama, kwance tasameshi Cikin bargo sai Rawar sanyi yake, Idanunshi a rufe hakoranshi Sai karo suke da juna, A Razane ta karasa Gaban Gadon Ta Taba Jikinshi Taji Zafi Rau sosai, Idonta Suka Ciko da kwalla Ta Kalli Agogo taga Saura Awa Biyu Jirginsu Ya Tashi, Kallanshi Tai Cikeda Damuwa Tace "Sorry son but we have to live" Ganin Bakinshi na Motsi Yasa Takai Kunenta Daidai Saitin Bakinshi, Abinda Taji Yacene Yasa ta Hade Rai Ta mike Tabar Dakin, Tasneem! Tasneem!! Yake Fada dakyar Idanunshi a rufe...
Layin Sa'ad Ta soma nema, Bai Dade da fara Ringing ba yadauka, Cikeda Ladabi ya gaidata ta Amsa, Tace "Dan Allah Sa'ad Karka Gaji dani i still need your Help" Sa'ad Yace Lapia?" Mum Muryanta na Rawa Tace "Wallahi Son neh" Sa'ad Najin Haka Ya Katse wayan, Cikin Mintunan Da zasu kai Talatin ya iso Gidan, Direct Dakin Naeem Ya Shiga mum Tabi bayanshi, Yanda Ta barshi haka Sukazo Suka sameshi, har Yanzu bai daina kiran Sunan Tasneem bah...
Tayar Dashi zaune Sa'ad Yayi Yace "Be Strong Naeem Pls" BP machine Ya dauko ya gwadashi, Yayi Matukar Razana da ganin Reading din, Ya dauko Thermometer Shima Ya Gwada shi, Mum Dake Gefe Tace "Pls Sa'ad Try your best Just Give Him First Aid Muna Zuwa Chan Sai muje a Dubashi Sosai", Sa'ad Ya Kalli Mum Yace "Ina zaku mum?" Tace Zamu koma Beigin Alhaji Yace Mu koma, Sa'ad Baice komai bah, Magani Ya babala Ya Kalli Mum Yace "Yakoci wani abu?"..
Kai Ta girgiza Yace "A samo mai ko tea ne Zai Sha Magani, A gurguje Ta hado ta kawo, Dakyar Sa'ad Ya Samu Yabashi Yasha Kadan Sannan Yasha maganin, Shima Saida akai fada, Sa'ad dakanshi ya Hada Mai Ruwa a Toilet Ya Taimaka mai Ya shiga, Kallan Mum Yayi Yace "Mum Pls Kiyi Hakuri, Naeem na Matukar San Tasneem Ni shaida ne mum, Kinga Yanzu Yanda Bp Dinshi Ya tashi I was very suprise" Mum Batace Komai Bah Hankalinta a tashe...
Naeem Ya dade Sannan Ya fito mum ta kalli Agogo Taga Saura 30mints Jirginsu Ya daga, Dakanta ta fita da Akwatin Kayan Naeem Tasa Driver Yasa a Mota, Bashi Baki Sa'ad yake har Ya samu Ya shirya, Rikoshi Yayi Har bakin Mota Ya Shiga, Sa'ad Ya musu Fatan Alheri, Shidai Naeem ba Umm Bah u'umm har Driver Yaja Motan Suka bar Gidan, Suna isa ana Kira, Dan haka Ba'a dau lokaci bah Aka Gama Komai mum ta rikoshi Suka Shiga jirgin, Bayan kowa Ya shiga Kofa ta rufe Jirgi Ya daga...
**
Sanye Yake da Yar Farar Jalabiya Sauri Yake dan ya makara har an Soma Raka'ar Farko, Hannunshi Rike da Torch Light Dan Yasan Sauran Anguwan bah Wuta, Dakin Mai Gadi Yayi Magana Yace "An Tayar fah" Mutumin Dake Dakin Yace "Tho Yallabai" Kofar Gidan Ya bude Ya fito, Kanshi a Sama Yana Sauri kar a Tsere mai raka'an Farko Yaji Yayi Tuntube Da Abu, Saura kadan Ya fadi, Haskawa Yayi Daga Mutum Shame Shame a kwance, Dasauri Ya dawo Baya, Haskawa Yake Sosai Har Yakai kan Fuskanta, Fuskan da Yagani ne Yasa Ya Zaro ido Tareda Zakin Torch Light din...
Shin Fans Wanene Wannan?? Nidai Nace....🤔"Ku biyomu dan Jin Wanene Wannan har dasu sakin Torch Light..
Ummu farheen✌🏻
N
Aysha Gana💕
[10/9, 10:21 PM] 🍹🍬🛍💍Salma🍷💍🛍🍬: [9/29, 5:16PM]
💥💥TASNEEM💥💥
Na *Ummu Farheen*
N
*Aysha Gana*
*119 to 120*
Haskawa Yayi Yaga Mutum Shame Shame a kwance, Dasauri ya dawo baya, Haskawa Yake Sosai Har Yakai kan Fuskarta, Fuskan da Yagani ne Yasa Ya Zaro ido Tareda Sakin Torch Light dinda ke Hannunshi, Kura Mata Ido yayi Yaga Ta Gyara Kwanciya Ta Cigaba Da barcinta, Daukan Torch Light din Yayi Ya kashe Yasa a Aljihu, matsowa Yayi Kusada Ita Ya Rasa Ta ina zai Fara, Yakai Musan Minti Uku a Tsaye Chan Ya dake Ya Dauketa Chak Kamar Wata Baby Ya sabata a Wuya Ya Shiga da ita Ciki, Yaci Aa Mai Gadi bai Fitowa dan haka Side dinshi Ya wuce da Ita, Kan gado Ya kwantar da ita Ya Rufeta da bargo...
Har Yayi Hanyar Fita Yaji an Sallame Sallah, Oh! Yace Ya Shimfida Sallaya Ya tayar da Sallah, Saida Ya idar Yayi azkar tareda Karatun Alkurani, Sannan yadawo Bakin Gadon Yadan Tsuguna, Kallanta Yayi Sosai Tabbas itace, Tho meya kawota bakin Kofar nan?? Sake Sake Yaketayi Har Gari Yayi Haske, Wanka Ya shiga Yayi Ya Fito Ya Shirya Cikin Riga Polo Fari Gabanshi an Rubuta "Jagaban" Sai Wando Jeans, Suman Kanshi daya sha Wanki ya shafe Da mayuka Masu Kamshi dakuma Sa Gashi Santsi da Kyalli, Juyawa Yayi Ya kalleta Yadanyi Murmushi Sannan Ya fita...
Tasneem bata Farka bah Sai Wuraren Karfe Goma, A hankalu Take bude ido Tareda Mika, Ganin Inda take Yasa Ta mike Zaune Dasauri Tana Kalle Kalle, Ganin Dakin Tai Kamar na Ya Naeem, Murmushi Ta saki ta diro daga Kan Gadon Dasauri, Bude Dakin Tai a hankali Ta fito, Falo ta gani dan Madaidaici, Ganin ba Gidan Ya Naeem baneh Yasa Ta Saki kuka, Hanyan Kofan Ta nufa Ta murda, Jitai a Rufe Tasake sakin Kuka da Karfi, Lungu Lungu ta Shiga Lekawa Bataga Kowa bah, Falon Ta dawo ta zauna bakin Kofan Ta Hada Kai da Guiwa ta Cigaba da Kuka, Kuka Take sosai ba kakautawa a Wajan, Bai Dawoba Sai wuraren Shabiyu Saura, Key Yasa ya bude Kofan, Tanaji an Bude kofan Ta dago kai dasauri, Ganinshi yasa ta Mike Dasauri, A Hankali Ta furta *Bature!* Qura Mata Ido Yayi, Ja baya Ta soma Yayi Yadanyi Murmushi Yace "Bah Abinda Zan miki"...
Zaro ido Tai Ta Bude baki, kasa Haquri Tai tace "Lah Kanajin Hausa" Murmushi Yayi Dimple Dinshi Suka Lotsa, Ta Kara Bude Baki Tace "Lah Irin Abuna" Yadan Kalleta Yace "Mene" Dimble Dinta ta taba, Yadanyi Dariya Mara Sauti Yace "Me Kikeyi a Waje Jiya?" I Mean Meya Faru naganki da asuba a Waje?" Idonta Ya ciko da Kwalla, lokaci kadan Ta fara Kuka Tana Yarfe Hannu, Ohh! Yace Y are You Crying, Pls Kidaina Fadamin kinji Sis" Labarin Abinda yafaru itada Dan liti ta bashi, Mamaki ne fal a Fuskanshi Yace "Tho Mai Ya Kaiki Wajan Matan Har Takaiki Wajanshi??"...
Wuri Tasneem Tasamu Ta zauna Tana matsar Kwalla, Labarin Ta Tun Sanda take Wajan mallan har Lokacinda Ta Gudu Daga Dakin Dan liti Ta bashi, Dagowa Tayi taga Yana share Hawaye, Tace "Meyasa Kake kuka?" Girgiza kai Yayi Sannan yace "Bakomai" Murmushi kawai tai ta Sadda kai kasa tana Wasa da zoben da Naeem ya bata Ranan Birthdayn tah, Yace "Menene Sunanki?" A Hankali tace Tasneem" Murmushi Yayi Yace "Nice Name" Ya Kalleta yace "Kinajin Yunwa Koh?" Kai Ta gyada mai, Ya mike Yace "Ina zuwa" har Yakai Bakin Kofa ya juyo Yace "Bakimin Gwallo Bah" Dariya Tai Ta Dukar dakai, Shima Dariyan yadanyi Ya Fita...
Main Building din Gidan ya nufa, Falon Ya shiga da Sallama, Bah Kowa a Falon Ya Haura sama Zuwa Dakin Mami, Knocking Yayi a Kofar Yace "Mamina Were are you Kin barni inata Doka Sallama" Daga Cikin Dakin tace "Come in" Ya shiga Yana Bata Fuska Cikeda Shagwaba Yace "Mami Am Hungry" Zaro ido Tai Tace "Ya salam! Na manta Ga Break dinka chan a Kasa, I tot Nace Sa'a Takai maka" Girgiza kai Yayi cikeda Shagwaba, Ta mike Tace "Muje Kaci To, Am Sorry Ta shafa Suman kanshi Tana murmushi"...
Hannunta Ya Rike Ya zaunar da ita yace "Wait Mum I hav Something to Tell You" Ta Kara shafa kanshi Tace "Ok Am all ears Sweetheart", Murmushi Yayi Saboda sunanda Ta kirashi Yana Son Sunan, Ya Gyara Zama Cikeda Murmushi Yace "Mami i Finally Got Her", Cikeda rashin Fahimta Mami Tace "Wah?" Shagwabe Fuska Yayi ya turo Baki Kamar karamin yaro Yace "Ohhh! Mami, Wacce Nace Miki Ina Ganinta idan Na Fita," Mami I Told Uh I love Her, She's Cute Ohh!"...(Niko nace Wallahi baka isa bah, Naeem Zamuba, #Murguda baki#)
Dan Dariya Mami Tai Tace "Nah tuna Swtheart, Tho aina Take? Who is her Fader?" Ya Girgiza kai yace "Bah Yarinyan Kowa bneh" Infact She Dnt Knw Her Parents!" Mikewa Tsaye Mami Tai tace "What are you Talking About?" Mikewa Yayi ya zaunar da ita bakin Gadon Ya Tsugunna Wurin Kafanta, Labarin Tsintanta Yaba Mami Da kuma labarin da tabashi", Hawaye ne Shabe shabe a Fuskan Mami, Tace "Na Tausaya Mata But are You Sure she's Telling the Thruth?" Kai Ya Gyada Tai Shiru Tareda Goge Hawayen dake Fuskanta tace "Were is she now?" Yace "Tana Side dina" Mikewa Tai Tace "Muje in Ganta"...
Yana Tafe Tana Binshi a baya har Suka sauko, Sa'a Ta Kwallawa Kira Tace "Ki Kawo ma Son Abinci Side Dinshi" Daga Cikin Kicin Ta amsa da Tho, Side Din Suka Shiga Inda Ya Barta nan Yazo Ya sameta, Tanajin Sun shigo ta dago Suka Hada ido da Mami, Dam! gaban Mami ya fadi...
Tho pha...Mudaije Zuwa!
Ummu Farheen✌🏻
N
Aysha Gana💕
[10/9, 10:21 PM] 🍹🍬🛍💍Salma🍷💍🛍🍬: [10/1, 8:00PM]
💥💥TASNEEM💥💥
Na *Ummu Farheen*
N
*Aysha Gana*
*121 to 122*
Yana tafe tana binshi a baya har suka sauko, Sa'a ta kwallawa kira Tace "ki kawoma son Abinci side dinshi" Daga Kitchen ta amsa da Tho, Side Din Duka Shiga Inda Ya Barta nan Yazo ya Sameta, Tanajin Sun Shigo ta dago suka hada ido da Mami, Dam! Gaban Mami Ya fadi...
Kurrri Mami Tai Mata Tana Kallanta, Yace "Mami Itace", Dan Murmushi Mami Tai ta karasa Kusada Tasneem Tace "Yes She's Cute" Ta sa Hannu Ta dago Haban Tasneem Tace "Menene Sunanki?" A Sanyaye Tace "Tasneem" Kin Tabbatar da Labarin da Kika bah Faizan? Gyada Kai Tasneem Tai, Mami Tace "Shiknan", Ta Kalli Faizan Tace "Sai Mun Jira mai Abbanka zaice idan Yadawo", Kan yayi Magana Sa'a Tai Sallama Hannunta Dauke da Tray, Suka Amsa Ta aje Ta fita, Mum Tace "Bata Abinci Taci, Idan Tagama Tadawo Chan Side din Zuwa Sanda Abbanka zai dawo muji Hukuncin da zai Yanke", Tho Faizan Yace Mami Tabar Side Din Cikeda Tunanin Tasneem, Lallai Tana Mata Matukar Kama da Wani koh Wata Anma Sam Ta manta inda Tasan Fuskan..