Sashe 7
Tasneem Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Alhaji Umar Zaza Shine Asalin sunan mahaifinshi, Haifafen Karaye ne Dake jahar Kano, Mahaifiyar Naeem Yar Asalin Kasar Mali Ce, Alhaji Umar Shi kadai ne Yajan iyayenshi, Yanada Shekara Ashirin da Uku Iyayenshi duka Suka Rasu, Cikin ikon Allah Ya Tafi Mali Karatu inda Anan suka Hadu da Hajiya Zainab, Allah Ya hada jininsu Har yakaiga aure, Sun Dade Allah bai basu Haihuwa bah har sun Cire Rai Allah ya Albarkace su Da Naeem, Tun tasowan Shi Yake Cikin Gata da Soyaiyar Iyayenshi, Ya samu ilimin Addini Sosai, Yanada shekara Goma Sha biyu Yayi Sauka a lokacin Alhaji Umar ya samu Aiki A China "Beijin" Inda dukansu suka koma Chan, A nan Naeem Yayi Makarantan shi Na likita a "Liaoning University of Technology" dake China, Tun yana Karatu yake burin Yin Aikinshi a kasarshi nigeria Saboda Taimaka ma Talakawa Marasa Karfi, Zuwanshi Nigeria da Sati Daya Allah Ya hadashi da Tasneem Yana dawowa daga Asibiti..Wannan Knan..!
*A Gangara fah?*
Da Sassafe iya Ta tashi Ta fita nemo dan Hatsin da za'a Girka Saboda makota, Salame ko kwana tai kuka tana Tunanin Tasneem dinta, Tasan Ruwa ya gama Mata Duka, Shatu ce ta Fito Ta leka Dakin Su Tasneem Bataga kowa bah, Ta dawo tsakar gidan Ta soma Kwala mata kira, Anma Shiru, Salame ta leko Daga dakinsu Tace "Kila Tabi iya ne Ki jira mana ta dawo" Shatu ta Galla ma salame Harara...
Tara da Wani Abu na Safe Iya ta shigo gidan Tana washe baki, Shatu tace "Ina Amaryan?" Iya tace "Bangane ina amarya bah, Ina taje?" Shatu Cikeda mamaki Tace "Tun Safe fah bata Gidan nan na dauka tare kuka fita" Iya ta girgiza Kai sannan tace "Bah tare Muka Fita bah" Kin Duba Dakinsu?? Shatu Tace "Ai Sai kuma kiyi"..
Tashi Iya Tai duk inda Tasan Tasneem na zama a cikin gidan sun duba bata nan, Hankalinsu a tashe Musamman ma Salame Suka hau duba gidajen Makota Anma bah Tasneem, Salame na kuka Tana Shiga gidan kawayensu na islamiya, Duk Wacce Ta tambaya sai tace "Tah dade bata ganta bah", A haka Har Suka gaji suka dawo gida Cikeda tashin hankali..
Ummu Farheen✌🏻
N
Aysha Gana💕
[10/15, 7:46 AM] +234 813 184 5457: [9/7, 7:35AM]
💥💥TASNEEM💥💥
Na *Ummu Farheen*
+2348131845457
N
*Aysha Gana*
+2347017251433
*71 to 75*
Shatu ce Tai Karfin Halin Cewa Yanzu iya a haka za'a Daura Ba'a Ganta Bah, Iya Ta Girgiza Kai tace "Ina fah ai kuma bah daura aure" Itadai Salame ba abinda take Sai Kuka...
Makota ne Suka Fara Shigowa Sanya Alheri, Nan Mummunan Labari Ya Riske Su, Nan Fah Aka Koma Jaje, Kankace Meh Labari ya bazu na bacewan Tasneem, Alhaji Najin Haka Ya taso dakanshi Yasamu Iya, Labarin Karya da gaskiya ta fadamai, Yako Hada Rai Yace "Abashi kayanshi" Iya bataso bah Hakanan Ta Tattara kayanshi ta bashi, Har Kudin Daya bata Saida Yace Tabashi abinshi, Dole Ta shiga makota tayi rance Ta kawo mai ya buga Vespan shi Yabar kofar gidan...
Kwanan Mallan Uku Ya Dawo, Tun A hanya Aka Shiga mishi Jaje, Abin Ya Matukar daure mai kai Hakanan Ya karasa Gida, A Tsakar gida Ya Soma Kwallawa Iya Kira, Ta fito Jiki na Rawa dan Tasan Kiran nan bah lapia, Ya Kalleta Jikinshi na Rawa Yace "Ina Tasneem?" Shiru Tai Kanta a kasa, Dakarfi yace "Magana fah nake miki koh bakiji" Ta Fashe Da Kukan Karya tace "Tasneem Dan Kawai na Mata fada akan Fita Yawon dare da take Shine Tasa kafa ta Fita" Girgiza Kai Mallan Yayi Yace "Kin Cuceni! Kinci amana, Yanzu da wani ido zan kalli yayan Yarinyan nan Wanda ya damka min Ita Amana"...
Hawaye ne Ya soma Zarya A fuskan Mallan, ya Kalli Iya Yace "Zama na dake ya kare a cikin Gidan nan, Kije na Sakeki Saki Daya" Ihu Ta Fashe dashi Ta Karaso tana kokarin Riko mai Kafa Yabar Wajan dasauri, Har xai Shiga Dakinshi ya Juya Ya kalleta Yace "Karki Barmin Yaro ko daya ki tattara su kubar min gida yanzun nan" Ta kara Fashewa Da kuka tana bashi Hakuri, Shatu da Salame suka Fito Suna Kuka, Salame ce Ta shiga dakin Mallan da Sallama...
Ya Amsa bah Tareda Ya Waigo bah, Kuka Take Tana Bashi Hakuri, Bai Kalleta bah Ya Juya fuska hawaye na Gangarowa daga idonshi, Yace "Salame Har dake za'a Hadu a kori Tasneem daga idan nan?" Kuka Ta kara Fashewa dashi taba Mallan Labarin komai, Mallan Ya Rintse ido Hawaye Suka gangaro mai Yace "Talatu Kin Cuceni"..
Hannun Salame Yaja Suka Fita Ya Rufe Dakin Ya barta nan Sannan Ya Kalli Iya Yace "Kar in dawo in sameku a gidan nan" Ya fita Fuuu, Bai Dawo Gidan bah Sai Shadaya da Wani abu na Dare, Bai Gansu bah kuma Dakin a bude, Daga Labulen Yayi yaga sun kwashe Komai, Yayi Tsaki ya Shiga dakinshi Ya Kwanta, Washe Gari da Sassafe ya nufi gidan Kiya taka Yace Ya Saki Gida, Sannan ya koma Ya kwashe Kayanshi Yabar gidan..Tho Pha!
*****
Yau Sunday Naeem baida zuwa Asibiti dan Haka Barci yakeso Yayi Sosai, Yana Kwance wuraren Karfe Bakwai na Safe ya jiyo karan Tv, Ya Fito dan Yasan Ya kashe Sannan at dis tym Tasneem bata Tashi bah, Jallabiya ya zura ya fito, Tv Ya hango kunne da Mbc 3 channel, Ya karasa Cikin Falon aiko yaga Tasneem Zaune Ta kurama Tv Ido, Ya Karasa Ya kashe Tv Yace "Har kin Gama barcin neh??" Gyada kai tai Tana turo baki, Yace "Aa ki koma ki kara koh yunwa kikeji?" Girgiza kai tai Alamar Aa! Sannan Tace "Ni Ya Naeem Kallo Zanyi" Yace "Haba My Love ki karayin Barci Anjima Sai muje na miki Shopping din koh" Bah Kince Harda Yar Tsana Kikeso bah? Kai Ta gyada tareda Murmushi Yace "Muje"..
Bah Musu Ta Tashi Tare da Rike Hanunshi Ya Kaita dakinta, Saida Yaga ta kwanta Sannan Ya Fito ya Koma dakinshi, Jallabiyan Ya cire Ya Fada Gado Yace Wash! Ko Minti biyu beyi bah ya Karajin Muryan Tv, Zaro ido Yayi Yadau Jallabiya yasa Ya fita, Zaune Yasameta Tana kallo tana Dariya, Ya karasa Ya kashe Tv Yace "Barcin kenan" Turo baki tai ta mike ta koma Dakinta, Shima Dakin nashi ya koma...
Jallabiyan Ya cire bai kaiga Hawa Gadon bah ya kuma Jin Karan Tv Na yanzu ma kure Volume akai, "Oooh My love" ya fada Da Karfi, Ko Jalabiyan baisa bah Daga shi Sai Boxers Da Singlet, Tana ganinshi Tai Hanyan Dakinta dagudu, kamota Yayi Yace "My Love bakya ji koh?" "Bakyaso nai barci?" Ta Turo baki Tace "To Ya naeem ni banajin Barci" Murmushi yayi ya Kwaikwayi Muryanta da yanda Tai yace "Tho Ya Tasneem ni inaso nai barci" Dariya ta Fashe dashi Dimple dinta Suka Lotsa, Kurri Ya mata Yana Kallanta, Santa Da tausayinta ke Kara shigarshi..
Duk Sanda Yake Tareda Ita Yakanji Farin Ciki, Yace "Tho Yi hakuri ki koma ki kwanta kinji my Love" Maqe Kafada tai Alamar Aa! Yace "Waima Waya koya miki kunna Tv?" Tayi Murmushi Tace "Naga Yanda Kakeyi neh", Yayi Murmushi Yace "Duk Sanda kika kara Kunna Tv din nan, Ya dan Ja Hancinta Yace "Wannan Dogon Hancin Zan Cire" Murmushi Taimai, Shima Murmushin Yayi Yace "You Look Cute Wen uh Smile"...
Tuna Batasan meyace bah Yasa Yace "Kina Zuwa School a Kauyenku?" Kai ta gyada yace "Wanne Class kike?" Yace primary five" Jinjina Kai Yayi Ya mikar da Ita yace "Muje ki kwanta pls" Ta mike Ya Rakata Ta Koma Sannan Ya koma Nashi, Kwaciya Yayi Barci Koh Ya daukeshi..
Chan Cikin Barci Yaji wani Abu A Kunnenshi Kamar Kwaro yana komarin Shiga, Ya mike a Tsorace Yana Taba Kunnen, Fashewa Da dariya Tasneem Tai Tace "Kaima Babba Kanajin Tsoro" Murmushi kawai ya mata, Haka ta Dingi Damunshi Barcin Dabaiyi ba Knan, Dakanshi Ya hada Musu Breakfast Sukai Sannan Yace Taje Tai Wanka su Tafi, Tsalle Tai Cikeda Murna ta Mike Ta nufi dakinta, Wayanshi ne Yadau Ringing Ya Duba Sannan Ya dauka Ya kara A Kunne...
Ummu Farheen✌🏻
N
Aysha Gana💕
[10/15, 7:49 AM] +234 813 184 5457: [9/7, 6:23PM]
💥💥TASNEEM💥💥
Na *Ummu Farheen*
+2348131845457
N
*Aysha Gana*
+2347017251433
*76 to 80*
A Hankali Yace "Mum Good Morning" Daga Chan Bangaren Tace "Son Kadai Manta Dani Kwana Biyu, Kullum Dasafe Saika Kirani Before you go to work anma Ynxu ka Daina" Naeem Yace "Oh No Mum Its not What Uh Think, Aiki ne Yamin Yawa Dats Why buh am Sorry and..." Tace " And What Son?? Tel Mie" Shiru Yayi Sannan Yace "Mum I Mistakenly Hit a gurl Wen am Going Back Home Last Week" Innalillahi Wa Inna Ilaihi Rajiun Tace Sannan Takara Cewa "Ina Fata ba wata Matsala Bace Babba, And pls dnt Tel mie Ta mutu" Dan Murmushi Yayi Jin yanda Ta rude Yace "No Mum Har Tama Warke, She's here Wit Mie"..
Cikeda Rashin Fahimta Tace "What Did uh mean She's Wit You?" Yace "Mum Daga Kauye Take Batada Parents Sai Guidiance and Suna Gana Mata Azaba Its Why, She's Very Young just 11yrs", Hada Rai Tai Kamar Yana Kusada ita tace "Ban Yarda bah kuma ban amince bah, Dole ka maida ita gurin Koma Waye Nata, Haba Son What did You Think ppl wl say" Yayi Shiru Baice Komai bah, Tace "Dan Haka Gobe Nakeso ka maida Yarinyan nan, Kuma Sai Dad dinka Yaji, Sanin Kanka neh Banason Talaka" Wai Meyasa Naeem bakajin Magana neh?" Baice Komai Bah Ta gama Ta Kashe Wayan..
Shiru Yayi Ya Dafe Kanshi, Inna Lillahi Wa inna Ilaihi Rajiun!, Why Mum! Why!!, Meyasa kikeson Rabani da Tasneem, I Love Her I Dnt Want To Loose Her, Dora kanshi Yayi Akan Dinning Din Yayi Shiru, Dagudu Tasneem ta Fito Sanye da Afterdress Baki Sai ta daura Gyalen Kayan a Kai, Ta Karaso Kusada Shi ta Dafashi Tace "Ya Naeem Nagama muje" Dagowa Yayi Ya kalleta Idanunshi Sunyi Ja, Ta Kalleshi Tace "Ya Naeem Bakada lapia Neh??" Baice mata Komai Bah sai Hawaye ya gangaro Daga Idonshi, Zaro ido tai, Itama ta fashe da Kuka tace "Menene Ya Naeem??" Kaima Zaka Tafi ne Kabarni Kamar yanda Ya Tasiu Ya tafi??"..