Sashe 21
Tasneem Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kwananta Uku da dawowa ta koma Schl, Frnds dinta na School sunsha Tsaraba Sosai, Tasneem Ta maida Hankalinta Gurin Karatu sosai, Soyaiya Suke Sosai Itada Faiza Dukda Ita Har Ynzu bata Yarda Sanshi Takeba Kuma bata Taba Fadamai bah, Anma Duk wanda Yagansu Yaga Yanda suke Tattalin Juna Yasan Suna San Junansu...
A kasar China kuwa Labari Yasha Banban, Naeem ya koma Kamar bashi bah, Abin Har Tsoro Yasoma bah Mum da Dad, Addua Sukasa Agaba Bah Dare bah Rana Cikin Ikon Allah Hankalinshi Ya Fara dawowa Gareshi, Ya Rage Tunani Sosai, Yana walwala Fiye da da dukda Kasan Zuciyarshi Tasneem dinshi na nan Maqale, Ya Cigaba da zuwa Aikinshi dama Tuni Yusrah Tabar Asibitin...
*Bayan Shekara daya*
Sanye Take da Atamfa Green da Ratsin Fari, Hannunta Rike da Handbag na Versace, Flat Shoe ne a Kafanta Shima Green, Yarinyan Ta matuqar tafiya da Imanina, Saida na Qura mata ido Sosai Sannan Na Gane ashe Tasneem ce, Faizan neh Ya Fito rike da Car key dinshi Yace "Am Sorry Bae" Turo baki Kawai tai Batace Komai Bah, Ta shiga Motan Ya tada Suka bar Gidan, wayanta ne Ya soma Ringing Ta Dauka tana murmushi, daga chan Bangaren Akace "HBD Frnd! Sai munzo Cin Cake" Dariya Tadanyi tace "Tho Kwadayaiya Sai Kizo kici" Itama Dariyan Tai Ta Kashe wayan, Faizan Kaman Ya Mata Magana ya fasa, Tafiya Suke Tayi Batare datasan inda Suka Nufa bah, Ganin tafiyan Yaqi Karewa Yasa Ta Kalleshi tace "Wai ina Zamune??" bareda ya kalleta bah Yace "Sai dake Zanje nayi"
Shiru tai Batakara Cewa komai bah, Sunyi tafiya Mai Nisa, Motan Ta fara Cijewa, Ganin Taqi yasa Sukai Parking, Faizan Ya fito Ya bude Gaban Motan, Hayaqi ne ya furzo Yadanyi Tsaki ya Daki motar da Kafanshi, Tasneem ta Fito Tace "Whats Wrong Ya Faizan" Kai yayi Magana Wani Daga bayansu Yace "Alhaji Tsayawa Taine??" Ni meh Gyara neh Barin Dubah mah, Zaro Ido Tasneem Tai ko a Mafarki taji Muryan nan bazata tabah Manta Maishi bah, Dasauri Ta juyo Suka Hada Ido Tace ....
Shin Masu Karatu Wah Tasneem tagani??
Ummu Farheen✌🏻
N
Aysha Gana💕
[10/14, 7:46 PM] 🍹🍬🛍💍Salma🍷💍🛍🍬: [10/14, 1:33PM]
💥💥TASNEEM💥💥
Na *Ummu Farheen*
N
*Aysha Gana*
*144 to 145*
"Whats Wrong ya faizan??" Kan Yayi Magana Wani Daga Bayansu Yace "Alhaji Tsayawa Taine??" Ni Mai Gyara neh Barin Dubah mah, Zaro ido Tasneem tai ko a mafarki taji muryan nan bazata tabah manta maishi bah, Dasauri ta juyo suka hada ido Tace *Ya Tasiu!!!*, Da Mamaki Yake Kallanta, Fashewa Dakuka tai Ta matso kusada Shi Tace "Ya Tasiu nine Fah Tasneem, Baka ganeni baneh??"..
Idonshi Cikeda Kwalla Yace "Tasneem Kece??, Ina Kika Shiga Inata nemanki" Ta kara rushewa da kuka ta juya ta kalli Faizan daya Tsaya yana kallansu Tace "Ya Faizan Wannan Shine Yayana" Murmushi Yayi Ya miqama Tasiu Hannu sukai musabaha, Murya chan Kasa Tasiu Yace "Wanene Wannan??" Cikeda Jindadi Tace "Labari neh Mai Tsawo" Kazo muje gidan mu, Karasawa Yayi Barin Motan Ya dudubah, Sannan Yace "Tayar mugani" Bah musu Faizan Yashiga ya Tayar, Tasiu Ya rufemai Gaban Motan, Faizan Ya fito Yace "Dan Allah Kabimu muje Gidanmu, Yakamata Kasan Inda Qanwarka Take Rayuwa, Kuma Nasan Akwai Tambayoyi Fal a Ranka da kake Buqatar Amsar su" Shiru Tasiu Yayi Ya Kalli Tasneem Ta gyada mai kai tana Share Hawaye, Ya Kalli Faizan Tareda Murmushi Yace "Shiknan Muje" Kayan Aikinshi ya kwasa yasa a Motan Suka juya Suka nufi gida...
Tun a Hanya Faizan Ya kira Mami Yamata Bayani, Cikeda Murna Tace "Sai Kunzo" Yace Tho Mami Tareda Kashe Wayan, Cikin Mintina Kadan Suka isa Gidan, Tsayawa Kallan Gidan Tasiu Yayi Cikeda Mamaki, Sai Kalle Kalle Yake kamar Bakauye, Tasneem ta riqemai Hannu Ya Kalleta Tamai Murmushi Suka Shiga Falon, Mami ce Ta taresu da Fara'a, Har Kasa Tasiu ya Tsugunna Ya gaida Mami, Murmushin jindadi Tai Ta amsa, Kallanshi Ta Tsaya Yi Cikeda Mamaki, nuna mai Kujera tai Dakyar Ta bude Baki Tace "Ga guri Zauna Ina Zuwa" Tho Yace Ya zauna, Tasneem ta zauna kusada shi tace "Ya Tasiu!" Murmushi Yamata Yace "Na'am Tasneem" meh Kikeyi Anan??...
Ta fadada Murmushi Tace "Ya Tasiu Kasan meh??" Girgiza kai Yayi Yace "Fada Inaji" Tace "Shekaran nan naje Makka" Zaro Ido Yayi da Mamaki Yace "Dagaske??" Hannu Tasa a Jakanta Tace "Bari kagani" Wayanta ta dauko ta shiga Hotuna, Hotunan Data dauka a Makka ta nuna mai, Cikeda Mamaki Yace "Alhamdulillah Burinki Ya cika" Duk da bansan Mutanen nan bah Anma Naji a raina Mutanen Kirki ne Allah Ya Saka musu da Alheri Riqeki da sukayi...
Mami Ta sauko Cikeda Fara'a Tace "Tasneem ina Faizan??" Tace "Ya fita Bansan Inda Yaje bah, Horn Suka Ci na Motar Abbah, Dagudu Tasneem ta Fita ta Taroshi Tana Fara'a, Tare Suka Shigo Falon, Mikewa Tasiu Yayi Cikeda Ladabi, Abbah Ya karaso wajanshi Yace "Barka da Zuwa, Ina Cikin Farin Ciki Yau da Allah Ya nuna min wani na Tasneem" Dagowa Tasiu Yayi Yana Murmushi Suka Hada Ido, Gabanshi ne Ya Fadi Ganin Fuskan Tasiu, Ya juya Ya kalli Mami, Itama Shi Take Kallo Ya kara Juyowa Ya Kalli Tasiu, Gani Yayi Ya Tsugunna Har Kasa Ya Gaida Shi, Amsawa Abbah Yayi a Daburce, Ya Kalli Mami Yace "A bashi daki Sannan Yaci abinci anjima Inaso mu zauna duka" Yana Fadin Haka Yabar Falon Ya haura Sama zuwa dakinshi...
Mami Ta fadama Tasneem Dakinda Zata Kaishi, Suka Mike Tana Riqe da Hannunshi Har dakin, Har Yanzu Kallan Tasneem Yake cikeda Mamaki, Abinci Ta Kawomai Ta Fita, Sai Bayan Isha'i Abbah Na Falo Shida Mami..
Fsizan ne Ya Shigo da Sallama, Mami Ta Harareshi Tace "Ka kyauta ina Kaje Tin dazu" Murmushi Yayi ya Hada Hannayenshi Yace "Sorry Mum! Wani abokin aikina ke aure yau Shap na manta" Batace komai bah, Tasneem Ta sauko riqe da Wayanta, Abbah Yace "Jeki ki kira Yayanki" Tace Tho Ta nufi dakin Dasauri, Mami Tace "Kaima zauna Akwai Maganan da Za'ayi" Bah Musu Ya zauna, Tasneem ta Shigo Falon da Sallama Tasiu na Biye da ita...
Wuri suka Samu Suka zauna kusada Juna, Mami tadanyi Dariya Tace "Baebyna yanzu anga Yaya An Daina Zama Kusa dani koh??" Murmushi Kawai Tai, Abbah Yayi Gyaran murya Yace "Munaso Musan Labarin ku ina Nufin daga Inda Kuke, Menene Asalinku?? Sannan Ina Iyayenku Suke", Mami Tace Kafin Nan Inaso Tasneem ki bama yayanki Labarinki Tun Bayan Rabuwanku, Murya a Sanyaye Tasneem Ta bada Labarin Rayuwarta Tun Tafiyan Tasiu Har Zuwa Ranan, Saida Tagama Ta Share Hawayenta, Shima Tasiu Kukan Yake a Hankali...
Mami Tace "Komai Ya wuce Yanzu kai Muke Saurare" Tasiu Yadan Dago Ya kallesu Sannan ya Fara Kamar Haka..
"Mahaifinmu Dan Asalin Jimeta ne Adamawa State, Sunanshi Alhaji Aminu Sabo, Sai Mahaifiyar mu Fatima ita Kuma Yar Maradi ce Kasar Nijar" Abbah Ya Mike Dasauri Yana Kallanshi Yace "What???"...
*Ina Fatan Zakumin Afuwa Kwana biyu banida Lapia neh shiyasa banyi Post bah, Stl ina Baran Adduan Ku*
Ummu Farheen✌🏻
N
Aysha Gana💕
[10/15, 6:00AM]
💥💥TASNEEM💥💥
Na *Ummu Farheen*
N
*Aysha Gana*
*146 to 147*
"Mahaifinmu dan Asalin Jimeta ne Adamawa state, Sunanshi Alhaji Aminu Sabo, Sai Mahaifiyarmu Fatima Ita Kuma Yar Maradi ce Kasar Nijar.
Abbah Ya mike Dasauri Yana Kallanshi Yace "What??"
Itama Mami Miqewa Tai Tace "Lapia Alhaji maiya Faru??"
Kallan Tasiu Abbah Yayi Sosai Yace "Tabbas Hakane, Dukda Banji Labarinka bah anma Masan Kai Dan Alameen neh Ga Kama"..
Cikeda Rashin Fahimta Tasiu ke Kallan Abbah, Zama Yayi Sannan Yace "Ina Alameen??" Yana Ina Yanzu??
Mami Ta Kurama Abbah Ido Tace "Alhaj kila fah Sunan neh Kawai Yayi daidai Kabari Ya cigaba da Fadamana, Baice komai bah Mami ta Kalli Tasiu Tace "Muna Jinka"
`Na Taso Nikadai ne Gurin Mahaifina, Sai Mahaifiya tah, Muna Adamawa akamai Transfer Muka koma Minna da zama, Na Tashi Cikin Gata Gurin Mahaifina, Tunda Nake Ban taba Ganin wani na Mahaifina bah, Harda Mahaifiya Tah, Duk sanda na Tambaye shi sai Yace min Yanada Yaya Sunanshi "Jibrila" kuma Zai Kaini Karna Damu, Ita Kuwa Mahaifiyata Bana Tambayanta Saboda Nasan Tayi nisa da Kasarsu, Ina Aji Uku na Sakandiri Mahaifiyarmu Ta Fara Rashin Lafiya, Koda Akaje Asibiti aka Gwadata Sai akace Tanada juna biyu..
`Haka muka Cigaba da Rayuwa Yau Ciwo gobe Lafiya, Kullum Mahaifina baya nan Yana Gurin aiki, Nike Lura da Ita Har Tadan ji Sauki sannan nacigaba da xuwa makaranta nah, Bana Manta Wata Ranar Sati da misalin Karfe Bakwai na dare ina zaune a dakin mahaifiyata inacin Abinci mukaji Hayaniyan mutane a Gidan, Da mamaki muka Fito, Ashe aure ya qara batare da Mahaifiyata tasani bah, Hakan Bah Karamin Kona Mata Rai Yayi bah Anma Ta danne Bata Fadamai Bah...
Shiru Yayi tareda Fashewa da kuka, Tasneem ta dafashi Itama kukan Takeyi, Mami ce Tai Karfin Halin Cewa, Kai Haquri duk abinda kagani ya faru da dan Adam dama muqaddari ne daga Allah, Saida Yayi Mai Isarshi Sannan Ya Cigaba dacewa..
`Haka Ta cigaba dazama Cikin Rayuwar Qunci da Tsangwama, Kullum Mahaifina Bashida Abu sai hantara Da Tsangwama, A Haka Har Allah Ya sauketa Lapia, inda Aka Samu Tasneem, Tanada Shekara Uku Lokaci na Kammala Secondry dina, Wata Ranar Laraba Nadawo Daga Makarantar Islamiya harna Cire Kayan Islamiya nah Naji Mahaifina na kwallawa Mahaifiyata Kira, dasauri ta Karasa Kusadashi, Ya mika Mata Takarda Yace "Banaso na Qara Ganinki a Gidan nan Ki Tattara inaki inaki kibar gidan nan"...
Da Mamaki na leko Daga dakinmu Ina Kallanshi, Yana Ganina Yace "Karta Sake Tabar Mai ko Yaro daya duka Ta hada Ta Tafi damu" Kuka nafara ina Bashi hakuri, Ko Kallona Beyi bah Ya Shige dakin Amaryar Sah, Ina Hangota Tana Leqomu ta window Tana dariya, Mahaifiyarmu Sai Kuka Take, A Haka muka kwashi Kayanmu Muka Bar Gidan...
Shiru Yayi Yana Goge Hawayen Fuskanshi, Tasneem Dake Gefenshi ko kuka Wiwi, Itama Mami Sai matsar Kwalla Take, Abbah yace "Me yakaiku Karin Katsina??" Tasiu Ya Gyara Zama Yace;