Sashe 5
Tasneem Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ummu Farheen✌🏻
N
Aysha Gana💕
[10/15, 7:36 AM] +234 813 184 5457: [9/2, 7:56PM]
💥💥TASNEEM💥💥
Na *Ummu Farheen*
+2348131845457
N
*Aysha Gana*
+2347017251433
*46 to 50*
Inna lillahi Wa inna ilaihi Rajiun! Shine Kalmar da na cikin motan ya fada da karfi, Burki ya ci Ya fito Dasauri, Kyakyawan Saurayi ne ya fito daga motan, Wanda A kalla Shekaraun Shi basu wuce Ashirin da Takwas xuwa tara bah, Fatarshi tafi kama da na Black Americans, Gogo ne Bashi da jiki Sosai, Gashin Kanshi luf luf, Sanye Yake da Polo da Jeans Trouser, Hannunshi daure Da i-Watch, Sannan Kafarshi Sanye da Takalmi Jova, Dasauri ya karasa inda Tasneem take kwance cikin Jini, Waige Waige Ya soma Yi ko tareda wani take, Anma baiga kowa bah, Dasauri Ya dauketa Ya Sata a bayan mota Ya shiga Yayi reverse ya Koma...
Gudu yake sosai Yana yi jefi jefi yana juyawa yana kallanta har ya karasa Asibitin, Ko kwakwaran parking beyi bah ya fito, Wani likita ne ya hangoshi Yace Aa! *Dr Naeem* baka tafi bah ko Mantuwa kayi? Kofar motan Na baya ya bude Ya dauko Tasneem Sannan Ya kalleshi Yace "Dr Muje Emergency pls" Dayan doctr Ya Bishi dasauri Suka shiga Shiga Cikin Asibitin, Nurses ne suka amsheta dasauri Amenity Sukai da ita, Dr Naeem ya kalli Dayan Dr Cikeda damuwa Yace "Yanzu ina komawa Na bugeta pls Chck her" Dayan dr ya shiga Ya duduba Tah, Dinki Akaimata a Kafa Har guda biyu Sai Buguwa datai a kai, Likitan ya fito Ya kalli Dr Naeem Yace "Alhamdulillah Bah Wata Matsala baneh sosai" Bayani Yama Dr Naeem, Dan Murmushi Yayi sannan Yace "Thank Uh Dr Sa'ad"...
Dr Sa'ad Yace "Bkmai" Yanzu Sai asamu wanda zai zauna da ita, Dr Naeem Yace "Bakomai Ni zan zauna da ita" Zaro ido Dr Sa'ad Yayi Yace "Haba Dr dakan ka, Ga Nurses sai su Zauna da ita, Girgiza kai Naeem Yayi yace "Babu damuwa Dan ko naje Gida bah abinda zanyi, Shiru Dr Sa'ad Yayi yace "Shiknan Allah Bamu Alheri" Ameen Naeem Yace Ya rakashi Har bakin mota Sannan ya dawo...
Dakin Ya Shiga Da sallama, Kwance Ya Sameta Hannunta Daure da Canular an Sa Mata drip, Sai kafanta Dake liqe da plaster, Kura Mata ido Yayi Yana Kallanta, Kujeran dake Kusada Ita Ya Zauna akai Yana Kara kallanta, Dan Murmushi ya Saki ganin dan Murmushin dake Fuskanta, Wayanshi ne Yadau Ringing, Dasauri ya dauko Daga Cikin Aljihun shi dan baiso Ya tashe tah, Ya Dauka Tareda sallama, Murmushi ya saki Sannan yace "Am fine Mum Ya dad?" Chan Ya kara Cewa Everthing is alryt, Shiru Yayi Sannan Yace "Ok Mum i Will, and my Regrds to Dad" Ok Bye Mum" Ya Kashe ya Kara Maida Dubanshi Ga Tasneem, A hankali Ya furta she's damn Beautiful, Hannunta ya hada da nashi yana Murzawa A hankali, A haka barci Ya Daukeshi...
Har Asubah Tasneem bata Farka bah, Tashi Yayi Yayo Alwala Yayi Sallah, Kamar ance Ya kalleta Yaga Tana Juya kai, Ya mike Dasauri ya Karasa kusada ita Ya rike mata Hannu Sannan Yace "Sannu pls open ur eyes" Magana Yaga Tanayi yasa kunnenshi Dai dai bakinta, "Ya Tasiu" Shi Yaji tana Fada, Ya kara Rike hannunta, A hankali Take Bude idonta Har ta bude duka, Jin An Rike mata hannu Yasa Ta juya idanunta suka Sauka akanshi, Murmushi ya mata sannan Yace "Sannu", Bin dakin tai da kallo, Tunda take ko a kauyen su bata taba ganin daki mai kyau irin Wannan bah, Tunowa datai Ya Tasiu ya taba fada mata Idan Bata daina yawo bah akwai masu Daukan mutum su Ciremai kai shiknan ya mutu, A razane ta mike ta zauna tareda kwalla ihu, Yunkurin Tashi take yayi maza ya riketa Yace "Ina zaki??", Bakiga bakida lapia bah, Ihu ta cigaba har saida nurses Suka shigo, ya kallesu yace "Bkmai you can go" Ganin Nurses Din da Fararen kaya yasa ta kara tsurewa, Janye hannunta tai daga nashi, Tana Kiran ya tasiu dakarfi tareda fashewa da kuka, Yace "Come down am nt here to hurt you" Ganin batamai magana bah Yasa yayi Tunanin Ko batajin Turanci da Hausa, Tunanin Shi ko Bafulata na neh, Ganin yanda takeda haske sosai da yalwataccen Gashi, Dafe goshin shi yayi Yace "Ya Salam" Ya zanyi da yarinyan nan, Jin Muryanta Yayi Tana cewa "Dan Allah karka Ciremin Kaina dan Allah"
Ummu Farheen✌🏻
N
Aysha Gana💕
[10/15, 7:38 AM] +234 813 184 5457: [9/3, 6:00AM]
💥💥TASNEEM💥💥
Na *Ummu Farheen*
+2348131845457
N
*Aysha Gana*
+2347017251433
*51to 55*
Dan Kallanta Yayi Sanan Yace "Kinga Ina Miki Kamada Masu cire Kai neh??" Ga Mamakinshi Kanta Yaga ta Daga Alamar "Eh", Kara kallan jikinshi Yayi Sannan Ya kalleta, Kokarin Saukowa take daga Kan gadon Tana kuka a Hankali, Wannan Karan Beyi Yunkurin Hanata bah, Zafin Dataji a kafafuwanta Yasata cewa Ouch!, Kasa Kasa Ya Kalleta Yace "Ina zaki??" Hawayen Fuskanta ta goge Tace "Ni Dan Allah karku Ciremin Kaina Ban muku komai bah"..
Dan Murmushi yayi Sannan Yace "Kinga Ina miki Kama da Dan Yankan kai neh??" Kai ta gyada Alamar Eh, Karasawa Yayi kusada ita Yace "Nan Asibiti neh, Jiyan on my way home na bigeki da mota Shine na kawoki nan" Ta kuramai Ido Tana Kallanshi, Kyafta mata ido Yayi Sannan Yace "Koh baki yarda bah" Murmushi tai Dan ya Tuno mata da Ya tasiu, Ta turo baki Tace "Tho ina Ya Tasiu??" Yace Ina Yaje??..
Batace Komai bah Sai Yatsine Fuska datake Tana Kallan Kafarta, Ya Lura da hakan Yace "Yana Miki Zafi neh??" Langwabar da kai tai Idonta ya ciko da kwalla, Ya Xauna kusada ita yace "Sorry Zai daina kinji??" Shafa Cikinta Tai Ta Kalleshi tace "Yunwa nakeji Yaya", Dan Murmushi Yayi Yaji dadin Maganan data Fada, Ya fita dasauri...
Tana Ganin Ya fita Ta mike Dakyar Tana dangyashi Hawaye Na zuba a idonta, Ta fita tana Dube dube, Mutane ta gani Burjik Kowanne na harkan Gabanshi, Kofan dataga Anabi Shi itama tabi, Haraban asibitin ta fita, Motocci Burjik Tagani a Haraban Asibitin anyi parking, Hango titi tai Motocci nata wucewa, Kyalkyalewa Da dariya Tai Sannan Tace "Lah Mota Irin Na Alhaji" Muryan Naeem taji kusada ita Yace "Oh! Thank God! Na dauka kin gudu ne" ya tsuguna A gabanta ya rike Kafadanta Yace "Dah Ban ganki bah bansan Halin Dazan shiga bah" Kuramai Ido Tai Batare datace komai bah, Hannunta Ya kama suka koma Dakin Sai Turo baki take, Zaunar da ita Yayi yace "Menene Kike Fushi" Cikin Muryan kuka Tace "Ban gama Kallan motocin bah" Dan Murmushi yayi Yace "Kinaso kiga Motocci?" Kai ta gyada mai Dasauri Yace "Ok tho ki Fara Cin Abinci Kinji" Take Away ya aje Mata, Plantain ne Dakwai sai Chips a gefe, Kallanshi Tai Tareda murmushi tace "Nawa neh?" Kai ya Gyada Yana kallanta, Aiko Ta fara Ci Sosai, Hannu Baka hannu kwarya, Kallanta yake Cikeda Tausayi harta Gama sannan tadauki Tea Tasha tana lumshe ido...
Saida Ta Gama Ya Kalleta Yace "Menene Sunanki?" Tace "Tasneem" Woaw! Nyc Name" Tace "Tho kaifa?" Yace Sunana "Naeem" Gani Kawai Yayi ta kyalkyale da dariya Sannan Tace Sunan Turawa" Murmushi Yayi yace "Ina zaki Jiya naganki A hanya har na bugeki" Sai a Sannan ta tuna Tai narai narai da ido Tace "Koba Iya bace zatamin Aure" Ya xaro ido Yace "Aure!?" kaita gyada, Shiru Yayi baice Komai bah Har na Wasu lokuta..Ta kalleshi tareda Langwabar dakai tace "Zanyi Fitsari" Ya Nuna mata toilet Yace Gashi Chan" Tana shiga ta fito Tace "Tho aina zanyi? "Yanzu ya gane daga kauye take, Dakanshi ya nuna mata komai sannan ya Fito, Fita Yayi daga Dakin Yaje Nursing Station, Wasu Nurses yasamu Yace Dan Allah su Lura da ita Zaije ya dawo, Dasauri suka amsa Ya fita ya nufi Motarshi...
Gida Ya nufa Yayi Wanka, Ya fita ya Nufi Wani Eatry nan Kusa, Saida ya karya sannan yama Tasneem take Away Ya fito, Saida Ya Tsaya a wani bouque Ya sai mata Readymade kaya Da English Wears sannan ya karasa Asbitin...
Ummu Farheen✌🏻
N
Aysha Gana💕
[10/15, 7:39 AM] +234 813 184 5457: [9/3, 1:45PM]
💥💥TASNEEM💥💥
Na *Ummu Farheen*
+2348131845457
N
Aysha Gana
+2347017251433
*56 to 60*
Motan Dr Sa'ad Ya gani a Haraban Asibitin, Yadanyi Murmushi Sannan Yayi Parking Ya Shiga, Office dinshi Ya nufa Da Sallama, Patient ya gani Kwance Yana Dubawa, Yace Oh! Sorry doctr Barinje in Dawo, Dr Sa'ad Yace "Ok no Problem" Ya rufe Sannan Ya nufi Dakin da Tasneem take...
Kwance Ya sameta Tanata Barci Hankalinta kwance, Ya karasa ya zauna Akan Kujeran dake Facing gadon, Kura mata Ido Yayi sannan Ya saki Murmushi, A Ranshi Yace "Sleeping Beauty" Hannu Yasa Ya Cire Gashin daya Rufe mata Fuska, Knocking yaji a kofar Dakin, Ya mike dasauri Sannan Yace "Come in"...
Wata Nurse ce Ta shigo Tace "Good Morning Sir!" Yace "Morning"..Tace "Sir Patients are Waiting For You" Osh! Yace Tareda tafe Kai, Ya juya Ya Kalli Tasneem Sannan yace "Ok lets go" A Tare Suka Fita, Office dinshi Ya nufa, Aiko Yaga Patients Dayawa a bakin Kofar kowa burinshi Dr Naeem Ya dubashi, Saboda Shine Sabon Doctr dinda Aka Kawo Asibitin, Bude Office din Yayi ya shiga Nurse na biye dashi Rike da Folders din Patients din..
Haka Yayi ta dubasu Anma hankalinshi na Gurin Tasneem, Yana Cikin Duba Na karshe, Ya kalli agogo Karfe Daya saura, Yadanyi Tsaki yace "Am gonna Miss Zuhur" Patient din Wanda Yake bah musulmi bah Yace "Ok Give mie the prescription" Kan Naeem Yayi Magana aka Turo Kofan Office Din..
Dagowa Yayi Suka Hada ido da Tasneem, "Murmushi Yayi sannan ya karasa Rubutun ya mika mai" Ya tashi Yabar Office din, Tasneem Ko sai bin Office din take da kallo, Yace "Ya akai kika san Ina nan?" Murmushi tai tace "Ni bansan Kana nan bah, Kawai ina Bude Kofofin ne ina dubawa inga meke Ciki" Dan murmushi yayi Yace "Kinci abinci??" Kai Ta girgiza Alamar Aa, Yace "ok" Hannunta Ya kama suka Koma Dakin, Ya zaunar da ita sannan ya bata Abincin, Ta amsa tana Murmushi Sannan ta fara ci..
Kayan daya siyo mata ya nuna mata, Ta amsa Tana dariya Ta kalleshi Tace "Nawa neh?" Kai ya Gyada Ya mike dasauri yace Barinje Masallaci, Ya fita dasauri dan Yakusa Rasa Sallah..