Sashe 13
Tasneem Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Dasauri Sa'ad Ya karasa Kusadashi Yace "Lapia whts Wrong?" Dakyar Naeem ya bude Baki Yace "I Dnt know Gabana keta Faduwa, Zuciyata Sunan Tasneem kawai Take Kirah, Banaso Wani abu Ya faru da Tasneem am so much inlove with her" Dr Sa'ad yayi Murmushi Yace "Dnt you worry Frnd bah abinda zai Faru insha Allah, Kawai dai soyaiya ce, Kuma kasata a ranka dayawa", Zama yayi Yana dan Debe mai Kewa coz Shi Ya gama duba patients Dinshi, A dadafe Naeem Yakai Karfe Biyu a Asibitin, Mikewa yayi ya kalli Sa'ad Yace "Pls Ka kaini gida i cnt drive", Sa'ad Yace "But yakamata ka Kara duba theater din nan tukun" Girgiza Kai yayi Yace "Pls take me home" Bah Musu Sa'ad Ya mike Naeem Na binshi a baya Har Bakin Motan Suka shiga suka kama Hanya...
Sun doshi Gidan Gaban Naeem Ya cigaba da Faduwa Fiye dana da, Ya kalli Sa'ad da idonshi daya Rune Yace "Sa'ad" Ya juyo Yana kallanshi, Nuna mai kirjinshi Yayi Idonshi Cikeda kwallah, Sa'ad Yace "Oh Dr be Strong Kaifa Namiji ne, Insha Allah Bah abinda ya Faru da Tasneem dinka, Nasan muna Shiga ita zaka Fara gani", Dai Dai nan Sa'ad Yayi horn Mai gadi ya Wangale gate din duka Shiga...
Baquwar Motarda Yagani ne Yasa Gabanshi Yayi Mummunan Faduwa, Dafe Kirjin Yayi ya runtse Ido, Sa'ad Yayi Parking ya Fito ya zaga Ya budemai Shima Ya fito, Ganin Yanayinshi Yasa Ya rikemai Hannu har falon, Sunan Shiga Wazasu Gani??? Mum Zaune Tana Duba Wasu Papers, Bah Naeem kadaiba har Sa'ad saida Ya razana da ganinta, Ware ido Yayi Yace "Mum!"
Ta mike Ta hade Rai Tace "Ka Kyauta Naeem Dama Ashe Bakajin Magana nah??" Da nace Ka mayar da yarinyan Nan Ashe baka mayar da itaba Kace kamayar da Ita?? Ya Dago Ya Kalleta da runanun idonshi Yace "Am Sorry Mum but Tasneem Batada kowa ne duk Yan Uwanta Basu Ba...Rufemin baki mara Mutunci" Ai yanzu dai ya kare koh Tunda tabar gidan nan saita Kara gaba Chan, Ya dago dasauri Yace "Mum dnt Tel mie Tasneem bata gidan nan" Rai a Bace Tace "NA KORETA" Juyawa Yayi Ya kalli Sa'ad Ya maida Dubanshi Ga Mum Yace "NO! NO!! NO!! MUMMM... A Hankali Ya fadi A kasa Sumame....
Ummu Farheen✌🏻
N
Aysha Gana💕
[10/9, 9:55 PM] 🍹🍬🛍💍Salma🍷💍🛍🍬: [9/25, 5:11PM]
💥💥TASNEEM💥💥
Na *Ummu Farheen*
+2348131845457
N
*Aysha Gana*
+2347017251433
*111 to 112*
Ya dago dasauri Yace "Mum dnt Tel mie Tasneem bata Gidan nan" Rai a Bace Tace "NA KORETA" juyawa Yayi Ya kalli Sa'ad Ya maida dubanshi Ga Mum Yace "NO! NO!! NO!!! MUMMM...A Hankali Ya fadi Kasa Sumame, Dagudu Sa'ad Ya karasa Ya Tsuguna Kusadashi Ya Rikoshi, Mum Hankali Tace "Sa'ad do Something" Ta Fita Dasauri Takira Mai gadi Daukashi Sukai Suka Kaishi Dakinshi Suka Kwantar Dashi, Cikin Kwarewa Sa'ad Yafara Aikinshi Yasamu Ya Farfado, Mota Ya koma Yadauko Kayan Aiki, Alluran Barci Yamai, Sannan Yamai Setting Drip, Mum Dake zaune Falo Hankali a tashe Tana Ganin Sa'ad Ya fito Ta mike Tace "Sa'ad i Hope all is well, Banaso na Rasa Naeem Sanin Kanka meh Shikadai Gareni" Furzar Da iska Yayi Yace "Mum Tashinshi Kawai Zamu jira Yanzu, Mum Tace "Ban Taba Tunanin Haka Daga Naeem bah"...
Sa'ad Hardakai Za'a Hadu a rufeni koh?" Saida Nace Ya maida Yarinyan Nan Anma Yaqi, Sa'ad Ya nemi Guri Ya zauna Yace "Mum Dan Allah kiyi hakuri, Wallahi hardani akaje maidata anma da mukaje mun samu duk yan uwanta sunbar garin" Mun Dan Allah Kiyi hakuri Wallahi Naeem cant live witout Tasneem" Tsaki Mum Tai tace "Tasneem din Banza" Dole Yama cireta a ranshi" inma Wani abu tamai To Wallahi kanta xai koma" Sa'ad Baice Komai Ba Ya Mike ya koma dakin Naeem...
Har Yanzu Barci Yake, Sa'ad Yayi Maintaing Drip din Sannan Ya fito, Sallama Yama Mum Akan Zaije Yadawo, Duk Hankalinta Ya kasa Kwanciya, Waya Ta dauka Ta Soma neman Layin Alhaji, Ba'adau Lokaci Bah Ya dauka, Bayani Tamai Duk abinda Ya faru, Fada Sosai Alhaji Ya mata Yace "Karta Sake wani abu Yasaman mai Da sannan Gobe Ya Hado Kayanshi su dawo tare" Bah Musu Ta amsa Da to...
Naeem bai Farka bah Sai Wuraren Goma Na Dare, Bude ido yayi a hankali tareda karanto adduan Tashi Daga Barci, A hankali ya juya Damanshi, Mum ce Zaune Ta Shiga duniyar Tunani, Mikewa Yayi Zaune yakai Hannunshi Yakai kan Giving set ya Kashe drip din Sannan Ya mike Dakyar, Dasauri Mum ta mike Tana Mai Sannu, Baice Komai ba Ya Shige toilet din, Tana Ganin Haka ta fita dan nema mai abinda zaici, Wanka Yayi Tareda Alwala, Saida Yayi Sallah Sannan Ya fito Dakin Tasneem Ya Shiga Idonshi Cikeda Kwalla...
Ganin Dakin Yayi duk a barbaje Waldrop dinta ma a bude wasu kayan a kasa, Teddynta Yagani a Kasa Ya karasa Hawaye na Gangarowa Daga Idonshi, Dauka Yayi Ya Rungume Yana Kuka a hankali, Yakai Musan Minti goma A haka Ya mike dasauri Kamar an Tsikareshi, Fitowa Yayi yakoma Dakinshi, Makulin Mota Ya dauka Ya fito...
A falo yaci karo da mum tace "ina zaka da Daren nan?" Yadago runanun Idonshi Yace "Zanje Na duba Patients dinda Nama Theater dazu ne" Shiru Tai Sannan tace "Sai ka bari sai gobe koh?" Yace "Yanzu Wani doctor ya kirani Yace Wasu basu Farfado bah" Hararansh Tai Tace "Karya baima kyau son, Kaje duk ma inda zaka Allah Ya kiyaye"...
Hanyan Kofan Yayi Dasauri Yana kokarin Fita, Kiran Sunanshi tai a hankali ya juyo Tace "Sannan Idan Kaje Asibitin Kadauko duk wani abu naka Saboda Dad dinka Yace "Gobe dole Tare Zamu koma", Hawaye Ya gangaro daga idonshi Baice komai ba ya Fita, Motarshi ya dauka ya fita daga gidan Dagudu, Layika Layika yake bi Yana Waige Waige, Duk Inda Yaga Gungun Mutane Saiya tsaya Ya tambaya, Anma duk wanda ya tambaya Sai Yace "Bai Gansu bah"...
Har Karfe Sha daya na Dare naeem nata Yawo yana Tambaya, wani Layi Ya Shiga Dai dai Wajan Wani Shago yaga wasu Samari zaune sunata Hira, Parking Yayi Ya Fito, Wajansu ya nufa Yabasu Hannu suka gaisa, Tambayansu Yayi Kowa yace "Bai gansu bah" Daga Cikin Shagon Wani Yace "Tabbas na gansu ba Wata Yar Farar Yarinya ba Yar doguwa Kyakyawa, Da kuma wata Yar dattijuwa Wankan Tarwada" Dasauri Naeem Yace "Eh sune Dan Allah ina xan samesu?" Mutumin Yace "Dazu dai Bakin Masallacin Dake bakin Titi nagansu Anma yanzu basa Wajan" Nagode Kawai Naeem Yace Ya Shiga mota Ya nufi Masallacin, Wayam bah kowa a wajan, Har xai Tafi Ya Hango Dankwalin Tasneem, Yakarasa ya dauka Hawaye Cike a idonshi..
Yawo Sosai Naeem Yayi Har Karfe Shabiyu da rabi, Ganin Mum ta Fara nemanshi Yasa Ya nufi Gida Hankalinshi a Tashe...
*Tasneem Fah*
Barci ne Ya dauketa Bata Farka ba sai dataji wani masallaci kasada ita ana kiran sallan Asuba, Mikewa tai ta zauna Hawaye Ya gangaro Mata tunawa datai Tabar Mama Laraba da Ya Naeem dinta, Kuka ta fashe Dashi mai Tsuma Zuciya Tana nan har Mai Runfar tazo, Ganin mutum tai zaune da Akwati a gefe, Ta matsa dasauri Tace "Kefah me kike a runfa na??" Tasneem Takara Fashewa da Kuka Tace "dan Allah kiyi hakuri banga mamana ba, Shine nazo nan na kwana" Shiru Matar tai alamar rashin Fahimta, Sannan tace "Tho ina maman naki taje?" Tasneem Tace "An Koremu ne a gidan da muke shine Mamana tace zataje tasamo mana Abinci kuma bata dawoba..
Rushewa da kuka ta karayi Tana Share Hawayen da bayan Hannunta, Matar Ta Matukar Tausaya Mata Tace "Shiknan Kuma Bakuda kowa ne anan?" Tasneem ta gyada kai Alamar Eh, Matar Tace "Tho Zaki Iya zama dani anma kinga ni Waina nakeyi, Idan Zaki Iya zama dani tho Har zuwa Sanda Zakiga Mamanki, Sannan Inada sharadi Na farko Dole Zaki rinka min Wanke Wanke da kuma mika ma Mutane Waina" Kai Tasneem Ta gyada matar Tace "Na biyu Dole Zaki Rinka Kwanan waje wajan Kwastamomi na"...
Tho Fah Fans Shin Mai Matar take Nufi da *Kwanan Waje?* ku Biyomu Danjin Yanda zasu kwashe...
Ummu Farheen✌🏻
N
Aysha Gana💕
[10/9, 9:55 PM] 🍹🍬🛍💍Salma🍷💍🛍🍬: [9/27, 6:03AM]
💥💥TASNEEM💥💥
Na *Ummu Farheen*
N
*Aysha Gana*
*113 to 114*
Na Biyu Dole zaki Rinka Kwanan Waje Wajan Kwastamomina" Ina Fata Kin Ganeh?" Girgiza kai Tasneem tai Alamar Bata ganeh bah, Dan Murmushi Matar tai Batace komai bah Tahau Hada Wuta, Tasneem na gefe Har Matar Ta fara Suya Mutane Sai Layi Suke, Yan Mashin da Masu Shaguna Sunata Aikowa akai Musu, Matar ta Kalli Tasneem Tace "Tho Lokacin Aikin ki ne Yanzu dan zee bata Dawo bah", Tasneem Ta mike duk da Yunwar datake ji Nuna mata Matar Take Tana Kaiwa har Saida Cinikin Yadan Tsagaita, Tasneem Ta kalli Matar a tsorace Tace "Dan Allah Yunwa Nakeji"...
Dan Murmushi matar tai Tace "Zan baki abinci, baki fadamin Sunanki bama" Tadan Duqar dakai Sannan Tace "Tasneem" Matar Tace "Ah Suna mai Dadi" Waina Ta zuba mata Dayawa Ta mika mata, Godiya tai tasamu Guri Tazauna tasoma Ci, Wani ne lukuti Fuskarshi duk zane Yakawo Roba Ya Kalli Matar Yace "Tabawa Ya Wannan Fah?" Murmushi tai Tace "Kawo Naira Kawai Alhaji" Dan Dariya Yayi Yace "Tabawa ho bakida Kyau indai Wajan Kudi ne" Itama Dariyan Tai Tace "Kaima Kasan Kudi Abinso neh" Hannu Yasa a Aljihu ya Ciro Yan Dubu dubu Guda Biyar Ya Mika Mata Yace "Biyar ne dan Haka Kwana ne" Shewa Tabawa Tai Tace "Karka damu Karfe Takwas dai dai" Juyawa Yayi Ya kara Kallan Tasneem Yayi Murmushi Yabar Wajan...
Sai Chan Bayan Rana Tafito Wata Yarinya Wacce Zata girmi Tasneem da Kusan Shekara Biyu Ta shigo Runfar Fuskarta Dauke da murmushi, Hade Rai Tabawa Tai Tace "Dan wulakanci Sai Yanzu kika Gadaman Dawowa", Hannu Tasa a Gefen Zaninta Ta Ciro Damin Kudi ta mika mata tana Murmushi, Amsa Tabawa Tai Hannu na Rawa sai Washe Baki Take, Saida ta Kirga Sannan Yace "Allah Miki Albarka Baby Zee"...