Sashe 1
Tasneem Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
[8/23, 7:05 PM]
💥💥TASNEEM💥💥
Na *Ummu Farheen*
+2348131845457
N
*Aysha Gana*
+2347017251433
*1 to 5*
Hadari ne Sosai a Garin Gangara dake jahar Katsina, Garin Ya Murtuke yayi baki sosai sai iska da akeyi ba kakautawa, Duk wanda Kagani a hanya Sauri yake wasu Sassarfa, Wasu kuwa Har gudu suke Saboda kada Ruwan ya tarar dasu ahanya, Daga gafe na hango wata Yar Yarinya Fara Sol wacce bata Wuce Shekara Goma Xuwa sha daya bah, Hannunta Rike da Roba Wacce ake kira da Hanji waje, Ciki da Ragowar Xogale da kuli, Tafiyanta take hankalinta kwance tana Yan wakokinta, Sam bata damu da Hadarin dake Garin bah, Ban Ankara bah naji An fara Yayafi Mutane Sai gudu Suke Wasu nasamun Mafaka Saboda kada Ruwan ya tabasu, Itako yar yarinyan nan Tafiyanta take bata damu da yayafin da ake bah, Ban ankara bah naji ruwa ya tsinke gaba daya, Leman dake hannuna na bude na cigaba da bin yarinyan nan, Abin mamaki sai naga ta aje roban hannunta Ta tsaya cikin Ruwan sae Tsalle take tana Dariya ita kadai, Wata tsawa akai wanda hakan yasa Ta dauki robanta dasauri ta sunduma a guje, Niko *summy Abduol* Binta na cigaba dayi har bakin wani shago danaga anan itama ta rakube, Daga Ciki naji ana Cewa "ke tasneem Wallahi bakya jin magana" ta juya ta kalleshi tareda bata fuska tace "tho me kuma nayi yaya?" Ya hade rai yace kinga ruwa maimakon kisamu inda zai fake shine kika taho haka koh? Salan mura ya kamaki kisani zuwa chemis dinda ban shirya bah, Ta turo baki tace tofah ba wajan fakewa neh, Girgiza kai kawai yayi baice komai bah..
Ruwa ake sosai kamat da bakin kwarya, Cikin shagon ta shige ta rakube tanata zazzare ido, Chan ta dago tace yaya, Ya juyo yace menene?? Tace in dauka?? Ta buna biscuit, Yace Aa, Tadan yi narai narai da ido tace dan Allah yaya, Yace Tasneem kinsan Fah bah shago nah bneh na Baba Ado ne, Kuma kinga fa duk kayan nan nashi neh, Tace to inje in tambayeshi? Yace Aa ya dauka ya mika mata sannan yasa Hannu a aljihu ya ciro naira biyar yasa A kwalin da suke aje kudi..
Murmushi tai tace nagode yaya, baice komai bah ya cigaba dasauraran radion shi, Saida ruwan ya tsagaita sannan tashiga gida ta chanza kaya ta dau roban xogalen ta nufi gidan Goggo, ta Shiga da sallama, Goggo ta amsa ta fito tace harfa gabana ya fadi na dauka ruwa ya miki duka neh, Tadanyi dariya ta aje roban ta mika mata cinikin tace Ya tabani anma bah sosai bah, Goggo ta zaro ido tace ikon Allah, Allah dai yasa kar kiyi mura in shiga uku, Tasneem batace komai bah ta mike tadau tsintsiya tace Goggo duk gidan naki yayi dati barin miki shara, Goggo tai murmushi tace kai anmafah nagode..
Tas Tasneem ta share gidan taima Goggo wanke wanke Sannan Taima Goggo sallama ta nufi gida, lokacin har anFara kiraye kirayen Sallan magriba, Gida daya ne a tsakanin su dan haka bata dau lokaci bah takai gida lokacin Taga Tasiu na rufe shago, Tace yaya masallaci zaka? Kai ya gyada mata Sannan yace maza ki shiga gida, tace tho ta shiga gida dasauri, Iya ta gani tana kwashe tuwo ta karasa tace Sannu iya, Harara ta wurga mata dan haka sum sum tabar Tsakar gidan ta shiga dakinsu...
Sai da akai isha Sannan Tasiu ya Shigo dakin, Tasneem na Kwance kan tsohuwar katifan ta tai Lamo, Tasiu ya hade rai yace kinyi sallah?? Girgiza kai tai ya kallam mata harara yace maz tashi kiyi sallah, Mikewa tai zaune Sannan ta kalleshi tace Ya tasiu Yunwa nakeji fah banci komai bah, Yadnyi shiru Sannan yace Ba'a baki abinci bah?? Ta girgiza kai dasauri, Mikewa yayi cikeda damuwa yace ina zuwa kamin in dawo ki tabbatar kinyi Sallah, Tho tace tareda mikewa Shikuma ya fita, Salame ta samu a tsakiyar gidan ta fiti wanke hannu yarinya Iya wacce take Sa'arta, Salame tace Tasneem baki zo dakinmu wasa bah, Tasneem tace Iya tace na daina zuwa kema ai kinga korana take, Salame tace kinci abinci?? Ta girgiza kai, Shiru tai sannan tace tho zan Yanko miki idan iya ta zaga, Tho Tasneem tace tayi alwala ta koma dakinsu, Aiko chan Saiga Salame da tuwo ta turo ma tasneem cikin daki ta koma dasauri..
Rabi Tasneem taci ta aje ma Yayanta Rabi dukda bata koshi bah, Chan Su gashi yayi Sallama, Tasneem ta amsa, Ya shigo hannunshi da plate am rufe da leda, ya aje Sannan yace ga indomie kici, Tace Lah! Yaya ga salame ta kawomin tuwo har na ajema Sauran, murmushi yayi yace tho kici indomie din barin ci Tuwon, Tace tho ta dauka taci kadan ta turamai sauran Ya Ci Sannan Suka danyi hira ya koma Shago..
Washe Gari da Sassafe ta tashi ta Share dakinsu kamar yanda taga Salame nayi, Sannan ta shirya cikin kayan makarntan ta na LEA duk da sun tsufa da kuma kode anma kayan sun mata kyau sosai, Jakanta ta dauka na buhu ta fito ta nufi dakinsu salame gabanta na faduwa, Muryan Baba ado taji a dakin, Hakan ya bata daman shiga da Sallama, Baba ado yace Tasneem har an shiryo?? Tai murmushi tace eh baba ina kwana, Yace lapia lau, Ina fata iya ta baki abinci kinyi kari?? Satan Kallan iyan tai tako ga ta wurgo mata harara Sannan tace eh baba, yace to madallah Adawo lapia, Ya kwallawa Sallame kira ta fito, Sunma Ya tasiu Sallama Wanda ke cikin shago yanata saida kaya Sannan suka tafi, A hanya Salame ta fito ma Tasneen da koko da kosai Data diban mata a leda, Tasneem tai godiya Ta samu guri ta zauna Taci Sannan suka karasa makaranta....
Ummu Farheen✌🏻
[10/15, 6:51 AM] +234 813 184 5457: [8/26, 11:49 AM]
💥💥TASNEEM💥💥
Na *Ummu Farheen*
+2348131845457
N
*Aysha Gana*
+2347017251433
*6 to 10*
Suna dawowa ta shiga gidan Goggo, Goggo cikeda Fara'a ta zauna tace Sannu Goggo, Goggo tace Yauwa Tun dazu nake jiranki kizo ki ci danwake, Tasneem ta washe baki tace tho Goggo, Zama tai goggo ta kawo mata Ta baje ta soma ci, Rabi taci ta mike, Goggo tace ina zaki?? Tasneem tace zan kaima Ya tasiu neh nasan baici abinci bah, goggo tai murmushi tace cinye saina Samai kikai mai, Tace tho ta koma ta zauna saida ta cinye Sannan Tadau na Ya tasiu ta kai mai...
Yana zaune bakin shago shida Abokinshi, ta karaso, Ta gaida Su Sannan ta aje tace Ya Tasiu na tafi kaima Goggo zogale kasuwa, Ya tasiu yace tho karki dade sannan kinsan gobe za'a koma islamiya, tace tho, Wani paper tagani a hannun Ya tasiu tace Yaya Wannan takardan pah?? Hararanta yayi yace tho Sarkin tambaya Ina ruwanki, Turo baki tai tabar wajan tana gungunai...
Ta koma gidan Goggo tadau roban tai mata Sallama Sannan Ta dau hanya, Har tayi nisa Ta hango wani gidan gona Wanda kullum in zata wuce Sai taga Ananta Fitowa da Buhuhuna, Tabe baki tai tace Yaudai Sai naga menene a Wannan gidan, Bakin gate din ta tsaya tana Leke, Fruits ta gani iri iri ana Sakawa a buhu ana dinke bakin, Hadiye miyau tai ta shiga cikin gidan da sanda, Wani ta gani Sanye da malun Malun Fari kar ya bata Baya, A hankali tace Mallan dan Allah kace su bani guda daya, Juyowa yayi dasauri dan ta matukar bashi tsoro, Dattijo ne wanda Zai kai kaman shekara Sittin, Hannunshi Rike da sanda Sannan Fuskanshi Sanye da Medicated Glass, (```Madubi mai kara karfin ido```) Gabanshi ne ya fadi, Ya kura mata ido kur! Tace Baba Dan Allah kace su bani wanchan..
Juyawa yayi ya kalli abinda take nunawa, Apple ya gani Yayi Murmushi yace Tanko kawo ma yarinyan nan, Tanko jiki na rawa yace tho Alhaji, Apple kusan Guda Hudu ya mika mata, Murmushi tai dimple dinta ya lotsa tace Alhaji nagode, Murmushi yayi yace Ya sunanki?? Tace Tasneem, Shiru Yayi ya kura mata ido gabanshi na cigaba da faduwa, Kallanta ya cigaba da yi Lallai yarinyan nan namai matukar kama da wani ko wata Anma sam ya manta inda yasan fuskar, Katse mai tunani tai dacewa Alhaji! Ya juyo yana goge gumin Fuskar shi yace Na'am, Tace nima ka daukeni aiki a nan in rinka zuwa inacin Wannan "ta nuna mai Apple din hannunta" Dariya yadanyi kasa kasa yace au! Ashe Cinyewa zaki rinka yi bah Aiki bah, Tai murmushi ta cigaba da cin Apple dinta...
Saida ta cinye guda biyu tas Sannan ta kalli Alhaji tace nah tafi Zanje kasuwa na saida ma goggo zogalen ta, Sai a Sannan yaga roban dake gabanta, Yace Tho nima kawo zan siya, tace na nawa?? Murmushi yayi yarinyan tana burgeshi, Santa da kuma tausayinta suka shigeshi yace Zuba min kawai Sai kisa ma su Tanko, Tace tho! Ta zuba mai sannan kowa tasa mai Bata ankara bah taga zogalen ya kare...
Ta zaro ido tace Lah! Alhaji xogalen ya kare kuma baka biya bah, Yace nawa neh kudin?? Tace na dari biyar ne, Murmushi yayi ya dauko yan dari dari sababi guda biyar ya mika mata, Da fara'a ta amsa tace Dama ance duk Mai suna Alhaji mai kudi ne, Dariya yayi yace inji wa?? Tace haka ya Tasiu yace, Ta yatsine fuska sannan tace Anma Alhajin layin islamiyan mu bashida kudi kullum sai mutane sunzo Amsar bashin su, dariya yayi sosai, Ta Zauna kusa dashi tace Alhaji?? Yace na'am tace Ance duk wanda aka cemai Alhaji yaje Makka, Kaima Kaje???
Ummu Farheen✌🏻
N
Aysha Gana💕
[10/15, 6:59 AM] +234 813 184 5457: [8/27, 7:24PM]
💥💥TASNEEM💥💥
Na *Ummu Farheen*
+2348131845457
N
*Aysha Gana*
+2347017251433
*11 to 15*