Sashe 36
Tarayya Part One Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Na rantse da abin bautana bazan bar dajin ba, Jamal idan zaka bisu ba damuwa amma ni sai naga abinda ya turewa buzu na
Shiru sukayi sunsan Amari da kafiya da kuma taurin rai, matukar yace zai yi abu ba makawa sai ya aikata,
Cikin laluma kojo yace.
"Shikenan zamu tayaku nima!
Ai duk cigabanmu ne, Ajani kayi hakuri mu tayasu niman zinariyar."
Tsaki Ajani yayi sannan ya koma inda suka ajiye rakumansu, suka kafa tanti karan dake wajen dajin suka tsinta, suka kunna wuta suna shan
umi,( bawai dan lokacin sanyi ba'a mutanen da suka kuna wuta su zauna suna hira, musaman fatake matafiy idan suka yada zango.)
Zama sukayi a gurin, sannan suka ciro guzirinsu suka fara ci, bushashiyar gasashiyar fulawa sai bushashen inabi, sai ruwa suna ci suna hira, har dare ya raba sannan kowa ya koma tantinsa.
Kasancewa dajin mugun gurine koda suka shiga sai da suka kafe ilahirin gurin dan kar wani mugun dawa ya iya shigowa ya cutar dasu.
Asalinsu wadanan, Fataken yan garin Ethiopia ne, sun kasance marayu basu da uba basu da Uwa, sai wani marikinsu wanda shima bai jima da mutuwa ba.
Ajani shine babba a cikinsu sai mai binshi Kojo, sai kuma Amari da karamunsu jamal.
Dukda kasancewarsu marayu haka bai hanasu kaunar junansu ba, dan ko ciwo
aya keyi duk sai sun kwanta kamar marasa lafiya, dukda haka suna da mabanbanta halaya, Ajani baida yawan magana, amna kwai saurin fusata sai amma haka bai sashi ya gaza zama mai hakuri ba,
Sai Kojo, mutune mai matukar fahimta ga da
in zama da kowa kuma duk inda zai zauna zai matukar wuya kaji ance ana rigima dashi, sabida ya iya zama da kowa, sai Amari, masifaffe mara hakuri amma kome zaiyi akan gaskiyarshi yake, yana da matukar taurin kai, dan shi duk abinda yasaka agaba toh sai yaga bayanshi, amma mutune mai me tsage gaskiya.
Sai Autansu Jamal wanda ya kasance mutum ne hakuri da juriya ga barkwace da iya zama da mutane, kuma yana da shiga rai dan duk inda ya zauna sai kasamu ana alfahari dashi, sai dai yana da abun dariya dan idan yazauna kusada kai sai ya cika maka cikinka da barkwace da raha.
Wannan kenan....
Washi gari da safe duk suka tashi, nan suka karya a gurguje suka shiga dajin, niman zinarin nan, har rana takusan fa
i basu gani ba, tsurawa dajin ido amari yayi yace.
"Jamal jiya ba'a nan muka ga kyalin zinarin mai sufar mage."
Gya
a mishi kai Jamal yayi cike da bashi kwarin gwiwa, murmushi Ajani yayi sannan yace
"Amari zan tura kojo gari ya sayo mana kayan aiki sai mun tono wannan zinarin na yarda da kai."
Cikin farin ciki Amari ya rungume Ajani yana cewa,
Yene dan uwa.
Gurin tantinsu suka dawo suka ciro ku
i silalar akabawa Kojo, yaje ya sayo kayan aiki.
Tafiya ce ta wuni guda dan haka ya haye rakuminshi ya kutsa cikin gari, bai isa ba sai da duhu ya fara rabawa, sannan ya isa gidansu anan ya kwana washi gari ya shiga kasuwa ya sayi abinda suke bukata wanda, na kayan tono,
Yana gamawa ya aza kayan akan rakuminshi,sannan yabar garin,
Tafiyar kaman dai yanda yazone sai da dare ya fara ya isa gurinsu dan ba iyakar kayan aikin yasaya ba, har da kayan abinci yasaya musu,
Zama sukayi a gurin suka ci abinda ya kawo, sannan suka shiga hira yanda zasu tono rijiyar zinarin.
Suna gurin har dare ya farayi sannan suka shige tantinsu.
****
Washi gari suka je inda suka hango zinarin suka shiga tonoda kwashe kasa, a hankali suka ta aikin tono har dai sukayi nisan zango ga dare yayi dole suka hakura zuwa gobe.
Washi gari ma haka suka cigaba da tonon ba dare ba rana har sai da suka shafe kwanaki goma sha takwas da yini daya babu zinarin babu labarinshi karshe hakura sukayi da tono, duk suka zauna jigum, cike da bakin ciki Amari ya fashe da kuka, wanda ya kashe jikin yan uwanshi, rarrashinsa suka shiga yi, kafin yayi shiru mikewa yayi yace.
"Dole sai na isa ga, Ebo sarkin bokaye dan shine zai iya duba min abinda idanuna ya gani."
Cikin son mara mishi baya suka mike take suka nufi cikin gari, dukda dare ne haka bai hanasu tafiya ba, har suka shiga garin gidansu suka nufa, suka kwana washi gari suka tashi dukkansu suka nufi gidan Ebo.
Sarkin bokayen garin, tun daga bakin kofar gidanshi suka hangoshi kwarjale, irin wanda mahajata ke ra
awa akafa
arshi hannunshi rike da sandar tsafi, goshinsa yashafa bakin gari, inda yaja jan gari a goshinsa,
"Lalle lallae da zuwan sarakunan karnin farko, barka da zuwanku, a koda yaushe k'addara kamar zare ce mai kaifi, amma shahara da
aukaka tana biye a bayanta ku shigo ciki."
Jikinsune yayi sanyi, zama sukayi akan fatar zakin dake shimfi
e, a tsakar
akin, shi kuma ya koma kan kujeranshi.
"Ina jinku."
Yace musu, tunda suka
auko niyyar zuwa gurinshi, yaji haka ajikinshi sai dai lokacin da ya hangosu yaga tagomashin
aukaka wanda yake
auke da duhun na ban mamaki.
Cikin zakuwa Amari ya bu
e bakinshi zaice wani abu m, take bokan ya dakatar dashi ya kalli Ajani, ya masa alamun yayi magana.
Cikin nutsuwa ya fa
a mishi abinda suka gani.
D'auko wata yar jaka yayi, ya bu
e bakinta, ita wannan jakar da fatar jimina akayita, sabida ajiyar abubuwa kananu.
Wasu duwatsune a ciki wanda suke caku
e da wuri, wasu kalamai bokan yayi sannan ya jijjiga duwatsun ya watsa, a tsorace yakalle su baki
aya sake
iba yayi ya watsa, a firgice ya mike yace.
"Shin kungatane?"
Suma atsorace suka kalli juna, sannan suka kalleshi, kaman ha
in baki suka ce.
"Wa kake nufi?"
Komawa gurin zamanshi yayi a nutse, yace.
"Sarauniya Mineerlik?"
"Mineerlik kuma?
Sarauniya kuma ai mu bamu ganta ba, kawai mage muka gani ita kuma ta zinarice."
Suka fa
a mishi haka a tsorace.
"Tabbas ita kuka gani, itace tafito dan sau
aya take fitowa ashekara, kuma ta tafi bazaku sake ganinta ba sai wata shekara idan da rabon haka kuma ko wace shekara da kalar siffar datake fitowa amma tabbas k'addaranku ce takaiku gurin har kuka ganta."
Shiru sukayi cike da damuwa, suka shiga kallon juna Kojo shi yayi karfin halin tambayar bokan yace
"Wacece ita haka.?"
"A'a
an saurayi wannan duniyace ta taskar arziki, daula ce ta musaman Sarauniya Mineerlik sunanta sunan kujeranta."
"Toh Ebo taya zamu sake ganinta?
Tunda ake kaddaranmu ce ta ha
amu da ita domin kuwa wannan zinarin saimun mun mallakesa" Inji Ajani,
Gyara zama yayi cikin yarda da abinda zaice.
"Wato wannan dajin da kuke gani ba daji bane, kamar sauran da dazuzzuka, shi
in alkarya ce ta aljanu ko nace muku duniyar aljanu ce, shi yasa yake cike da abubuwan al'ajabi, masana tarihi sun tabbatar da cewa, babbar masarautane a gurin me
auke da babbar fada na sarkin aljanu Penya, shine mamallakin fadar da kuma alummarsu ta aljanu, lokacin da cutan ajali yazowa penya sai ya bar wasiya, koda ya mutum Kalsh shine shine magajinshi, alakacin matar Kalsh Sultana Neelah tana
auke da tsohon cikin, haihuwa ko yau ko gobe....
Bayan kwana biyu jikin mai martaba penya yayi tsamari, haka duk wasu likitotin gargaji suna fama dashi, tashin hankali yayiwa Kalsh yawa domin a lokacin aka sanar mishi, Sultana Neelah tana, kan gwiwa,
Hankalinshi yayi matukar tashi, ana cikin haka Sarki Penya ya mutu, hankalin Kalsh yayi matukar tashi ga rashin Uba ga matar a wani hali gabi
aya sai ya shiga ki
ima, ana hidima kai mahaifinshi amna shi ya koma kofar
akin kar
an haihuwa, ya zauna.
Sai da Neelah tashafe kwana biyar sannan ta sami nasaran haihuwar Y'arta mace, mai tsananin kyau wacce tunda ake haihuwa azuri'ar ba'a ta
a samun y'a kamar yarinyar ba, sai dai abin takaici kwanar Sultana Neelah ta mutu sakamakon ciwon cikin haihuwa, gashi a ranar aka bawa Kalsh mulkin garin, ga murna ga bakinciki, fito mishi da Yarinyar jakadiya tayi ta zube a kasa cikin kuka tace.
"Sultan ga yarinyar nan, ta rasa uwarta a daren jiya."
Idanunshi cike da zubda kwalla ya kar
i Yarinyar ya
agata ga Alummarshi yace.
"Sultan Kalshe Penya, Nasamu Y'a mace naka mata Suna Mineerlik, haka kuma kujeran mulkina shima sunansa kenan Mineerlik, da fatan ku sanya mata albarka."
Cikin ma
aukakkiyar murya alummar aljanu sukace mun ji mun amince da abinda kace munawa Sultana Mineerlik, Barka da zuwa da kuma albarka ya cika rayuwarta."
Juyawa Sultan kalsh yayi rike da jaririyar, zuwa cikin gida ya isa har
akin da gawar Sultana Neelah, yana shiga ya zu
a gwiwarshi cike da zubda kwallah yace.
"Neelah kin
aukar min alkawari baki cika ba, Ina soyayyar da kika fada min zamu shimfi
a ina kaunar da kika min alkawarin zamu nunawa abin ciknki Neelah ya zaki tafi kibarni da
awainiyarta, Ina soyayyar da kika min alkawari min, abar kaunata kin tafi kin barni da kewarki da soyayyarki wanda yake tankar gubace a gareni."
Kuka yake cike da damuwa da
imauta, ruwan kwallar dake zuba daga idanunshi yana sauka akan fuskar mineerlik, a hankali ta bu
e idanunta tana kallon mahaifinta, sai ta rufe, sabida
igar kwalla, jakadiya ce tazo amshi Sultana Mineerlik a hannunshi wacce take motsi da kuka kasa kasa, na alamun yunwa, dan har tasaka hannunta abakinta....
#mamuhgee
[7/29, 9:29 PM] Hauwa'u inna: *_TARAYYA_*
_wattpad@mamuhgee_
_Haske writers association
*34*
Not edited.
Arazane sultan,adama,ammy,da baqin sarakunan dasukazo suka kalleta
Babu Wanda ta kalla acikinsu tayiwa kaleeb kallo 'daya idanuwanta na sake bushewa cikin gaggawar cika umarninta kaleeb ya daga shar6ebiyar takobinsa mai cire kai lokaci 'daya ya 'dora a wuyan nuratu dake hawaye ta qurawa rumanah ido.
Numfashin wahala mamani ta fitar cikin tashin hankali ta bude baki zatai magana adama datai mutuwar zaune tayi sairi tashi tsaye jikinta na wata irin tsuma zatai magana rumanah ta 'daga hannu batareda takalleta tace,
Duk Wanda yayi magana batareda hukunci ya gama tabbatuwaba abakin rayuwarsu ko wanene.
A gigice adama tasake kallonta cikin wani sabon tashin hankalin takoma ta zauna zufa na karyo mata jikinta na wata irin tsuma.