← Book details Tarayya Part One Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 22 OF 51

Sashe 22

Tarayya Part One Complete Hausa Novel · about 8 min read

Da daddare harta kwanta ta tafito taje kicin ta dauko ruwa sbd wani lokacin tana tashi shan ruwan dare.

Kodata dauko ruwan takoma daki kasa bacci tayi ta tashi zaune tareda rufe ido tana kamar daga sama taji qamshinsa acikin dakin ta bude ido da sauri amma babusa ta dafe goshi tareda sake kwantawa ta rufe ido tana fatar bacci ya dauketa.

Daqyar ta samu bacci yadauketa kodata farka da asuba da ciwon kai ta tashi ta lallaba tayo alwala tayi sallah.

Tana gamawa zazzabi ya kwantarda ita agurin ta kwanta ga sanyin AC amma ta kasa tashi.

Jirgin qarfe goma sha biyu zaibi amma tun asuba idonsa biyu yakasa bacci.

Ammy data kwana tunanin basa rumanah yaje da ita kokuwa aa tana gama sallar asuba ta fito ta nufi dakin rumanah dan cewa ta shirya sutafi tare
Tana shiga taganta kwance a inda tayi sallah yanayin yanda ta dunqule gu 'daya ya tabbar matada batajin dadine.

Cikin kulawa ta isa tana kiran sunanta
Ta tashi zaune daqyar tace,
Ammy ina kwana.

Lfy meke damunki?

Babu komai ciwon Kaine kawai.

Fita ammy tayi taje dakinta tadauki wayarta ta danna masa kira kamar bazai daukaba saikuma ya dauka kai tsaye tace,
Kazo yanxu kadubamin ita batada lafiya.

Aje wayar yayi tareda lumshe ido ya bude dan yasan za'a Rina.

Wanka zai shiga amma ya fasa ya mayarda jallabiyarsa ya fita ya nufi palonsu dan har lokacin gari bai gama haskeba.

Koda ya isa palon ammy na tsaye tana jiran shigowarsa palon.

Da qaramar murya yace,
Sabhaul khair ya ammy.

Kai kawai ta daga masa sbd masiffen tashin hankalinda tasamu kanta aciki na fargabar kar ace tunaninta na cikine da rumanah ya tabbata.

Dakinta takoma ta zauna jira ganin yashiga dakin tareda turo qofa.

Zaune take bakin gado tana ganinsa taji idanuwanta sun ciko da hawayen muguwar kewarsa datayi batasan lokacinda ta miqe ta fada jikinsaba ya lumshe ido tareda qara shigarda ita jikinsa.

Jin zafin jikinta yasashi dagota yakalleta cikin wata irin murya yace,
Qafan ne?

Girgiza kai tayi tana kallonsa.

Da gira ya yayi mata tambayar then wat is it.

Zamewa tayi taje bakin gado ta zauna cikin sanyin murya tace,
Ciwon kai.

Zama yayi bakin gadon tareda dago fuskarta yayi kissing bakinta yasake taba jikinta yaji zafin
Baice mata qalaba ya zare rigarsa tareda ajewa ya kwanta kan gadon tareda lumshe fararen idanuwansa
Saidata aje numfashi ahankali kafin ta nufi gadon ta hau tashige jikinsa tareda qanqamesa sukai shiru kowanne najin bugun zuciyar dan uwansa yanaji zafin jikinta na shiga jikinsa ahankali ya saki wata irin boyayyar ajiyar zuciya.

Daga haka baccin dabasuyiba adaren ya daukesu ammy dake zaman jira tashigo dakin tayi saurin juyawa ganin yanda sukai bacci hankali kwance.

Kasa zama tayi ta kasa tsayuwa sbd idan har cikineda rumanah to yazama dole aciresa sbd tsoronta na bata rumanah zata iya haihuwar namiji Wanda hakan shine babbar masifar dazata tono abubuwa ciki harda yanda iyayen rumanah din suka rasu.
#mamuhgee.
[7/29, 9:29 PM] Hauwa'u inna: *_TARAYYA_*
_wattpad@mamuhgee_
_Haske writers association
*23*
Not edited.

Qarfe hudu na asuba ya farka yabude idanuwansa daqyar sbd bacci da kasala,
Fuskarta dake kwance kan pillow daya datasa fuskar yakalla bayan ya kunna lamp yaga hawaye duk sun bushe mata a fuska sbd kukan da tasha adaren.

Shafa fuskarta yayi kafin ya tashi zaune ahankali ya sauko gadon.

Toilet yaje ya kunna ruwan dumi a bathtub yadawo dakin,
Sanin koda ta tashi ba lallaine ta iya tafiya ba sosai yasa babu wani bata lokaci ya zura hannu cikin bargon ya dauketa ahankali ya nufi toilet.

Cikin ruwan yafara shiga tana hannunsa kafin ya kwanta tareda kallon fuskarta datake cusawa qirjinsa sbd tsananin kunya alamun ta tashi kenan tasan meke faruwa,
Tsananin kunya yasa takasa rabuwa da jikinsa saima sake shigewa datayi sbd babu abinda ke jikinta.

Shikuwa lumshe idanuwansa yayi ya rufe cikin wani irin kwanciyar hankali sbd 'dumin ruwa dana jikinta dasuke ratsasa arayuwarsa bai ta6a samun body contact ba kamar wannan sbd ruwan dasuke ciki sun qarawa fatarta data hadu datasa laushi.

Gashinta da rabinsa yashige cikin ruwan ya kamo tareda dawo dashi kan kafadarta sbd duniya jiqaqqen gashi na burgesa sbd it's so sexy and attracted.

Shower ya zura hannu ya kunna nan take gashinta yaqarsa jiqewa suna kwance cikin ruwa wata irin ajiyar zuciya ya sauke a 6oye kafin ya dago fuskarta yana kallon idanuwanta dasukai laushi yayi kissing dinsu ahankali yana shafa mata kumfa a wuya har zuwa qirjinta
Wani irin kasalallen numfashi taja tareda rufe ido tana qanqamesa sbd ba qaramin waiwayi hakan yamataba.

Yanayin yanda ta lumshe idanun kamar bazasu lumshe ba yasa yaji jikinsa na neman saki yasake kallon idanunta da nasa lazy eyes din itama shitake kallo amatuqar gajiye da baccin dabai ishetaba.

A lalace dai sukai wankan saidayaga lokacin sallah na wuce masa yayi wankan tsarki yafito itama daqyar ta iya wankan sbd kasala da bacci tana fitowa taga hand dryer dinsa dake maqale jikin socket a kunne
6oyayyan murmushi tasaki sbd tagane me hakan ke nufi ta isa gaban mirror ta zauna tafara drying kanta tana gamawa tasaka kayanta tayi sallah tana idarwa anan ta kwanta sai bacci.

Koda yashigo dakin yaganta aqasa ya jima yana kallon gashinta dabata busar dashi sosaiba"""meyasa koyaushe takeda sa'ar yin abinda nafiso??

Daukarta yayi ya kwantar a gadon bayan yazare mata doguwar rigarta yabarta da rigarta ta bacci.

Qarfe tara da rabi ta farka ta bude idanuwanta dasukai nauyi tasake lumshewa ta bude sai akan kyakkyawar fuskarsa dake daf da tata,
Qura masa ido tayi tundaga kan idanuwansa har zuwa hancinsa
Akan bakinsa ta tsayar da idanuwanta tana tuno laushinsu da qamshinsu...rufe idonta tayi cikeda kunyar tuno aikinda bakin yayi.

Juyawa tayi zata sauka gadon can qasa taji yace,
Kingama kallon?

Zaro ido tayi cikeda mamaki kafin ta sauka gadon da sauri saidai tuni yadawo da ita ta fado masa ya riqe qugunta yana kallon fuskarta dake 6oye yanayin datake ciki.

Jin hannunsa cikin rigarta yasata kallonsa amma Sam kamarma bashine yasa mata hannunba.

Yanayin yanda yake wasa da cibiyartane zuwa qirjinta yasa numfashinta sauyawa tafara qoqarin zamewa amma tuni motsinta yasake basa damar jinta dakyau.

Zame rigar yayi ya juyar da ita takoma qasansa ya dora lips dinsa anata yana sake lalabeta tuni tafara kukan tuno wuyar datake sha.

Qarfe goma ta fito wanka daureda towel dinsa gashinta na tsiyayar ruwa farar fatarta sai wani irin sheqi takeyi,
Wani irin kallo yabita dashi yana latsa wayarsa da fararen idanuwansa.

A sukwane ta qaraso ta busarda gashinta ko 'daurewa batayiba tasaka kayanta tajuyo a sukwane ta 'dan saci kallonsa taga hankalinsa yana kan wayarsa.

Daidaita muryarta tayi cikin sanyi tace,
Ina kwana?

Dagowa yayi yakalleta yaga yanda tayi nar nar da ido ya 'daga mata kai ahankali can qasan maqoshi yace,
Ina gaida ammy kafin nashigo.

Kallonsa tayi gabanta yayi mugun faduwa sai a lokacin ta tuno ammy tace taje tadawo tana jiranta.

Juyawa tayi ta fice jikinta na sakewa da wani irin nauyin ammy Dan batamasan mezatace mataba.

Gurin s salma tafara zuwa kamar mara gskia ta gaidata tana sunkuyar dakai
Da mamaki ta amsa sbd sanin babu irin wannan gaisawar atsakininsu sbd sunyi sabo sosai suna sakewa da juna.

Miqewa tayi ta nufi qofar palonsu tanata kame kame hakadai tayi sallama ta shiga
Ammy dake zaune palon ta amsa tareda mata kallo 'daya ta mayarda kanta kan abinda takeyi.

Ammy ina kwana'""ta furta muryarta na rawa.

Lafiya klau rumanah kintashi lfy?

Kai tadaga sbd babu bakin bada amsa
Ammy tajuyo tadan kalleta taci gabada canxa channel.

Hanyar daki ta nufa tana tafiya a hankali ammy tabi bayanta da kallo tareda sakin murmushin tausayinta.

Kaya tacanxa zuwa doguwar riga mara nayi da hannu tafito taje dining ta hada tea kawai tasha takoma daki tana kwantawa sabon bacci yayi gaba da ita cikin nutsuwa.

Bai fito part dinsa ba sai lokacin sallar azahar daga masallaci ya nufo part dinsu yana shiga ammy na qoqarin zama kan dining suka zauna tare yana gaisheta cikin kulawa.

Ita kunyarsama takeji yanda yayiwa yarinya son ransa amma ya fuske kamar bashiba.

Abinci suka faraci tana sake tambayarsa su amah saidai ya gyada kai kokuma gajeruwar amsa.

Fitowa tayi palon tana ganinsa taso juyawa ammy tace,
Rumanah bani sabuwar madara a fridge.

To tace ta nufi kicin tadauko tana kawowa ta zuba mata a glass cup ta miqa mata.

Daukar wani cup din tayi ta zuba shima ta miqa masa cikin ladabi.

Hadawa yayi da hannunta ya riqe tayi saurin kallonsa tana qoqarin zame hannunta ta saci kallon ammy
Sultana tayi saurin 'dauke kai tana kai cup bakinta.

Daure fuska yayi saidata fara tsiyayo hawayen kunyar ammy data tabbarda tagansu kafin yasaketa kamar baisanma meya riqeba.

Da gudu gudu ta isa daki sai kawai ta cusa kai cikin qafafunta tana share hawayenta.

Saidata tabbatarda yabar palon tafito ta tsakuri abinci sbd ko wata yunwar kirki bataji takoma daki ta zauna sbd 6oyo takeyiwa sultana sbd kunyar data hanata sukuni.

Da daddare saurin yin baccin tayi sbd karma tasamu dalilin zuwa dakinsa,
Washe garima da wuri tayi bacci
Amma baccinta rabi rabi tayisa qarfe tara ammy tace takai masa breakfast kansa na ciwo babu wani wasi wasi ta hada ta nufi part dinsa tana shiga tagansa dunqule cikin bargo ga AC daya qure duk sanyi yakama dakin haryayi yawa.

Aje tray din tayi tana kallonsa cikin tsananin sanyin jiki da damuwar ganinsa cikin wannan halin.

Qarasawa tayi bakin gadon ta leqa fuskarsa taga idanuwansa a lumshe alamar bacci yakeyi ta 'daga hannunta ahankali ta dafa goshinsa taji babu zafi tasake leqa fuskarsa sai kawai sukayi ido biyu ta zaro ido tareda juyawa da sauri
Taji yariqo hannunta cikin kasala ya tashi zaune yana zuba mata idanuwansa dasukai sauya sbd ciwon kan dake damunsa.

Sauka gadon yayi ya nufi toilet
Tana ganin yashige takalli gadon daya tashi tafara janye bedsheet 'din dake kai dan canxa masa wani duk da baiyi komaiba kamar ma yanxu aka shimfidasa
Cikin wardrobe taduba ta dauko wani ta shimfida tagyara gadon tafara
gyaran dakin cikin qanqanin lokaci tagyara dakin ta rage AC ta duba taga turaren daki ta fesa nan take dakin yaqara daukar ni'imantaccen qamshi da sanyi mai dadi.
Chapter 22 · 0% Book details